Alahamdulillah Alahamdulillah Alahamdulillah masha Allah sai Godiya. Allah yajikanka Da Bahama
@aminiyatrust70310 ай бұрын
Ameen
@abdulazizahmedibrahim4219 Жыл бұрын
Muna jiran Tarihin Shehu Musa Yaradua
@Realkhaleefah Жыл бұрын
Gaskiya Ina so nima
@HassanaAbudllahi5 ай бұрын
Allah ya saka da alhairi
@adamnuhu866511 ай бұрын
Allah ubangiji ya jikan mazan jiya
@Mainika3 ай бұрын
Arewa ta buƙatar wannan shafin.... Allah ya saka da alheri
@tasiusulaimanadam95533 ай бұрын
Muna godiya mlm Mode
@MustaphaSaleh-f5i5 ай бұрын
Mazan jiya ba yau ba allah yajiknsu da rahama
@saeeduhusaini835 Жыл бұрын
Munajin dadin wannan shiri Allah yasakada alkhairi Don ALLAH bayan Wannan tarihin muna bukatar tarihin ALHAJI Sabo bakin Zowo Allah yajikansa
@عبداللهمحمد-س3ل1ف4 ай бұрын
جميل جدا معلومات قيمة وسرد تاريخي في قمة الروعة بارك الله في جهودكم
@SalifouGuero-ln2hr8 ай бұрын
Allah ka gafartamana Aminou kanno alfarma Manzon Allah
@aminiyatrust7038 ай бұрын
Ameen ya Allah
@idrisumarmuhammad921811 күн бұрын
Allah yajikan legeand
@yusufsulaiman4263 Жыл бұрын
Dan. Allah a kawomana tarihin ABUBAKAR IMAM
@ZakriaZekra6 ай бұрын
Allah yajikan mallam
@hassanibrahimktg878 Жыл бұрын
Allah ya jikan mazan jiya, Aameen.
@sunusimusa5478 Жыл бұрын
Malam Aminu Kano is the best mentor. Allah ya ƙara masa lafiya.
@Adam-h5w8u11 ай бұрын
Allah Ya jikan 'yan gwagwarmaya. Kayi kokari Maude. Amma kalmar da kayi Amfani da ita ta TSAGERANCI Akan marigayii Muhammadu Abubakar Rimi trying TSAURI domin tarihin Malam Aminu da tirjiyar sa ga sarakuna da turawan mulkin mallaka ina ganin abubuwa ne da suka haifar da siyasar wayewa da turjiya ga mutumin kano da sauran masu son ci gaba a kasar nan. Muna Godiya da zaburarwa da way wayar da kai musamman mutanen yau susan matsayin 'YANCI ba siyasar kudi ba.
@abdul-basidsaadanbantaje53925 ай бұрын
Ka ji Mazan Gaskiya. Allah rahamshesu
@naohbawadanjuma442 Жыл бұрын
Allah yayi masa rahama
@SulaimanSalisu-ct5fj6 ай бұрын
Mazan jiya kenan allah yamusu rahma
@malamgumel35476 ай бұрын
Allah ya jikan Malam su biyu aka sani da Malam shi da Malam Abubakar Gumi Allah ya jikansu da Rahama
@habibaliyu2173 Жыл бұрын
Da akayi Yan siyasa masu kishi bayanzuba da kansu kawai suka sani Allah yasa kwanciya hutuce
Muryar nan ta dace da tarihi We need more like this
@MrBsBsbrk Жыл бұрын
Ma sha Allah, Allah ya jikan magabantanmu , jazakumullahu khaira
@aminuasheer9345 Жыл бұрын
Namijin duniya kenan Allah ubangiji ya jikansa da rahma
@sabituamadu53 Жыл бұрын
Rayuwa kenan allah yajina malam Aminu Kano
@ibrahimzango564911 ай бұрын
Allah yajikan mlm Aminu Kano
@JikanHajiyareal-hu8hy7 ай бұрын
Dan Allah Akawo mana tarihin bello maitama sardaunan dutse
@MurmushiTV Жыл бұрын
Shiri yayi amfani matuka,Allah ya Jikan su da Rahama.
@aminiyatrust703 Жыл бұрын
Ameen ya Allah
@abubakar_jibrin_ala4267 Жыл бұрын
Muna godiya, muna san musan tarihin shehu musa yar’dua
@YuseefMustapha-mw9xu3 ай бұрын
Ina neman karin bayani akan ,tutar da kuka dora, mai rastin ,ja, baki, da kuma kore.
