Allah ya jikan sa da rahama. Allah ya saka masa. Amin
@saudiyakassim33574 ай бұрын
Allahu Akbar, Allah Ya jikan Sarkin Gobir, Allah Ya gafarta masa, Allah Yasa wannan museebah ta abku a kansa tazama kaffarar zunub a gareski don darajar Manzon Allah Salla Allahu Alaihi wa Sallam. Anyi babban rashi😭😭😭
@NasibaNasidi-mx1qf4 ай бұрын
Allah Ubangiji ya gafarta masa Allah yayi mana maganin wann masifu Allah ya ganar da duk masu hannu aciki
@ABBASADAUKI24 ай бұрын
Allah ya jiQan Sarki. Allah yayi masa rahama.
@UmmySuddais4 ай бұрын
Allah ya jikan sa allah ya saka mai mu kuma ya karemu😢😢😢
@MuhammedGarba-m4t4 ай бұрын
Allah yagafartawa ubamu sarkin gobir sukuma wadanda suka aikatamasa haka Allah kasamana Allah yawalakantasu
@sulaimanabdullahi90034 ай бұрын
Allahu Akbar Allah yajikan musulumi Allah yakyauta kwainciya
@AbdullahiSlh4 ай бұрын
Allah ya jikanshi da rahama......Allah yabimashi hakinshi
@ashiruyahaya39994 ай бұрын
Allah ya gafarta masa, Allah yasa yayi shahada, Ameen
@rukayyaibrahimibrahim76124 ай бұрын
Allah yajikanshi da rahma ameen 😢
@Al-Mubeeer4 ай бұрын
Allah kajikan sarki,da rahama,wallahi wakilan mu Gwamnoni da sauran wakilan mu bakwa abin da ya dace akan al'ummar ku,wallahi sai Allah ya tsayar da mu da ku amadakata,ranar da mulkinku bazai amfanar da ku komai ba. Sai wanda yy abin kirki a cikinku.
@AishaMuhammad-w5r4 ай бұрын
Allahumma ajirni fi musibati,Ya Allah sa shi a aljanna
@rukayyaabubakar60974 ай бұрын
Allah yaji kansa yy Masa rahama
@muhammadkhairi10504 ай бұрын
Allah ya isa mu dai bamu yafe ba, Allah ya gafartawa sarki 😭
@yusufahmed13384 ай бұрын
Allah ya jikansa da Rahma
@MuhammadMhassan-h3v4 ай бұрын
Allah ya wolakanta duk wanda yake da hannu acikin kisan sarkin gobir Allah yajiqansa da rahama
@SaniUmar-qq3us4 ай бұрын
Hakika ubangijinmu yana madakata yana jiran kowa, ALLAH ya gafartamasa🤲😭
@danbilki92954 ай бұрын
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUUN. ALLAHUMMA AJIRNAA FEE MUSWEEBATINA WA AKHLUFNA KHAIRAN MINHAA
@safwanyauwaziri59734 ай бұрын
ALLAH Yagafartamasa Yasa Aljannace makoma gareshi Amen
@shaibuabdullahi57144 ай бұрын
Allah ya jikan sa, da rahama, su Kuma wadanda suka aikata masà wannan Allah ya tona masu asiri duniya da lahira
@ImamNasir-b2j4 ай бұрын
Allah yasaka masa hakkisa
@bilkisumohammedsani73254 ай бұрын
Allah yajikansa da Rahama. May Aljanna firdousi be his final abode. Aameen.
@hamisutukur44304 ай бұрын
Inalillahi waina ilaihirajiun 😭 😭😭😭😭 Allah yajikansa yasa aljana Firdausice makoma amen ya hayu ya kayum
@NassJafar4 ай бұрын
😢 Allah ya jikan shi da rahama Su Kuma Allah ka tonal asirin su
@abdullahiothman64804 ай бұрын
Allah yayi Mana sakayya Amma gaskiya wainnan mutane Basu kyauta ba Sai lahira
@jafarilla-c5h4 ай бұрын
Allah yatsine musu albarka Allah ya tona musu asiro
@mamansadiq19574 ай бұрын
Allah yasa aljanna che. Makomarsa amin ya rabbi
@harunasulaiman37834 ай бұрын
@@mamansadiq1957 tarihine ya maimaita kanshi Daman ɗan fodiyo ya kashe kakan wannan Sarkin gashi yanzu jikokin ɗan fodiyo sun maimaita
@abdulsamadusuraja4 ай бұрын
Allah jikan sarkin gobir Amma wannan kunya ne ga shuwagabanin mu Allah kyauta ta
@abdullahimohammad95134 ай бұрын
Allah Ya jikan shi da rahma Ya kuma sakama muna. Sukma waddannan ya'n ta'addah, Allah Ya kaskanatar da su Ya yi musu kisan wulakanci.
