A wannan karon, Gwamnan na jihar Kebbi, Kwamred Nasir Idris ya tattauna da mutanen jihar kan al'amuran da suka shafi shugabanci a jihar.
Пікірлер: 59
@sagirmaikada1075 Жыл бұрын
Masha Allah Gaskiya BBC HAUSA Ina Yi maku jinjina da wannan Shiri naku na A FADA A CIKA, ba karamin kokari kukayi ba na yin tuna nin yin wannan program din. Thank a really appreciate you people.
@fatimaabdullahi47825 ай бұрын
Masha Allah gaskiya BBC hausa wannan shiri da kukeyi kuna taimakwan al uma da gwamnati sabu da rijiya tana bada ruwa guga tanahana wa Allah ya qara daukaka Allah ya qara maka lafiya jagoran gamatar wa Ameen🤲ya rabbi☝
@maganiamusulince7355 Жыл бұрын
Masha Allah babanmu Dr Nasiru Idris kauran gwandu ka fada Kuma ka cika Allah ya yiwa rayuwarka Albarka farkonta da tsakiya da Kuma karshenta ya hayyu ya Qayum 🤲🤲🤲🤲
@rashidaabdullahi4901 Жыл бұрын
Mashaallah our able governor, Allah DAI yakara tsare mana kai da tsrinai
@HabibaMuhammad-ui4gs Жыл бұрын
Allah dai y taya riko gwamna kayi mun gani❤❤
@yacoubousamaila50158 ай бұрын
Ma sha allah allah yasa shuwagabanin Nigeria suyi koyi da irinka Allah ya karfafa kudirinka na alheri
@bwtv5533 Жыл бұрын
Maa shaa Allaah, Allah Ya taya riko mai girma Gwamna.
@abubakarargungu3546 Жыл бұрын
Masha Allah Allah yabashi ikon yin adalci
@nurahaske Жыл бұрын
Masha Allah Mai girma gwamna Allah ya karasarewa
@lukman_so_ Жыл бұрын
Masha Allah bb c hausa
@umarbakura4477 Жыл бұрын
Masha Allah. Allah ya taimaka . Muna bukatar bbc ta kawo mana governor baba gana umara zulum koda harshen kanuri tunda kunada ma aikata masu jin kanuri .
@mustaphaalhajishehu2670 Жыл бұрын
Ma sha Allah
@isiyaadamu6109 Жыл бұрын
Assalamu alaikum warahamatullah Bbc gaskiya munajin dadin wannan shirin naku Allah yakara baku nasara bayan haka muna bukatar don Allah ku gayyato muna mai girma gwamnan jihar zamfara dr dauda lawal
@hassanmagaji1792 Жыл бұрын
Gaskiya irin wannan shirin nada matukar muhimmanci. Avenue ne wanda keba mutane dama suyi tuhuma da kai koke ga gwamnatinsu.
@lawalnuradeen2984 Жыл бұрын
Gaskiya ne wallahi 👍
@MujitabaMainasara Жыл бұрын
Masha Allahu Amma Muma a nam garin Gwandu munada bukatar Mai girma Daya duba Babbar hanyar shigowa tsakiyar garin Gwandu domin Kuwa titin ya lalace daga farkon shigowa zuwa fita ma'ana daga wajan Yan tumatur hanyar fitowa masama zuwa wajan kele hanyar fita Gwandu titin yanada bukatar gyara ss domin har ynz a matsayin hannun mutum Daya yake ma'ana hanyar mota Daya ce
@BasharHaliru-tc1xr Жыл бұрын
Masha Allah bbc Dan Allah kugayama megirma gwamna da yaduba matsalar ma,aitar Shari,a kasancewar zakaga anyi posting din maisharia daga birnin kebbi har zuru ko gaba da zuru Amma inzaije wurin aiki sai take Tasha jajira mota tacika sanan yadawo wurin aikinsa Dan Allah yaduba lamarin.
