Aslm Al,amin barka da warhaka ykk ygr y aiki to munafa gdy da wannan hidima dakuke mana amma gaskiya bello wanzam kadai sake dibawa sbd gaskiya atarihi duk gurumada babu kamar bawan tarasa kuma Al,amin kaima kasan haka
@nasiruaibrahim7591 Жыл бұрын
Baba Bello kayi mantuwa a kudu mutun hudu yataba buge sanin gurumada a sokoto maicaji wasika autan sikido shagon isah kasa Duka Agabana suka Bugeshi
@kasimusokoto3515 Жыл бұрын
Al amen dama gundumi yataba kashe maman Dan sanyina
@muhammadsaminuayagi4880 Жыл бұрын
Al'amin, kace yanzu ba 'yan danme muke kalloba, da akai 'yan danme,
@muhammadsaminuayagi4880 Жыл бұрын
Slm. Al'amin, yau fa hirarku ta badani, domin kuwa ba ni da tari hin Balan Bakoshi sai yau, saboda idan ka kalleshe a hoto za kaga bai da suffar masu karfi.
@auwalsharu2603 Жыл бұрын
Shagon namai ango yakashi jafaru a gusau o.d.u gabana.