(HIRA DA ISAH MAI KARFI 2) KISA SHIDA NAYIMA LAWALIN DAN DUME NARA ARNE BALLI HUDU GUDUMI YA KARYANI

  Рет қаралды 1,709

Al'AMEEN SOKOTO TV

Al'AMEEN SOKOTO TV

Күн бұрын

Пікірлер: 13
@mammangarka3010
@mammangarka3010 Күн бұрын
Hakika Isah Mai karfi...yanada ingantattar ƙwaƙwalwa mai kiyaye tarihi da rashin mantuwa duk da shekarunsa sun kwarara...Kuma gwargwado yayi famar Dambe ya goga da maza......Allah ya tsawaita rayuwa.
@imamzakariya4965
@imamzakariya4965 13 сағат бұрын
Agaskiya Alameen akwai Jarumai. Muna godiya
@royaltv5422
@royaltv5422 11 сағат бұрын
Al ameen na daɗe banga hirar data burgeni kamar wannan ba
@TassiouTassi-h9i
@TassiouTassi-h9i Күн бұрын
Gasky al 'ameen isah namiji ne, kuma ya birgeni, duk wanda aka tambayeshi zai ce ya sanshi kuma sunyi dambe
@UmarMuhammad-vu9mj
@UmarMuhammad-vu9mj Күн бұрын
Muna godiya sosai al amin
@yusufmuaxu8859
@yusufmuaxu8859 Күн бұрын
Al-ameen inason aikin jaridarka sosai saboda ka iya tambaya Kuma kasan harkar sosai
@muktarsaeed7196
@muktarsaeed7196 21 сағат бұрын
Ayyah mai karfin ba ya fara tsufa bane sai inji yana fadin manyan yan dambe yana cewa yayi dambe dasu kuma sai afadi yaran yan dambe suma yace sunyi har ya fadi wani tsohon dan dambe yace hashimun gusau sunyi dambe kuma nasan hashimun gusau naga damben sa kuma
@Ibnkabir198
@Ibnkabir198 8 сағат бұрын
Akwai maza gaskiya. Maganarshi cike da adalci kuma. In ya kashe ya kashe in an kasheshi na kashehi
@optimism-personified
@optimism-personified Күн бұрын
Mai karfi namiji ne. Mai ƙarfin ne. Ya bugi maza, maza sun buge shi.
@sulemanidris5525
@sulemanidris5525 22 сағат бұрын
Sannu da kokari al ameeen
@abdulkadirahmad5985
@abdulkadirahmad5985 12 сағат бұрын
Baka tambayi wuta Dan larai ba
@sufiyanualament7166
@sufiyanualament7166 21 сағат бұрын
Isah me karfi shina kama da bahagon Dutsin Mari fa
@abdulkadirahmad5985
@abdulkadirahmad5985 12 сағат бұрын
Baka tambayi wuta Dan larai ba
Quando A Diferença De Altura É Muito Grande 😲😂
00:12
Mari Maria
Рет қаралды 45 МЛН
BAYGUYSTAN | 1 СЕРИЯ | bayGUYS
36:55
bayGUYS
Рет қаралды 1,9 МЛН
How to treat Acne💉
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 108 МЛН
IL'HAN - Qalqam | Official Music Video
03:17
Ilhan Ihsanov
Рет қаралды 700 М.
Wakar Mai Martaba Sarkin Zazzau Amb Ahmad Nuhu Bamalli daga bakin Dankwairo
10:32
Kasar Zazzau A Jiya da Yau
Рет қаралды 57 М.
(HIRA SHAMSUN NIGA) LISSAFI YA BACHEWA YAR MAGE DAMBEN SA DA AUTAN YAR BIYAT
23:43
Quando A Diferença De Altura É Muito Grande 😲😂
00:12
Mari Maria
Рет қаралды 45 МЛН