Hmmm gaskiya alasan yaraima mutane Amma bakomai ajuri zuwa rafi
@AbdoullahiSalimАй бұрын
Wlh wawa ne dan Allah alassan idan kai me zuciya ne kafito kagayama duniya ka daina dambe da gurumada wawan banza wallahi gurumada da sune zakayi dambe kasamu kudi amma kana nuna ma mutane zuciya
@Badamasi_MairecordАй бұрын
Gaskiya Alasan wawane
@HassanAliyu-q5wАй бұрын
@@AbdoullahiSalim ammafa nafahinci wani abu da alasa yayi magana hakan zai iya zama chutace atare dashi gaski sai muyi fatan allah ya san yaya zuciyarsa
@HassanAliyu-q5wАй бұрын
@@AbdoullahiSalim sannan dan allah inasan rigar kafi dan bichi danbe
Alasan bai da hakuri hukunci yayi dai dai Allah ya kara taemaka mana 🙏
@ImranMusa-y7rАй бұрын
Gaskiya a Hana alasan dembe GABA daya.saboda yayi an masa hukunci Bai Dena ba. Ai kowa Yana faduwa adambe,Amma me yasa in aka bugeshi yake wannan abun.guramada ya kamata karmu Kara dambe da alasan wallahi
@abdullahiadamu5135Ай бұрын
Aikin Banza Aikin Wofi Wanan Hukunchi baiyiba sam sam Allah wadaran wananan abun tunda wanan Abun Ai ba Kuskure bane Ganganchine Sati uku da 100k Inda Dambe nakeyi wlh duk wata sai nayi
@Shafiuabubakarkola-j3iАй бұрын
Aslm yan uwana barka da yau wallahi yakamata alasan a yankemai dambe gabaki daya dan abinda yake tunani yana ganin kamar yan damben kamar ba abunkanin nema bane tau dan haka a hanashi dambe gabaki daya
@AbubakarMaimadariАй бұрын
yakamata a hukuntashi saboda dan iskane wlh Koda ankyaleshi wlh sai yasake
@ShituBalarabejaojiАй бұрын
Gaskiya Alasan Bazaiyi Dogon Zango ba Tashi Tazo Karshe Ai Allah Baya Barin Azzalumi Kuma Wannan Hukuncin Yayi kadan
@muneerabdullahiАй бұрын
Gaskiya musbahu Kano wlh tallahi DA a Kano nake service wallahi Sai mundauki mataki Akan wannan jahilin domin wallahi bahago Sai yayi bayani Kamar Allah ya nuna masa Amma wallahi wannan hukunci kwatakwata bayyiba Babu Wanda yake goyon Bayan haka
@IbrahimLawalcostom-p4cАй бұрын
Babu Wanda baya kuskure a rayuwa Allah yasa hakan yafi alkhairi a gareshi da mu masoyansa.komai yana da lokachi kuma duk abinda yayi farko to yanada karshe
😮Aslm agaskiyya baikyautaba Amman Suma gurumada sun tabayi agidan babbarewa ba adaukima takiba sai akan alasaan Dan haka shi adallaci Wani abune adai duba again Dan allah
@abdula6027Ай бұрын
Wallahi karyane ba'a tsare Alhassan ba Dan jiya da dare yayi posting video a Tiktok..tunda irin hukuncin da kuka yanke kenan, mu Kuma zamu dauki namu wallahi Wannan Karon zamu nunawa Alhassan mu gurumada ne na asali. Yanaji yana gani dambe zai gagagreshi
@Invisible___thugАй бұрын
Ayi hankuri Mai Gida
@ShariffShariff-j3lАй бұрын
Ayihaquri don Allah
@abdullahiadamu5135Ай бұрын
Wlh Duk wani Abu da yadache dai dai dashi wlh amasa Ina goyon baya 100/
@Invisible___thugАй бұрын
@@abdullahiadamu5135 adai yi hankuri masu gida
@YakubuYunusa-k3vАй бұрын
Nima ina goyon bayan hallakashi wllh da a Kano nake da yaci uwarsa Dan akuya
Wannan hukuncin baiyiba gaskiya... Ayi dai hukuncin gaskiya idan zaayi
@naziruusman2380Ай бұрын
Gaskia hukunci baiyiba wllh
@Badamasi_MairecordАй бұрын
Yakamata yayi a baiwa Alasan wata shida ko shekara
@AbdoullahiSalimАй бұрын
Kawai gurumada sudena dambe wawa
@shehukoba9159Ай бұрын
Allah ya kyauta Amma gaskiya Alasan Yakamata yayima kanshi wa'azi domin irin haka zaibata rawarsa da tsalle
@AminaSulaiman-s3xАй бұрын
Tsakani da allah alhassan bai kyauta ba allah ya sanyaya masa zuciyarsa wannan abun da yayi babban ganganchi ne ba kuskure ba tunda bashine na farko ba gaskiya ya gyara halisa saboda hakan zaisa ya rasa masoyansa
@muneerabdullahiАй бұрын
Gaskiya wlh wannan hukinci bayyi ba musbahu Kano
@SaniMukutar-k4iАй бұрын
Waiku dan Allah waye alasan wanda har yanzu da sauran ku Bahagon mai takwasara Yafi qarfin alasan nisa ba kusaba wllh???!
