zuwa ga yar tiktok da ta tsinewa kanta domin kare yahya amerika, zuwa ga yan uwansa.

  Рет қаралды 6,244

Alfurqan  iTv

Alfurqan iTv

Күн бұрын

Пікірлер
@shamsuddenabubakar-rl6vu
@shamsuddenabubakar-rl6vu 4 сағат бұрын
Allah ya shiryar dake idan zaki shiryu sannan kuma kiji tsoron Allah watarana sai kinyi kuka
@usmanAuta-zv6gd
@usmanAuta-zv6gd 5 сағат бұрын
Amen Summa Amen Mallam Allah Yasaka Da Alkairi
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 3 сағат бұрын
Dama tsinanniyace ke sukuma Allah yakara shiryamusu dan uwansu damu bakidaya
@امزيكوزيكو
@امزيكوزيكو Сағат бұрын
جزاك الله خير
@nuhumaishanu6944
@nuhumaishanu6944 2 сағат бұрын
Anya wannan yarinyar yar arewace musulma kuma tana da zuri'a a cikin mutane
@appapp2264
@appapp2264 4 сағат бұрын
Wanan Malam kubar biyata wly wanan kadan daga cikin halayenta balagazace wanan tsinaniyacè
@Soulaiman-m3n
@Soulaiman-m3n 5 сағат бұрын
Astaghafirul al Allah mutuba Allah kashirye bakidaya Al ummar annabi Muhammadu a s w❤😢
@GazalirabiuAbubakar
@GazalirabiuAbubakar 4 сағат бұрын
Amma m. Wannan jakace
@GoniAbisso
@GoniAbisso 5 сағат бұрын
Allah ye sakamusu
@ZubairuManiru-b1m
@ZubairuManiru-b1m 4 сағат бұрын
Ameen suma Ameen
@PrincessFeenarh-xb4tv
@PrincessFeenarh-xb4tv 6 сағат бұрын
Madalla da wannan zuri'ar Allah yayi muku albarka ya raya muku zuri'a bisa sunnar ma'aiki
@sdiallof2606
@sdiallof2606 7 сағат бұрын
❤❤❤❤❤😂😂😂😂machaallah machaallah alhamdulillah alhamdulillah machaallah ❤❤❤❤❤❤❤❤
@blackmambablackwidow9700
@blackmambablackwidow9700 5 сағат бұрын
Abu Aiaha irin wanna yarinyar kamata yayi Alalibo ta ta karkashi kasa Amata dan'banzan duka
@AdamSallau-d8n
@AdamSallau-d8n 7 сағат бұрын
Ameen Yaa Allah
@ayubaabdullahi3768
@ayubaabdullahi3768 7 сағат бұрын
Masha Allah Allah yasaka Allah ya musu albarka
@bintamuhammad9804
@bintamuhammad9804 7 сағат бұрын
Ya Allah kaji kan Alh Ya'u kura, Allah ya albarkaci zuri'arsa Amin. Shi Kuma Allah ya shir6eshi amin
@NuruddeenIbrahimHusain-fl5zj
@NuruddeenIbrahimHusain-fl5zj 8 сағат бұрын
Na rantse da Allah Malam idan kaga abinda wannan yarinyar takeyi a live na tiktok ko magana ma Baza kayi akanta ba wannan ba karamar Bayahudiya bace a saudiya take neman kudi kuma asalin yar Kaduna CE Allah ya tsare mana imanin mu
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 8 сағат бұрын
subhanallah
@fatimahalliru3530
@fatimahalliru3530 8 сағат бұрын
Bata saudiyya tana iraki yanzu shalele
@NuruddeenIbrahimHusain-fl5zj
@NuruddeenIbrahimHusain-fl5zj 7 сағат бұрын
@@fatimahalliru3530 takoma iraq Kenan Allah ya kyuata
@Baradarqou
@Baradarqou 7 сағат бұрын
❤❤❤❤
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 7 сағат бұрын
Allah kaimana tsari da fituntinun wannan zamani
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 2 сағат бұрын
Amin domin wannan zamanin yawuce duk yadda kake tunani
