Assalamulaikum mai girma minister muna fatan zaka duma harakar lafiya dakyau Don haryanzu talaka banzai iya zuwa asibitiba a duba shi kyautaba, sai talaka yabiya kudin Kati, kudin kanin likita, ga stadar magani, har yanzu talaka baigane ina gwabnate tayiba akan lafiya. ALLAH UBANGIJI YA TAIMAKI NIGERIAN ÀMEEN
@jafarabubakar826710 ай бұрын
Dan shiyasa kenan. Kuna Kiran mutane suyi Kishi amma Ku Baku yi
@NuraabubakarMalam Жыл бұрын
Munaneman alfarma a Kula da asibitoti matakin farko domin mutane karkara su'amfana