@ibrahimsunnahsunnah3661Ай бұрын
Alasan zai wulakanta InshaAllah
@sabiumyakubu7177Ай бұрын
A gaskeya wanna hukuncin biyiba kawai guramada su dina dambe dashi
@KasimuYaroSokoto-i3mАй бұрын
Gaskiya yakamata amai hukunci dadai da abinda yadauka
@AbdoullahiSalimАй бұрын
dan Allah gurumada kudai na dambe da shi kuma wannan hukuncin baiyi ba mu yadena dambe da gurumada shikenan kawai
@DahiroAbdoulayeАй бұрын
Barouwanka dawani unyabada katué yabada kawai kowa i yabiya barouwanka zamoutué yabada mouzamoubawa alasan millions 2dagabaya sai koungasou wlh da vidio un cha Allah banza kouma
@IbrahimibraIbrahimibra-fi6frАй бұрын
al'amarin alassan yanason dubawa harkar dambece fah idan akarasa yadda za'ayi dakai to ana iya nemoka tawata haiya autan mamman akaron banza da yohi yazo yadaki gini ni wlh alassan tausayamasa nake domin yadda nafahimta sun ake ahanashi dambe kwata kwata toh Allah yashiga cikin al'amarin
@abubakaramadudorisedik7724Ай бұрын
Kubaku ganin laifi yaiyi haba dan uwa dambe wasanefa amma baikamata akasheka kaki daukan kaddaraba
@YahayaabdullahiKawuАй бұрын
Gaskia Wanan hukuncin BA adalci wallahi 1 year ya kamata a bashe
@sulemansale4691Ай бұрын
Wawa Allah ya rusaka kada Allah yakara baka nasara a dambe harkarshen rayuwarka
@Aliabbas-ih7vkАй бұрын
gaskiya bai kyautaba amma ayimasa afuwa
@muhammadsaminuayagi4880Ай бұрын
Wannan tara ta banzace, ahanashi dambe baki daya kawai, wannan hakunci na son raine, kuma Wallahi ya dinga yiwa 'yan dembe kenan.
@AbdoullahiSalimАй бұрын
Wannan gaskiya ne
@AbubakarMuhammadTukur-pi3hbАй бұрын
Wannan gaskiya ne wlh hukunchinnan yayi kadam
@RinoKabiruАй бұрын
Wannan hukuncin na ku bayyi kuma Kuna da son kai wallahi. Kuma idan kukayi wasa wannan abun da kuke gani sai ya Baku mamaki.idan hakan yaci gaba da faruwa.
