ABIN TAUSAYI: SHEIKH JUNAID YA RITSA ASADUSSUNNA A SHAFIN SARKI ZAAKI.

  Рет қаралды 460,938

ZAWIYYA TV

ZAWIYYA TV

2 жыл бұрын

Mungode Da ZIYARTAN SHAFIN MU DAKAYI Muna Alfahari Dakai, Dafatan Za Ka DANNA SUBSCRIBE Sannan Kadannan Alaman Kararrawa 🔔, Kayi SHARING A Shafuffukan Facebook WhatsApp Domin Amfandda Alumma.
Wannan Shafi Namune Baki Daya Sabida Haka Muna Karban Shawara Domin Mucigaba Tare
#Zawiyyaonlinetv#SheikhDahirubauchi#Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam

Пікірлер: 540
@ABBASHARIFSULEIMAN
@ABBASHARIFSULEIMAN Ай бұрын
Alhdllh Masha Allah shek junaidu
@jafarjafar-zi7xw
@jafarjafar-zi7xw Жыл бұрын
Masha allah shek janaidu jazzaka llahu kahiran اللهم صل وسلم على نبينا محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم
@muhdizuddeenyakubu
@muhdizuddeenyakubu Жыл бұрын
Imam junnaid Allah yaqara basira
@adamousalati3454
@adamousalati3454 Жыл бұрын
Gaskiya shek jinaidu mungode da Allah ya bamu irinko alhamdulillah Masha Allah
@babangidabangisszinder7501
@babangidabangisszinder7501 Жыл бұрын
Izala Mugun ciwo. ta'6are muku wlh Maulana Sheikh Junaid ❤
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 3 ай бұрын
Ya subuhanallah kuda malumanku sunce wai komi zakuyi kukira shehi har tofa yawuma shehi zakuce Allah kasa mudace sunnah sak bidi ah sam 😊
@AdamuTracker
@AdamuTracker 17 күн бұрын
​@@teemahabdulssalam6020help me tell him
@salisudan-gude8849
@salisudan-gude8849 Жыл бұрын
ASADUSSUNNAH A KOMA MAKARANTA DON ALLAH A DAINA YIWA BAYIN ALLAH KUSKUREN FAHIMTA
@UmarGali-gn5gn
@UmarGali-gn5gn Ай бұрын
masha allah sayyadi jinaidu allah yakara basira d daukaka
@user-di5bn9jq3w
@user-di5bn9jq3w 7 ай бұрын
Alhamdulillah Masha Allah Allah yasaka da Alkairi malamammu malam junaidu da malam mansur
@moumouniroufai9160
@moumouniroufai9160 2 жыл бұрын
Mln juneidu mun gode allah yakara bassira allah yabada lada Allah yakara illimi albarka an nabi Mahamadou s a w
@AuwaluJibril-jk7og
@AuwaluJibril-jk7og Ай бұрын
Sayyadi junaydu Allah Kara basira dailimi may an fani
@abubakarusman741
@abubakarusman741 Жыл бұрын
Masha Allah yakara lfy
@naannabis.a.w.8484
@naannabis.a.w.8484 2 жыл бұрын
Masha Allah ya Allah yakarama Annabi s. a. w. darja
@user-wg5ju6fs3u
@user-wg5ju6fs3u Ай бұрын
Masha allha shakh junaidu allha ya karabasira
@abakermussa4381
@abakermussa4381 Жыл бұрын
شيخ جنيد جزاك الله الف خير
@MaijiddaadamAbubakar
@MaijiddaadamAbubakar 13 күн бұрын
Mallam junaid allah yasa kagama da duniya lfy allah ya sadaka da annabi Muhammad s.a.w.
@abubakardson4739
@abubakardson4739 7 ай бұрын
Darika zallah wallahi 🥰💕
@OusmaneMati-rj4gu
@OusmaneMati-rj4gu Жыл бұрын
I love imam junaidu
@muhammadsani389
@muhammadsani389 Жыл бұрын
Alhamdulillahi Asheck.junaidu Allah yasakada'Alkhairi Allah yakaramakayawanmasoya.
