Wanna film yafara zama shirme wlh,yakamata agama kawai tinda Babu abin nunawa.
@HanatouTanko3 күн бұрын
Gaskiya ne ya zama chirme. Yana da kyaw kada à maida hanun agogo baya. Vraiment ku saké lalawa. Muna Jin dadin sa Amman yanzu chirme yayi yawa
@AishaIsah-z1o2 күн бұрын
Shine mgn gaskiya
@MaryamAlhassan-n4s3 күн бұрын
❤❤❤ masha Allah nice🎉🎉
@LaoualiZeïnab2 күн бұрын
Macha allh ✨❤
@UsmanUsman-x8z3 күн бұрын
Macha Allah ❤❤😂😂🎉🎉
@MamanabdallahRaniya2 күн бұрын
Masha Allah ❤❤🎉🎉
@Adamharoun-c5z2 күн бұрын
Masha allah ✌️ ♥️ 😮😮
@HanatouTanko3 күн бұрын
Gaskiya ni kam an fara charakole cikin wannan serries.
@FatiLawel3 күн бұрын
Siyama kinfara bani hawchi wlh 😢
@asma-zj1im3 күн бұрын
koni shes over caring for him
@HanatouTanko3 күн бұрын
Ba daga siyama ba ce daga masu chirin ne. Chirin ya fara sakin hangna
@SanoussiAdamou-x9zКүн бұрын
Machallah ❤❤❤🇳🇪💯🤟 o
@UmmuJaafarZainabКүн бұрын
Gaskiya Hakan yasabawa shari a siyamafa matar aurece
@faizamuhammadumarumar56553 күн бұрын
Matsalarku saikunfara abuhankali saikufara shirme
@rukayyatabdullahi78833 күн бұрын
Masha Allah naji dadin haka 😊😊😊ya Allah ya nuna mana sati m zuwa in sha Allah 🙏🙏❤❤
@SumayyaMusaDbaga3 күн бұрын
Bello ba i ne🤣🤣🤣🤣yau zaidena shaye shaye
@HaruonaRahamto3 күн бұрын
Mash allh ❤❤❤❤❤❤
@falmatamustaphafalmatamust44023 күн бұрын
Masha allah tabarakallah
@abdul-maliksalihu85542 күн бұрын
Aiwannan shirin yayi matukaryi
@ChIll-mn1uqКүн бұрын
😊😊😊😊
@usmanibrahim53423 күн бұрын
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
@hajaraummar263 күн бұрын
Masha allah film yana kyau amma yazaayi siyama tadunga daukar wayan bello tayi bloking dinshi ko a chanza mata layi. Sannan ache duk duniya baida kowa yazama dan iska kenan kai ko dan iska yanada kiwa😂
@AbdoulwahabouHard3 күн бұрын
Macha Allah 😊
@MakkahMakkah-u4l3 күн бұрын
Masha allah allah yakara basira 🥰🥰🥰
@amidatumouktar89502 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤😮
@ObserverTv20232 күн бұрын
Producer ka kara kokari sosai
@HawwaBaby3 күн бұрын
Masah Allah bless your heart and ❤❤❤❤❤❤
@habeebhussainaljirgawee47773 күн бұрын
To shi London boy aikinsa baiyibakenan Amma naji dadin shirinnan wlh, Allah yaqara basira
@BadamasiDankaura-c2o3 күн бұрын
Gaskiya flm din nan yayi wllhi
@ishaqMuhammad-g2t3 күн бұрын
Masha Allah
@HdhVv-iv8pe3 күн бұрын
Mashaallah❤❤❤
@__.teemerhh2 күн бұрын
Toh gaskiya zamu dena kalla Habaa
@زكريازكريا-ب8غ2 күн бұрын
😢😢😢😢🎉🎉🎉❤❤
@IssakaHalima3 күн бұрын
Bello simple kawai kayi hakouri dan siyama ta soumboule maka
@خقاأ2 күн бұрын
🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉❤
@hajaraummar263 күн бұрын
Amma nagane mai film din yake mgn kamatu dini to dan wato duk abunda kayi sai anyima arayuwa mahmud shima ya dandana abunda bello yaji😂😂😂
