Assalamualaikum malam Al Ameen ga shara tunda akwai wandan basajin Hausa Kuma suna shawar kallon wasan dambe ,tau anan tunda shi dan tambuwal Yana magana da turanci mizaihana kasamu ka karamar wayane wajen nai sai ta daukoma sounds dagareshi.ko Kuma bayan angama wasa kai kasa murya ta turanci a wani video naka ,wannan shawara ce
@Gunner-munir19 күн бұрын
Haba Dan uwa shawara kace Amma wasu Boxing 🥊 da akeyi Ko wrestling Akasa shenwaje yaransu sukeyi Kuma kallo mukeyi Shi Abu Idan Kana sha'awa Ko bakajin yaren Zaka Kalla English ba dole Sai yayi yaren aroba Because English is a borrow language or English is a general language