Aya da hadisi sun qi samuwa, an kama make-make. Jafar fa yana sallah aka kashe shi, kai zamu ga irin taka mutuwar.
@jibrilahmad278Ай бұрын
Kudai kam yan wahala ne kunada san zuciya walahi ga hasada
@shamsuddeensaleh3935Ай бұрын
Sunada hannu dumu dumu a cikin rigimar Boko Haram
@saniabubakar4930Ай бұрын
Jahilin banza, qur'ani ne yace musulmi su zauna acikin shiri. Yanzu kwanan nan da Bello yabo yace mutane su sayi bindiga taaddanci ne ke nan? Hassada ba taiba