Zargin Tinibu Da Hada kai da Faransa Akwai Abun Tsoro Bn Al-Qasim Ya Aika Sako Zuwa Ga Yan...

  Рет қаралды 21,230

AL-Ishara TV

AL-Ishara TV

Күн бұрын

Пікірлер: 71
@algoniaboubakar293
@algoniaboubakar293 Сағат бұрын
صلوا على النبي الكريم
@FatimaMuhammed-j1j
@FatimaMuhammed-j1j 6 сағат бұрын
Allah yasaka maka da gidan Aljannah malam
@Abdoulllahi-v1s
@Abdoulllahi-v1s 5 сағат бұрын
Mâcha Allah Merci ❤❤
@Kassoumsamy
@Kassoumsamy 4 сағат бұрын
Alah ya yimaka albarka Godiya mai tarin yawa
@MohammedpukumaBularafa
@MohammedpukumaBularafa 8 сағат бұрын
Masha Allah ! Wannan itace magana gaskiya. Allah ya saka da alkhairi.
@ibrahimmuhammaddori
@ibrahimmuhammaddori 8 сағат бұрын
Allah ka ruguza Muna fukai d azalumai na chiki d wajen kasarmu ameen
@ssouana4385
@ssouana4385 8 сағат бұрын
Allah yarufa asiri Allah yabiyaka da aljannah
@gambomuhammed267
@gambomuhammed267 16 сағат бұрын
Allah yesaka da alheri malam muna godiya 🙏🙏🙏👍
@muazuhafizu
@muazuhafizu 16 сағат бұрын
Allah yakara lfy malan
@HarunaGarba-z8x
@HarunaGarba-z8x 2 сағат бұрын
Allah yasaka da alkairi malam
@ModuFodumami
@ModuFodumami 9 сағат бұрын
Maganar tchani akwai hujja Ga zahiri ana samu cikin wahala
@BashirAdamu-xg3yh
@BashirAdamu-xg3yh 12 сағат бұрын
MA SHA ALLAH JAZAKALLAHU.Khairan. Wan can shugaba ai kamar naji yace ne ai binciken abinda ya fada ne shima. Kuma irin wadan nan zargin ai masana/masu bincike akan ilmi a 9ja sun dade da yinsu kafin wan can shugaba! Abin yi dai shine a karfafa bincike akan hakan ba sukar wanda ya fadi ma gaskiyar shi ba
@maazouismael4308
@maazouismael4308 15 сағат бұрын
Macha allahou malamou chek lalai wanane magana ta chigaba abourahane thany gaskiyane malamou wanane magana gaskiyane et vivi lavertte et vivi prisidane abourahane thany
@SouleymaneMohamed-v9f
@SouleymaneMohamed-v9f 13 сағат бұрын
Ma sha ALLAH Malan kafadi gaskiya.haryanzu wasu an najeria basu sans makircin faransa ba .d'un wanan kache kache n'a jirguin sojan najeria tchikin an koinan kin nan aykin faransa ne .don ta tadamuku da hankali ne.sanan daga baya Say ta kawosojojin ta.wa'anda kesamani ba gaskiya neba to su jira sugani makirtchin faransa
@BadamasiMato-t5k
@BadamasiMato-t5k Сағат бұрын
Masha allah 🇳🇪🇳🇪 malan Muna godiya
@MustaphaMohammad-o1r
@MustaphaMohammad-o1r 5 сағат бұрын
Allah,muna maganin azza limai
@MamanGoubeSanoussi
@MamanGoubeSanoussi 5 сағат бұрын
Allah saka da alheri Malan, kunyi Magana maikyawo.
@IbrahimSaniHussain
@IbrahimSaniHussain 6 сағат бұрын
Wannan gaskiya ne
@MisteurBeby-i5m
@MisteurBeby-i5m 5 сағат бұрын
Malan wallhi kayi malan Allah yabaka aljanna
@IliyasuAbubakar-c7i
@IliyasuAbubakar-c7i 8 сағат бұрын
Allah ya qarawa ml lfy
@haliluhalilu-t3i
@haliluhalilu-t3i 7 сағат бұрын
Malan allah yabada ladal amen
@ibrahimdjibo7660
@ibrahimdjibo7660 4 сағат бұрын
Allah ya kara illimi
@haroidi2116
@haroidi2116 6 сағат бұрын
Masha'allah kaji magana na hankali
@buharibinabubakarabubakar6527
@buharibinabubakarabubakar6527 16 сағат бұрын
Masha Allah sheikh
@AhmedAbdouRahman-e6i
@AhmedAbdouRahman-e6i 15 сағат бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@NasserHassan-p6d
@NasserHassan-p6d 15 сағат бұрын
Allahu Ya yimoukou albarka
@mamanegarba1354
