To yanzu meye amfanin wannan labarin, Allah yagafarta mata.
@tarihitv2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@musausmantv2 жыл бұрын
Yana da amfani mana, ai shi tarihi haka yake. Wataran kaji mai daɗi, wataran kuma ba daɗi.
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
Wawa irinka.... Tarihi yanada muhimmanci. Idan bakasan tarihi ba zaka maimaita kuskure.
@EeEe-jk2je2 жыл бұрын
Allah yajiqan ta da rahma Fatima
@tarihitv2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@hauwamohammedtukur34002 жыл бұрын
Allah yajikan duk Wanda aka kashe da gangan.andade ana ruwa kasa tana shanyewa.
@tarihitv2 жыл бұрын
Ameen Hauwa
@asmauisa26972 жыл бұрын
Allah sarki Allah ya mata rahama 🙏🏾
@tarihitv2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@d.bcooper227120 күн бұрын
Ba shi ya kashe ta ba
@aminuabdullahiusman67352 жыл бұрын
Tsakanin mata da miji sai Allah, yawancin ma'aurata suna rayuwane kawai don dole qaddara ta riga ta hada amma ba don jin dadi ba
@tarihitv2 жыл бұрын
Ai kuwa dai
@adamuhamza23952 жыл бұрын
Toh za a yi Shari'a ranar Alkiyama
@tarihitv2 жыл бұрын
Wannan haka yake
@maryamsani31602 жыл бұрын
Allah Ya jiqan ta da Rahama Ya Yi mata sakayya
@tarihitv2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@maryamsani31602 жыл бұрын
@Mas-ud Al-hassan ban fahimci Mai ka ke cewa ba.
@everythingwoman33322 жыл бұрын
Ba lallai bane shiya kasheta komai na iya faruwa! Allah yajiqan musulmi!
@tarihitv2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@d.bcooper227120 күн бұрын
Zai iya zama kukun ne ya kashe ta
@fadimatuibrahim45042 жыл бұрын
Allah swa Ya jikan Fatima Ya sa aljannar firdausi ce makoma.
@tarihitv2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@yusufabdullahi47862 жыл бұрын
I know of the case since 1996 when I was attending my Diploma at Legal Misau. The case was a highly celebrated case that has remains over the news for several years. Even though, Nafiu became the prime suspect in the case lack of eye witness jeopardizes the merits of the case
@tarihitv2 жыл бұрын
Na so Sir
@saifullahmuhammad19912 жыл бұрын
He was convicted based on circumstantial evidence
@sunusiadamu58022 жыл бұрын
That's how legal proceedings are natured.
@saessayxyz2 жыл бұрын
The case will be reviewed hereafter.
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
Write in Hausa... 😮
@hadizasuleman13502 жыл бұрын
Allah yayi mata sakaiya.1980 to date,a lot has happened indeed.
@tarihitv2 жыл бұрын
Gaskiya ne
@Labarunduniyaa2 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@d.bcooper227120 күн бұрын
Zai iya zama kukun ne ya kashe ta.
@tarihitv20 күн бұрын
Allah ne Masani
@nuradanmudi84732 жыл бұрын
Wata shari'ar sai a lahira
@tarihitv2 жыл бұрын
Haka ne
@ishaquabubakar31742 жыл бұрын
Ko me yahada su oho.may be ya zo neman Haqqin sa ta Hana..... Amma dai Abu bai dadi ba
@tarihitv2 жыл бұрын
Wa ya sani? Tsakanin miji da mata sai Allah
@d.bcooper227120 күн бұрын
Lol😂😂😂😂
@ummuabdullaah78232 жыл бұрын
Oh Yaa Rabb me ta mai da ya kashe ta? Allah yayi mata sakayya ya jikanta da rahma
@tarihitv2 жыл бұрын
Ameen. Da yake bai taɓa iƙirarin kashe ta ba, babu wanda zai tambaye shi.
@ummuabdullaah78232 жыл бұрын
@@tarihitv Allah yasa mu dace Ameen Yaa Rabb
@HaAuIs-u4g2 ай бұрын
@@ummuabdullaah7823Ba shi ya kashe ta ba.
@maryamshehu66302 жыл бұрын
Allah ya keuta
@tarihitv2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@musajamilushaaibu38242 жыл бұрын
Tabbas nasami wannan labarin daga wurin Mahaifina, Kuma tabbatar da cewa tun shekarun baya a Nigeria Talakawa ne kawai ke fuskantar Hukunci idan sun aikata laifi banda Mawadata.
@tarihitv2 жыл бұрын
Allah sarki.
@bashirsama38122 жыл бұрын
Ko meye amfanin wannan labari a yanzu?
@everythingwoman33322 жыл бұрын
Ai itama ba talaka bace😁 sunada kudi yar gidan Tijjani Dabazau ce Kawai dai Allah yasawaqa
@everythingwoman33322 жыл бұрын
@@bashirsama3812 dan mu yan baya musan cewa anyi! Kuma bagaya muna mata addua ba
@d.bcooper2271 Жыл бұрын
@@bashirsama3812 Kai wawa ne wlh idan bakasan amfanin tarihi ba
@akmsk2 жыл бұрын
Ni tambaya ya anan ita ce; shin yayi zaman gidan yarin kuwa da kotu ta yanke masa?