@hafizumurtala8300 Жыл бұрын
Barka da Kokari, Maude Rabiu Gwadabe. Allah ya kara basira.
@aminiyatrust703 Жыл бұрын
Ameen. Madalla
@auwalsalihi6463 Жыл бұрын
This is the best page ever
@MusagarbaSaad-ir3yp8 ай бұрын
exactly kaji manyan yan gwagwrmaya Nigeria Allah ya jikan mallam Aminu kano da mallam Abubakar muhammada gumi da sauran daukachin al umar muslmai🙏🙏
@aminiyatrust7038 ай бұрын
Ameen ya Allah
@NAZIRUDANRIMI Жыл бұрын
MashaALlah yan mazan jiya kenan, malam bashi da da namijiii
@ousmaneibrahsouley3799 ай бұрын
merci beaucoup Rabiu,
@Yawale-gk2bw Жыл бұрын
ALLAH yaji kansa da rahama.
@magajisaiduabdullahi1814 Жыл бұрын
Masha Allah Allah yayi taimako ❤
@aminiyatrust703 Жыл бұрын
Ameen. Mun gode.
@auwalmusa9511 Жыл бұрын
Allahu Akbar rayuwa kenan
@gundatv1 Жыл бұрын
Muna godiya❤❤ Allah Jikan Maza Mal. Aminu❤
@AdamoAbubakarAdamo11 ай бұрын
Dan Allah akawo mana tarihi Dr. Yusuf Maitama Sule (Danmasanin Kano)
@umarsuleiman-d9z2 ай бұрын
Allah bless them
@AmosEric-l5c Жыл бұрын
Allahu Akbar Allah ya jikansa da Rahman
@limanuyusuf1518 Жыл бұрын
Dakyau oga. ❤❤❤
@YUSUFAMINUGARBA-eu6kb7 ай бұрын
Allah yajikan Malam Aminu Kano
@aminiyatrust7037 ай бұрын
Ameen
@AhmadHarisu-w6v Жыл бұрын
Allah yajikansa
@muhammadsaleh5499 Жыл бұрын
Allah ya jikansa da rahama
@aminiyatrust703 Жыл бұрын
Ameen ya Allah
@abubakarsani3335 Жыл бұрын
Mai gidan madugu kenan ❤❤❤
@abdulkareembalamoni433411 ай бұрын
Allah ya jikan shugabanni na kwarai
@aminiyatrust70310 ай бұрын
Ameen
@BashirP0gba Жыл бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤
@abdulibrahim9161 Жыл бұрын
Wannan shiri yana da dadin sauraro, amma background na sautin kida dake tashi yayi yawa har wani lokaci se mutum ya dage sosai domin ya gane abunda me gabatarwa yake fada, sannan kuma wannan sauti na kida dake tashi ze hana almajirai da malamai sauraron wannan shiri saboda abunda ke tattare dashi na haramcin sautin kida a shari'a, Allah ya datar damu.
@zaiyyanusaidu93649 ай бұрын
Allah ubanjigi yaji qan maza
@aminiyatrust7039 ай бұрын
Ameen ya Allah
@DalladiAliyu-xk2kp Жыл бұрын
Allah yagafartamasa
@aminiyatrust703 Жыл бұрын
Ameen
@UzairuTV Жыл бұрын
Dan Allah nidai a ra,ayina ina bukatar tarihin kungiyar biyafaran da kuma jagorori ta wada suke jagoranci ƙungiyar biyafara na lokacin da suka so su raba Nigeria gida biyu
@aminiyatrust703 Жыл бұрын
In sha Allahu
@sadiqhamza233 Жыл бұрын
Dabi’un malam sun yi kama dana kwankwaso ta wata hanya.
@mazaremaabdulkadir51211 ай бұрын
Excellent narrative!
@dalhamuhammad3041 Жыл бұрын
Allah yakai haske kabarinka 😂😂😂😂
@auwalugarbaadam7659 Жыл бұрын
Sannu da kokari Dr Maude
@abduouljg Жыл бұрын
Malam aminu kano ansha gwagwarmaya
@mhhaafiz11 ай бұрын
Allah ya jikan Maza
@aminiyatrust70311 ай бұрын
Ameen ya Allah
@nafiuibrahim-gd6fo10 ай бұрын
Zamuyi farincikin kallo da sauraron tarihin Tsohon Gomnan Jahar Arewa Janar Hassan Usman Katsina, ciroman katsina.