@karatuttukan_malaman_musulunci4 ай бұрын
Ameen ya Allah
@KhadijaMukhtar-w2x4 ай бұрын
Allah ya jikan shi da rahama,su Kuma Allah yayimasu abinda yaga dama
@مريم-ب9ل2ب4 ай бұрын
Allah ya masa gafara,yasaka Maka.
@AbdoullahiSalim4 ай бұрын
Allah ya gafarta ma sarki da rahama 😢😢
@YahayaLawan-e4q4 ай бұрын
Allah yajikansa da Rahma
@hauwabamalli14114 ай бұрын
Alla yaiwa sarki rahma🤲😭Allah ya saukar da duk wani nau'in azada daka tanadarwa azzalumai🤲😢
@ahmadidris56634 ай бұрын
Allah ya jikan sa ya gafarta masa yakuma bimasa hakkun sa sukuma Allah wulalanta su duniya da lahira ya dandana masu azabar sa mai radadi
Innalillahi wa'inna ilaihin rajiun Allah ya gafarta masa,Allah ya tona asirin wadda sukayi wannan abun
@Lovely3DModel-bu8br4 ай бұрын
allah ya jikan sarki gobir
@muhammedusman37924 ай бұрын
Allahu Akbar alla ya jikansa
@yazidubnmyazidubnm4 ай бұрын
Allah ya jikanhsi da. rahama 😢😢😢
@karatuttukan_malaman_musulunci4 ай бұрын
Ameen ya Allah
@AishatYahaya-tb4dg4 ай бұрын
Allah ya gafarta mishi, Allah yasa Aljannatil firdaus tazam makoma agareshi. Allah ya tona asirinsu yakuma bimasa dukkan haqqinsa.
@harunasulaiman37834 ай бұрын
Tarihine ya maimaita kanshi Daman dan fodiyo ya kashe kakansa kuma yanzu jikokin ɗan fodiyo sun maimaita
@hassanmaikwalisam.1424 ай бұрын
Dama dan izala mutumin banza ne izah Boko Haram Allah ya isa allah ya isa allah ya isa yauwa@@harunasulaiman3783
@mustaphasanihudu4 ай бұрын
Allah yaji kansa
@ghalikura66194 ай бұрын
Allah ya karba masa shahadar sa. Allah ya isa. 😭😭😭😭😭
@MamansaniSaniyaro-m7e4 ай бұрын
Alha yagafarta masa alha ya jikansa
@halitguigane-ny3qb4 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭Allah ya gafartama musulmi
@sanisalisu68574 ай бұрын
ALLAH Zai saka mishi wannan zaluncinda aka yi mishi
@idriszakariyya7194 ай бұрын
ALLAH YAJIQANSA YA GAFARTA MASA ALLAH HADAMU A RAHAMARSA
@karatuttukan_malaman_musulunci4 ай бұрын
Ameen ya Allah
@Najatbash4 ай бұрын
Allah ya jikansa
@astaaliyu12784 ай бұрын
Wannan sarkin ba mutum banza ba ne daga yadda dansa ya ke magana, Allah ya ji kansa da Rahama.
@Ibstudioguidaofficiel4 ай бұрын
Allah yajikan sa da rahama
@karatuttukan_malaman_musulunci4 ай бұрын
Ameen ya Allah
@IbrahimHalilu-zg9sv4 ай бұрын
Allah ya jikan sar.Amma Allah ya'isa ya wadara hukumarda bata kare jama'anta
@SadiyaSalihu-p8r4 ай бұрын
Allah y sa y huta Allah y sa aljanna ce mako marsa y sa mutuwa ta zama Hutu share shi
@ummuabdullaah78234 ай бұрын
Innalillahi wa innaa ilaihir raji'uun Allah ya saka mai Allah yasa wannan ya zame mai kaffara Allah ya saka mana mu ƴan Arewacin Nigeria an ci mutumcinmu an keta haddinmu Allah ya jiƙan Sarkin Gobir Allah ya mai rahma Allah ya tozarta duk wanda yake da hannu Allah ya wulaƙantasu Allah ya tona musu asiri😢😢😢😢😢
@Abdoulayetoure-b4y4 ай бұрын
Allah ya isa, kuma Allah ye jikan sarki da rahama
@AbdoullahiSalim4 ай бұрын
Amin summa Amin
@AmirAbubakar-g4c4 ай бұрын
Allah yayafemasa
@hamisuzangohamisuzango54484 ай бұрын
Innalillahi wainna ilaihi Rajiun Allah ya jikan musulmi ameen
@aliyuabdullahitoranke79944 ай бұрын
Allah yai masa Rahama yasa Jannatul firdausi Makoma.