Don Allah kudin gayawa wanna yaron gaskiya daukaka ba haukabace nima masoyin sane amma abunda yake yawuce kai
@dalhatuabdullahi1399Ай бұрын
Wallai ba jamus na gado wanda kejin dadin abinda alasan keyi😮😮😮
@DahiroAbdoulayeАй бұрын
Mousbaou douka abinda kagani Allah yakawo wanga jahilina baisan Allah alasan kawai basaso wlh saboda china lokatu
@dalhatuabdullahi1399Ай бұрын
Alh misbahu. Alasan shine da kanshi zai kashe damben shi. Ni jamus ne na gado wallai. Amma ban taba ganin dan damben da ke lokaci kuma zai nakkasa kanshi da kanshi Allah
@magajiMomoАй бұрын
Ni jamus ne Amma bana jindadi irin wannan hali da alhasan ya dauka Kwata Kwata
@AminuKamba-l2pАй бұрын
Bada farko ku jamus gurmada sunji tsoro ba shi wannan yaron baya da tarbiya kuma baya da manya gidan su
@SunusimlawanSunusimlawan-xr9ccАй бұрын
Ina shamsi Dan zaki Ina ebola Ina habu duntsen Mari yaro shi Yakama
@habibualiyu8526Ай бұрын
Yakamata ayimai hukuncin da yada ce dashi..saboda wannan ka karon farko bane ... Anbugeshi kawai anbugeshi ko ya yarda ko bai yardaba.. 2:0
@AliyuIdris-hm1ojАй бұрын
Dama mugayamuku alhassan baiyikama da dan dambeba Amma inagayamasa yasani bazaiyi karko adambeba
@SAIDUISMAIL-bs3uhАй бұрын
Aii kamata yayi ku hanashi na tsawan shekara daya ma dan durin uwatai dan wlh mu a katsina idan mu idan shi saimunci durin uwatai
@saniarzikamanu9171Ай бұрын
Wlh wannan hukunci beyiba wata 6 yakamata abashi da tarar 500'000
@رضوانربيع-خ5ضАй бұрын
Ya kamata a dakatar dashi daga dambe na har abada ko kuma su gurumada sutaho susameshi su dauki fansar abinda yayi kowa yasa guba suzo suyita dukansa.saboda haka shine maganin mara kunya
@AbdoullahiSalimАй бұрын
gaskiya ne dan uwa
@SabiuSaid-lf2rgАй бұрын
Ba maza wallahi jamus badai yaro ba. Saidai baban yaro
@abubakarumar-y4sАй бұрын
Wlh Hukunchi da akayiwa alasan baiyi ba Sam bai hana gone ya qara haka akayi dashi abaya wannan ma daya faru gudun hakan sai Bahago ya karbi microphone ya ja kunnensa amma ahakan abanxa sannan wai hukunci 100k da 3weeks suspended na banxa he wannan ko ajikinsa amma wlh in ba kula ba ta hakan xai kashe wani abanxa
@ImranMusa-y7rАй бұрын
Kamata yayi amasa hukuncin ba dan damben da zai sakeyin irin laifin nan
@imranabdoulwahab3836Ай бұрын
Wallahi na jima da sani cewa alasan wawa ne baida wayo
@SalisuMuhammad-c6iАй бұрын
Dan liti kana chiarman amma baka kyautawa kayima Alassan hukunci mai tsanani saboda in shine bazai yarda ba
Shawara ta kawai ga gura mada dukkan su su Daina dambe da shi kawai ,bayan barin cutar dasu ,Kuma ganshi Babu wani hukunci Mai tsanani a kansa,
@DahiroAbdoulayeАй бұрын
Mounbar kalo denbe mousbaou saboda arewa mou tamoutué antué arewa Tabari denbe mousbaou sai alasan yakomo zakoutuchi koudimou da youtiufe
@UkashatuAbdullahi-l8gАй бұрын
Gaskaya alasan baiyi daidaiba don Yana da uwayin gida sun tsiyamasa shiyasa Amma inarukun gurumadan Baki daya sudaina bashi dambe
@YusufDanMarayeАй бұрын
Gaskiya alassan mugun jahilin yaro ne waiko anya yaron nan musulmineko zuchiyarsa baby imani yakama akoreshi adanbe gabadaya kaida kake kashewasu basuyima wannan kai don ankasheka rayuwarka rabachi don kana dan jahila daqiqi aduwalahi wawa wallahi ni da inasonsa amma yanzu yafita rayuwata don ba abokin neman abinchineba aiba mahaukachineba qyaleshine akaiyi idan akache haka akeyi dayanzu qungiyar danbe bata watseba dan iskakawai
@jubreeljeebson5417Ай бұрын
Wallahi bai kyauta ba sabida yasaba yin haka
@AbbasSharifGidantaroАй бұрын