@mamanegarba1354 7 сағат бұрын
Gaskiya ka fada
@Bilkisuismail-v2c
@Bilkisuismail-v2c 8 сағат бұрын
Allah yabiya malam
@KabirouFadel
@KabirouFadel 15 сағат бұрын
As salam warahmatullahi wabarakatu. Thanks
@jamiluharuna4316
@jamiluharuna4316 7 сағат бұрын
Muna godiya
@mustersoul7136
@mustersoul7136 13 сағат бұрын
Gaskiya ne malam
@youssifsayadi9051
@youssifsayadi9051 8 сағат бұрын
Gaskiyane
@AbdourahamaneDouniya
@AbdourahamaneDouniya 15 сағат бұрын
Gaskiyane malam
@MoustaphaSoumaila-z1h
@MoustaphaSoumaila-z1h 8 сағат бұрын
Allah ya biya ka malam Nagari
@SaminoumahammanabdullahiSamino
@SaminoumahammanabdullahiSamino 15 сағат бұрын
Gaji gaskiya Allah ya qara fly da Nisan kwana Malan
@KadribakoMahamadouBako
@KadribakoMahamadouBako 15 сағат бұрын
Masha Allah
@AdamMustafa-v8k
@AdamMustafa-v8k 15 сағат бұрын
Dan wahalane Allah yasaka mama Kuma baaxamu yafeba
@NafiouKalla
@NafiouKalla Сағат бұрын
Kaji magana ilimi
@UmarHarunaYusuf-e1y
@UmarHarunaYusuf-e1y 6 сағат бұрын
Ubangiji Ya karemana kai MLM Allah yasaka da alkairi
@MagajiLiman-t1h
@MagajiLiman-t1h 15 сағат бұрын
Wannan gaskiyané malan
@BachariBachari-h6f
@BachariBachari-h6f 14 сағат бұрын
ما شاء الله
@ahmadmahammad8377
@ahmadmahammad8377 12 сағат бұрын
Tinibu pa tsinanne né ! Bà yadda sheikh ja'afar bai padi ba game da shi. Ammà dan daqiqanchi sai da aka zabe shi. Tinibu né pa ya che bai aminche Nigeria daya che.
@moussamohamed1684
@moussamohamed1684 15 сағат бұрын
Malan allah yakara lafiya da nisan kwana
@IliyasuAbdullahi-bl6kv
@IliyasuAbdullahi-bl6kv 2 сағат бұрын
Wannan kotan Tama babu gaskiya ne maganan maigirma Abdul Rahman chani
@BashirAdamu-xg3yh
@BashirAdamu-xg3yh 12 сағат бұрын
ALLAH Ya bamu mafita daga dukkan sharri da makircin koma waye.
@ZaiduZaiduz
@ZaiduZaiduz 15 сағат бұрын
❤❤❤
@LadjiDjibo-c7t
@LadjiDjibo-c7t 13 сағат бұрын
Vive AES👍👍👍👍👍
@NoranuraResigningHussain
@NoranuraResigningHussain 7 сағат бұрын
Wannan gaskiyane nima nadade ina gasgasta maganar nan saboda tununbu ba masoyin tan area bane
@AlioDjibo-c1j
@AlioDjibo-c1j 14 сағат бұрын
Ni aganina Allah yakarbe ADU o inko nacewa duk maye hanu game da ta adanci a nageria Allah shi tou na mishi asire to Allah ya tuna aserin bola tinibo da nohou ribadou da sawransou
@AbdoulRazak-sb6xg
@AbdoulRazak-sb6xg 15 сағат бұрын
🇳🇬🤲🤲🤲🇳🇪
@SabiouSabiou-p2z
@SabiouSabiou-p2z 16 сағат бұрын
🤝🥰🤝
@buharibinabubakarabubakar6527
@buharibinabubakarabubakar6527 16 сағат бұрын
Good
@usmandagaye9161
@usmandagaye9161 5 сағат бұрын
Haka ne malam
@Saniabdullahi-fs8ek
@Saniabdullahi-fs8ek 14 сағат бұрын
Ba nijar kadaiba hadda arewacin najeriya da sauran su barkina faso da Mali shi yasa akaturo lakurawa sucigaba da yakar najeriya muna da masaniyar yan taddan bazunnee kabilar bazunnee shi yasa ake kokarin Tara lakurawan arewacin najeriya surikita arwacin najeriya sannan faransa takawo sojonita tacigaba da yakar arewacin najeriya da sauran kasashan dasukeso sugama to game makir cinsu to ykoma akansu in Allah yayarda
@musaabdullahi3189
@musaabdullahi3189 7 сағат бұрын
Malam nan gaba matsayinku na malamai kutsa ya kuyi zurfin bincike akan dan takara kafin kuba mabiya umarni suzaba
@MamanHumaira-xk6sy
@MamanHumaira-xk6sy 15 сағат бұрын