@jifsoneasywelder7540
@jifsoneasywelder7540 2 жыл бұрын
Alhamdulillah Allah Ya Taimaki Mlm Asadussunnah, Allah Ya Nuna Mana Gskya Ya Bamu Ikon Binta.
@mmdnmr7901
@mmdnmr7901 2 жыл бұрын
Amin
@ibrahimmohammed477
@ibrahimmohammed477 2 жыл бұрын
Masha Allah sayadi junaid,Allah yakara daukaka,danisan kwana.
@saifullahiahmad-vt3bx
@saifullahiahmad-vt3bx 14 күн бұрын
Sheik Junaidu Allah yakara lfy da ilimi Mai anfani
@BabangidaBappah-zc5xx
@BabangidaBappah-zc5xx 12 күн бұрын
Sheik Junaid Allah kara kusanci da manzon Allah
@user-cu5td9cf4z
@user-cu5td9cf4z 5 ай бұрын
Allah ya tabbatardamu akan gaskiya jazakallahu kairan ya shek junaidu ❤❤❤❤
@shafiurabiu-ow2kz
@shafiurabiu-ow2kz Ай бұрын
Ma sha Allah malam junaidu Allah yakara basira haka zasu ganka subarka Dan kayimusu Nisa wlh nakara tabbatar da wadannan mutane ba sason gaskiya
@MohammedSadico
@MohammedSadico Ай бұрын
Jamaa kuji soron Allah she yasa Mubar Allah muriki shaikhu ko may keda mun ku don Allah kuji soron Allah
@safiyanutijjani5004
@safiyanutijjani5004 8 ай бұрын
Muna godiya matuka shekh Junaid asadu ansha kasa 7_0
@IbrahimAbubakarAdamu-eb8rh
@IbrahimAbubakarAdamu-eb8rh Ай бұрын
Masha allah Allah yasa mudace da gaskiya
@user-dw5wx8gj2j
@user-dw5wx8gj2j Жыл бұрын
allah yaqara lfy malam junaidu
@AliyuAminu-ns9ui
@AliyuAminu-ns9ui Ай бұрын
Allah yaqara haskaka xuchiyarka chinkin Muslinchi Domin fadama mutane gaskia y imam Junaidu
@dansiditv3339
@dansiditv3339 Ай бұрын
Wayyo malam kasani shaukin Annabi Muhammad wlh kuma ta sanadin shehu
@UmarUsuman-vb6yr
@UmarUsuman-vb6yr Ай бұрын
Masha ALLAH ALLAH ya Kara lafiya malam
@AdamadmeoMasta
@AdamadmeoMasta 2 ай бұрын
استغفرالله العظيم
@user-ki8zl1is9f
@user-ki8zl1is9f 2 жыл бұрын
Sayadi junando godiya mukeyi sosai wallahi 👍👍❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️🙇‍♀️🙇‍♀️🙇‍♀️🙇‍♀️🙇‍♀️🙇‍♀️💞💞💞💞
@DaudaMusa-oe1ye
@DaudaMusa-oe1ye Ай бұрын
Mungode mlm janaidu
@abdullahiisahismail4539
@abdullahiisahismail4539 Жыл бұрын
Dan allah sarki zaki wanan musa dan kudena sakashi acikin masu daraja wlh bayada daraja kokada wlh
@MaijiddaadamAbubakar
@MaijiddaadamAbubakar 13 күн бұрын
Allah ya kara wa mallam junaidu lfy
@zaherousani5636
@zaherousani5636 Жыл бұрын
Malan janaidu allah ya qara basira Masha allah mungode
@abubakarmalamikyafe5957
@abubakarmalamikyafe5957 2 жыл бұрын
Masha Allah shaik junaidu
@HafsatMuhammadLawal
@HafsatMuhammadLawal Ай бұрын
