Allah ya sa shugaban mu tchani albarka. Allah ka yi wa mutane arewa sauki cikin abubuwan da ke damun su!
@AliyuYusuf-c3lКүн бұрын
Amine Allah yakadashi kamin dha biyu dashi damasu goyan bayanshi
@هيموكنك-ظ3خ2 күн бұрын
Insha Allah sai tununbo yariga rana faduwa 2027 saboda zalincinshi malam murtala asada Allah yakarama lafiya da nisan kwana mai albarka
@lawalnuradeen29842 күн бұрын
Wannan gaskiya ne taron dangi zamuyi masa dan ubansa❤
@MadamMoustapha2 күн бұрын
Jamu tayaku mu an niger a durgusada tunubu
@lawalnuradeen29842 күн бұрын
@@MadamMoustapha muna godiya dan uwa
@YusufShafiu-g1gКүн бұрын
Amin ya Allah
@moussaouoba67962 күн бұрын
جزاكم الله خير يا شيخ❤❤
@harunaUkerder2 күн бұрын
Allah ya haɗa kan Nijar da Najeriya
@maimunaisah39312 күн бұрын
Allahu akbar, Allah ya tsare mana malaman kwarai masu fadin gaskiya🤲
@mouhameddjamiloubonjare26542 күн бұрын
جزى الله أستاذ أبا عائشة مسؤول عن قناة( الفرقان تيفي) بخير على مجهوداته في هذه المعلومات من العلمين المنصفين في إدلاء بأرائهما حول هذه القضية . أخوك في الله من دولة توغو الشقيقة ، وطالب في الأزهر الشريف حاليا.
@YusufShafiu-g1gКүн бұрын
Wallahi inason malamin nan sabo da Allah Allah yatsare yakare ka
@MohammedDanjuma-qc9ex2 күн бұрын
Allah ka ceci Nigeria daga hannun Azzaluman shuwagabanninta da mukarrabansu da mashawartansu
@AboubacarBoubeBoube2 күн бұрын
Allah Sakama Malan Da Mafificin .Alkairi . Ashek Abu Aisha .Kana Kokari sosai Wajen Hakaittowa Maganganun Masu Ilimin .Masuhankali . Domi Dimke Barakar Da Takunnokai Allah Gannar D Mu Ammen
@isahsaadi97112 күн бұрын
Asada Allah yakara yima albarka
@UMARYAHAYA-uj6dx2 күн бұрын
Yanzu ba Yan arewa sai Yan arewawa
@mamanRabiouHima-z1i2 күн бұрын
Kaji👂 gaskiya sakani da Allah Subbanahu wataala 💪💪💪💪
Allah yakare muna kasar mu nijer da ga cherin ta adaci da un ta ada alfarmar manzon Allah saw
@ChamakiBabannana-b3f2 күн бұрын
Amin summa Amin 🤲 Vive le Niger 🇳🇪💪💪💪❤️
@MamonhAlalКүн бұрын
Amine ya rabbil alamine astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu Alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam
@IssasalifouMoussa-o2y2 күн бұрын
Maa chaa Allah kaji maganar hankali
@Mostafa-y6u6q2 күн бұрын
Wannan gaskiyane yafada
@NasiruZubeiru2 күн бұрын
Amen amen ya Allahu
@Ibrahimmamaagadez2 күн бұрын
Gaskiyan👍🏼.malam👍🏼
@bintakhalid27752 күн бұрын
Allah ya tsare mana rayuwarka Malam
@YayaYahya62 күн бұрын
Ya allah ka saalbarka cikkin illimité mamam nan ameen
@bintakhalid27752 күн бұрын
Allah ya sani Proff Mansur muna ganin kimarka da girman ka, don girman Allah ka fito ka janye wadannan kalamai naka don kare mutuncika da mutuncin addini. Malam gaskiya muna ji maka tsoron haduwa da Allah akan wannan son zuciya naka.
