Ba a taba shirin mahangar zamani da masu hankali da nutsuwa ba kamar wannan. 👍👍👍👍👍👍💗💗💗
@idrismufat3 жыл бұрын
Wannan batu haka Malama Madina, ya kamata a duba wannan batu
@jibrinkanta4723 жыл бұрын
Gaskiya kam
@ahmadsuperlifestc30392 жыл бұрын
Abdulganeeyuu Yace """" Takama Allah ta makal kale Manzon Allah ta Nemi Kudi kawai """""" Top notch kenan fah
@NajaatuShehu-vp8yt4 ай бұрын
This surely motivated me. Jazakumullahu bi khair👏❤
@yusufsaraki12003 жыл бұрын
This is 1 of the most interesting topic of 21st century. It's very educative jazakallahu khyrain
@saniabdullahi74453 жыл бұрын
My best episode so far, namijin da macen duk masu hankali, basira , ilimin rayuwa da fahimta kuma kowa ya fadi gwargwadon fahimta da addini. Wannan yayi kyau sosai kuma ya bada maana.
@احمدعبدالله-ب3و7ع3 жыл бұрын
Masha allah mal. Abdulganiyu allah ya saka da alheri "MU KAMA ALLAH DA MANZON SA "
@khadijamuhammad30282 жыл бұрын
I love the way zara coordinate her self, shes so calm and she's saying the truth
@aliyusulaimanmaimagani86083 жыл бұрын
I so much admire this woman's mode of expression... we all understand matan zamani mafi yawan su suna da ruwan ido da son abun dunia.. Amma idan ana maganan tsangwama fa kar mu manta, ko wacce mace itama mutum ce, tana da zabin da ya kamata a kiyaye mata, tsangwama yana haddasa aure in desperations wanda mafi yawa daga baya ana da ansani.. Iyaye nada laifi sosai kuma bai dace su dinga tsangwamar yayan'su ba akan dole sai sunyi aure a wani kayyadadden lokaci ba...Taya zaka haifa yarinya kai tarbiyanta shekaru da dama amma kasa mata wani kayyadadden lokaci da zata kawo miji, akwai kasuwar saida maza ne? ya kamata ana ma matan nan adalci kasancewar bako wacce mace ne taki aure akan ruwan ido ba, akwai matan yanxu da dama wanda suna neman mijin amma Allah ne bai kawo ba, to akwai wacce kaddaran tane Allah ne bai kawo mijin a lokaci ba..
@maryamabacha18612 жыл бұрын
Hummm tabbas hkane dan uwa Allah yabamu Ekon gyarawa kuma Allah ya azzurtamu da maza nagari alfarmar wannan Watan
@hajiyahauwasaudiyya35853 жыл бұрын
masha allah sannuku shirin yayi madina manshanu gaskiya mumata bakowa bayake datina ni maikyau matai yanzu kwada yin garemu daga hauwa saudiyya 🇸🇦🇳🇬
@awwalbashir80273 жыл бұрын
Masha Allah. Our daughters need enlightenment like this one. Mu ji tsoron Allah mu bishi. Allah sai rufa ma na asiri. Rayuwa sai da hakuri.
@junaidmusajili75093 жыл бұрын
Masha Allah shiri yayi kyau m. Abdul kayi gsky mutukar da ya"ya"ye zasu ringa yiwa iyayensu biyayya wajen zabar musu mijin da yadace dasu da basuyi kuka da mazaje ba domin ni hakan yafaru akai na kuma yazaman min alkhairi Allah yakara mana shiriya
@OfficialSautinHausa2 жыл бұрын
zamani da iyawa . Allah yasa mudace
@suleimanbadamasiidris68173 жыл бұрын
Lallai Kam ... Wadda batasamu mijiba takama Allah ta makalkale manzon Allah tanemi kudi💪🏼💪🏼💪🏼
@HijabnHustle_NG3 жыл бұрын
People believe everything happens at Allahs time until it's marriage or having children. May Allah Grant us understanding
@sadikoumuhamd63033 жыл бұрын
Muna goodiya Madina Allah yakara basira da daukaka
@sunusitattarawa88493 жыл бұрын
Masha Allah. This is one of the crucial Mahangar Zamani programs.
