ALLAH KAYI MANA TSARI KA KAREMU DAGA WANAN MUMUNAR AKIDAR TA WAHABIYAWA NASIBAWA YA IZALA MUMAFIKAI YAN BIDIA MASU KAFIRTA MUSULMI
@alfatehahmadmaiaji28310 сағат бұрын
That's their behaviour for sure...
@KabirouAbdoullahi-j8e5 сағат бұрын
😂😂😂Allah ya karemu da sharrin izzala, Allah ya qara tsinema aqidar wahabiya
@dahirusani57369 сағат бұрын
Muna son muga wannan video mai motsi domin mu tabbatar. Kai kuma bai kamata ka kwatanta duk yan izala da wannan maganar ba. Kamar yadda mu bama cewa kowa ne dan dariqa da yake cewa shi Allah. Duk wannan abin da ka fada bai sharrin darikar tajjaniyya ba, wadan da suka ce Inyasi Allah ne. Tabbas kashe Hussaini (ra) sharine. Amma da sau ka kara gaba, domin muga wace magana yayi akan wadanda suka kasheshi. Dan gane da maganar zangazanga kamata yayi duk lokacin da zaayi zangazanga sai muganka a gaban zangazanga.
@malamialamin66228 сағат бұрын
Dan Izala kenan
@aminumukhtar7 сағат бұрын
Aai asalin wahabiyanci Kan wanan akidar aka ginata babu wani cire kanku da zakuyi da wata takiyarku. Ana magana kuce shia na zagin sahabbai su ahlilbaiti ba sahabbai bane kenan. Muna rokon Allah ya mana tsari daku da akidarku da irin sunarku da kukebi nasibawa