Zamu hana yan dramar nigeria shigowa niger, shugaban matasan niger, Zuwa ga yan kannywood.

  Рет қаралды 51,336

Al-FurQan wal huda TV

Al-FurQan wal huda TV

Күн бұрын

Пікірлер: 159
@danbabanaannabi366
@danbabanaannabi366 2 жыл бұрын
Gaskiya bamasan shugowar a Niger dan karsu ɓatamana ƙasa gaskiya ne zamu hana insha allah mu Malamai kawai mukeso suzo ƙasar mu Niger
@sherifhabeebmahamed4371
@sherifhabeebmahamed4371 3 жыл бұрын
Allah ya saka da alheri shugaban matasan jamhuriyar kasar mu Nijar wlh wannan al'amari gaskiya ne idan yen kaniywowd dirama
@ahmadrufaifuntuagarba2978
@ahmadrufaifuntuagarba2978 3 жыл бұрын
Ma shaa Allah anzo wurin ALLAH ya saukaki musulinci da musulmai.
@abdoulmajid5300
@abdoulmajid5300 9 ай бұрын
Masha Allah gaskiya da haka yayi dai dai
@mohamedmouhtari696
@mohamedmouhtari696 2 жыл бұрын
السلام عليكم ورحمةالله وبركاته الشيخنا أبو عاءيشا شكرا لك بارك الله فيك وجزاكم خيراmalan mun gode Allah ya biya da kuka haskakawa duniya wannan bayani na kasata Niger Allah yasa ku gama da duniya lafiya .Mes amis,mes frères la jeunesse Nigérien qu'Allah soit avec nous amin
@magagibachir879
@magagibachir879 3 жыл бұрын
Dan zinder gamu to daga italy muna murna 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇮🇹🇮🇹🇮🇹🇮🇹🇮🇹🇮🇹🇮🇹1
@abdulbinibrahimtv9321
@abdulbinibrahimtv9321 3 жыл бұрын
Ya etaliya
@annahamissou1462
@annahamissou1462 3 жыл бұрын
Très bien dit mon frère. Je suis de Zinder et je vis aux USA.
@karimaminatou710
@karimaminatou710 3 жыл бұрын
Assalamu alaikum waraharatullah wabarkatahu, a hakikanin gaskiya ba kasar da ake girma-ma bako kamar kasata Nijar,dan mafi yawan cin yan Nigeria basa daranjanta yan Nijar, wallahi wallahi wani dan Kano ya taba sanar da ni cewa kafin yazo Nijar: (yan da ake bashi labarin kasar ya zaci ga bakidaya mutanen Nijar ba musulmans a cikin ) sai da yazo ya ga abinda a ke fada ba gaskiya bane, to dan Allah Yan uwa musulmi mu rika yiwa junan mu zato mai kyau, Wlh tallahi ,yanzu wannan dan Kanon da nake baku labari ko yan gida su basu isa su zagi dan Nijar a gaban ba. Bissalam
@janaidumuhammad3167
@janaidumuhammad3167 2 жыл бұрын
Gaskiyane shugaban matasa allah yah kyauta
@ibrahimandi4226
@ibrahimandi4226 3 жыл бұрын
Wannan tabas na yarda ɗan Niger 🇳🇪 aduk abinda ya faɗa ba kariya a ciki mu mata san niger munsan hakane amma munan muna addu'a Allah ya kawo muna karshen zalunci Faransa da ƴan koranta na cikin gida Allah ka yawaita mana irin wa ƴan nan matasa masu kishin kasa da kuma hangyan nesa a niger 🇳🇪 da ma Nigeria 🇳🇬 Allahummah amine
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 жыл бұрын
amin
@issahouseniissahouseni9248
@issahouseniissahouseni9248 3 жыл бұрын
Allah ya saka da alheri mlm aikiku nakyau allah ya qaramuku lafiya da ilimi amin👍👍
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 жыл бұрын
amin amin
@nawafhawsawi6910
@nawafhawsawi6910 3 жыл бұрын
Dama ai jijidakai saiwasu yan nijeriya 🇸🇦
@ftooomadmm2394
@ftooomadmm2394 3 жыл бұрын
Hmmmmmm
@ftooomadmm2394
@ftooomadmm2394 3 жыл бұрын
Kaikuma maiye asilinka badai saudi bane
@saniagadez8871
@saniagadez8871 2 жыл бұрын
Aslm maganarchi gaskiya ne,nan libya dan nageria tché wa suke su en niger né saboda ba'ayarda da suba Amma sunre namu.