@buhariibrahim88223 жыл бұрын
Allah ya kara lfy Madina
@redsniper3273 жыл бұрын
Jazakhallahu khair I'm really appreciate this topic may Almighty Allah be with you
@ahmadkaigama84633 жыл бұрын
Both parties sunyi kokari a discussion har ma da shawarwari a conclusion session, jzk.
@sanihassan48163 жыл бұрын
Masha Allah wannan topic din gaskiya nakaru da ilimi sosai akai Allah ya kara temaka muku akan ayyukan da kukeyi ameeen Madina dahiru Allah kara miki Sani da daukaka One love ❤️
@alameenabubakar90233 жыл бұрын
Gaskiya shirin mahangar zamani na wannan makon ya dau zafi amma ni nafi goyon bayan maganar wannan bawan Allahn Allah yasaka maka da alkhairi lallai madina kin fara abinda zamu fara bibiyan bbc ka'in da na'in muna godiya
@usmanibrahimkazir42853 жыл бұрын
Gaskiya Alhamdulillah wannan shiri na satin ya qayatar da ni sosai kasancewar duka baqin sun fahimce junansu sun tattauna abin da zai amfani al'ummah baki daya, Allah ya sa mudace.
@koumaikabirou53263 жыл бұрын
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته، عبد الكبير معكم، انا أتابعكم من باريس من أصول توغو . انا أشكركم يا مالن عبدالغني يعني استاذ عبدالغني كل قولك معقول جدا ومنطقي، لا نتكلم على قول الله وقول الرسول الله عليه صلاة والسلام ،نتأمل معقولة كلام صحيح واضح. شكرا على برنامجكم
@ismailadankassa4362 жыл бұрын
Gaskiya kabiya Oustaz masha allha
@abdulmouminmazababanhalid75143 жыл бұрын
Wannan zance naku hakane Allah ya kara basira da hikima
@muhammadmallamine21573 жыл бұрын
Masha Allah wanna shiri akwai fadakarwa sosai Allah ya saka
@aishaaliyumomimtinan38453 жыл бұрын
Wallahi maganarka gaskiya ne ba macen da take rasa wanda zai aureta rainawa akeyi dayawa daga ciki Alhmdullh Allah ya dubi zuriar mu
@aminusani99573 жыл бұрын
I Love the kind look the gentleman send to the lady when she narrates "Na yi auren fari da wuri"
@bangix1one4953 жыл бұрын
Allah sarki 🥺 Sister wlh hakane zan canki Suma mata suna san Aure ba sai maza Kawai ba 🥺
@Rahamas-studio3 жыл бұрын
God bless you for this topic
@mercijefar87543 жыл бұрын
Macha Allah yabarmu damasoya Annabi
@YSaifullahi10 ай бұрын
Madina nidai wllh inasan so sai ❤
@moradkaty42133 жыл бұрын
masha allh bbc inajin dadin wannan kafa taku domin kuna taimakawa wajan wayarwa mutane da kai
@rashidaabdullahievuti69723 жыл бұрын
MashaAllah interesting topic with intelligent guest
@moussaoumar34413 жыл бұрын
Gaskiya wannn tatauawa tayi ma'ana.
@ahmadkaigama84633 жыл бұрын
Masha Allah Gaskiya muna jin dadin wannann shiri na mahangar zamani❤
@MAli-vm3os3 жыл бұрын
Ni ma Allah ya kawo mana lokacin namo albarka chin annabi Muhammad saw
@usmanusmanibrahim26163 жыл бұрын
Tnk Madina I'm always happy to listen and view this program is educative.... Tnk very much 🙏🙏🙏 but Gaskia Aja Ma Mata Hankali dayansu Basu da alkibla da nazari akan Abinda mai Rayuwa take a chiki dayansu kwadayi da son Kudi ke gabansu da Daukar Mazaje da yawa shasha ko sakarai Kullum cikin bukatar wadansu abubuwa awajen namiji babu laakari da yayake,yanadashi ko basa dashi kuma dayawa wan nan shashan dakika dauka sakarai most of the time shine nagarin dakike Nema Allah yabakishi tawani siga sai lokaci ya kure san nan zakiga ana danasi Hakika malam ya sosamin inda kemin chiwo hakika Nagode Matuka 🙏🙏
@abduofataoumarou5956 Жыл бұрын
❤nikenake so madina kifahiceni❤
@sadiqasirga73783 жыл бұрын
Very good discussion. Thank you Hajiya Madina. They both make their points effectively. Ladies should adhere the advice from the lady in red veil. Please ladies work, earn your money, dress decently, look good, fear God and choose the perfect man to be your partner. Don't go for looks, status, make sure you understand the man u're dating and ready to marry. Allah yasa mu dace baki daya duniya da lahira. Amma wallahi tallahi harkar rokon kudin kati, shawarma etc baya baki daraja wajen mutumin kirki. Na banza kuma sai dai ki bude kofar lalata miki rayuwa.