Allah yaganar damu gaskiya, gaskiya ce kabamu iKon binta
@generalmakoun6288
@generalmakoun6288 Жыл бұрын
Allah yaka basira sheikh Junaid
@adamgoni7242
@adamgoni7242 12 күн бұрын
Masha Allah sheikh munir kuza
@AdananMukhtar-ez7iq
@AdananMukhtar-ez7iq 7 ай бұрын
Adnan Mukhtar Allah ya kara lafiya dason annabi 🤲🤲❤
@user-td3rb1sm4l
@user-td3rb1sm4l Ай бұрын
Amma gaskiya wannan bawan Allah yana fadan gaskiya ne
@user-td3rb1sm4l
@user-td3rb1sm4l Ай бұрын
Masha Allah junaidu
@availablet.v8549
@availablet.v8549 5 ай бұрын
Masha ALLAH hanyar shiriya Bata kama da Bata Koda anyi mata ado da ZINARIYA
@murrymurry7592
@murrymurry7592 2 жыл бұрын
Allah yayiwa malam imam junaidu albarka
@muhammadadamuaudu1579
@muhammadadamuaudu1579 Жыл бұрын
Ameeen
@harunbako8928
@harunbako8928 2 жыл бұрын
Malan junaidu allaha yakara fahimta ameen
@OusmaneMati-rj4gu
@OusmaneMati-rj4gu Жыл бұрын
Gaskiya check junaidu allah yabachi ilimi alhmd lilh
@yahayaabdullaahi1031
@yahayaabdullaahi1031 10 ай бұрын
Imam Junaid abubakar bauchi Allah ya Kara lfy da Nisan kwana Mai albarka Dan darajar annabi Muhammadu S ♥️ A ❤️ W ❤️
@bisallahismailtijjani5130
@bisallahismailtijjani5130 2 жыл бұрын
Sheikh junaidu,,Allah ya saka da Alkhairi,,,
@AdamuAuwal
@AdamuAuwal 2 жыл бұрын
Allah ya sakawa Sayyidiy Junaidu da Sayyidiy Munir Koza da dukkan alkhairi. Sun koyawa MUSHEN KURA karatu. 👍👍👍👍👍
@sanusiahmad8171
@sanusiahmad8171 7 күн бұрын
Allah yakara basira
@habibouabdoulazeez5513
@habibouabdoulazeez5513 2 жыл бұрын
Subhanalah mutun ba zai iya sace karatun wani ba
@Themusty003
@Themusty003 Ай бұрын
sheikh Junaidu Allah ya saka da alkhairi, kayi wa hasadusunnah kaca kaca
@muhammadshamsuyaro9084
@muhammadshamsuyaro9084 2 жыл бұрын
Allah ya saka da Alkhairi ya sayyadi Shiekh Junaid
@aminuaminuaminuaminu6912
@aminuaminuaminuaminu6912 2 жыл бұрын
Macha Allah yayi kyau sauyadi junaidu
@fatimaalhassandanbatta9086
@fatimaalhassandanbatta9086 20 күн бұрын
Wllh Ina alfaharin kasan cewata a tijjaniya Allah kabarmu da Manzan Allah sallalahu alaihi wasallam Allah kakara mana soyayyar Annabin,mu sallalahu alaihi wasallam
@youngman8694
@youngman8694 2 жыл бұрын
Alhamdu lillaahi that "tijjaniyyah" are awake!!! ❤️❤️❤️
@user-ys5qw7bj4r
@user-ys5qw7bj4r 11 ай бұрын
Subhanalillah zakin sunnar maaiki S A.W kabar biyema wa'annan batattun gsky
@abubakardson4739
@abubakardson4739 7 ай бұрын
Shirmammen banza to me wannan shirmammen yazo ya tsinana?
