Good job please that man who wear that red cap should remove it
@jibrilsanihassan1254 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira ♥️♥️♥️
@usmanabubakar59754 жыл бұрын
Masha Allah muna tare da ku hara karshi series wanna film allah ya kara basira
@mustaphaygwarzo31854 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya taimake ku akan aikinku
@surayyasanisaeedsurayyasan28254 жыл бұрын
Masha allah mana godiya
@officialmatashi49854 жыл бұрын
Dakyau Allah yataimaka 🔥👏👏in da rabbana ba wahala💕💕🙏👍
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Ba wahala
@abubakaradamu75214 жыл бұрын
I will like to say thank for your great service I am really enjoying this drama A Duniya
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
You welcomed have a pleasant day
@hadirouhadirou68354 жыл бұрын
Masha allha. Allha yakara basira
@harunamuhanmedharunalanba14673 жыл бұрын
gaskiya macha allah amma miyasa kukakama umma
@aminuumarsule47333 жыл бұрын
Muna gdy Kuma wannan shine cikakken shiri na ankarar da al'umarmu ta jahar Kano musammam mu yan birni
@maryamabdullahi48103 жыл бұрын
It's the slow-motion din Jamila that got me 😂
@bukurahmad21004 жыл бұрын
Dan allah munaso ku kara mana lokacin wanna film din
@maryamabdullahi48103 жыл бұрын
Kai mutane baku da godiyar Allah kaje ka kalli Wuf kasha mamaki ai wannan series din daga shi sai izzar so suke da yawan lokaci babu abinda zamu ce sai godiya
@shamsiyyaiman65404 жыл бұрын
Aduniya masha Allah yakara basira
@abdulsalammusa91424 жыл бұрын
Mungude allah sha kara basira👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
@mansirabasu53423 жыл бұрын
Gaskiya film din nan yayi kyau sosai
@princesadeeq50304 жыл бұрын
Godiya marar a dado👌👌👌👌👌👌👌🙏🙏🙏🙏
@uzairumuhd45284 жыл бұрын
Anyi kuskure inda DPO yake fadin cewa matar tana da sugar sai gashi ita wachan wadda tafadi ana sama wani ruwa wanda baasawa mai ciwon sugar shi sai inhar sugan yayi kasa shima irin mutum ana tunani zai shiga coma
@shushualiyu40834 жыл бұрын
Masha Allah muna godeya
@sffds41844 жыл бұрын
Masha Allah Allah yy jagora
@hamisoudongoul84924 жыл бұрын
yayi damusa allah karabassira 👍👍👌👌🤝🤝🤝
@slm16294 жыл бұрын
Gaskiya ni yayi sosai wlh inayinku
@oumaralioumarali75844 жыл бұрын
Allah ya kara basira mungode
@fiddausiismailio28524 жыл бұрын
Muna godiya Allah yakara basira 🤣🤣
@mljbonjour64744 жыл бұрын
Macha allah yayi,
@danmameajamagana4 жыл бұрын
Masha allah Muna matukar godiya
@i.d.sm.b.r.k67434 жыл бұрын
Allah ya biya daga I D S. Inayinku
@brahimlanssari33664 жыл бұрын
Waye tijjani asase wannan yaren fa ya burgeni fa mene lanlene?
@realashafankatv3154 жыл бұрын
Allah saida ku wanga shiri akwai bata sugar
@ahmadabusufyan2704 жыл бұрын
Yayi kyau allah yakara basira shawara daya amma a ragesaka talla
@sanihashimabdallah77304 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya yayi kyau muna tare
@abdulgafaraliyu71684 жыл бұрын
The beautiful Proverbs are in this film are more sweat table keep it off
@danbouzu4 жыл бұрын
Mun gode
@arewajeanstv35634 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/moS0fX6uad9nma8
@habibumar4774 жыл бұрын
wannan shirin naku yayi, amma meyasa baku yinshi da tsayi zuwa minti 40-50 kamar yadda sauran episode films suke?
@saifullahishuaibu17724 жыл бұрын
Allah yakara basira
@mohdnuraharuna95324 жыл бұрын
Good yayi kyau wlh
@zahramaradi8854 жыл бұрын
Masha Allah mugode so sai
@farincikinkufarincikikualh1384 жыл бұрын
Masha Allah gaskiyane
@mustaphamzira59544 жыл бұрын
Masha Allah 💯
@mariamayoob60744 жыл бұрын
ما شاء الله
@yauismail34654 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakarabasira
@mariyaabdoulsalam8804 жыл бұрын
Masha allah
@hajaraabdulhadimohd70204 жыл бұрын
Masha ya Allah 😣😔😭😭🤲
@attahirouabdou58133 жыл бұрын
Macha allah 👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌
@anasabbasanas14994 жыл бұрын
Masha allh
@siyammuhammed89533 жыл бұрын
Muna godiya sosai ♥️♥️♥️♥️
@zakariyyamuhammadsarki40204 жыл бұрын
A gaskiya producer na (Tijjani Asase) aiki yana kyau. Allah ya kara jagoranci.