@abubakaribrahim44393 жыл бұрын
Allah na tausayawa wan nan bai war Allah da har yanzu matai aure bh Allah ya kawo mata miji nagari kusa
@redsniper3273 жыл бұрын
This topic was so excited seriously pls Madina this is the people that you suppose to invite for us pls help us invite better people in this zaure🙏🙏
@hassanumar13222 жыл бұрын
This guy is so much brilliant nice one bruh
@moussaabubakar44363 жыл бұрын
Naji dadin wannan shirin yakayatar dani good job
@shuaibuabubakar18393 жыл бұрын
Wow! What a nice discussion. Keep it up MADINS
@ghalisaniyandoya66603 жыл бұрын
Gaskia wannan topic of discussion din yayi ma’ana, and wanda aka tattauna dasu suma they make sense. Allah y taimaka
@ItzFawaz-3 жыл бұрын
Allah yasa su gane ko kuma suyi ta kwantae
@Neesatou Жыл бұрын
Zahra spoke so well im in awe
@ruqaiyaibrahim89033 жыл бұрын
Masha Allah....bring interesting ppl always. I really enjoyed it
@tsayabumukutar95123 жыл бұрын
Gaskiya ne Allah ya taimaki malama madina
@YahayaMuhammad-ex6id Жыл бұрын
Masha Allah I love this program
@rahamarahama38743 жыл бұрын
gaskiay na Hakane 🙏🏻💞
@Sitoubabankadija-dv4sh Жыл бұрын
Nifa kin mini maganar gaskiya❤❤❤1lov sister iloveyou
@mansouridi42832 жыл бұрын
Aslm bbc hausa gaskiya muna matiqar jin dadi wannan chirin naku hajiya madina ina maki fatan alkairi allah ubangiji ya qara basira allah ubangiji ya tsare ahuta lpy
@samirahassan21473 жыл бұрын
Masha allah,we are grateful
@mhmdsani73773 жыл бұрын
Masha Allah muna biye daku Madina
@abubakars.bazuka58973 жыл бұрын
Tabbas wannan karon an tattauna abinda ya dace da zamani Mahangar wannan karon ita ta hango zamani, Allah ya bawa mata mazaje nagari, samari ma Allah ya basu mata nagari, Allah ya haɗa nagari da nagari, Allah yasa mu zama nagartattun mutane amin.
