Gsky Al'ameen yadda kake faran tamana a wannan tasha taka mai albarka Allah ya faranta ma duniya da lahira, Allah ya kara daukaka. Allah sarki jiya ba yau ba yaudai anzo wajen da muka dade muna Jira Azo, sbd andade ana bamu labarin Reza Dan Bunza da irin jarumtarsa
@alameensokototv496 Жыл бұрын
To
@abubakarrafingero5028 Жыл бұрын
Al amen dun Allah wakar Nan tareza bunza
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Akayi mi
@nasiruyau3692 Жыл бұрын
❤❤ great update ❤❤
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Madallah
@mammangarka3010 Жыл бұрын
Al'ameen:::: Ho da kokarin faranta Ran masu kallo... Don Allah ka daure ka ziyarci garin HORE-GARE ka dauko Muna Hirar Video da Ummarun Hore-Gare in har Shina raye... Allah ya Kara Bada Sa'a.