An hana Aure a nigeria, Martani ga Ministan mata kan yunkurin hana Aurar da matayu a neja.

  Рет қаралды 9,727

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Ай бұрын

Пікірлер: 33
@firdausihashim6016
@firdausihashim6016 29 күн бұрын
Ma shaa allah allah ya qarawa sheikh bashir albarka da imani da Nisan kwana mai tarin alkhairai
@user-bz7lw2ol7t
@user-bz7lw2ol7t 26 күн бұрын
Masha Allah
@WebWene
@WebWene 28 күн бұрын
Kaji Stinanniya Allah ubangiji ya Stine Miki albarka
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 күн бұрын
Tsinanniya
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 28 күн бұрын
Lokacin day aka aurarda mata Kano wadanda bamusulmi ba sun Yi bakin ciki sosai Har sun irga kọ wacce mece tagaifi 5yara musulmi Bawa zaasamu yakama hana Suna fadan Sasi yin auren Ake a hana Kawai Allah yayi mana maganinsu
@FatimaShuibu-ir3fn
@FatimaShuibu-ir3fn 29 күн бұрын
Masha Allah Allah yakarawa malam lfy da nisan kwana Amen
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 29 күн бұрын
amin
@sadikabdullah8668
@sadikabdullah8668 28 күн бұрын
❤❤ ALLAH YA SAKA MUKU DA AL-KHAIRI ❤ ALLAH YA KARA SUTURA ❤❤
@omarmohamad9196
@omarmohamad9196 29 күн бұрын
Alhamdulillah Masha allah
@arufai
@arufai 28 күн бұрын
Masha Allahu watubarikallah
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b 28 күн бұрын
Wlh renawa mutanen arewa hankali ne dasukai saboda sunsan shugaban nin arewacin najeriya masu karyar cewa su musulmai ne basa iya temakon addinin Musulunci amma inbanda haka kafuri ne zezo Garin musulmai yasamusu doka duk duniya ba abinda na tsana irin rashin raba Nigeriya zama tareda kafurai ba alkhairi bane wlh arabata mu musulmai bama tsoran talauci in har shugaban nin arewacin najeriya sunsan bazasu iya bawa addinin Musulunci kariya ba to wlh araba Nigeria ko gida 5 ne arabata
@user-eb3wy9du4f
@user-eb3wy9du4f 28 күн бұрын
Gaskiyane
@Mardiyaabubakar1-zs6vp
@Mardiyaabubakar1-zs6vp 28 күн бұрын
Allah ya Shiryita dabara ne dayaki da musllinchi allah yamana mafita ameen ya rabb
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 күн бұрын
Ameen
@ZubairuAliyu-we3yi
@ZubairuAliyu-we3yi 27 күн бұрын
Allahyatsine,mataalbar ka yagaggautacire taakankujeran datakekai kodaraikoamace
@AbdouIbrahim-
@AbdouIbrahim- 28 күн бұрын
Masha Allah Sakallahu kairin ❤❤❤
@yusufabdullahi4776
@yusufabdullahi4776 29 күн бұрын
Godia ga jinjina ga tashar al,furqan ta,alim ❤
@AlbachirAbouzaidi-th9pe
@AlbachirAbouzaidi-th9pe 29 күн бұрын
Kai Amma Allah ya tsinema wannan yar banza albarka
@auwaluibrahimhusaini2796
@auwaluibrahimhusaini2796 27 күн бұрын
Dan Allah ragowar malamai kufito kuceci marayyu kuqi bada goyyan bayya har se allsh yasa an canza wannan shedaniyyar matar dan allah kar kui shiru kui aikin allah anan
@alyameentv7540
@alyameentv7540 28 күн бұрын
dabi'u daban, manufar daban, addinin daban, tsarin daban, al'adun daban, hangen duniyar daban, meyasa dole sai munci gaba da zama a matsayin qasa daya, A rabu mana dolene, yanzu adalilin abinnan daya faru nakai karar wannan speaker zai jawo Koda wani daga cikin su sauran sunada niyar AIKATA makamancin aiki irin wannan hakan kan iya hanasu sbd tsoro ko wani abu makamancin haka.
@yakubuharuna4648
@yakubuharuna4648 28 күн бұрын
Kaji tsinanniya
@user-zt1bz6hv5z
@user-zt1bz6hv5z 29 күн бұрын
Wannan matar shedaniya ce suke daurema yahudawa gindi su nauyin da Allah ya basu sunkiyaye su wannan matar itama fasikace ahukunta ta ta taka dokar Allah
@user-ne9ch4um6b
@user-ne9ch4um6b 28 күн бұрын
Mu gaya wa kaimu gaskiya aurai da marayu ne shi taimako? Babu abinda ya kawo Christachi a wanna magana. This girls can be educated, become lawyers, doctors, nurse, teachers, & fear of God. But marrying them off is bringing more pain to them. Mallams in aurewa should tell it people truth. Haba arewa haba Toh just go to Afghan and live there.
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 күн бұрын
Durin Uwarka..... 😡😡😡😡😡 For all of those who think it is ideal if Muslim women are not financially dependent on men: Would it be ideal if Muslim men were not sexually dependent on their women? For example, would it be ideal if men could purchase (at low cost) harems of docile life-like forever-young sex robots? How would you respond to Muslim men who justified this by saying such robots are necessary to give men true independence, such that they are not forced to stay in relationships with women who are rude, jealous, controlling, manipulative, fat, old, or ugly? How would you respond to Muslim men who said that Muslim women need to "step up their game" such that men choose to be with them instead of a robot that is more friendly, beautiful, young, and thin? The cop out answer is to say sex robots are haram, but there are other conceivable halal alternatives that would do the same thing: flood men with cheap alternatives. Obviously, such alternatives would weaken and ultimately destroy marriage because it takes away the dependence that men have on women for sex. But that is literally what giving women financial independence does; it makes them independent from men. And that's why no society or religion ever did give women that independence, except for our current dystopia.
@amadumusa2152
@amadumusa2152 28 күн бұрын
Suna take nemadan dabamusantaba
@abdoulwahidemainassara
@abdoulwahidemainassara 28 күн бұрын
Muslim Muslim ticket 🤔🤔
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 11 күн бұрын
😅😅😅
@user-db6cx1gm4n
@user-db6cx1gm4n 27 күн бұрын
Masha Allah
@ummulkhairatali1138
@ummulkhairatali1138 28 күн бұрын
Masha Allah
The day of the sea 🌊 🤣❤️ #demariki
00:22
Demariki
Рет қаралды 27 МЛН
Barka Da Hantsi Nijeriya: Yau Ake Komawa Kotu A Kan Rikicin Sarautar Kano
29:10
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 78 М.
Zazzafan Sakon prof ga gwamnatin kano kan gwajin  aure, Shisshigi ne ga allah.
25:04