gaskiya alasan ɗan lity yake cima mutunci sbd Duk abinda yakeyi a,kano yakeyi wllh alasan koka gyara kokuma idan kaci gaba da yin hakan Ko Jamus ɗin zaka fita ransu hakama maigidan damben zaidaina saka damben gasa da kuɗi
@abubakaramadudorisedik7724Ай бұрын
Najima dagane alasan mugun gaɓo ne wallahi inbakason faduwa kabardambe mana dan bakin hanya kawai
@abubakarmuhammad6378Ай бұрын
Tun lokacin da Alassan yayi wance fadan nagaya maduniya Dan liti yakashe gidansa Kuma shikesa Yan dambe jamus keduk abunda sukeyi
@HassanAliyu-q5wАй бұрын
Nidai shawara ga alasan kawai yadena danbe tinda wasadai ba hauka bane ba abigewa yabige wasu wawanci kawai
@aladunmutv-s3hАй бұрын
Bacin sai boye boye kukeyiwa mutane kunki kununawa duniya full video abunda yafaru kunyanke video wannan cin amanar mabiyankune cin amanar subscribe dinkune domin sundaukeko amatsayin wakilansu
@DANKANNYWOODTV-u1fАй бұрын
Gaskiya iya kwanakin da akaba alhasan iya kwanakin da zandaina kallun dambe saboda ai shi dan adam ajizine kuma wani abun da dan dambe xaiyi baya sani sai an gama to dan Allah kuduba ku sassasauta masa inasonsa amma bazan hana amai hukunciba kudubadai please ❤❤❤❤❤😂do 🎉
@ChahooAzАй бұрын
To tinda kana sanshi se yayi laifi kace dan Adam ajizine kadaisan cewa koshi yabige wani yabioshi baya yakaimai duka fa
@suleimanmusaalelu4051Ай бұрын
Amman kai jahiline wannanne ajizanci wannan izgilancine da Kumar zalinci. Yakamata ahanashi dambe kwatakwata.
@EkweUmaruАй бұрын
Baka da adalci wallahi... Yanzu shi Alasan idan wani ysyi masa haka, kai ne na farko da zaka kausasa harshe akansa, amma wannan doloncin yayi yawa, ko Alasan ya gyara ko ya ji da shi... Ba haka haziqan dambe skai lokaci ba alaji...
@Badamasi_MairecordАй бұрын
Gaskiya Alasan wawane, mutune suna nuna masa ƙauna amma yana watsa masu ƙasa a ido
Mousbaou kagaya alasan kayadamou dan Allah komi baifarouwa inchallah kobaiyi danbe ba zaisamou alheri kouloun yada yafi n'a Wanda yabouge dayazo saiyasamou KOUDI zasou houtué Wanda yabouga kachi d'amou kodaya kagayamai dan Allah mousbaou
@AbuphonerepairАй бұрын
tokai idan alhassan akaima zakaji dadi idan kanason alhassan ko bakasonsa alhassan yayi laifi kuma dolene ahukuntashi don bashi yayi kansaba wallahi
@abubakaramadudorisedik7724Ай бұрын
Kawai kataimakeshi yadena
@AbdulazizMani-qo6udАй бұрын
Basa qaunar alassan
@MasaudSRTАй бұрын
Musbahu kuma ba kawo mana video abinda alasan yayi ba kuma ba ku son gaskiya kenan mun gano ku kuna gyaran miyar. Ku ce kawai
@SaedMikailuАй бұрын
Abinda alasan yakeyi yaraina shugabaninsa
@MahamadoMahamado-rl2kqАй бұрын
Wlh hukuncin yayikadan
@harunasani29Ай бұрын
Amma gaskiyar magana, hukuncin da anka yanke ma Alasan ba ayi abinda ya dace ba,sbd sun Rai ya shigo a ciki,
@abdulrahimsaidu3958Ай бұрын
Ai baku hukunta alasan ba shiyasa ma har ya sake aikata wannan jahilci. Inda kun dauki mataki tun farko da ya dauki darasi, amma wannan ai ba shugabanci bane shirme da san zuciya kawai kukayi da abunda kuka ga dama
@Ibrahim15056Ай бұрын
Wallahi yaron nan yafice min a rai
@Badamasi_MairecordАй бұрын
Nima Alasan ya fita a raina
@ShafiuAdam-u7lАй бұрын
Kaimu kar arainamana wayo mana manu yabg sakora akebbi kuma ya zauna akansa kuma harda yankallo ammamu bamiyi maganaba mu rewatawa muna da hakuri sosai kuma munsan alhasan yayi kuskure amma m
@abdula6027Ай бұрын
NA rantse da girman Allah karya kukeyi ba'a kama Alhassan ba Dan gashinan yanzu yayi posting a TIKTOK.