@RARIYATV73 күн бұрын
Yauwa yaruwa kin fahimci sakonmu da kyau. Duk abinda ka yi sai an yi ma ka. Mun gode da bibiyarmu da ake yi. 💯💕🙏😇
@AminaAbubakar-bd7xx3 күн бұрын
To ai Bello beda wata Alaka. Da siyama sbd ba wani da atsakanin su kuma saki uku kuma gata matar aure
@nazirdansittaabdullahi36593 күн бұрын
An koma Hauka
@Saminouyahayya3 күн бұрын
🎉🎉❤
@ZakaraMamame3 күн бұрын
Very very amazing
@AishaIsah-z1o2 күн бұрын
Shiriin naku ya zama shirme basira ta kare muku gaskiya
@shmsiahwaheb44863 күн бұрын
Simful 😂😂😂
@Aburaslan193 күн бұрын
Gaskiya director na film dinnan yakamata yagyara kura kuransa
@Aysa-zd9oe3 күн бұрын
🎉🎉🎉🎉
@OumarouFatchima5-yh5dh3 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@EzoMuhammad3 күн бұрын
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@FdBb-yu6fc3 күн бұрын
❤❤❤❤
@Mohinmilon-b9y3 күн бұрын
❤❤🎉🎉
@ZahedKn-n3h3 күн бұрын
🥰🥰🥰
@padbyrxm9162 күн бұрын
Kuna rashin addini da tarbiyya ko turawa bazasu dauki wannan haukar ba
@abubakarmaryam164423 сағат бұрын
Baseera ta fara qarewa
@Aishahalaaad2 күн бұрын
Kicuci kankide
@HumairaAbubakar-t7g3 күн бұрын
Ni wlh dariyama mahmud yakeban da bello da gaskene tuni anyiwa tifkar hanci
@HumairaAbubakar-t7g3 күн бұрын
❤❤❤
@Mdjgfjgjjv3 күн бұрын
❤❤❤🎉🎉❤❤❤
@abdulsamadauwalu42833 күн бұрын
In banda an kashe case din na Bello, d hutun kallon film din nan zan tafi
@MaryamaSaddip2 күн бұрын
Yjj
@ZaleehaAdam3 күн бұрын
🎉🎉🎉🎉😂😢🎉
@abdoulzarmu3 күн бұрын
😮😮😮😮😮😮
@mariyayau57203 күн бұрын
Mahmud ya manta da lokacin da yake magana da siyama,duk abinda kayi kaima za’ayi maka
@RARIYATV73 күн бұрын
Ke kadaice ki ka fahimci sakonmu. One love 💕🙏🥰
@mariyayau57203 күн бұрын
@ 🥰
@AlassaneSeidi3 күн бұрын
❤❤❤❤🎉🎉🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@wambai173 күн бұрын
Producer ka Martaba Aure alakar da kake kullawa tsakanin siyama da bello haramun ne. Da farko ka raba siyama da gidansa ka sanya alaka mare amfani. Kaji tsoron Allah kasan abinda kake nunawa zai iya zama sila da lalacewar auratayya. Ka canza salon fim dinka.
@RARIYATV72 күн бұрын
Kaima ka ji tsoron Allah ka fahimci sako mu ke aikawa, ba ma iya nuna abubuwa da yawa da ke faruwa a wannan zamanin a bangaren auratayya saboda kazantarsu ta yi yawa. Idan ka fahimci sakonmu da kyau, tarbiyya mu ke so a gyara, domin duk abinda ka yi, to kaima sai an yi ma ka! Fakat!
@رضوانربيع-خ5ض3 күн бұрын
Inbanda shirin Film base ai blocking din lambar ba akyalemar wayar kuma asa jam'i an tsaro su kama shi
@عائشةمحمد-ص4ط3 күн бұрын
Wllh kuwa😂wannan ai haukane
@DonnkandsonsNigerialimited3 күн бұрын
Masha Allah but siyama abeg you go back to bello he really miss you