Wlh kuwa malam maganarka haka take
@MoustaphaSahabi-f1t
@MoustaphaSahabi-f1t 15 сағат бұрын
❤❤😂
@SalehadamAbubakar
@SalehadamAbubakar 8 сағат бұрын
Shugaban nin Nigeria makaryatane don haka abdurahman tiani yayi gaskiya kuma zama rantse bakaffara Kuma Yan arewa mungode za mu hadu da su agaban kiyama
@mariedorcas3571
@mariedorcas3571 7 сағат бұрын
🦾💪🦾💪
@AminuHassan-c8n
@AminuHassan-c8n 7 сағат бұрын
La bossnni no
@haliluhalilu-t3i
@haliluhalilu-t3i 7 сағат бұрын
Malan hakanikesoun badargaska
@AbdurrahmanDawud
@AbdurrahmanDawud 4 сағат бұрын
Hakanekam yankudu basasanmu
@mustaphaibrahim5078
@mustaphaibrahim5078 Сағат бұрын
Akwai kunyar karshe, kuyi a hankali.
@illiassoudade
@illiassoudade 6 сағат бұрын
Faransa walakanta kasace. Macron iya hada komi dan cinma gorinsa. Yakin ruwa ya tarda sakaina sai tahiya. Zuwa tinubu faransa a kan mi. Rajajeniya ta kasa da kasa ? Rajajeniya ta shine shugaban ecowas ? To ina gamin ecowas da faransa an zance gaskiyane. Ouattara ya je faransa shugaban côte d' ivoire, Patrice talon na Bénin ya isa faransa gashi tinubu na najeria kuma shugaban su na ecowas,duk sun je lokaci guda ,to akan mi su ka amshi kiran macron na faransa alhali ya basu ummarni kaima nijar hari. Yan najeria,tinubu da kuka tura faransa yama sanatoti bayani ? Kai badarou karamin ministan tsaro na najeria kaji tsoron allah da kai akaje faransa kasan komi ke faruwa. Kaiko tsohon jami'i cin hanci da rashawa, général tchiani ya ambaci suna,da kai da Christopher Moussa nijar ta sanar daku kan wasu jamau mutana' faransa biyu da nijar ta kora dalilin makirci,kuma ta sanar da ku kan wadanan azzalumay da suka gudu can najeria kuma har yanzu suna can,wane mataki najeria ta dawka akan su. To binceken baka ba zai isa ba,ko binceken yan jarida zala yan najeria ,shima ba za mu yarda ba. Hulda najeria da faransa,ta kasa da kasa,ko alama nijar ba ta nukura sai dai ba za mu amince ba da makirci da cin amana da take take ko daga gwamnatin najeria ne,ko daga gwamnatin faransa. Allah ya sa wannan jawabi ya shiga kunnan tinubu da manafunkansa. Zancan kasa ne ! Zancan kasa ne ! Zancan kasa ne !
@abubakartasiu9316
@abubakartasiu9316 16 сағат бұрын
Munafikai aikukuka kawoshi
@saadouaboubakarsaadouaboub4812
@saadouaboubakarsaadouaboub4812 15 сағат бұрын
Dan Allah kasan maganar da zakayi
@tajiousman
@tajiousman 9 сағат бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@AbdouMahamadou-e2z
@AbdouMahamadou-e2z 14 сағат бұрын
Masha Allah
@SamsouDine-xx4wx
@SamsouDine-xx4wx 12 сағат бұрын
❤❤❤❤
LABARINA SEASON 11 EPISODE 9
1:16:48
Saira Movies
Рет қаралды 685 М.
小丑教训坏蛋 #小丑 #天使 #shorts
00:49
好人小丑
Рет қаралды 54 МЛН
Cat mode and a glass of water #family #humor #fun
00:22
Kotiki_Z
Рет қаралды 42 МЛН
How to treat Acne💉
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 108 МЛН
Try this prank with your friends 😂 @karina-kola
00:18
Andrey Grechka
Рет қаралды 9 МЛН
The Morning Show: President Tinubu Holds Media Chat
27:19
Arise News
Рет қаралды 1,9 М.
BBC Hausa Labaran Duniya na Rana Yau /28/12/2024
18:27
NASARA 24
Рет қаралды 284
AM News@7 28 December 2024 | NTA
18:21
NTA Network
Рет қаралды 40
小丑教训坏蛋 #小丑 #天使 #shorts
00:49
好人小丑
Рет қаралды 54 МЛН