@@Mohinmilon-l7l mutumin kirkine, Amma gaskiya ya kamata ya fahimta yarinyasar ba karya takeyi ba, Dan itama bataji dadin abin ba
@ikhaleepha87852 ай бұрын
@@mhiztinaadams6626 Ehen ai shine
@Cadeejarhtou_S2 ай бұрын
Gsky Ina yin PA din minister yau ta burge❤🙌kaii likitan Laila ma na burgewa🙌
@Topnotch_Emporium_TV2 ай бұрын
Karku manta cewa maryam taqi bin wasiyyar mahaifinta , kamun ya mutu saida yace karsu kuskura su futar da wannan maganar , wannan abun daya sameta yanzu sakamakon watsar da wasiyyar mahaifinta ne , inda tayi shiru da bazataga wannan tozarcin da wulaqancin ba , umarnin iyaye ba abun wasa bane
@Nanachoo9122 ай бұрын
Oui c'est vrai wly 🎉
@ZainabMuhammadbande2 ай бұрын
Tabbas
@sumayyajunaidu10852 ай бұрын
tabbas hakane
@sajidashuaibu2 ай бұрын
sosai ma wannan comment din zai yi amfani wa duk me tunanin Masha Allah
@AsiyaKhalidHussain2 ай бұрын
Tabbas hkne Allah sa mudace
@mhiztinaadams66262 ай бұрын
Am loving the role Kumurchi is playing here❤
@ZayyanaSalisu2 ай бұрын
Duk wanda momy gwambe take bashi tausayi yadan namin like
@ChafiouTalha2 ай бұрын
😢😢Allah ya jikan aminu s bono wlh natuna da chi😢😢😢😢
@RabiatuAdam-po8sv2 ай бұрын
Ameen y Allah 😢
@AishaIsah-z1o2 ай бұрын
Amiiin
@ChafiouTalha2 ай бұрын
@AishaIsah-z1o macha Allah wlh ina so ki wlh pls
@SherifNajat2 ай бұрын
Macha hallah❤❤❤❤❤❤❤❤
@saudatabubakarkabir18462 ай бұрын
Ameen ya rahamane
@HamisuSuleimanAliyu2 ай бұрын
Allah ka jikan Director Malam Aminu S Bono, Allah Kasa Aljannah ce makoma Agareshi damu Baki daya.
@yahayasnuhu2 ай бұрын
ameen ya rabbi
@sanihamza36882 ай бұрын
Allahumma Amiiiiiiiiiiiiiin Summa Amiiiiiiiiiiiiiin
@HindatuAbdullahi-x5p2 ай бұрын
Amen ya Allah
@Aseeef-e9i2 ай бұрын
Ameeen🤲
@KaribuSalisul2 ай бұрын
Ameen
@latifaibrahim-z4w2 ай бұрын
Movie so educative🫡 my best episode on Mayan mata🎉… where my Ghana people abeg let gather here 🇬🇭🥰
@halimamukhtardaraja2 ай бұрын
You've got 1 here❤
@biliguy8712 ай бұрын
Gaskiya film din nan yana kayatarwa, kuma shuaibu lawan kumurci yayi kyau da yafito a mutumin kirki, role din yamishi kyau sosai
@Habisco.88tv2 ай бұрын
Ni dai da zai fito a kumurcin sa ya fi min😅
@muhammadabdulkareem45952 ай бұрын
@@Habisco.88tv😂😂😂
@usmanmikaelyahaya44142 ай бұрын
Wanda Nadiya take burgeshi ya danna min like
@sakinaabubakar71902 ай бұрын
Masha Allah wlh rayya ta burgeni sosai matuka Allah yasa muyi koyi da wannan kyawun halin nata na fim’din manyan mata ❤
@shairannigertv-ti1ce2 ай бұрын
Kishi irin naku na mata ai baya iya barinku kuyi hakan
@hajaryunusasaudiya27182 ай бұрын
Salati goma ga annabi s ❤ a ❤ w ❤🤲🤲🤲🤲🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
@AdboulDszggrrf2 ай бұрын
S.A.W
@MaryamAhmad-dv9pt2 ай бұрын
S.A.W
@MaryamaAhmad-n4o2 ай бұрын
Masha Allah wllhi hajiya laila tabargeni sosai saboda batagon bayan karya Allah yakara basira🙏🏿
Duk chikin politics, Kuma Wanda yake over reacting babanta ne, ya kamata yasan when she saying the truth and not.
@hauwamusa1972 ай бұрын
Kinga haka rayuwar ta zama, sai dai Allah will kyauta.