@sulaimanharu18253 жыл бұрын
Masha Allah
@muslihuhabib85792 жыл бұрын
Malan kayi abinda yadace kafadi gaskya ydda addini yafada Allah yasaka da alkairi
@mohammedali89233 жыл бұрын
Gaskiya wanan maudui' ne dake cin tuwo a kwaryar matasa. Ba matan kadaiba harma maza ta wassu fuskokin rayuwa. Vistors dinmu nayau sun taka rawar gani da hikima matuka wuri bada amsoshinsu. Muna godiya. Surely, "mutuncin iya mace dakin minjinta" inji masu hikimar magana. Amma in Allah yanufa.Allah yasa mudace da nagari. Hanzari ba gudu ba, naga hankalinmu "maza" na bada goyon baya dari bisa dari ga inda MAL. ABDUL GANIYU kefadin "Da kafara nemar budurwa sai ta maidaka kamar Babanta " eh, tabbas hakan baidace ba. Amma fa iyan uwa maza mu kwana cikin sani cewa Kiyautatawa fa yana kara dakon zumunta ko wa namijine balenta wacce kake kokarin cusa wa zuciyarta son kai kadai against all odds. Bazaiyiu kayi tunanin kai nagari ne and always be coming to her hannu rabbana ba. Atakaice dai ina nufin mukoyawa kawunan mu kiyautatawa wai'yanda mukace munaso ko sukace suna son mu. Abu na biyu kuma shine, mata a rage buri da son duniya dan yana daga cikin reasons da "mazan aure" basa iya approaching dinku sai dai "Maza kawai" as FATIMA rightly said it early in the program. Da dama idan muka saurari iyayenmu game da lokaci da sukayi aure zuwa yanzu ,zamu fahimci cewa, sun gina alakarsu abisa kaunar juna ne da tawakkali. Some da aurensu sukayi karatu har suka haifemu' I mean basic karatu' ba after first degree ba. And now they are what they are. Mu, we are lucky munyi karatu at younger age and most of us have something to do for a living. But matan eyes dinsu nakan little (
@bariraaminutungalladablurs91202 жыл бұрын
Slm Dan Allah ina son malam Abdul yasane sai an babu tarbiya
@nasiruusman34213 жыл бұрын
Nice topic madinatu Allah ya Kara basira
@aig_clothing2 жыл бұрын
Malam Abdulqaniyu Allah ya qara basira, hup BBC zaku rinka gayyato mana masu fikira da tunani.
@ibrahimkhalilhusain923 жыл бұрын
Alhamdulillah, duka kun fada abubuwa muhimmai. Sai dai Mal. Abdulganiyu naga kafi maida hankali kan mata, haka mazan ma suke fa, mafi yawanci mazan masu dama da wadatan aure sukanfi mai da hankali kan mace yar carabu.
@عائشةحسين-خ5خ3 жыл бұрын
حلو استمر ⚡
@nastourbanas56293 жыл бұрын
Maza da mata masu neman aure Allah kawo musu masoya suyi aure
@TheAccountingAlchemist3 жыл бұрын
Akwai maza akwai mijin aure
@abusalihu78543 жыл бұрын
Very interesting actually masha Allah
@shatuful3 жыл бұрын
MashaAllah Hira yayi kyau. Kuma a gaskiya maganan Abudulganiu ya yi tasiri na cewan IDAN KANA JIN YUNWA BAZAKA NEMI ABINCI BA? To wannan na daya daga cikin dalilin da yasa aure ke da muhimmanci...duk da ba dole ne a ce duk mai aure ne ke da kamun kai ba. Amma a dai fita hakkin yara mata yafi. Sannan kuma maganan samun namijin kirkiri addua ne kawai tare da kama kai shi zai sa a samu na kirkin. Daga karshe kuma iyayen yanzu suna taka rawa a samun jinkirin aure yaran su mata. Ta yaya? Ta hanyar jaddada masu cewan su nemi duniya kafin su yi auren. Tabbas neman na kai yana da kyau, amma kuma bai fi neman zaman aure kyau ba...tunda da auren ma ana neman na kai. Allah Sa mu dace.🙏🙏🙏🤔🤔🤔😊😊😊😊
@UmarMash3 жыл бұрын
I really enjoyed this episode... unlike the other ones.. please always bring intelligent guests...
@bashirmuhammad29213 жыл бұрын
Nice shot keep it up 👏👏👏
@rabiuknt25853 жыл бұрын
Gaskiya bbc kuna kai ni dai dai ina muku fatan alkhai ri allah ya kara dauka
@habibbagudo1973 жыл бұрын
From Netherlands
@Salisu233 жыл бұрын
Mallam Abdulganiyu Allah yasaka da Alheri
@babaabdourahaman39513 жыл бұрын
Salm bbc Madina 🥀🌹🌹🌹
@attahirfaizatashas2573 жыл бұрын
I've been waiting for you guys to upload a new topic and finally ✌️🥰💞
@munzaliharunaabubakar92783 жыл бұрын
so fuu o
@oumarsabiou46913 жыл бұрын
Allah ya bamu iKon giyarawa
@auwaladamu65923 жыл бұрын
Very good Abdul ganiyyu you are true
@Kanoemirate3 жыл бұрын
Gaskiya wannan Mai Dara shima nada bukatar tarbiya. Lafazin Dake amfani dashi ya nuna lallai Dan tasha ne. Shifa aure a mysulunci ba dole bane, ba dace a tsangwami wani ko wata ya gaggauta Aure ba. Aure ginshiki shi soyaiya ne, babu dole cikinshi. Maza nagari sunyi karanci sosai, wasu nagarin basu da sanaa. Rashin sanaa, nakasu ne a hali. Zargin mata dakin Aure cin zarafi ne, daka iya jefa su cikin mummunar Hali. Mata ku tsaya ku dirje ku zabi nagari ba masu surutu ba .