@rabiuknt2585
@rabiuknt2585 3 жыл бұрын
Barka da wannan magar gaskiya ne allah ya saka ma da alkhai
@Bassirou-fx9rc
@Bassirou-fx9rc 9 ай бұрын
Gaskiyané merci beaucoup
@haussaibou3124
@haussaibou3124 Жыл бұрын
Wlh wasu yan nageria sundauki yan niger kamar ba bin Adam ba
@bachirhousseyini2567
@bachirhousseyini2567 3 жыл бұрын
جزاك الله خير يا أستاذ شكرا ياشيخ؟ Ok good
@awalemisuratahcity2933
@awalemisuratahcity2933 3 жыл бұрын
aslm gaskiya wanansaurayin dayakecewa shishugaban matasane babuwatashaida dakenunacewar anwakiltashishugaban matasa karyaceyayeyi daminyahadarigima atsakanin nageriya daniger allah yatsaremu munafurci dukmaisonyayi amfanidawatadama saiyanemimabiya Sannanyananemansunane kawayy
@aboubacarsofiane8511
@aboubacarsofiane8511 3 жыл бұрын
Allah ya samuna hannu mu yan nijar
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 жыл бұрын
amin.
@saidouabdullahi1455
@saidouabdullahi1455 3 жыл бұрын
Aslm gaskiyane dan Qasa sai dan Qasa wanda yarena niger to yatsaya Qasarsa Azu niger ayi bara da kudinku koma ayi gaba arenamu to dasake wanda yayi zauciya yatsaya Qasarsa kumi dakar shenya in sha allah kuma gajan kun nai busa Qasata niger wanda kaga yana tsokaci kan abu to akwai abunda yake buQata
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 2 жыл бұрын
Gaskiya wannan magana karyace rashin daranjanta mutane yana Niger ni nazauna Niger bakwason bako ko kadan wallahi musamman zabarmawa da buzaye, wallahi inbakajin zabarmanci ko magana wasu basa yimaka.balle buzaye bakake ko sallama basa karbawa inkai ba buzu bane.wadanda basuda kabilanci a Niger sune hausawa,da fararen buzaye suma da Dan sauki ,Amma bandasu dukkanku kabilanci yamaku yawa,
@alhajitorotoroma7564
@alhajitorotoroma7564 Жыл бұрын
Wannan gaskiyane baataba nuna min banbanci komai a Niger ba Kuma gaskiya Muna Jin dadin Zama da en Niger Dan Adena cin mutuncin juna.
@ibrahimahmad11133
@ibrahimahmad11133 3 жыл бұрын
Kunfadi gaskiya kuyi hakuri munyi maku laifi
@danbabanaannabi366
@danbabanaannabi366 2 жыл бұрын
Nayafe
@shaulaniliman9646
@shaulaniliman9646 2 жыл бұрын
اسلام 👍👍🙏ماشاءالله
@muhammedlawi1262
@muhammedlawi1262 3 жыл бұрын
Allah dai ya kyauta mana Wlh hakane Gaskiya ne
@waleednooe9028
@waleednooe9028 3 жыл бұрын
Gaskiyane
@shamsumusa695
@shamsumusa695 3 жыл бұрын
Wannan Gaskiya ne,Allah ya Kyauta.
