Masha Allah kaga irin malama da yakamata ayada a,awarsu domin duniya ta anfana ba akasin sauran malamnmubah masu aibatah junan su malam Allah kara ilimi da basira maidorewa muna godiya sosai
@wasilawasila177311 күн бұрын
Allah yasaka da alkhairi Allahumma aizzal islama wal mslmi🤲
@yakubuharuna464811 күн бұрын
Kaga malaminnan da za,a din yada wa,azinsa sosai da musulunci ya kara mabiya da yawa❤❤
@MudaseruAbubakar-pf5kf11 күн бұрын
Ya Allah kaqara basira malam Dan sokoto ❤❤❤❤❤❤
@ayoubaCisse-oc4ih11 күн бұрын
ماشاءالله جزك الله خيرا شاكر باركلفك
@AbdouIbrahim-11 күн бұрын
allah yasa mucika da imani
@Dsaletech10 күн бұрын
Allah ya kara lafiya idan ka kula tunda yafara magana a tsaye yake har ya gama
@kabeerabbas810311 күн бұрын
ALLAH YAKARAWA RAYUWA ALBARKA.
@abuaishaalfurqan11 күн бұрын
Amin ya rabb
@kmuhd947311 күн бұрын
Malam inayimaka fatan alkairi Allah yakara lafiya
@Sani-ve6js11 күн бұрын
ماشاء الله اللهم اياك نعبد واياك نستعين
@yousoufAmani11 күн бұрын
Wadanan arna sina nune wlh
@AbbasMohammed-pp4dt11 күн бұрын
Aslm da fatan alheri,wai me yasa irin wannan mlmn ba'a tallafa masu domin su da'awarsu ya yawaita a social media
@رضوانربيع-خ5ض11 күн бұрын
Bakasan cewar manyan arewacin najeriya mulkine agabansu ba bayan haka basason Abinda zekawo wa addinin Musulunci cigaba kashi 95 daga cikin Manyan Arewa cin Nigeria basudamu da cigaban al ummar Musulmi ba Balle addinin Musulunci
@umarmaimunabinji385611 күн бұрын
@@رضوانربيع-خ5ضwanna gaskiya ka fada
@umarmaimunabinji385611 күн бұрын
Shuwagabannin arewa kam are after money only
@omargaladima299611 күн бұрын
Irin wannan wa'azi muke so mai kure shakku mai ƙara imani ga wanda Allah yake so da rahama
@AbbasMohammed-pp4dt11 күн бұрын
Why not in an English
@suleimangane817511 күн бұрын
Because the pastor he's responding to, preaches in Hausa as well.