@badiyaibrahim94152 ай бұрын
Hakane hummus duniya kenan
@mahmudrabiutamim30232 ай бұрын
Ko wani leader na gari yana koyi ne da fiyayyen leader annabi Muhammad Da yake cewa ko da Fatma diyar annabi te laifi se ya yanke mata hukunci Laila you a leader muna san ganin magananki te dai dai da aikinki Ko ze zamo izna ga sauran al’umma
@muhammadbasheerabubakar44302 ай бұрын
Masha Allah amman labarin. Layla yayi yawa😮
@mubarakdanturai33202 ай бұрын
Naji daɗi da zaid yashiga damuwa😂😂
@ikhaleepha87852 ай бұрын
@@mubarakdanturai3320 sai mah anyi masa duka Sannan 🤣
@sufisadisu2 ай бұрын
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
@mariamdiko11682 ай бұрын
Sallallahu aleihi wa salam ❤
@sanihamza36882 ай бұрын
Sallallahu Alaihi Wassallam 💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓
@fulanifulani-f7b2 ай бұрын
hi
@JamilaHamisy2 ай бұрын
😢😢😢😢
@BasheerTaheer-c7n2 ай бұрын
Kai gaskiya nadiya.batakautaba
@badiadauda43022 ай бұрын
Abi wa ummi fil bait😂😂😂 yaro yaje nest level 😂😂😂
@aliyuzainab83072 ай бұрын
Hasbunallahu wani'imal wakil 🤲 Rayuwa kenan Allah yasa mu Kare lahiya
@asiyayero71132 ай бұрын
Wallahi Yarinyar da'akayi wa fyade tafi kowa bani tausayi, saboda anci zarafinta, kuma ace ta karyata ,haba Abin yayi mata yawa😢😢😢😢😢
@MOUHAMADOUAOUAL-r8n2 ай бұрын
Thank don Allah asake dubawa shirin😊
@morganam32102 ай бұрын
Hmmm ai yanxu idan aka cuceka Kai talaka kayi shiru kawai😢😢😢
Ai abunda ya bata lamarinta shine son kudi da sukayi, datakiyin shiru tun farko, basai lokacin da aka fara Bata cinhanci ba
@ikhaleepha87852 ай бұрын
@@mhiztinaadams6626 daman tana da son a kwatar mata hakkinta Amma aka hanata.. ai ko Kotu akaje sai anbiyata diyya..anan dai minister sunyi amfani da karfi wajen twisting Gaskiya… sirri ko daman ai komin dadewa sai ya tonu
@Zee_m_inuwaofficial2 ай бұрын
Yaba a nuna mana su adam zango da fati ne kodai❤
@MoujahidSani2 ай бұрын
Kaiiiiiiii dei Bari 😮
@badamasimuhammad77712 ай бұрын
Masha Allah munajin dadin wannan film, Allah ya Kara basira❤🎉
@MustaphaAhmad-dd7sz2 ай бұрын
Muna godiya Kennywood, da nishadantarwa. Allah ya kareku🤲
@babangidamusa84642 ай бұрын
Gaskiya Yana kadan yanzu Shirin sannan ...........nayi shiru kada kuce na faye korafi
@فطومالفاطمة2 ай бұрын
Abban ibrahim a shiek garba😅😅😅😅😅😅😅😅😅
@IbrahimYahya-tr3rf28 күн бұрын
Well is allowed 😂😂😂
@HafizSaidu2 ай бұрын
Wow yau nafara kallan fim me dogan zango manyan Mata Allah yakara basira 🙏♥️
@hawwauhdaura242 ай бұрын
Yasir yacika da nagari kuma har kama suke kamar dansa nagaske gsky i like yasir❤
@barirahsani75442 ай бұрын
Allah yajika Aminu s bono
@harounakhadija1972 ай бұрын
Ameen y Allah
@Officialzaigontv2 ай бұрын
Mashaallah alhmdulillah ❤❤❤
@Daousiasanda2 ай бұрын
Wly PA sin minista tabirgeni sosai Allah yakara basira amine😊
@HausaArtStudio2 ай бұрын
HAUSA ART STUDIO NA YI MUKU FATAN ALKHAIRI ALLAH YA KARA BASIRA AMIN❤
@IbrahimAli-fc9fn2 ай бұрын
Masha Allah yayikeu sosai ❤❤❤❤
@MariamG-c5v2 ай бұрын
Masha Allah ❤️ ❤️ ❤️ ❤️ 🎉🎉🎉🎉
@yusufrobbentv41362 ай бұрын