@Moussaissoufou-s4c
@Moussaissoufou-s4c Жыл бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@tijjanitijjani5040
@tijjanitijjani5040 3 жыл бұрын
Yayi
@sabioumohamedsabioumohamed9143
@sabioumohamedsabioumohamed9143 3 жыл бұрын
Allah mana cikawa da Imani Amin ya Allah
@drrajjabubakar3989
@drrajjabubakar3989 3 жыл бұрын
Gsky Hakan tana faruwa sosai nidai inada hadi da Niger ta fannin mahaifiya...banajin dadin yadda wasu daga cikin yan qasa ta...akan niger banajin dadin hakan
@nouhouarzikachefou5647
@nouhouarzikachefou5647 9 ай бұрын
Yes, yamin daidai wlh
@muhammedbati4165
@muhammedbati4165 3 жыл бұрын
Allah yabamu kowarin guywa akan wannan doka amin Masha Allah
@jamilulawali5393
@jamilulawali5393 3 жыл бұрын
wanan gaskiya ne Allah ya saka da alkairi
@mohmedkaperka3982
@mohmedkaperka3982 3 жыл бұрын
gaskiyani allh yathir 🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@ibrahimamadou9088
@ibrahimamadou9088 3 жыл бұрын
Hakane maganar ka gaskiya ne allah ya Kara ma Niger lafiya
@dhfgfugh3021
@dhfgfugh3021 2 жыл бұрын
Malam Kai Dan niger ne shiyasa kake Kare niger. Muma subar shiga Nigeria
@hindeniger
@hindeniger 2 жыл бұрын
Anbar shiga kasar taku sai mi
@sanihamza3893
@sanihamza3893 3 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne
@idrishamad7078
@idrishamad7078 3 жыл бұрын
shugaban matasa n'a nijer bakasanin dan nijer bayada darajar sai inkana balagroro ana najeria wlh
@nayousslawali1587
@nayousslawali1587 3 жыл бұрын
Wlh gaskia ne malam kassan Yan Nigeria Yan barane banzayé kawaï
@atilouikaka7865
@atilouikaka7865 3 жыл бұрын
Wanan koskure ne kadkaseke yan Najeriya ba Yan barabane
@ismailismail2810
@ismailismail2810 2 жыл бұрын
Karyane yaro
@rabiluniass8195
@rabiluniass8195 3 жыл бұрын
Kuyi hakuri munyi muku laifi
@siyanisiyani7602
@siyanisiyani7602 3 жыл бұрын
Allah ya Niger amin
@MohammedIbrahim-wq5tz
@MohammedIbrahim-wq5tz 3 жыл бұрын
Har wani Dan niger Yana da Bakin da xai ce Yan kasar su basa suwa nigeria Neman kudi To Suwaye ne suke yi mana Moya Anan Yan niger mutum dubu nawa Anan Lagos suke Neman kudi
@hachimouabou6268
@hachimouabou6268 3 жыл бұрын
Kai ma ai wannanne aikinka Banza kawai ku hawsawan kasar ba ku kukewa gwarawa aiki ba
@abdoali9324
@abdoali9324 3 жыл бұрын
Kai kauce da Allah bazan mekuke dashi a arewacin Najeriya
@issaguissa8948
@issaguissa8948 2 жыл бұрын
MASHA ALLAH
@fggmaganimatafgakkarami3886
@fggmaganimatafgakkarami3886 2 жыл бұрын