@IsakaIsaka-el8nuАй бұрын
kai amma alasan yarena moutane miye douboudari 100 kamata yayyi abashi shekarabiyou bayidanbeba sam hazawassa lamku hutalabiyah
@SalifouGuéroDadiАй бұрын
Ama allassane ya raina moutané wannan houkountshi bayiba kap d'inshi miyé doubous 100 ko sati 3 ko watta
@MuhammadSaad-b2dАй бұрын
Aslm musbahu ina muku fatan alkhairi gaskiya nima soyin alassan ne amma banajin dadin abin da yayi ina bashi shawara dambe ba fada bane kuma faduwa ta zama dole indai kana dambe kuma kar yamanta kisa biyu yayiwa mai takawasara
@UkashatuAbdullahi-l8gАй бұрын
Wannna hukuncin baiyiba
@IsyakaIsah-u6eАй бұрын
Minene 100K da wata daya
@AlhassanOsman-b4dАй бұрын
Assamu alayku musbahukanu inbukatar labarwaya bahagonmeta kwasara Dan alla
@AliyuyakubuGarbaАй бұрын
Alsabakamatabaabdayaya
@NasiruSani-v2tАй бұрын
Wannan hukuncin baiyiba shikara daya yadache
@abdullahiadamu5135Ай бұрын
Shekara 5 wlh yakamata
@K.omarissaabdoullayeKingomarАй бұрын
Sakarè ne Wawa ne marar kumya ne
@abbassk9440Ай бұрын
Dan shaye shaye ne
@musasale844Ай бұрын
Slm musbahu wai dan Allah mai alasan ya kuma yine
@Badamasi_MairecordАй бұрын
Alasan Dambe sukayi da Bahagon Maitakwasara kuma aka buge Alasan bayan an bada kisa kawai Alasan ya biyo baya yana dukan Bahagon Maitakwasara har takai ga ya sumar dashi, wannan shine abinda ya faru.
@basharumarnakeji1481Ай бұрын
Duk yadda akayi Alasan ba dan arziki bane ka samu kudi maimakon na natsu kaci arziki kana harkar tsiya
@AbdoullahiSalimАй бұрын
Wannan doka wlh batai ba dunda shi wawa ne yananuna ma mutane zuciya ta banza
@IbrahimAlhassan-kx9ldАй бұрын
Bahagon maitakwasara yarama mana she bakowabani
@BADAMASIABUBAKAR-u6sАй бұрын
Slm Dan Allah musbahu minene alasan yayi
@Badamasi_MairecordАй бұрын
Alasan Dambe sukayi da Bahagon Maitakwasara kuma aka buge Alasan bayan an bada kisa kawai Alasan ya biyo baya yana dukan Bahagon Maitakwasara har takai ga ya sumar dashi, wannan shine abinda ya faru.
@AminuDikko-h1cАй бұрын
Alasan wawane bahaka akiyaba 😮
@RinoKabiruАй бұрын
Kamata yayi kurumada su bar bashi dambe
@DahiroAbdoulayeАй бұрын
Kowa idonchi alasan koukachechi takare
@idrismuazu157Ай бұрын
Haba malami ku bakusan me yayi aba akayi masa hk ba bakwa bibiyar wasanni shiyasa alasan din me haba kuyi ma kanku adalci
@AbdullmuddaffaYaloАй бұрын
Alhamdu lillah wannan kwarya kwaryar hukuncin da aka yiwa alasan yayi dai dai domin ya karya doka mai karfi kuma ammasa adalci ma a hakan. Daga ba kude jigawa
@ABUBAKAREGGOKALIELАй бұрын
Wannan hukuncin baiyiba kamata ai hukuncin shekara daya