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
@BasiraAbbas-y7q2 ай бұрын
Hi
@BasiraAbbas-y7q2 ай бұрын
Brk ykk
@yusufrobbentv41362 ай бұрын
Nml
@Jojos_vlog2 ай бұрын
Kai kam kana kokari kullum sai naga comment dinka har a gidan sarauta da labarina
@aishaabdulkadir58182 ай бұрын
@@Jojos_vlog😂😂😂
@aishaaish12522 ай бұрын
To Bintu sawra kiyima Raiya butulci yanzu kuma kamar yedda kikayi a gidan sarauta 😂😂
@SourrySalis2 ай бұрын
Ay ko day
@ousmanesktv14212 ай бұрын
Kin ban dariya wly😂
@YarbabaSANI2 ай бұрын
😂😂😂😂
@muhammadabdulkareem45952 ай бұрын
😂😂
@BASIRAAMINU-s3c2 ай бұрын
Aslm alkm wadanda gidan malam mijin kareema yake burge su kuzo mu hadu anan😂😅
@AishaAbdulhadi-c5t2 ай бұрын
😂😂😂 ai ni namafi son ata nuna gidan 😅
@AishaMuhammad-bt8wd2 ай бұрын
😂😂😂
@basirabello56652 ай бұрын
Ni kuma haushi suke bani
@MaryamAlhassan-ju1bq2 ай бұрын
Ni wlh baaa burgeni sbd haukansu yayi yawa,ynz kiduba kiga abun arzikin date misu amma suna mgnr zasuje suimata asiri dakudin
@morganam32102 ай бұрын
Allah yabani irin mijinta😂😂😂
@FatimaYahayaTanko2 ай бұрын
Mashaallah film yayi kyau sosai gsky sabon waqannan yayi dadi shiyake qaramin son film din🥰🥰
@Abdullahi_Ibrahim_Moriki2 ай бұрын
Duk wanda laila ke bashi haushi ya danna mun like.
@Pheenart2 ай бұрын
Masha Allah, watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ we they really enjoy this series🎉🎉🎉
@ChafiouTalha2 ай бұрын
Nima ina saudia riyad
@Shamsuchawai2 ай бұрын
Nice pls can we chat private
@Pheenart2 ай бұрын
@ChafiouTalha Masha Allah
@SeydousofianeAdamou2 ай бұрын
Macha Allah ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
@sabee-olamuhd2 ай бұрын
Zuwa zanyi in Saro kalwa in fara daddawa in siyo ice in siyo d'orawa🤣😂🤣
Gaskiya film din Yana kayatarwa but Allah ya jikan aminu s Bono wlh munyi missing nasa😭😭
@AbassiIssiakou2 ай бұрын
Amen ya rabbi 😢
@usmanibrahim53422 ай бұрын
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
@SakinatuAbdullahi2 ай бұрын
Gaskiya baban Leila yayi wayo a bayanin sa don baizagi yarinyanda yayiwa pade ba
@KawuAlhajiDeri2 ай бұрын
An ga ta Luru an ga ta Bargo, Wuta ita ce maganin dari. 😂😂😂😂 Garba Nafisa ta koya ma sa Hankali
@MAHAMATKASSOUM2 ай бұрын
A da awa 1 h dawani abu amma meyasa yanzu flim din mintuna 58,59,57,dan Allah ayi hakuri à ka mintuna n'a manyan mata ina yinku sosai tinda ga Cameroun 🇨🇲 🎉❤
@مريممريم-ك2ث2 ай бұрын
Alhamdulillah masha allah 🙏 💖 ❤ 💓 ✨
@hadizaharunajada59952 ай бұрын
Masha Allah Allah kara basira
@MAHAMATKASSOUM2 ай бұрын
Ayi hakuri à kara mintuna 😮🎉🎉❤
@LaminouLaminou-i6h2 ай бұрын
Ydai ❤❤❤❤🎉🎉
@tahfizulqurangawuna74072 ай бұрын
Masha Allah Allah ya Kara basira jagora
@Habu-m8i2 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤🎉🎉🎉😮😮😮😊😊😊
@AishaMuhammadKabir-sj5dq2 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤muna godiya wllh 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@zainabsani74892 ай бұрын
Best film sooo far✌️✌️✌️
@FatimamuhammadLiman2 ай бұрын
Wait jama,a where's Adam a zango and washa fatii?
