TUNDA NA DUTSIN MARI YAKASHE MAI BUJE BAISAKE TARIBA HAR YABAR DAMBE HAKA YAWA JAFARU INJI MAI DORO

  Рет қаралды 6,320

Al'AMEEN SOKOTO TV

Al'AMEEN SOKOTO TV

Күн бұрын

Пікірлер
@adamubibrahim7021
@adamubibrahim7021 Жыл бұрын
Saida Habu yazo a Rijau muka hada karfi dashi muka kashi Na dustin Mari
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Hhhhhh
@usmanabdullahi8832
@usmanabdullahi8832 Жыл бұрын
Gsky Al'ameen Sokoto Mirgayi Abun na Rayau makadin gaske ne wannan wakar ta Inuwa Dogo da ta Mahaukacin Teacher sunyi dadi wlh, Allah ya jikansa da rahma
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameen nagode
@sharifmustafha6896
@sharifmustafha6896 Жыл бұрын
Baa iya ruruta ba jamuse Sai anche yakashe jafaru kura Machi kurake sarkin dambe ko su Al ameen basaso
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Mustafa sharif Ina godiya da cin mutuncinda kake kokarinyi kaina amma dan Allah kayi hakuri kadaina kallon channel dina akwai wasu da dama dazaka iya bibiya
@sharifmustafha6896
@sharifmustafha6896 Жыл бұрын
@@alameensokototv496 Dan Allah Al ameen kayi haquri wl ko kadan ba da nufin chin mutunchinka nake fada ba wlh ko babu wanann achikin zuchiya ta kawai inkufadi abinda Ni asanina badaidai bane raayinku kuka fada na arewawa shine nake magana Amma ba chinmutunchi ba wlh karka dauka daniyar wani Abu Mai Kama da wulaqanchi ko wani Abu Mai Kama da haka Dan Allah kayi haquri wlh Kamar yadda kanema inshaallah bazan qara kallo ko wani Abu Mai Kama dahaka inai maka fatan alkairi kahuta lafiya
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Жыл бұрын
@@sharifmustafha6896 ya akayi kasan cewa ni ba arene kaga haka saika hadani husuma da mabiyana ni banida bangare kowa nawane
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Жыл бұрын
@@sharifmustafha6896 Kuma wurina yawuce
@muhammadsaminuayagi4880
@muhammadsaminuayagi4880 Жыл бұрын
Mu na dai ta nishadantuwa da wannan kokari na ka, Allah Ya kara maka hazaka.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Nagode Muhammad Allah yasaka da alkhairi
@adamubibrahim7021
@adamubibrahim7021 Жыл бұрын
Inason Atambayar mini Muhammadu: Tsakanin dan Gero da Ali fada wa habu yafi ji dashi?
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Жыл бұрын
To
@KasimuyaroSokoto
@KasimuyaroSokoto Жыл бұрын
Munatare haryau al ame
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Madallah
NIKAINA BANSAN ADADIN KISOSHIN BAHAGON DUTSIN MARI BA NAWA NASANI INJI HORO
19:37
Dan'anace: SHAGO
21:35
Falama TV
Рет қаралды 684 М.
REAL or FAKE? #beatbox #tiktok
01:03
BeatboxJCOP
Рет қаралды 18 МЛН
A TARIHIN DAMBE BABU BAHAGON DA YAKAI NA DUTSIN MARI INJI BALAN BAKOSHI
18:41
NABAR DAMBE DA HAUSHIN MUTUN GUDA YABUGENI BAN RAMABA INJI KASIMU MAIKASA
21:13