Aa najeria tana karbar bakisosai tinda bama yanzuba
@mouhadouyounssa4925
@mouhadouyounssa4925 3 жыл бұрын
Allah yabiya chigaban matassz
@zakoassoumana2229
@zakoassoumana2229 3 жыл бұрын
Wanangaskiyane
@naturalstartv9610
@naturalstartv9610 3 жыл бұрын
MALAM SHI JAHILINE BAI DA ILLIMI
@ounaissaamadou3990
@ounaissaamadou3990 3 жыл бұрын
Malam Haka né Hatta hoto wai chez ambiya 1000 kafin ayi hoto da su in cannywood
@ismailismail2810
@ismailismail2810 2 жыл бұрын
Nasara ya hana ai kinbanza 🤓
@idrissayoussouf7018
@idrissayoussouf7018 3 жыл бұрын
Mouñmekawa allah komi
@jafarabubakar4637
@jafarabubakar4637 2 жыл бұрын
Wlh sunada yawa a Lagos sosai kage ka tambaya
@abdoali9324
@abdoali9324 3 жыл бұрын
Babu wani shegen mawakin Nijeriya da zai sake muna wasan sallah a Niger
@bounouboubacar6042
@bounouboubacar6042 3 жыл бұрын
Et actuellement dans notre entreprise nous avons embauché d'autres citoyens Nigerian
@aminououmar3086
@aminououmar3086 2 жыл бұрын
Kai gaskia yakamata murabu da kashi muhuta daguda
@moussaaboubakar313
@moussaaboubakar313 3 жыл бұрын
Ok
@sojasoja5577
@sojasoja5577 2 жыл бұрын
Kaidai munafikine dan iska ,duk zaginda yan kasarku suke mana bakataba wallafashiba duniya tasani amma yanzu ka wallafa wanan dan ance kada yan film sukara shigowa Niger. Wallahi kaidai dan tsurkune ba mutuman kirki bane
@zabeirila4535
@zabeirila4535 3 жыл бұрын
Allah mana maganin abin ya saka mana
@abdulbinibrahimtv9321
@abdulbinibrahimtv9321 3 жыл бұрын
Ameen y rabi
@jafarabubakar4637
@jafarabubakar4637 2 жыл бұрын
Wlh wlh wlh idan Dan Nigeria ya shiga niger wlh sai yace shi Dan Cameroon ne ko wata kasa sanan suke barinshi ya shiga Amma idan yace shi Dan Niger ne wlh zaiga wulakanci sosai domin ni anmin wlh
@deharakatvaibrahim6623
@deharakatvaibrahim6623 3 жыл бұрын
masha allah
@kebikebi8196
@kebikebi8196 3 жыл бұрын
Mr6
@sayyadiissa9802
@sayyadiissa9802 3 жыл бұрын
Gaskiyane yafada uwanan shugabani Allah sassugane mu yan nijeer munaso murabo da faransa saboda azalimaini wlh daga naku issah bangis babatsari
@mbachoftm6946
@mbachoftm6946 3 жыл бұрын
Na dai gode shugaban matasan Niger qui est à France nous sommes avec toi
@yahayasalissou8028
@yahayasalissou8028 3 жыл бұрын
mashallah
@habibousalifou1057
@habibousalifou1057 3 жыл бұрын
Way minene acikin duniya damuke cin junanmu wly musanifa duniya say anyi hakuri
@siniyadogo2633
@siniyadogo2633 3 жыл бұрын