@umarmaimunabinji38562 күн бұрын
Gaskiya kam
@mustafasadu30712 күн бұрын
جزاك الله خيرًا
@usmanAuta-zv6gd2 күн бұрын
Amen Summa Amen
@jibrinmusa5401Күн бұрын
Wannan jawabin hankali Kenan
@muhammedadamu60132 күн бұрын
allah yasakawa talakawa
@yakubuharuna46482 күн бұрын
Allah ya Kara lfy da kwarin gwiwa❤
@zakios121zakios32 күн бұрын
Ameen
@SumailaSumaila-y3f2 күн бұрын
Allah yakarama starkin zuciya da imani sanna allah yakara stareka dagadinkan masharanta
@BachariBachari-h6f2 күн бұрын
ما شاء الله الحمد لله ❤
@abunaabdu2 күн бұрын
Allahumma AMIN
@UmarHarunaYusuf-e1y2 күн бұрын
wlh wannan malamain yasan zaluncin da gwamnatin APC take Yi Allah Ya karesa aduk inda yake
@ruqayyasaid8034Күн бұрын
Ameen 😢
@zakios121zakios32 күн бұрын
Kaji gaskiya Allah ya bada ladda
@AbubakarGoniashir2 күн бұрын
Llah ya saka da alheri.
@adamumusa78132 күн бұрын
Prof. Mansur Ka bamu kunya sosai Kuma girma ya fadi.Allah Ya kyauta.
@Tobo-o5m2 күн бұрын
❤❤❤❤❤gaskiyana
@AmadouTudjani2 күн бұрын
Macha allah
@bsrbsr44992 күн бұрын
Mansur sokoto aishi yadadeda saukalayi bekandaidai
@MijitabaSayyadi2 күн бұрын
❤❤❤❤
@kololigarikatiellaabdou8033Күн бұрын
Mai hankali kan gané ! Ameen malan.
@roufaiissiako6002 күн бұрын
Kaji gaskiya
@abdullahiabubakar91962 күн бұрын
Bola Tinubu zai yi amfanin da malamai sosai wajen siyarsa shi. Dole musulmai mu muyi hattara da wulakanta malamnmu sanna akwai wanda suka lalace da son zuciya. Ko mlm PANTAMI ina tunani yana ciki ajenda tunubu. Allah yakawo mana mafita ya tsere mana malamanmu ameen
@usainirzaki6021Күн бұрын
Shege bakin dan dan iska, kai kalli idon shege kamar idon Jaki, shirwa mai idon zalinci,
@isahsaadi97112 күн бұрын
Kaji malam Allah irin sumurtala asada sokoto
@isahsaadi97112 күн бұрын
Mansur isah Dan siyasane
@Aboumaha-v5w2 күн бұрын
Alah kara lfy
@mohamedaghali962 күн бұрын
Gaskiyané
@SuragSurag-hl3dnКүн бұрын
Dan taaddan melamine bafulatani
@mamanRabiouHima-z1i2 күн бұрын
Baban dan iska dai
@MUHAMMADAbdullahi-zq8mr2 күн бұрын
Bamasun faransa
@aminatoudou-nq8pv2 күн бұрын
Gaskia magana Bola tinnubu yazo ya karassa waki biafara da inda yassaya
@mohammedameen56532 күн бұрын
you people have no right to complain about bola _T because sheikh jafar warned you about him and made it clear to you his hatred towards northerners
@umarmaimunabinji38562 күн бұрын
That's true
@AbdoulayeGarba-j3j2 күн бұрын
Bawani kouskre tawkan fansa ne AK en arewatchin nigériane koubinkitcha dakaw kogani
@ShafaiRasta2 күн бұрын
❤❤❤❤❤🇳🇪🇱🇾👍👍👍👍
@ابوبكرعبدو-ج8و2 күн бұрын
صح🦻🦻🦻🦻
@ShehuDanladi2 күн бұрын
To wait me yasa,bazamu fito, munemi milkin sojaba? Dimokradiyya ba wahayi bane