@MaharazuSuleiman-v8y7 ай бұрын
Insha allahu sai kayi 12 cikin iyawar allah
@abdulmbello8208 Жыл бұрын
Governor Allah yatabbatar da duddugenka akan cigaban wannam jaha tamu (jazakallahu khairan)
@ibrahimabdullahi9446 Жыл бұрын
Allah ya bawa gomna ikon cika wa ennan alkawuran
@lawalnuradeen2984 Жыл бұрын
Ameen y allah 🎉🎉🎉
@Abumalamruggardawa6 ай бұрын
Allah ya taimakeka ya ja kwana
@MurtalaMuhammad-o6v Жыл бұрын
Mashia Allh Allh yadafa
@AsmauYunusa-wd2uq Жыл бұрын
Masha Allah Allah yayi jagora
@lawalnuradeen2984 Жыл бұрын
God bless our own government 👍👍
@MuhmedMusa Жыл бұрын
MA sha Allah
@basirusalihu8713 Жыл бұрын
Masha Allah
@AbaMansoud2 ай бұрын
Good morning 🌄🌄🌄
@MaharazuSuleiman-v8y7 ай бұрын
MALAM nasiru gwamnan jihar kebbi bazaka taba jin kunyaba insha allahu
@USMAN__AIRTEL Жыл бұрын
Gaskiya Naji Dadin irin wannan shirin BBC kune dama ya kamata ace kuna Dora shugabanninmu akan Hanya da kuma tini akan Al'ummarsu Muna Godiya
@Almajiri-00 Жыл бұрын
Masha'Allah our able governor 💪😎
@YasirSani-v4d Жыл бұрын
.Asha allahu
@rilwanuisahgulma8716 Жыл бұрын
Gaskiya BBC Hausa yakamata ku mika masa tambayar mu akan kudin makaranta gaba da secondary kuma kukaki
@abbalakwaja5641 Жыл бұрын
❤
@abdussamadabubakarado5587 Жыл бұрын
Muna fatan azo Jihar Bauchi
@fatimamhd-g1g Жыл бұрын
🙏🙏👍👍
@AishaAhmad-n8s Жыл бұрын
Dan Allah ayiwa governor in sokoto 😢
@aleey_mexiico Жыл бұрын
Super governor💖
@SurajoBellogmd-w2x6 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@ShamsuHukuma Жыл бұрын
Muna jinjina ga bbc hausa da godiya ta musamman
@abubakarjalo7395 Жыл бұрын
Allah ya taimaki Gwamnan Kebbi, BBC da duk wadanda suka shirya wannan shiri.. Gaskiya H.E. har hawaye ya sani; muna masa fatan Allah ya tabbatar dashi kan adalci. Muna rokon BBC ta gayyato mana Gwamnan Yobe, H.E. Mai Mala dan wannan shiri yana da matukar muhimmanci duba da yadda yake bada bama wa wadanda ake mulka su isar da koken su kai tsaye ga masu mulki. Sannan in aka dace da taimakon Allah, sai a samu mafita nan take! Allah ya bamu nasara!
@SurajoBellogmd-w2x6 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@OuzrieouAssoumana-dy5dy Жыл бұрын
💪💪💪🔥
@abduouljg Жыл бұрын
🙏🙏🙏
@HussainiYusuf-ky7oj Жыл бұрын
Hussaini Yusuf from Yobe. Allah yasaka muku da mafificin Alkairi BBC hausa.
@AMAS70th10 ай бұрын
😊
@AgaliEzak-s2z Жыл бұрын
Ma karyatan banza BBC hausa
@Fatima_flth Жыл бұрын
Masha allah 😅
@AyatuMuhammed Жыл бұрын
Masha Allah ❤
@alkalidaggash3419 Жыл бұрын
Yayi kyau BBC hausa
@kamaluddeenibrahimtukura6646 Жыл бұрын
No one said anything about Gadan Zaima to Zuru as well as Koko to Zuru road.
@SaniIbrahim-g4r6 ай бұрын
Saniambursa kebbi
@SaniIbrahim-g4r6 ай бұрын
Na sir Kwa rangwandu daganisani ibirahim ambursa kebbi
@OuzrieouAssoumana-dy5dy Жыл бұрын
😂
@ahmadtaimiyya Жыл бұрын
Dan kayi hira da governor na yobe
@HamzaSalihu-xq1wj Жыл бұрын
Pls munabukar bbc ta tunama gwmma maganar hanyar da yayimuna alkawari tsakani mungadi zuwa bunza