Dan Allah malam inaso kayi magana akan bayan yadauko hanifa daka gidansa ina yakaita sabida sai ishirin gawata yakasheta tabbas akwai wani gurin dayakaita kafun kisan kuma atuhumeshi beyimata padeba
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
gaskiyane
@a.fatahagbaar44312 жыл бұрын
Gaskiya wanan babu gaskiya achiki.
@harunabinsaadusalisu37692 жыл бұрын
Hmmm Allah yabamu ikon kaucewa duk wani maras kyau
@kmuhd94732 жыл бұрын
Gaskiya ne malam Allah yasaka da alkairi
@halimaumar47132 жыл бұрын
Idan ba a yankimashi hukuce ba wllahi kuji toron haduwaraku da Allah wllhai ku yaki mashj hukuce duniya ton kafin haduwar shi da Allah
@hafsatabubakar33362 жыл бұрын
Ameen y rabbi muna gdy sosai mlm Allah yajiqan mahaifa ubangiji yarabamu damummunan kaddara
@ladidiyunusa61142 жыл бұрын
Allah ya tsare Mu daga mummunar ƙaddara.
@habibasalisu45282 жыл бұрын
Gaskiya a hukunta shi sbd bayan kisa duk yayiwa mutane karya Allah sa mudace
@zarazara12332 жыл бұрын
Malam maganarka haka take,tunda hanifa tayi kwanaki a gidan dole matar tagane yanda mijinta yake kafafa da yarinyar 👍👍don gudun kar abarta tafita gudun kar wani ya ganta
Aslm Allah ya jikanta da rahama 🤲 🤲 🤲 abin dubawa a Nan. Shine. meyasa bekawuta. da. Kayantanagidaba, said a namakaranta Kuma yazaayi mamanta tabada ita. Ahaka babu kayansawa. Ya kamata.matar Abdul Malik tagane binda mijina yakenufi, da hanifa
@abdulsudaisy2 жыл бұрын
Sosai kuwa.
@khadijahahmad22102 жыл бұрын
Allah ya Kara Maka Basira mlm
@abadalaaabala44972 жыл бұрын
Barka da warahka
@abadalaaabala44972 жыл бұрын
Yayi kyau
@sanimaazudanjaji23762 жыл бұрын
Naji tace budurwarsa ce, kuma naji tace bayan ta haihu
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
hhh
@ibrahimyusuf5102 жыл бұрын
Itama asata abuhu abunneta
@hamzasaleh14802 жыл бұрын
Allah ya karemu da kariyarsa yakuma rabamu da mummunan kaddara.
Gaskiya Fatima batada gaskiya ko daya dan mutuniyar karkice dabezomata da mgnar ba
@هوىابراهيم2 жыл бұрын
Ya Allah ka karemana imanimmu
@bellomusa97492 жыл бұрын
Alhamdulillah
@fatimaumar40442 жыл бұрын
Ai da zataje makarnta kuma akwai gurin dayache tana kwachiya a qasa shiyasa kayanta ya bachi a hira da akayi dashi kaga kuwa an killache tane a wani guri a gidanne dan haka matarsa zata fahimchi abinda yake faruwa kawai dai itama yayi mata alkwarin zai bata dan wani abu ne kila ta yadda
@اميوسف-ز9ص2 жыл бұрын
Jamila kifadamana gaskiya
@abubakarsamira95992 жыл бұрын
Atausayawa yarannnan saboda sanyi sannan aduba maryam sanda saboda arta ay daga sharia akayi saboda tausayawa ar har sai da tayaye adini dan saukine atausaya
@moctaraminou32372 жыл бұрын
Woni lokacin malam Kamar kana gane wa
@husnatmohammed66132 жыл бұрын
sadiya haruna
@karababebilovematameye92272 жыл бұрын
Good
@AuladunSalihunTV2 жыл бұрын
Toh akwai wani tambayan da aka-wa matar game da maganin beran da aka bawa Hanifa amma an katse gurin amsar. Wai me tace?
@abubakaribrahim81662 жыл бұрын
Allah yasa mufi karfin zuciyar mu Kuma Allah yatremu
@عيوشالعليالعلي2 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الرحمن اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه اجمعين. اللهم احفظ أمة محمد من كل شر يا رب العالمين
@meenasanchi2592 жыл бұрын
E
@muhammaddayyab65152 жыл бұрын
Allah shi kiyaye
@ubandoma97662 жыл бұрын
Naji budurwar tasa ma ta ambaci haihuwa, shin babu aure ta haihu ne ko yanene. Dama dai munafuka ce ita ma ba kuma ta kirki bace duk bakinsu ɗaya.