@Yaromankaza2 ай бұрын
Wlh nima su nake son gani
@sadiyanasir75012 ай бұрын
Ni rawanin Abban Ibrahim ke ba ni dariya, watau na ji dadi da ya gane gaskiya, he learned the hard way!😂
@BleleMuhammadLele2 ай бұрын
Wow gaskiya yanayin kyau sosai Ma
@abideentv90522 ай бұрын
Well is Allowed 😂😂😅Dan duniyaaa 😅😂Sadiq nawa
@nakowatv92602 ай бұрын
Gaskia anayinta acikin shirin Manyan mata
@AminaMustapa2 ай бұрын
Gaskiya ne Allah yasa Mudace ❤❤❤ nice 💯💯
@hadizaaliyu64392 ай бұрын
Inason wannan waqan sosai❤
@mohammeddanna5872 ай бұрын
Wani waqa kenan
@YakubouMaliki2 ай бұрын
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤
@YauMaryam2 ай бұрын
Allah ka jikan director aminu s Bono
@FatmhAngoy2 ай бұрын
Masha Allah 🎉🎉🎉❤❤❤
@aminatouhanan17432 ай бұрын
Masha Allah ❤❤🎉🎉🎉😢😢😢
@SaniNusaiba-y6x2 ай бұрын
Wlh Allah mijin bilkisu yah raina mata hankaline dah yasata tayi video wai akan fyaden dah akayi mata ai rashin kishine wannan
@YoussoufYoussouf012 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@IbrahimUmmar-zf7wr2 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@Cffu-z7n2 ай бұрын
Masha allah 🎉🎉🎉🎉❤❤❤
@AbdullahiHassan-p2l2 ай бұрын
Allah sarki Momee gombe 😢
@HalimaYusuf-uz2qt2 ай бұрын
Masha Allah thanks ❤❤❤❤❤❤
@nassiribraheemobiazo23832 ай бұрын
Masha watching from Germany 🇩🇪🇳🇬
@AminaBello-e3j2 ай бұрын
Ahhh ehhh well is allowed 😂💔
@habsatouchaibouali30342 ай бұрын
Congratulations 🎉🎉🎉🎉
@shaimashaima-l7x2 ай бұрын
Aslm anty hadiza gabon y kk gaskiya inah jindadin shirinnan naku dahaka akeyi dagaske datalakawa sunji Idan da dama kishiga kyauyikanmu kitaimakawa Jama'a Naga agaskema kinah taimakawa Jama'a sosai akauyenmu munah shan wahala😢Allah yakara daukaka❤❤❤❤
@SaniDanbabaChamssia2 ай бұрын
Macha Allah raya anti hankali
@Yusuf_abdullahi_m_fulani2 ай бұрын
Nice one 👍 👌
@HawwaBaby2 ай бұрын
Masah Allah ❤❤❤❤❤
@AsadeeqDmama2 ай бұрын
Wllh momee gombe tabani tausai😢😢😢
@aishabuhari38382 ай бұрын
Wato prof da doc kuna shaanin ku 😂😂😂💔
@ZainabAbdullahi-v6c2 ай бұрын
Next level is allowed 😹😹😹😹
@rabiubadamasi-jp4vs2 ай бұрын
❤❤❤
@aboubacarMussa2 ай бұрын
Masha Allah, may Allah increase his wisdom
@dankore12 ай бұрын
🔥 Wannan bidiyo ya yi matukar birge ni! 👏🏾 Idan kana cikin masu kallo daga Amurka 🇺🇸 ko ko'ina a duniya, ka danna Like 👍🏾 kuma ka yi Comment don mu ga junanmu! 🫶🏾
@AdamCbonh-z8y2 ай бұрын
Slm wow mashaallah Meerci
@SoubiaSales2 ай бұрын
Salam masha allah muna farin ciki sosai
@bashirgambo7002 ай бұрын
Masha Allah, shirin yanayin kyau sosai
@babangidamusa84642 ай бұрын
Please meyasa aka cire wasu haba abnur Yanzu Babu baba Ado and washa Fatima Sarki Ali Nuhu da TEEMA Yola da sauransu
@basirabello56652 ай бұрын
Adamu zango
@babangidamusa84642 ай бұрын
@basirabello5665 shine baba Ado din ai
@khadijaanwar84982 ай бұрын
An nuna fati washa d Adam zango
@morganam32102 ай бұрын
Masha Allah 😊❤😊
@UsmanUsman-x8z2 ай бұрын
Macha Allah ❤❤😂😂😂🎉🎉🎉
@ummisarauniya122 ай бұрын
Merci beaucoup beaucoup beaucoup 💞😂
@HassanaMuhammadsani-k1q2 ай бұрын
I love the son of manyan mata
@rukaiyatabra85602 ай бұрын
Laila smart woman ce. Mai hankali zai fahimci hakan