@Ali-xq6cc3 жыл бұрын
MashaAllha👍👍🇳🇪🤙🤙
@tsintsiyyamedia99183 жыл бұрын
GASKIYAR magana MAI JAR FULLA...bana bayan ka... matar nan tafi ka qoraran hujjojin a wannan TOPIC sannan ku ma Aure kam... ba wasa bane🇳🇪🇳🇪Allah ya sa mu dace🇳🇪🇳🇪🇳🇪.
@muhammadtukur66223 жыл бұрын
Very Interesting Program. Keep It Up
@kabeeryaqub89623 жыл бұрын
Allah ya saka da alkairi
@mouctariniger37003 жыл бұрын
Masha Allah nagamsu da bayanin abdoul ganimun
@Mona_Binyamin3 жыл бұрын
A person has the right to see if he can take responsibility or not. Marriage is a responsibility. If someone tells you that he cannot bear it, do not force him.
@ekontv73903 жыл бұрын
slm gaskiya nagude sosai nimatachine daga algeria🇩🇿✊
@mamamansaftiy45093 жыл бұрын
Ka Masha allha
@zuzukids55153 жыл бұрын
Cap aini Abdulganiyyu masu irin Characteristics Dinka sunzo da yawa Amma wallahi duk nayi rejecting dinsu, da kake maganan mace ta tsufa kada a aure ta wasu mazan har hamsin suna kaiwa Kuma irin ku ke bama Mata Yan Sha takwas karfin gwiwar auren su. Matsa dallah. Nida wallahi bazan taba auren namiji Mai magana irin na Abdulqaniyu ba Wallahi.
@saidouousman52463 жыл бұрын
masha allah
@yusrahyusrah7363 жыл бұрын
MashaAllah Tabarakarrahman
@amarbenyounes88103 жыл бұрын
ilove you da Allah bani numba r ki
@ibrahimabubakar21763 жыл бұрын
Allah yakawo mna mafuta sannan yakawo mna mata nagari.....
@aliabdullahi50023 жыл бұрын
Abdulganiyu for President!! 😀
@juwayriyasullayman19612 жыл бұрын
Just watching this episode, the male speaker gave me d creeps and dz typical. Myopic view of life.. Using experiences of the loud few to make an ignorant generalisation. Ain't nothing a 35yr working woman is doing lurking arnd IG for a spouse. Love how the Lady came a d spoke from personal experience. May Allah SWT grant u d wishes of ur heart. AMIN thuma Ameen
@surayyaabdulmumini94853 жыл бұрын
Allah sarki
@nuhulawan31963 жыл бұрын
Wannan Topic din naku ya bada ma’ana sosai kuma muna Fatan Allah yasa ya amfanar da Al’umma baki daya. Kuma duka side din sun bada points masu ma’ana. Amma ni a shawarata anan duk Wanda ya tsinci kansa akan wannan yanayi namiji ko mace addu’a Itace mafita a gareshi. Allah yasa mu dace 🙏🙏🙏.
@aishatusalihumusa18373 жыл бұрын
A very interesting educative dialogue
@zainebjaafar70373 жыл бұрын
Mash. Allah. Mash. Allah. Shirin. Yayi. Sosai
@soufianeinoussa83663 жыл бұрын
Aslm
@moustaphamahamadou64933 жыл бұрын
Macha allha allha ya sa mugane
@Mona_Binyamin3 жыл бұрын
If she was not satisfied with marriage and you married her against her will, and after that she gave birth to children and divorced, and after that the children felt unjust and became unjust and hurt those around them, who will you blame? Marriage is not forced, leave people alone so that you do not regret it