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
kai dai ayi sha'ani kana ganin fuskarkatata wuce shekarun datadibawa kanta, dama sau da yawa bincike yakan tono abbuwa da dama
@ubandoma97662 жыл бұрын
Sosai ma, to Allah ya mana maganin irinsu a duk yadda suke.
@jamila73732 жыл бұрын
Gaskiya dai matar Abdulmalik abar tuhuma ce babu yadda zaayi Yarinya mai shekaru 5 ta zauna a tare dake baki fahimci komai daga gareta ba, kuma na hanifar nan a yanayinta Yarinya ce mai wayo. Kuma a maganar Abdulmalik ta farko yace ya ajiye Yarinya a gidansa kusan sati 2 ya dawo kuma a kotu yace kwana 5 wanne zaa yadda dashi?
@moustaphasissi69032 жыл бұрын
MD mph je
@musaali86222 жыл бұрын
Kariyatakeyi mu mata mun haihu munsan rayuwan yara Babu yaron da zaa dauketa akaita woniwuri har tarada tazauna dole tanemi komawa. Gida bazata zauna ba Kuma zata damesu dakuka zat koma gida😭😭😭😭😭😭😭😭
@MunaAbbas.2 жыл бұрын
Karkayi shaida Akan abinda baka gani da idinnka ba kowa yana chikin bacin rai kan abinda mijin ta ya aikata,kayi tunani mana so nawa mazan mu suke aikata don rain su batareda sun fadawa matakin su ainihin gaskiya abinda zasu yi ba.
@billysanda41052 жыл бұрын
Wallahi kuwa! Nasan dole sai tayi kuka akai ta wajan maman ta. Wayasani ko suna dukab ta ma in tana musu rigima?😭😭😭 nasan dole sai tayi rigima ya za ai yaro dan shekara 5 ya iya zama da wasu ba iyayen shi ba? Allah ya saka miki hanifa
@Alhamdulillah-l1m2 жыл бұрын
Rainin hankli ne kawai duk sunsani
@a.fatahagbaar44312 жыл бұрын
Ai dama anyi masa tambaya shi ma ?
@khadijamusaojoko382 жыл бұрын
Indan za'a yanke masa hukunchi ayanke masa kawai tunda de ya amin he shiyayi kisan
@fmusman282 жыл бұрын
Wallahi kuwa !!!
@ftemafatema15642 жыл бұрын
Sannan kuma malam idan har tace bata da masaniya meyasa bata tambayeshi inna kayan yarinyar da za arinqa canza mata tadaisan ba yacce za ayi mahaifiyarta tabada ajiyarta har kwana biyar babu wasu kaya saii na makaranta
@rahamasani46862 жыл бұрын
Kuma yaza ayi akai ajiyar yarinya babu kayan da za a rinqa canja mata ba
@hatijapatlo64142 жыл бұрын
khadija m sulaiman tabbas fatima da hadin ba kinta
@hassanehabibou44422 жыл бұрын
Malan allah yasaka maka da alheri malan mata su na da raunin hankali kuma matar abdul malik baza tayi tunanin wani abuba tunda baisan nijinta da komi sai alheri
@subulussalam49882 жыл бұрын
Allah ya kara basira
@hauwayusuf63552 жыл бұрын
Game da matar shi Abdulmalik bataga tunda aka kawota da uniform ba ataba canza mata kayaba? Har kwanaki 5 da uniform? Har aka kasheta da sutura daya gaskiya zaiyi wuya ace matarsa batasn sato ta akayiba.
@issaka02obassa412 жыл бұрын
Ha ka ta ke
@rachidousalouhou94162 жыл бұрын
Assalamu alaikum ya Ubangiji Allah sarkin sarauta karaba mu da munmunnar kaddara.ka rabamu da son zouciyar mu.Allah ameen ke Dounia 'allah sa mu rabu dake salum alum....
@Alhamdulillah-l1m2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@abdullahimohammad95132 жыл бұрын
Jazaka-Allah khairan Sheikh Abu-Aisha. Gaskiya ni inada ja akan maganar da matannan ta fada. Ai Hanifa ta nada wayo don koda ganin videos dinta da yadda ta shaku da iyayen ta za ta tayarma da matan hankali da kuka. Don bazai yiwu a aje yarinya kamar Hanifa kimanin kwanaki biyar batare da ita matar ta fahimci satota akayi ba. Kuma ai shi baida yara ne wanda suke garari suna wasanni a cikin gidan na shi? Don idan ba kulle Hanifa akayi ba, ba zaitaba yiwuwa ace asirin shi ya rufu ba. A dai cigaba da tambayar matannan, hakikanin gaskiya zata fito. Sheikh don Allah idan ansami lokaci ayi shiri na musamman don ganin suma sauran yaran da akayima kisan gilla an hukunta wanda sukayi don suma an kama su.
