A rana irin ta yau: Yuni 20, 1996 Gwamnan Kano Abdullahi Wase ya rasu a hatsarin jirgin sama

  Рет қаралды 16,842

Tarihi TV

Tarihi TV

2 жыл бұрын

A ranar Yuni 20, 1996 Gwamnan Kano Muhammad Abdullahi Wase da mutane 12 suka rasu a hatsarin jirgin sama a Jos

Пікірлер: 23
@engineerbalagombe7388
@engineerbalagombe7388 2 жыл бұрын
Allah ya Saka muku da Alheri
@tarihitv
@tarihitv 2 жыл бұрын
Ameen. Muna godiya ƙwarai
@musausmantv
@musausmantv Жыл бұрын
Muna yara akayi rikicin nan na kashe Gideon. Kasancewar a unguwar mu ta Kurna abin ya faru.
@tarihitv
@tarihitv Жыл бұрын
Allah sarki
@rahotannidasakonni6600
@rahotannidasakonni6600 2 жыл бұрын
Ashe dai Ganduje ya kuru! Allah ya ji kan wadanda su ka rasu
@tarihitv
@tarihitv 2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@rufaisarki9318
@rufaisarki9318 2 жыл бұрын
Allah Ubangiji ya jiqan su 🙏
@tarihitv
@tarihitv 2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@adamuhamza2395
@adamuhamza2395 2 жыл бұрын
Allah ya jikansa ya masa rahama Allah yasa mujika da imani
@tarihitv
@tarihitv 2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@umarabdulkadir6533
@umarabdulkadir6533 Жыл бұрын
Ina jin Dadin Wannan shiri sosai
@tarihitv
@tarihitv Жыл бұрын
Kai madalla
@musausmantv
@musausmantv Жыл бұрын
Na taɓa ji ance wai shi Wase ɗin da kansa ne yake tuƙa jirgin. Suna tare da Yakubi Shandam da wani Ƙwara Kamal.
@tarihitv
@tarihitv Жыл бұрын
An ya kuwa
@musausmantv
@musausmantv Жыл бұрын
@@tarihitv bani da tabbas. Agidan rediyan Vision naji, awani shiri na Nageda na waƙoƙin Shata. Sunyi sharhin waƙar Shata ta Yakubi Shandam suka bada labarin har zuwa mutuwarsa. Shine suka ambaci hakan. Cewa Wase ne yake tuƙa jirgin, akwai shi Yakubi din da wani Ƙwara Lebanis wai shi Kamal. Amma ai na gamsu da binciken ku ƙwarai da gaske. Ai Na gamsu da binciken ku
@tarihitv
@tarihitv Жыл бұрын
@@musausmantv to muna godiya.
@ShamsuRabiuGaladunchi
@ShamsuRabiuGaladunchi 2 жыл бұрын
Ga Wase ga waɗanda ya sa aka kashe saboda kashe wanda ya wulaƙanta warƙoƙin Quran. Allah Ka bamu damar tsaya wa gaskiya koma mi muke tsoron rasawa, koma wa mike son faranta mawa.
@tarihitv
@tarihitv 2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@MrARilwan
@MrARilwan 2 жыл бұрын
Ikon Allah, ina JS3 lokacin. Ranar da safe wani dan ajinmu ya shigo, cikin wasa yace Col. Wase ya mutu, kafin ya fashe da dariya, yace wasa yake. Hala kuwa, zuwa rana Radio Kano suka sanarda labarin mutuwar Wase. Allah Yayi mana kyawun karshe.
@tarihitv
@tarihitv 2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@EeEe-jk2je
@EeEe-jk2je 2 жыл бұрын
اللهم امين يارب العالمين
@musaabdullahimdyani8819
@musaabdullahimdyani8819 Жыл бұрын
Ganduje an auna arziki
@tarihitv
@tarihitv Жыл бұрын
Shakka babu
A Faɗa A Cika tare da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal
55:43
BBC News Hausa
Рет қаралды 41 М.
A rana irin ta yau: Mayu 27, 1967 aka ƙirƙiro jihar Kano
10:30
The child was abused by the clown#Short #Officer Rabbit #angel
00:55
兔子警官
Рет қаралды 12 МЛН
ОДИН ДЕНЬ ИЗ ДЕТСТВА❤️ #shorts
00:59
BATEK_OFFICIAL
Рет қаралды 7 МЛН
Sprinting with More and More Money
00:29
MrBeast
Рет қаралды 192 МЛН
Kim Jong un drives Putin during state visit to North Korea
1:39
The Times and The Sunday Times
Рет қаралды 5 МЛН
Lale kati na marigayi abubakar rimi da sauran ja ma'arsa
43:55
NASARA HAUSA TV
Рет қаралды 29 М.
HIRA DA MARIGAYI SABO BAKIN ZUWO A SHEKARAR 1980
30:01
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 18 М.
Tarihin Sa'adu Zungur
30:14
Aminiya Trust
Рет қаралды 26 М.
Tarihin Alhaji Shehu Shagari: Shugaban Najeriya  #6:
23:07
Aminiya Trust
Рет қаралды 38 М.
The child was abused by the clown#Short #Officer Rabbit #angel
00:55
兔子警官
Рет қаралды 12 МЛН