@muhammadsalis7274 Жыл бұрын
Jaxakhallahu bikhair mal maude
@sadiqsuleksauri9088 Жыл бұрын
Legend of northern Nigeria
@abdullahiibrahimalhassan4460 Жыл бұрын
Kai maude Allah ya saka ma da Alkhairi, Naji daɗin tarihin nan sosai. Wato Marigayi Aminu Kano ne ya fara bada shawarar NYSC amma har yanzu mutane ɗauka suke kamar idea ɗin Janar Gowon ce. Insha Allah wataran nima zan bada gudunmawa wa ƙasata har azo ana bada tarihi na bayan na mutu.
@aminiyatrust703 Жыл бұрын
Ameen. Allah ya amsa addu'arka.
@abdullahiibrahimalhassan4460 Жыл бұрын
@@aminiyatrust703 Ameen thumma Ameen 🙏
@safiadagomber39058 ай бұрын
ALLAH yasa
@nusaibaumarmadaki3418 Жыл бұрын
These are brilliant they make me understand a lot of things about the north. Can you please make an exclusive folder for them on the playlist.
@isaalhajisheriff4031 Жыл бұрын
ALLAH YAJI KAN MAGABATA
@aminiyatrust703 Жыл бұрын
Ameen ya Allah
@makarantarhorasdamaaurataf622111 ай бұрын
Muna bukatar Tarihim Malam Ibrahim Umar Kabu
@MansirShuaibu-iw1eh11 ай бұрын
Labarin alhaji abubakar imam
@Realkhaleefah Жыл бұрын
Sauran Kashim Ibrahim
@aminiyatrust703 Жыл бұрын
In sha Allahu
@Muhammad_Gano Жыл бұрын
Sannu d kokari Malam Maude
@muktaradamu7428 Жыл бұрын
Legend ❤
@jafarmohdnasir3935 Жыл бұрын
❤❤❤💯💯💯💯💯✊ namijin duniya
@SamailaLawali-q6x11 ай бұрын
Good news
@taneymu2 ай бұрын
Lalle mutumin nan yayi qoqari
@yakubausmangusau4250 Жыл бұрын
Please muna son tarihin Mallam Yahaya Gusau
@talentedadams6780 Жыл бұрын
Malam Aminu kano for Kano ❤❤
@UzairuTV Жыл бұрын
Assalamu alaikum malam barka da warhaka wannan labarin tarihin mazan jiya muna jindadin wannan tsarin nan gaskiya
@aminiyatrust703 Жыл бұрын
Wa alaikumussalam. Mun gode.
@ibrahimsunusi2103 Жыл бұрын
Muna San Akawo mana tarihin bello maitama
@kabiruabdullahi7272 Жыл бұрын
Muna Godiya 38:34
@ALADDINRECORDSTV-bm4ob Жыл бұрын
❤❤❤
@hussainibalaambursa8949 Жыл бұрын
❤
@d.bcooper227110 ай бұрын
0:53 Wai kowa da ya mulki Kano Bafulatani ne? Hausawa basuda amfani sun zama bayi a ƙasarsu 😢😢😢 Ba Sarauta ba Siyasa
@aminiyatrust70310 ай бұрын
Aminu Kano bai mulki Kano ba.
@ahmedmahfooz771711 ай бұрын
A karanto mana tarihin Malam Abubakar Mahmuda Gumi
@BA_SO_BA_NE Жыл бұрын
Dan Allah ka bamu cikakken tarihi ko documentary na Bob Mali da na sufaye da na irin su Albert Einstein da su Socrates na Greek da Nikola Tesla wanda ya samar da AC da DC da sauran fitattun mutane na Najeriya da Afirka da duk duniya
@telanmatasakargi9953Ай бұрын
lallai malm aminu cikakken activies ne
@idrissmuhammadmele429 Жыл бұрын
Please tarihin general Mamman shuwa
@aminiyatrust703 Жыл бұрын
In sha Allah
@idrissmuhammadmele429 Жыл бұрын
Masha Allah ina godiya
@aminufy123 Жыл бұрын
Assalamu alaikum . Muna bukatar tarihin Malam Maude Rabiu Gwadabe, masanin tarihi da babu irinsa a wannan zamani. Domin bamu bukatar ya zama Kyandir domin kullum muna karuwa dashi kuma shi wannan fasihi wanene?