@adamgoni7242
@adamgoni7242 12 күн бұрын
Sheikh junaizu Allah yakara maka yarda
@maleksarhaan
@maleksarhaan 2 ай бұрын
Wlh dariqace gaskiya abin dayasa nafadi haka ban tabajin Yan wasu haqida sunce sunyi mafarkin annabi ba sai Yan dariqa I love you all malamammu
@muhammadshurahabil5079
@muhammadshurahabil5079 8 ай бұрын
Masha Allah shieik junaidu
@aminuabdurrauf1911
@aminuabdurrauf1911 Жыл бұрын
Imam Junaid Allah yakara basira
@abdulhamidjibrin7856
@abdulhamidjibrin7856 Жыл бұрын
Kai kai Allah ya sassaka Sheikh munnir koma. Allah Ya jikan Magabata
@SulaimanMusaliman-ql7gb
@SulaimanMusaliman-ql7gb Ай бұрын
GASKIYANE MALAM JUNEIDU ALLAH YA KARASANI
@AdamuayubaAyuba
@AdamuayubaAyuba Ай бұрын
Masha allah nln junaidu
@ZakariYau-fk8cy
@ZakariYau-fk8cy Жыл бұрын
Allah yakara fahimta tijaniwa mungode allah yasaka da alkairi
@abdulhamidjibrin7856
@abdulhamidjibrin7856 Жыл бұрын
Allah Ya jikan Magabata Sheikh junaidu Bauchi da Sheikh munnir koza, Allah Ya sassaka muku da alkhairi
@AhmedAbba-co6dw
@AhmedAbba-co6dw Ай бұрын
Masallah Allah ya kara bacra
@umardahiru
@umardahiru Ай бұрын
Mutanen Darika Allah yagana daku Sunnah ko dawo kan hannya
@ibrahimlauwal2744
@ibrahimlauwal2744 2 жыл бұрын
Gaskiya dai sunanta gaskiya Allah yasa mugani ameen
@mlkailususman1415
@mlkailususman1415 2 жыл бұрын
ALHAMDULLILLAH! WASWALLALHU ALAH Sayyidina MUHAMMAD Rasullillahi S.A.W
@IbrahimSAli-qv1ob
@IbrahimSAli-qv1ob 2 жыл бұрын
Asadussunnah Kaji tsoran Allah kakarbi gaskiya Mallam Junaidu Allah yasaka da alkairi
@aliyuyahaya8869
@aliyuyahaya8869 2 ай бұрын
Malam Junaid thank you
@ahmadselemanmalamsulemanah8792
@ahmadselemanmalamsulemanah8792 2 жыл бұрын
Imam junaid 💕💕💕💕💕🤲🤲🤲🤲
@hajeryayahmadhajeryauahmad6389
@hajeryayahmadhajeryauahmad6389 2 жыл бұрын
Allah ka dawo damu hanya madedeciya ameen
@abdullahidauda5845
@abdullahidauda5845 Жыл бұрын
Mlm Junidu ikon Allah
@aminah7422
@aminah7422 Ай бұрын
Aini ba abinda zance saedae ince اللهم صلي وسلم على نبينا محمد صلى الله عليه وسلم ❤❤❤❤
@babanabdul5534
@babanabdul5534 2 жыл бұрын
Ubangiji Allah dan darajar Manzon annabi Muhamadu s..a..w ka karama mai gaskiya ilimi na hakika mu kuma kabamu ikon maramasa duk wuya.......!!🤲
@user-xb1dz6vc9h
@user-xb1dz6vc9h 6 ай бұрын
Masha Allah
@mangareetv9813
@mangareetv9813 11 ай бұрын
Imam junaidu❤❤❤
@kabiruusman147
@kabiruusman147 5 ай бұрын
Hmm Allah sakama shekh Junaid da shkh manir da mapipicin alkaerin sa alfarmar sayyidina rasullillah s a w
@hamissoulaoualimoussa6376
@hamissoulaoualimoussa6376 2 жыл бұрын
Asadunsunna aje makaranta Allah yasa waka
@silimanibrahimmoussa8167
@silimanibrahimmoussa8167 2 жыл бұрын
Wly katon jahiline
@salimbubakar1853
@salimbubakar1853 Жыл бұрын
ALLAH ya saka ma mln janaidu
@muhammadcc9605
@muhammadcc9605 Жыл бұрын
