Dan Dr Sani Rijiyan Lemu Ya Bada Mamaki Yayin da Ya Fayyace Gaskiya Kan Rikicin Siriya...

  Рет қаралды 11,769

AL-Ishara TV

AL-Ishara TV

Күн бұрын

Пікірлер
@KaratunMalHaifan
@KaratunMalHaifan 11 күн бұрын
Abduraham Muhammad Sani Umar Rijiyarlemu Allah yayima Albarka
@AbdurrahimYunusa007
@AbdurrahimYunusa007 5 күн бұрын
Saidai Abdurrahim
@FatimaYahuta
@FatimaYahuta 12 күн бұрын
ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR kai yaya kuka ji muryansa ko magana shi kamar Sheikh dr sani rijaya lemu ALLAH kara rayuwa albarka ❤❤❤
@MuhammadAhmad-zz6ui
@MuhammadAhmad-zz6ui 11 күн бұрын
Ƙwarai da gaske
@muhammadsani5239
@muhammadsani5239 11 күн бұрын
Masha Allah... Like father Like son
@MusagarbaSaad-ir3yp
@MusagarbaSaad-ir3yp 10 күн бұрын
Allahu Akbar kaji zance Hikima 🔥 Allah ya Albarkachi zuri'a Magajin Mallam ❤
@naseerdeen
@naseerdeen 10 күн бұрын
Alhamdulillahi, na yi farin cikin ganin dalibina Abdurrahman Sani ya zama babban malami kamar mahaifinsa. Allah Ta'ala ya kara fahimta da ilmi mai amfani.
@BnAliyy.Abufauzan
@BnAliyy.Abufauzan 12 күн бұрын
Masha Allah tabarakkallah Hatta muryan su Kala daya da mahaifin shi masha Allah
@bashirmuhammad3569
@bashirmuhammad3569 11 күн бұрын
Masha Allah da farko wlh na dauka Malam ne ba danshiba
@halifahassanhamza4925
@halifahassanhamza4925 11 күн бұрын
MashaAllah, Allah bless him
@Adamou-kq7mj
@Adamou-kq7mj 12 күн бұрын
Ma Sha Allah. Rayuwa tayi albarka❤❤❤❤
@jibrilibrahim2261
@jibrilibrahim2261 12 күн бұрын
Masha Allah!!! Allah Ya kara albarka
@toshibazage8175
@toshibazage8175 12 күн бұрын
Alhmll , Allah mun gdaima tserki y tabbata gareshi shi kada maiyin duk ydd yasa acikin mulkinsa , Allah y karawa rayuwa albarka . ya karawa PRf Dr lpa.
@aburayyanbiu9028
@aburayyanbiu9028 6 күн бұрын
Allahu Akbar wallahi yau nake sanin wannan bawan Allah lalle nataya babban malamin mu murna da samun magaji Allaah ya karawa rayuwa Albarka
@AdamuamuhammadMuhammad
@AdamuamuhammadMuhammad 11 күн бұрын
Ya Allah ya shiga lamarin ka
@AbbasSaeedu
@AbbasSaeedu 11 күн бұрын
Ma sha allahu yasaka alkhairi yaqarawa rayuwa albarka
@muhammadkhamismuhammadkham3152
@muhammadkhamismuhammadkham3152 12 күн бұрын
Masha Allah ta barakallah
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 11 күн бұрын
Allahu akbar Allah yasakama da alkhairi malam yakareka daga sharrin makiya da mahassada
@aliosaidou2044
@aliosaidou2044 9 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@umarsalisu3895
@umarsalisu3895 3 күн бұрын
ماشاء الله تبارك الله
@suleimansaleh-xk8rw
@suleimansaleh-xk8rw 9 күн бұрын
Jazakallahu khaira
@Maikwaru
@Maikwaru 12 күн бұрын
Masha Allah
@salisuumar6770
@salisuumar6770 11 күн бұрын
Alhamdulillah Mashaa
@AUWALUMARBALA-yh7dk
@AUWALUMARBALA-yh7dk 12 күн бұрын
Allah yasa ka gaji malam
@IbrahimaMahamadou-td8ny
@IbrahimaMahamadou-td8ny 12 күн бұрын
Amine
@muhammadmahmud4841
@muhammadmahmud4841 10 күн бұрын
Ma sha Allah
@IbrahimAbubakar-p5d
@IbrahimAbubakar-p5d 10 күн бұрын
Ikon allah kenan
@auwalusale-d5d
@auwalusale-d5d 11 күн бұрын
Charity begins at home but should not end there.
@PetiPeti-d6b
@PetiPeti-d6b 12 күн бұрын
❤❤❤
@danbuda612
@danbuda612 3 күн бұрын
Duk ku gama, Yakin zai zo Kan iyayen Gidanku. Ana fakewa da sunnah ana kare shugabannin Larabawa marasa kishin addini. Mulki kawai.
@ahmadlawal3726
@ahmadlawal3726 10 күн бұрын
Shirme, wawa Dan iska tsinanne
@usmanidris3632
@usmanidris3632 5 күн бұрын
Tofa! Meyakawo wayannan kalamai marasa kyau haka??
@YusifKasim-x2m
@YusifKasim-x2m 12 күн бұрын
🙏🙏🙏🙏🫶🫶🫶🫶
@NuraMuhammadAhmad
@NuraMuhammadAhmad 12 күн бұрын
Alhamdulillah
@ampagetech2624
@ampagetech2624 2 күн бұрын
Kai waye - wai zamu - sai kace wani sarki ko shugaba - girman kan banza dan wand ubansa ke zagin iyayen annabi- Alah wadarai.
@toshibazage8175
@toshibazage8175 12 күн бұрын
Alhmll , Allah mun gdaima tserki y tabbata gareshi shi kada maiyin duk ydd yasa acikin mulkinsa , Allah y karawa rayuwa albarka . ya karawa PRf Dr lpa.
@badamasimusa8405
@badamasimusa8405 12 күн бұрын
Masha Allah
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 11 күн бұрын
Masha allah
Abin da ya faru a Syria, Darasi daya kamata mu dauka  | Sheikh Muhammad Bin Uthman
24:32
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 14 М.
黑天使只对C罗有感觉#short #angel #clown
00:39
Super Beauty team
Рет қаралды 36 МЛН
LABARINA SEASON 11 EPISODE 10
1:02:08
GDSS TV
Рет қаралды 467
BBC Hausa Labaran Duniya Na  Yau /30/12/2024
20:10
NTV News Hausa
Рет қаралды 1,5 М.
yanzu_yanxu: Tsokacin Dr. sani kan hárín da Falasɗinawa suka kaiwa Ísra'ila.
19:11
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 62 М.
Dole Tinibu Ya Tsorata da Wa'azin Nan Yakamata Suji Tsoron Allah...
20:18
Shigo da Sojojin Faransa Nigeria, Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah kan vedion sake yawo
10:14
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 17 М.