Daga France
@boubakarimou1377
@boubakarimou1377 3 жыл бұрын
Gaskiyane na gode
@ridwanrabiukano6973
@ridwanrabiukano6973 3 жыл бұрын
To kufadawa yan niger mutanenku sudena kiran yan kanywood din mana kuma kowa yazauna akasarshi muma akwai yan kasarku acikin kungiyar kanywood kuce sukoma nijar suyi harkarsu acan tunda ankoyamusu harkar kowa yazauna akasarshi dan azauna lfy kowa yadena zuwa kasar kowa bashi kenanba saboda azauna lfy
@hachimouabou6268
@hachimouabou6268 3 жыл бұрын
Kun koyamasu lalata sai ku maidosu bama so su zawna a can
@buharibinabubakarabubakar6527
@buharibinabubakarabubakar6527 3 жыл бұрын
Masha Allah haka muke so jijidak jahicene
@abubakarmusa8518
@abubakarmusa8518 3 жыл бұрын
Mama a nejr
@abubakarmusa8518
@abubakarmusa8518 3 жыл бұрын
Mana a nejr
@hassanadamhassanadam1530
@hassanadamhassanadam1530 3 жыл бұрын
👍👍👍👍👍👍👍👍👍👋
@yacouboucisse1639
@yacouboucisse1639 3 жыл бұрын
Très bien mon frère
@bounouboubacar6042
@bounouboubacar6042 3 жыл бұрын
Moi aussi j'ai été victime de ça avec caustam il a voulu même me crée problème
@naturalstartv9610
@naturalstartv9610 3 жыл бұрын
KUJAMASA KUNNE INBA HAKABA ZAI IYA HARFAR DA GABA SUHANA DAN UWARSU CIKINMU YAN KANNYWOOD AKWAI YAN SIYASA MASU ZAFIN KAI TO KUKULA INBAHABA ZAKU HAIFARDA GABAR DA BAZAKU KWASHE LAFIYA BA
@abdoulhabiamadou5472
@abdoulhabiamadou5472 3 жыл бұрын
Wanna gaskiya ne 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪 Haka ya ke
@دنياحظوظ-ذ2س
@دنياحظوظ-ذ2س 3 жыл бұрын
ما شاء الله
@sanisaid4970
@sanisaid4970 3 жыл бұрын
Naji dadin wannan zan can lallai gara mutashi tsaye mukare kasar mu kar wa an su can suzu sufata muna kasa
@هوساويهوساوي-ذ6ر
@هوساويهوساوي-ذ6ر 3 жыл бұрын
👏👏👏🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@moussaaboubakar313
@moussaaboubakar313 3 жыл бұрын
Hakane
@harissoulala509
@harissoulala509 3 жыл бұрын
Cha allah
@munaalhajam5206
@munaalhajam5206 3 жыл бұрын
مرحبا
@djibrilaagadez4304
@djibrilaagadez4304 3 жыл бұрын
Djibril a agadez
@salifouroifimaichilmi8699
@salifouroifimaichilmi8699 3 жыл бұрын
👍👍👍👍
@djbjhv9733
@djbjhv9733 Жыл бұрын
gskiyani
@aliibrahim5395
@aliibrahim5395 3 жыл бұрын
👍🏿👍🏿
@dadinsoaure6774
@dadinsoaure6774 3 жыл бұрын
Muna godiyan ka
@Ali-xq6cc
@Ali-xq6cc 3 жыл бұрын
Mssa Ykk
@oumarfaruqchaneltv5070
@oumarfaruqchaneltv5070 3 жыл бұрын
Masha'allah
@ahmadrufaifuntuagarba2978
@ahmadrufaifuntuagarba2978 3 жыл бұрын
Ashe dai duk kanwar ja ce!