Maa shaa Allah
@user-xl9yp2zy8k
@user-xl9yp2zy8k 27 күн бұрын
Allah ƙara lafiya sheikh lmam junaidu❤❤❤
@HassanaMusaAbdullahi
@HassanaMusaAbdullahi Ай бұрын
Masha'allah mlmn mu
@yarankanokids5527
@yarankanokids5527 2 ай бұрын
Gaskiya Mallam junaidu kafara saukeni daga kan Izala domin nadade ina tunanin irin wannan qadiyyoyin..... Domin gashi yau Asadus SUNNAH ya kasa kare kansa kuma ya nunuwa duniya cewa yayi koyi da Sheik IBRAHIM Inyass
@user-mt7cc9ox4s
@user-mt7cc9ox4s 4 ай бұрын
Alhamdulilahi
@maamfanaonline2817
@maamfanaonline2817 2 жыл бұрын
Allah sarki!!! Bawan Allah Hasidu sunna ya ban tausayi
@mustaphabello8016
@mustaphabello8016 2 жыл бұрын
nima hka
@aligargamuhammad3532
@aligargamuhammad3532 2 жыл бұрын
Gaskiyane
@aliyuisyaku7917
@aliyuisyaku7917 2 жыл бұрын
Duhu na dukan duhu Qarya na dukan Qarya. Ku riqe qurani kawai ku riqe annabi Muhammadu Babu wata aqida musulunci kawai
@Baba_naxee
@Baba_naxee 2 ай бұрын
Allah yaqarawa malaman sunnah lpy
@mamansani1689
@mamansani1689 2 жыл бұрын
Masha Allah S A. W
@muhammadsani389
@muhammadsani389 Жыл бұрын
Malam munnirkoza.Allah yasakada'alkhairi
@alimuhammadali8879
@alimuhammadali8879 Жыл бұрын
الله اكبر
@gazaliabubakar801
@gazaliabubakar801 Ай бұрын
Gaskiya assarar sunna kanuna mun ,, izala ruduce wllhi.
@brothersalim7765
@brothersalim7765 Жыл бұрын
May Allah SWT reward you jannatul firdaus imam junaidu for depending our sheikh ibrahim inyass rahimahullah
@nainyasstv8464
@nainyasstv8464 2 жыл бұрын
Gaskiya Hasidul izala Andaku 🤛
@nuradeensalisusalisu3860
@nuradeensalisusalisu3860 2 жыл бұрын
Gaskiya asadus'sunsuna ba gaskiya yake nimaba Allh shikyauta.
@idrismusasudais1019
@idrismusasudais1019 2 жыл бұрын
Dan Allah wai Mai yasa malamanmu na izala suke da taurin Kaine GA gaskiya Amma sai suqi saboda basaso muyi musu tawaye
@MuktariIbrahimmusa
@MuktariIbrahimmusa 2 жыл бұрын
Bazakaganeba,sabodababugaskiyacikinlamarinka
@hanafiyahaya4477
@hanafiyahaya4477 2 жыл бұрын
salam aleykoum Inna miko gaisuwa agareku tsira da amincin Allah sutabata chugabanmu Muhammadu Rassullil
@ahmadrufaigwabare4782
@ahmadrufaigwabare4782 Жыл бұрын
Allah yaqara karemana dariqarmu
@ibrahiminyassinyassy4619
@ibrahiminyassinyassy4619 2 жыл бұрын
Gaskiya Musa Assadus Izala, kajahilci karatu
Would you like a delicious big mooncake? #shorts#Mooncake #China #Chinesefood
00:30
PINK STEERING STEERING CAR
00:31
Levsob
Рет қаралды 21 МЛН
Sheikh Musa asadus sunna na Neman masussuka mukabala ruwa a jallo
21:04
TOFA: SHEKH KABIRU GOMBE YAYI KARO DA SHEKH IMAM JUNAIDU BAUCHI.
16:11
Cigaban kissar zuwan annabi mi'iraji daga Sheikh Ubale Adakawa Kano.
56:15
KALLA YADDA SHEIKH IMAM JUNAID YAIWA ASADUSSUNNA BIJIBIJI
2:43:54
Tazkiyah Qur'anic Schools Tv
Рет қаралды 23 М.