Allah ya haɗa kanmu tsakanin nijar da najeriya 🇳🇪🇳🇬
@AbuAishaNbnewsАй бұрын
Amin ya rabb
@AbubakarNuhu-o6i17 күн бұрын
Allah ya tsare
@usmaneousci7846Ай бұрын
Wlly duk wannan kar shen duniya ne
@KabiruUmar-d1oАй бұрын
Malam allah yakarya gobnatin kafurci munafuka tsinanna Allah yahallakar da gobnatin bolatuunubu
@MansourMamanmanirouАй бұрын
Dan allah a sani cikin group in nan
@h-djataoum.siradji649Ай бұрын
Bello birni kenan
@abdullahiauwalu3367Ай бұрын
Dan Allah ta Yaya zan Jone group din
@ArbiyaAdam-o8eАй бұрын
Inna linllahi wa ina ilaihi raji'un muna taya ku da addu'a Allah ya kawo maku mafita
@babangayougayou1094Ай бұрын
Wallahi Malam na kalli wannan bidiyo abin baƙin cikin babu daɗi sosai 😢😢😢😢😢
@zakariaabdullahiАй бұрын
Allahumma ajir ni fi masibati 😢 Allah ka saka mana
@Maimounaharoun-nc6zkАй бұрын
Soubahanalah Soubahanalah Allah ya kawo mafuta
@HalliruSani-x4lАй бұрын
Ameen mln
@MaharabouNigaАй бұрын
اللهم آمين يارب العالمين
@SirnajjashiАй бұрын
Mafita fa komawa ga Allah mai kowa mai komai tare da tuba zuwa gareshi, istigfari da salatin Annabinmu mohammadu rasulillah Sallallahu alaihi wassallam.
@MahmoudMadayana-t9Ай бұрын
سبحان الله اللهم اغفر لي
@aliabubakar6606Ай бұрын
Arewa na godiya
@ChaibouStАй бұрын
Gaskiya matasan arewa mafi yawa sun baiyana kiyayyarsu ga niger taya muma zamu sosu zaiyi wuya naso waida baisona koda ace uwa da haifemu balema dangan takar akidace kawai tahadamu dasu
@MunirMuhammad-f5iАй бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@KabiruUmar-d1oАй бұрын
Malam allah yakawo girgizar kasa afadar shugabankasa
@JabirRabiu-s7bАй бұрын
Allah ka isarwa bayinka
@SaniAbubakar-h8wАй бұрын
Cayni yayi gaskiya
@hawahmohaman4920Ай бұрын
Allahu akhbar
@SadiyamkАй бұрын
Innalillahi wa inna ilayhir rajiun ya Allah kayi mana maganin abinda yafi karfin mu don girman zatin ka Allah dan isar mulkin ka ya hayyu ya qayyum ya Arhamurrahimin
@rakiyamusa845Ай бұрын
Allah Ka isar mana
@umarsaleh2785Ай бұрын
Mala abu aisha dan girman allah ina kasani cikin group dan allah