@Sufiyanuadamu-vm1rx4 ай бұрын
Allah ya issa
@yayeabdourachida37714 ай бұрын
Inna lillahi wa Inna ileyhi rajioune Allahou Akbar paix a son âme que Dieu lui fasse miséricorde et lui pardonne ses péchés Allah ya sa aljana makomarka
@QjhqhqIquqya4 ай бұрын
allah yamasa rahama
@muhammadmahmud48414 ай бұрын
Allah ya jiƙan sa mu kuma ya kyauta ƙarshen mu
@ConfusedCheeseBoard-dw1ju4 ай бұрын
Allah ya gafartamasa alfarma na biyu rahamati
@V-Voiceless4 ай бұрын
Wannan en taaddan nan mai yasa baza a kona wannan dadin da duk wani rai dake ciki ba. A hakura da duk wani abu dake ciki, Tsinannun yara. Shi kuma ministan tsaro matawalle wlh baidace da wannan kujera ba haka shima badaru. Kamata yayi a nemi mutane wanda sukasan tsaro asa a wannan mukami
@kabiruidiris-c8l4 ай бұрын
lahaula walakuwata
@muhammadbukardauda58034 ай бұрын
اللهم اغفر له وارحمه وعافه واعف عنه وأكرم نزله ووسع مدخله واغسله بالماء والثلج والبرد ونقه من الخطايا كما ينقى الثوب الأبيض من الدنس بجاه نبي الرحمة والمغفرة
@IbrahimaDaouiIssa4 ай бұрын
Allah yasa ya huta 🥹😭
@sanaysanay44794 ай бұрын
Allah ya gafarta machi 😭😭
@madamomar67174 ай бұрын
Kai Africa day mun Shiga uku Allah ya kayo mana sauki😢
@AishatYahaya-tb4dg4 ай бұрын
Ameen ya Allah
@HalidouIde-uk7xv4 ай бұрын
Humm Nigeria kuna so akashe sarki ama ma ayfi rarara kun bada kudi dan bindinga su ka saketa
@ahmadmahammad83774 ай бұрын
Lallai yanzu kam ba abinda ya ragewa gobirawa sai daukar pansa!! Ba wani shegen malami da zai hau mimbari da sunan wai bapulatani da bahaushe daya ne.
@harunasulaiman37834 ай бұрын
@@ahmadmahammad8377 Tarihine ya maimaita kanshi Daman ɗan fodiyo ya kashe kakansa kuma gashi yanzu jikokin ɗan fodiyo sun maimaita
@Rabi-s6i4 ай бұрын
Innalillahi wa innailaihim rajiun
@AdamMuhammad-vj1yi4 ай бұрын
Tarihi ya maimaita Kansa, Haka kakan waddanan yan ta addan wato kasurgumun Dan ta adda Dan fodiyo ya kashe kakan wannan sarkin "umaru bawa Jan gwarzo, Amanar Allah tachiku fulani kamar yarda kukaci amanar hausawa a kasar Hausa
@harunasulaiman37834 ай бұрын
@@AdamMuhammad-vj1yi wallahi kuwa tarihine yake maimaita kansa haka kakansu ɗan fodiyo ya kashe Kakan wannan Sarkin ai wannan kabilar mu shiga ukku a karkashin mulkinsu matsiyata
@mamansadik38214 ай бұрын
Munafukai , wadanda Yan taadda basuda yare suna kama ,hausa da fulanin gaba daya Babu Wanda sunka bari@@harunasulaiman3783
@muhammadmakki25844 ай бұрын
Wannan fa ba fadar kagilanci ba ne Dan uwa. Har Fulani ba su kyale ba
@bashirahmadsani80074 ай бұрын
Babbakun kafiran banza. Zaku mutu da bakin cikin Danfodio da Musulunci kamar yadda iyayen ku da kakannin ku suka mutu.