@kamaludeenabdulmumini15354 жыл бұрын
Excellent! Fatan alkhairi....
@nassirousalissou70704 жыл бұрын
Super
@abbabalausman24334 жыл бұрын
Masha Allah, this film is very interested, but the mins are not enough!! It suppose to 1hour!! (Advice)
@danbouzu4 жыл бұрын
What?!
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Za a duba
@abbabalausman24334 жыл бұрын
@@ZinariyaHausaTV . Ok, Masha Allah, keep it up 👍
@abbabalausman24334 жыл бұрын
@@danbouzu . Time for the program (film) is short!!
@danbouzu4 жыл бұрын
@@abbabalausman2433 kai qanin Hadiza Musawa ne?
@fatimaisahmuhd13174 жыл бұрын
Masha Allah tabarakallah
@mohdnuraharuna95324 жыл бұрын
point of corrections ,DPO yace angayamar a likitance tana da sugar (Diabetes) amma sai Gashi ansamata ruwa ( Drip ) wanda yake Destroy saline wanda baa sawa masu sugar yakamata ana neman shawarar masana
@danbouzu4 жыл бұрын
Mun gode
@ZinariyaHausaTV4 жыл бұрын
Mungode za a gyara
@danbouzu4 жыл бұрын
Mai yiwuwa ma qarin ruwan ne ya kashe matar. Kenan idan 'Yan uwanta suka san me ya kashe ta, zasu iya yin Sharia da asibitin da kuma 'Yan sandan.
@danbouzu4 жыл бұрын
@@ZinariyaHausaTV Mai yiwuwa ma qarin ruwan ne ya kashe matar. Kenan idan 'Yan uwanta suka san me ya kashe ta, zasu iya yin Sharia da asibitin da kuma 'Yan sandan.
@musahabdulkarim5147 Жыл бұрын
You've killed an innocent woman,she is not aware of her son's behaviour. Sometimes the police's attitude towards people is bad!
@yusufabdulkarim84343 жыл бұрын
Allah yabada sa a
@mamarameenatu37634 жыл бұрын
Ina nagoma dan allah 10
@bigbosshausa97574 жыл бұрын
مشاءالله تبارك الله
@danbouzu4 жыл бұрын
شكرا
@jamcybabysuleiman99144 жыл бұрын
Oyoyooooo💃💃💃💃💃💃💃
@shamsoshamsouchemis27634 жыл бұрын
So
@basiruaminu33013 жыл бұрын
💓
@Ha_mz174 жыл бұрын
استمر 🔥
@saramuhammad_saudiya58184 жыл бұрын
Masha allah yayi 👍❤️
@auwalusman40084 жыл бұрын
Masha allah tabarikallah
@aishawaisu44764 жыл бұрын
Wow masha Allah
@jafaruibrahim31164 жыл бұрын
Masaha Allah nice job
@kabiruumarmoyi26003 жыл бұрын
Gsky banji dadi bah yanda akayima mamar wanda yayi kisa nan
@halimakabeer80843 жыл бұрын
💗❤💘💝
@maallahbbcv85004 жыл бұрын
Laifindadikarewa Thanks so much
@AMINUDAKATA4 жыл бұрын
Dan birni ka na sha'anin ka
@hajeermuhamad89653 жыл бұрын
❤❤❤❤❤❤❤💚💚💚💚
@asmauadamu8503 жыл бұрын
Ke jamila Ina zunbulelen hijabin naki kinga yanda Dan masu gida ya kafeki da ido
@khaleedyakubabdullahi70663 жыл бұрын
Hhhhhh🤣🤣🤣
@mansirabasu53423 жыл бұрын
Kana baro kana burgeni ammafa kana ruwa
@rokaiyabakar13874 жыл бұрын
Masha allah ❤️❤️❤️❤️
@madinamoussa81054 жыл бұрын
Awata rana akesakowa shirin
@dadaba71043 жыл бұрын
Allah kara basira
@fazia77064 жыл бұрын
❤❤❤❤
@kamalupkbata30734 жыл бұрын
♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
@imranaahmad43544 жыл бұрын
Macha Allah
@mubarakmusa38112 жыл бұрын
Uwa
@assanecisse83373 жыл бұрын
❤❤💟💝💖
@faimafamra74074 жыл бұрын
💃💃💃💃💃♥️♥️♥️
@sainafada44713 жыл бұрын
Saina da
@salijoyahya29554 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira
@najibahmad81754 жыл бұрын
Tani ta hada rigima
@محمداحمد-ب6ل2ك2 жыл бұрын
Wow🇸🇦🇳🇬
@yawaleibrahim17193 жыл бұрын
Inda rabbana ?
@chapiouadamou38004 жыл бұрын
Yaya
@ismailbabaaliyu58904 жыл бұрын
aikin police na lilisko beyiba ya bata aikin yan sanda bahaka sukeyiba