Al Amin naga kaje wajen baba kabada wani sako amma banga nawa sakon da nabaka kabashiba nine Abdul bafsal baga wanda baka kudi dan oabawa baba Muhammad kalhu
@MahadiAdo-f6s15 күн бұрын
Agskiya Al Amin inajinfadin hirarka walahi Allah yatayimaka
@mustaphamusakk834212 күн бұрын
Al Amen ni agarin kwatarkwashi nake inaso nasan shago yayi dembe anan
@AdamuSaniTela-eu9cf12 күн бұрын
Masha Allah ubangiji Allah yakara ma baba lafiya da Nisan kwana
@FaroukSuleiman-en5wy13 күн бұрын
Slm Dan Allah Al Amin sokoto wai shi Shango jamis ne ko bakudene ko guramadane
@mustaphaabubakar828012 күн бұрын
Jamus
@KabiruAhmad2215 күн бұрын
Al,Amin Ina gaisuwa Dan allah Ina son ka tambayarmin baba kalhu wai da gaske shago baya chin abincin sayarwa don naji Dan anache chikin wakatai Yana fadin duk mechin tuwon saye beimar
@UmarMuhammad-vu9mj14 күн бұрын
Muna godiya sosai al,amin
@abdullahihaliru659415 күн бұрын
I always view ur page, because it's interesting. kept it up Alhaji Aminu. Dan Allah asakeyin fira da Alh Murtala Jega akan Bahagon Dustin Mari
@sulemanidris552513 күн бұрын
Sannu da kokari AL ameeeen
@aminumalami6716Күн бұрын
Allah ya kara lafiya baba
@abdullahileader751712 күн бұрын
Sannu da kokari Alameen Sokoto. Ina gaisuwa ga Baba Kalhu. Daga Abdullahi Alhaji Gamawa LGA, Bauchi state.
@Oumarou-v6u15 күн бұрын
Al Amin
@abbaabdullahi336010 күн бұрын
Shin shi wnnn shagon jamus ne ko guramada ko bakude
@AbbasMuhammad-k2x14 күн бұрын
Tiri
@BashiruDanyaro15 күн бұрын
Nadade inajiran shirarka dababa
@RufaiAliyu-l8s14 күн бұрын
Aslm
@TurakiAbdullahi15 күн бұрын
Salam Al ameen Dun Allah Ina shago ya rasu. A chikin garinsu ne ko wani gari?
@Gohonefagwa15 күн бұрын
slm almeen ykk inason wakokin nannada
@aminumalami6716Күн бұрын
Modin Yabo fa
@yusufsalisuyahaya1115 күн бұрын
Wato Dan Anache ya taimaki mutane. Ba donshi ba da Shago ya hallaka mutane dayawa.
@nuraabdullahi588613 күн бұрын
Wai shago wane group yake , guramada ko jamus , Ko kudi