@abdullahimohammad95132 жыл бұрын
Itama budurwar ta shi karya ta ke yi. Da yagamata garkuwa za'a yi, meyasa bata fadama hukuma ba?
@MunaAbbas.2 жыл бұрын
Karya yayi mata wai uwar yaje Saudiya neman aiki
@abdulsudaisy2 жыл бұрын
Jamilan idan ma ba ta sani ba. Bayan Kwana 2-3 Za ta ji labarai a unguwan cewan yarinya ta bata. Ga hoton yarinya na yawo ko Ina a yanan gizo. Za ta ce Ba ta gani ba ne?
@moudaneidrissa52022 жыл бұрын
Itama tanaciki Akamata karayane wana magana dabarace
@muazudahiru1372 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya taimaka mana yabamu dacewa
@balarabeadamu38712 жыл бұрын
Bbc
@MaryamAbdullahi-wv3lv5 ай бұрын
11:13 😢😢😢
@fatimanuhumuhamn84442 жыл бұрын
Subhanilillahi allah ya kyauta
@abdulrashidalkasim2 жыл бұрын
Nide anawa tunani idan tayarda damijinta kumeyakayamata zatayarda me
@ounaissaamadou39902 жыл бұрын
Ta na da huja Shine budurwar sa yarinya Bata bisuba ,kuma ta je tayi shawara sa boda yayaodare ta in uwata suka ce kada ta yarde masa sa boda kidnapping né,kenan ba ita tadawki yarinya ba
@sabirouali48482 жыл бұрын
Masha Allahou Allahou Akbar 😭😭😭😭
@abdullahhadiza54142 жыл бұрын
Ya Allah ka rabamu da muguwa kadara da son zuchiya, ka karemu daga shari shidan
@hauwakano-w4l2 жыл бұрын
Amin ya rabbi alamin
@امكوثرامكوثر-ك5ظ2 жыл бұрын
Ameeeeen ya rabbi jazakumllahu khairan
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin
@ibrahimabubakarzango98032 жыл бұрын
U ar right bro...this is a good thinking wlh
@kdhdbdissh7782 жыл бұрын
👍👍
@salissouharouna67982 жыл бұрын
Gasikiya ne
@nanafatima48152 жыл бұрын
Gaskiya fatima tayi kuskure😡wlh
@barounshaabu8192 жыл бұрын
Alla yataimaka
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin
@yusifishaq17692 жыл бұрын
3
@kuburasaddik96882 жыл бұрын
Batada gaskiya me yasa da malaman makarantar da sukazo basu gantaba inba boyeta tayiba?
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
yauwa wannan ma. point ne
@issahoussaini74652 жыл бұрын
Amin🤲 ya rabi mlm
@ahmadbelloabbas2 жыл бұрын
Ameen ya Rabb
@fatimaabdulmalik2252 жыл бұрын
Amin ya rabbil Alamin.
@مرجانهلا2 жыл бұрын
Lahaula wala quwwata illa billah
@mahammadsani69872 жыл бұрын
آمين آمين
@MunaAbbas.2 жыл бұрын
Mai tambaya yanada maimaici magana guda habba
@ftemafatema15642 жыл бұрын
Fatima
@فاطمهعثمان-ث3ر2 жыл бұрын
حقيقي والله كلام سليم
@illiyassousadou93812 жыл бұрын
Toh fa
@abouahmedmossimossi55312 жыл бұрын
Macha allah
@shamsuddenbature58712 жыл бұрын
Kun damemu mutane nawa suka kashe mutane da dama daga karshe waisu gwamnati keson ta zauna dasu ayi sulhu haba jamaa su wadancan ba mutanebane
@billysanda41052 жыл бұрын
Toh in an dame ka meyasa kake kallo?? In diyar ka ce zakai shiru? In diyar dan uwar ka ce zakai shiru?.
@abubakarsuleman60162 жыл бұрын
Wannan mutumin me yada Wannan mummunan lamari naga ma kamar abun Jin dadi ne ya same shi saboda ya maida Wannan fitinar kayan neman kudi, liking da shearing a social media.
@souleymanenainoadam98242 жыл бұрын
اكشي سودوكا
@ganuwatv85712 жыл бұрын
Dalla gafara !! Duk ku damu mutane da Wata Hanifah Da akayima kisan gilla to kantafarau Karkumata ana zuwa akashe mutanen gari kai harma da jarirai !! Amman duk baidamekuba sai kisan hanifa