Allah ya shiryemu Baki Daya amen ya hayyu ya qayyum
@hamisudahirugidado7889 Жыл бұрын
Kaii Allah yakara shiryaki hassana ❤ Allah Ya baki miji nagari Ba ɗan gariba
@bilkisusaniibrahimTV Жыл бұрын
Ameen
@MaimunaTunau Жыл бұрын
May Almighty Allah protect us all
@khadijahahmad4013 Жыл бұрын
Allah ya shirya mana zuri’a ubangiji ka shiga cikin lamarin mu ya Allah ka kare mu da kariya ka ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.
@fannahibraheem1024 Жыл бұрын
Allah ka shiryi bayinka
@aishamohammed2569 Жыл бұрын
Allah ya saka muku da Alheri Amma gaskiya iyaye na da kasu sosai sosai iyaye maza kuma su bar ma mata Tarbiya sabida haka Tarbiya SAI Adu'a Allah ya shiriya da mu da Al'uma mu Baki Daya
@SUWAIBAHARUNA-uk7in Жыл бұрын
Allah ya qara shiryar damu baki daya, Allahumma Amin
@Mercy-k8r Жыл бұрын
Aaameen
@salamathamidu1421 Жыл бұрын
Allah ya shirya mu kuma ya shirya muna zuria
@HafsatTijjaniMuhammad-i3l Жыл бұрын
Allah ya shiryemu da zuri'armu baki daya
@RedmiRedmi-i5s5c Жыл бұрын
ALLAH YASHIRYAMANA ZURIA
@Sasma_Scents Жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@FatimabintaZaiyad Жыл бұрын
Allah ya shirya mana yaramu
@Huzaimainspires Жыл бұрын
Ameen
@Huzaimainspires Жыл бұрын
May Allah guide us to the right path 😢
@bilkisusaniibrahimTV Жыл бұрын
Ameen
@adsdsadsdzasadds635 Жыл бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@Mercy-k8r Жыл бұрын
YAA ALLAH please guide us and our children to the right path Aaameen
@Huzaimainspires Жыл бұрын
Ameen
@yakakaalkali7891 Жыл бұрын
Aameen ya hayyu ya qayyum
@kamilamuhammad46126 ай бұрын
Amin
@NasarIssaalhjtakari Жыл бұрын
ربي يفتح عليكم الأبواب الخير
@halimaabubakar2252 Жыл бұрын
ALLAH SHIRYA MANA ZURI A DANA MUSLMI
@rabiissifou6936 Жыл бұрын
Allah ya kare mu
@jamilaumaru958 Жыл бұрын
Allah ya sa mufi karfin zukatan mu
@AmratAliyu Жыл бұрын
Malam idan matar Aure tayi Mafarkin haila ya zomata batah saniba setasa farin Abu tukunna tagani
@bilkisusaniibrahimTV Жыл бұрын
Ai haila b abinda zakyi mafarki dashi bane, abu ne da dole se ya faru a zahiri. Indai bki ganshi ba to ba komai a kanki
@NasarIssaalhjtakari Жыл бұрын
اللهم امين يارب العالمين
@basbasatuibrahim4120 Жыл бұрын
Wanda take fada na pen shi turawa suke cewa e-cigarrete aka vape pen. Sun yi shi ne ya maye gurbin karan cigarettes da ake sha. Shima yana da flavours. Don idan suna sha, idan mutum ya jiyo kamshin sa sai ya zata wata alawa ce ko fruit.