Jazakallahu khairan wallahi malam inni la uhibbuka fillah
@ameenahameenah68843 жыл бұрын
Alhamdulilah mlm yasamu sauki kenan Masha Allahu Allah yaqarawa mlm lfy da nisan kwana
@abubakarrabia25913 жыл бұрын
Mashaallahu, malam Allahu ya karama lafiya da abinda lafiyar zata ci na halal, Allah ya tsare ka da sharrin makiya.
@aliyujaafar20943 жыл бұрын
Mashaa Allah Sheikh. Sannu sannu za su kawo science and technology a matsayin wani sabon addini. Allahu ya bamu fahimta.
@yusufaliyu80113 жыл бұрын
Masha Allah Allah yasakam malm da alkhairi yakarama malam lpy
@yusufjafar4413 жыл бұрын
Amin ya Allah
@RabiouSalifouChapiouАй бұрын
Don Allah ina da buqatar lambar Malam sheikh Bashir Ahmad sani sokoto
@alassansaidou16883 жыл бұрын
Allah ya Sakama Da Alkheri Malam Bachir Sokoto
@taskarmalamansunnahtv54163 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@umanitigan71463 жыл бұрын
Allah Ya saka da alkhairi Shin mlm ya dawo dg Saudia? Muna fatan Allah Ya qara masa lfy da tsahon rai mai albaka. Ameen
@hauwaumuhammadsani16213 жыл бұрын
Allah yabiya
@ahmadibrahim84893 жыл бұрын
Allah ya Kara maka ilmi mai albarka ya kuma tsare mana rayuwarka Malam.
@mustaphadugajiahmad2573 жыл бұрын
Jazakallah bikhair… ALLAH SHI qara lapia Mallam! Allahumma Ameen
@taskarmalamansunnahtv54163 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@fatigarbahassane13333 жыл бұрын
Masha Allahou Malan barka Allah ya kara bada lahiya
@taskarmalamansunnahtv54163 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@abubakarumar12043 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara hadakan musulmai Kuma malam mungode
@batureusman11223 жыл бұрын
ALLAH (SWT) ya saka da alkhairi. AMEEN
@taskarmalamansunnahtv54163 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum 😍
@huzaifaabubakarmusa8343 жыл бұрын
Allah yatsare mallam
@TheLightofGuidanceTV3 жыл бұрын
Masha Allah.
@makharajausman21963 жыл бұрын
Assalmu alaikum warahmatullahi wabarakatuh, mlm wlh inasonka svd Allah, Allah yatsaremuna rayuwarka yakarama imani da inasan kwana
@taskarmalamansunnahtv54163 жыл бұрын
Wa Alaikumussalam Warahmatullah Wabarakatuhu Ameen ya hayyu ya qayyum 😍
@umarmahmud91343 жыл бұрын
Jazakallahu khairan
@taskarmalamansunnahtv54163 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@mouhamed20453 жыл бұрын
WANNAN MALAMIN ALLAH YASAKA MAI DA ALHAIRI
@taskarmalamansunnahtv54163 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@ismailacisse18723 жыл бұрын
Barka dasharouwa
@abubakarmuhammad22883 жыл бұрын
Masha Allah, Allah yakara hada kan musulmi bisa sunnar annabinmu Muhammad (saw) Dan allah Yaya zansamu cikakken video nan ngd
@taskarmalamansunnahtv54163 жыл бұрын
Malam Abbakar babu complete sannan complete din babu Malam aciki wasu masu kaddamar da Littafin
@abubakarmuhammad22883 жыл бұрын
Masha Allah wannan de yawadatar nagode
@taskarmalamansunnahtv54163 жыл бұрын
Masha Allah
@jamiluadamumagaji73153 жыл бұрын
ashe malam izala sunsan susuka rarraba kan alumma to danme sukayi haka danme suka raba masallatai ashe sune batattu. kuma masu raba kan alummar annabi s a w s .
@AhmedAhmed-im7cm3 жыл бұрын
ا
@the_gameskid3 жыл бұрын
Kai jahili ne anayi gabas kanayi yamma.
@sultanofsokototv20783 жыл бұрын
@@the_gameskid babba ma ko cikin su
@meyoutv93853 жыл бұрын
Kai meye haka kana magana kamar dolo
@surajoafakamuhammad7003 жыл бұрын
1. Astrology ana amfani da shi ne kadai akan tabbatarwa ko kauce ma karyan wanda zai ce ya ga wata alhali karya ne ko kuma wahami. 2. Tantance sahihanci ganin wata bai tsaya kadai akan lissafi ba, akan iya amfani da alatun hangen nesa don tabbatar da cewa shin akwai watan agurin (manzil) ? Wannan kuwa Mal Ladan Dan Sharehu a littafinsa ya tabbatar da halascin amfani da alatu domin alatun bazai nuna wata ba idan watan ba shi a wuri (manzil). Kaman dai mai sanya tabarau ne don karatu. Shin tabarau zai nuna harafin da ba shi awurin? Ammafa shi alatun yana tsayawa ne akan tabbatar da sahihanci kawai. Sai idanuwa sunga wata kuru-kuru ake amfani da ganin don azumi ko ajewa. 3. Menene hukuncin wanda ya ga wata amma hukuma bata tabbatar ba? Tabbatar da ganin wata ba hakkin wani malami ba ne, ko wata kungiya ne ba, aiki ne na hukuma. Allah Shi sa mu gane!
@idrisumar44733 жыл бұрын
Aslm alaik Muna fatan alkhari ga Malam .. Me sunan littafin da Malam ya wallafa?, Sannan Ina za'a iya samun littafin?.
@taskarmalamansunnahtv54163 жыл бұрын
Wa Alaikumussalam Warahmatullah Wabarakatuhu ga Littafin nan mun Fara dorawa a website www.taskarsunnah.com.ng/2021/05/00-oon-sighting-vs-moon-fighting-and.html