@samailaharouna9084
@samailaharouna9084 3 жыл бұрын
inji wane malami zakace duk kanwar ja ce
@aliclassique2274
@aliclassique2274 2 жыл бұрын
kaga ire iren sunan marar tunani
@SiradjiAllassan-d5y
@SiradjiAllassan-d5y 9 ай бұрын
Haskiya ne
@Ali-xq6cc
@Ali-xq6cc 3 жыл бұрын
🤲🤲🤲🤲☝☝☝🙏👍
@ummufarhan3572
@ummufarhan3572 3 жыл бұрын
malam amma kana san rijar toku dan nijar ku nima masa gida acan mun bakushi tunda naga baya san laifin ku tunda naga yana sanku tokuma muga taku soyayyar 😁🇳🇬🇳🇪
@sabiutsoho3544
@sabiutsoho3544 3 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne motocin ku basa shigowa
@ummakulthum4941
@ummakulthum4941 3 жыл бұрын
To zato dai zunubi.a iya baki
@aboumaharadjimammaneabouma5249
@aboumaharadjimammaneabouma5249 3 жыл бұрын
Yar uwa ita gaskiya daya ce
@assoumanahabibou5142
@assoumanahabibou5142 3 жыл бұрын
Wallahi gaskia ne malan
@idrissayoussouf7018
@idrissayoussouf7018 3 жыл бұрын
Hakanikeso namiji gaskiya dayace
@MohammedIbrahim-wq5tz
@MohammedIbrahim-wq5tz 3 жыл бұрын
Suwaye masu buga block A Lagos da masu sayadda shago Da masu moya
@hachimouabou6268
@hachimouabou6268 3 жыл бұрын
Yan kudu ne
@mosmos2389
@mosmos2389 Жыл бұрын
Dik ubanda mukatsita a nijer wlh zaigayamusu
@AbdouAbdou-oc7sj
@AbdouAbdou-oc7sj 3 жыл бұрын
🇳🇪❤️🤲🤲👍
@daoudahamza6780
@daoudahamza6780 3 жыл бұрын
👏👏👏👏
@SanoussiAboubacar-e9o
@SanoussiAboubacar-e9o 9 ай бұрын
😅😅😅😅buru uba mawaka da yan film tasu ta kare 😅😅😅
@حفصهحفصه-ذ4ي
@حفصهحفصه-ذ4ي 3 жыл бұрын
🇳🇪🇳🇪🌹👍🏼👍🏼🤲
@dogodireba9091
@dogodireba9091 3 жыл бұрын
🇳🇪🇳🇪🇳🇪👍👍✌
@sayyadananamaryamnigeria7794
@sayyadananamaryamnigeria7794 3 жыл бұрын
Um Allah ya kyauta magana bata karewa sai wani rurata akeyi ko ina akwai mutumin kirki kuma akwai akasin haka tunda aniy shikenan ni wllh wasu suna bani mamaki 😳😳😳😳
@buharibinabubakarabubakar6527
@buharibinabubakarabubakar6527 3 жыл бұрын
Y zuma aka FARA
@sayyadananamaryamnigeria7794
@sayyadananamaryamnigeria7794 3 жыл бұрын
@@buharibinabubakarabubakar6527 Allah ya badaku sa, a 👀👂
@abdoali9324
@abdoali9324 3 жыл бұрын
Bakuda kirki ne shiyasa
@sayyadananamaryamnigeria7794
@sayyadananamaryamnigeria7794 3 жыл бұрын
@@abdoali9324 Kamar kai kenan
@rabiu9
@rabiu9 2 жыл бұрын
Karyane mutane na WA suke Nigerian bakada hankali
@jahairouissakajahairou5934
@jahairouissakajahairou5934 2 жыл бұрын
🇳🇪
@AlihIbrahim-x7z
@AlihIbrahim-x7z 6 ай бұрын
😊😅😮😢
@fatimanuhumuhamn8444
@fatimanuhumuhamn8444 3 жыл бұрын
Allah ya kawo sauki
How Many Balloons To Make A Store Fly?
00:22
MrBeast
Рет қаралды 149 МЛН
FOREVER BUNNY
00:14
Natan por Aí
Рет қаралды 31 МЛН
⚡️NEWS | RUBLE COLLAPSE | STRIKE ON CRIMEA | PUTIN IN KAZAKHSTAN
10:34
Ходорковский LIVE
Рет қаралды 241 М.
YAN FIM DIN DADINKOWA SUN TONA KANSU ASIRI
15:07
SIRRINSU MEDIA
Рет қаралды 393 М.
GASKIYAR MAGANA KAN MUTUWAR KABIRU NA GWANGO
4:21
Hausa Print Tv
Рет қаралды 4,2 М.
سخنرانی دعای ندبه جلسه 41 - رمز و راز کعبه - 12 ابان 1402
1:22:38
استاد علی اکبر رائفی پور (کانال رسمی موسسه مصاف)
Рет қаралды 64 М.
How Many Balloons To Make A Store Fly?
00:22
MrBeast
Рет қаралды 149 МЛН