Masha Allah 🙏 Masha Allah 🙏 Masha Allah 🙏, sanarwa Muqabala betwn Sheikh Adam izala vs Sheikh Abdulfathi sani attijany dariqa, Allah Mungode masu son gaskiya zamu gani Kuma duniya zatayi hukunci, za'a fahinci waye yake kan daidai. Masu zage zage Kuma suci gaba da zagi Allah yasa mu gane Alfarman sayyadina rasulillah 🤲🤲🤲
@bachirrabiou79572 жыл бұрын
Kayi gaba abulfhatahi sedai subiyo bayanka wllh allah kara kusanci ga shugaban hannlita annabi Mohamed s'a'w 🥰😍🥰😍🥰😍🥰😍🥰😍😍😍😍😍😍😍😍
@ayoubanamirou2452 жыл бұрын
Wai wasu sai hayaniya Kan manbari wai su ahli sunnah muqabala ba zagi bané ku fito izala Bismillah Wanda Yaga zai iya illimi baiwa ne ba baban gemu ba
@abdulrahmanadamu49432 жыл бұрын
SLM Barka Da yemma Sheikh Abdul f attah Attijjaniya Allah ya Sa ka Da Alkairi 👍🙏
Abulfasadi Mahaukacine kuma Wawane kuma Jahiline kuma bai yarda shi Jahili bane don Allah Yan-Izala ku daina bata lokaci da sakarai Mara wayau.
@Muassasa2 жыл бұрын
Sannu da kokari. Yanzu kai ne malami shi kuma jahili ko? 😀 Toh Allah ya baka hankali.
@babasani53522 жыл бұрын
Toh ya'yan Ibn taimiya aidama idan bakuyi zagi ba, baku cika daliban ibn taimiya bah saboda sunnan da ake koya maku kenan. Allah Mungode 🙏 zaaga su wanene jahilai, yan'tasha, makaryata, maha'inta, mayaudara, marasa ladabi, marasa tarbiya, masu bautan gunki, Makiya Annabi kawai, duk acikin malaman ku ake samun kuna cewa iyayen annabi swa🤲 suna wuta, Wai ba'atawasli da annabi, acikin ku ake cewa wai annabi mutum ne kamar kowa, wa'iyazubillah 🤔 Wanda akayi duniya da lahira don shi, gsky..wlhi ku tuba ku koma ga Allah, ba sunnan annabi kuke koyarwa bah, da irin koyarwan annabi kenan da ba'asamu wadanda suka bishi ba Kuma suka karbi musulunci sbd kyakkyawan manufanshi da ladabi, da tarbiya, da hakuri, da tawaliu etc, sunnan ku na iskanci ne da zage zage da zagin bayin Allah da kafirta al'umma annabi da mushirikàtar dasu, bidi'antar dasu, raba kawunan musulmai, ta'addanci, yaudara, wai duk acikin sunnah innalillahi 🤔🤔etc Allah yasa ku gane Alfarman sayyadina rasulillah 🤲🤲🤲
@bilalsaadou68202 жыл бұрын
Iyass da tijani sune gumaka
@salihuabubakar69962 жыл бұрын
Ubanka da Dan taimiyya sune gumaka ,wassallamu alaikum.