@harunasulaiman37834 ай бұрын
@@muhammadmakki2584 to Idan ba faɗan kabilanci bane menene ?? Katabaganin sun kama bafulatanin Sarki ?? Ko kaga suna yiwa yan uwansu Fulani wannan wulakancin ?? Ya dai kamata Gobirawa su kori duk wani bafulatani dayake yankunansu matukar sunason zaman lafiya
@متجراساس-ي9ق4 ай бұрын
😭😭🤲🤲🤲🤲
@hajsadiya62554 ай бұрын
😭😭😭😭Rip
@ABDULNASIRABDULLAHI-m2o4 ай бұрын
😭😭😭
@moussarabe-xd9eu4 ай бұрын
Babu mafita sai angny RUANDA TA BIYU. Kowa ya shirya mai ganin badi ya Gani.
@mukhtarabdullahi42244 ай бұрын
أنا لله وانا اليه راجعون كل نفس ذائقة الموت
@UmmahamadUmmahamad4 ай бұрын
ALLH yajlkAS😭😭🥹🥲🤲🙏
@IbrahimAyuba-ey8xl4 ай бұрын
Rip
@SaminuAbdurahman-nm3fc4 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭
@ShoppingAbuki4 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭🇳🇪🇳🇪🇳🇪👈
@AlhajiSaminuNigerMarahdi4 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@harunasulaiman37834 ай бұрын
Tarihi ya maimaita kanshi Daman dan fodiyo ya kashe kakanshi kuma gashi yanzu jikokin dan fodiyo sun kashe ɗan
@ummuabdullaah78234 ай бұрын
Arne ne zai dinga bada tarihin Sheikh Usmanu Bin Fodiyy hattara dai wannan ba sha'anin ka bane bar musulmai da lamarin su
@harunasulaiman37834 ай бұрын
@@ummuabdullaah7823 dafatan kinsan ma'anar kalmar Arne a Musulunci ربما كنت تنمو فقط بدون تعليم Muma lokacinda muna yara haka Ake gayamana jihadi yayi amma indai mutum yanada hankali zai gane ba jihadi bane babu Yanda za'a kashe Muhammad Alwali da Muhammad Rumfa Ace anyi jihadi
@harunasulaiman37834 ай бұрын
@@ummuabdullaah7823 duk Ayyukan Zunuban da Musulmi Yake Aikatawa bakida ikon kasheshi da cewar baya Addini daidai Sarakunan da ɗan fodiyo ya kashe Sune sarakunan da Suka gina masallatai na gidajen masarautu irinsu Katsina Kano Zaria ɗan fodiyo har yagama Rayuwarsa bai gina masallaci ko islamiyya amma ya iya kashe wanda suka gina masallatai???
@harunasulaiman37834 ай бұрын
@@ummuabdullaah7823 Cibiyar Addinin Musulunci da kasar Hausa gaba daya tana Katsina Sarki Muhammad Korau ya ginata kuma hargobe da ita Ake amfani ɗan fodiyo ko islamiyya bai gina ba balle masallaci Amma jahilai a tunaninsu ɗan fodiyo Yakawo Addini kasar Hausa
@harunasulaiman37834 ай бұрын
@@ummuabdullaah7823 Bamuda yan ta'adda a kasar Hausa sai Fulani Bahaushe mutum ne wanda yayi gadon zaman lafiya damacan Asali Bahaushe baiyi gadon ya dauki makami Yakama Faɗa ko ta'addanci
@JamilaAliyu-u9e4 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@asiyayero71134 ай бұрын
A gaskiya laifin yayanshine, kamata yayi su siyar da Qaddarorinshi, sannan sunemi ciko, wallahi basuyi mishi adalci ba sam, sun tsaya jiran gwamnati 😭hm.
@KhadijaAbdullahiharuna4 ай бұрын
😢abin dai abin takaici
@mkurfi84384 ай бұрын
Kaidai in Abu ba Kai ke ciki saukin zarce hukunci.
@SmilingCrescentMoon-zv1ts4 ай бұрын
😂😂😂😂
@NimaAbdullah-h3s4 ай бұрын
This my Muslim sisters and brothers who is in this pain I hear I see your cry and it’s all of us crying and we pray Allah grant him jannatul Firdaus. All what am gonna say is they cannot get older and they can never die because if you have audacity and right to take someone breath I know never die by when Malaikal mawt come to you need to protect you breath I can see you have the power to protect yourself without dying you cannot die because I can see you have a power to take someone breath an old man like I know you guys don’t have sympathy but a day will come. This type of job you’re doing and you’re not a Muslim because know a Muslim who have prophet Mohammed sws choose this type of job they’re doing . Is not you guys fault I don’t blame you guys because when you just a little rats who conquer 200 million people because there’s no honest in the world. The world is full of shit and crab