@aishasuleiman-xt1qg
@aishasuleiman-xt1qg 7 сағат бұрын
Mlm itace tayi video tsiraici kwanan nan ai itama saurayinta yasaki
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 2 сағат бұрын
Ai wan Nan yarinyar tafi kowacce yarinya iskanci a ticktock kuma inaga yar Kaduna ce kuma tana cikin ƙasashen Larabawa Qatar Yakamata ayiwa gwamnatin kasar magana sukamota kwanakin baya fa hoton tsiraici ta Turawa wani shine ya bayyana hoton ta fito tana zagin hausawa Saboda suna gaya mata Gaskiya
@Frdoes
@Frdoes 7 сағат бұрын
Innalilahi wa inna ilehi rajiun Allah muntuba wan nan sai dai muce ubangiji Allah yashiryeta sukuma iyalan wadan nan bayin Allah dasuka hukunta Dan uwansu ubangiji Allah yajikan mahaifinku darahama ubangiji Allah yakarama rayuwarku zuriyar ya u kura albarka
@Abdulhabeeb-n5t
@Abdulhabeeb-n5t 8 сағат бұрын
Mallan wananfa yarinyarfa dama batada tarbiyar musulunci...atare suke tanbacewarsu dama...tunda ita har videon batsa tayi tana turawa samarin ta
@ArtisteBello
@ArtisteBello 7 сағат бұрын
Wlhi malam wanan yarinyar abunda takeyi a TikTok bayahudiya mabazatayi shiba saboda ninaga abunmamaki yadda take sa samari suyi sirara hadayan mata kuma dukk aganinsu hanbakuskure baneba Allah yayimuna sauki 🤲🤲🤲
@Nashman901tv
@Nashman901tv 6 сағат бұрын
Don Allah ki ja Chan kiba mutane wuri lalatatta
@MustaphanasiruIssa-dx8xn
@MustaphanasiruIssa-dx8xn 7 сағат бұрын
To mallam ita wannan yarinyar wannan abin ba wani Abu bane a gurinta
@NafiuahmadNakowa-wm5pr
@NafiuahmadNakowa-wm5pr 6 сағат бұрын
Hhhmm karamar yar iska wlh karya kk kyakyawan mari zaesa ki bar duk abinda ake bukata shegiya jaka
@HawaHula-l8g
@HawaHula-l8g 7 сағат бұрын
🙆🙆🙆🙆🤦🤦🤦
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 3 сағат бұрын
Shima wani dan daudo a tiktok anacemishi hassan makeup shima zakaga kamar bashida iyaye abunda yakeyi bakyau wallahi yakamata afara zane yandaudo da yan iska anajeriya
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 2 сағат бұрын
Hassan make up Dan Niger ne badan Nigeria bane
@BachariBachari-h6f
@BachariBachari-h6f 6 сағат бұрын
❤❤❤
Cat mode and a glass of water #family #humor #fun
00:22
Kotiki_Z
Рет қаралды 42 МЛН
She made herself an ear of corn from his marmalade candies🌽🌽🌽
00:38
Valja & Maxim Family
Рет қаралды 18 МЛН
Мен атып көрмегенмін ! | Qalam | 5 серия
25:41
coco在求救? #小丑 #天使 #shorts
00:29
好人小丑
Рет қаралды 120 МЛН
JAMILUN JIDDA SEASON 1 EPISODE 5
1:15:23
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 270 М.
Jaruma Hausa ko Ja'ira Hausa?
3:59
Dr. Laminu Musa Al-misry
Рет қаралды 3,9 М.
DA BAZARMU: MARYAM NA DAKON SOYAYYAR SANI DANJA ?
25:00
DW Hausa
Рет қаралды 5 М.
Mahangar Zamani tare da Bello El-Rufai
29:46
BBC News Hausa
Рет қаралды 28 М.
Cat mode and a glass of water #family #humor #fun
00:22
Kotiki_Z
Рет қаралды 42 МЛН