Tarihine ya maimaita kanshi Daman ɗan fodiyo ya kashe kakansa kuma yanzu gashi jikokin ɗan fodiyo sun maimaita
@daudaidris14964 ай бұрын
Allah ya jikansa da Rahman.😢
@Bellomohammed-vs7gt4 ай бұрын
Allah ya jikan sa da rahama ya gafartama sa
@aminuzakariya98114 ай бұрын
Allah yajikansa da Rahama
@hidouissa87674 ай бұрын
Allah y'a jikansa da rhama 😭😭😭
@BalaAbdu-e4t4 ай бұрын
Allah yamasaraha kuma allah yakarbi shahadarsa
@Samub034 ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihir raj'un Allah ya gafarta masa kuma ya bimasa hakinsa
@ZayyanuDauda-r2l4 ай бұрын
Allah yajikanshi drhm
@wasilawasila17734 ай бұрын
Allah yasa mutuwa hutuce wllh naji takaici labariman😭😭😭😭
@harunasulaiman37834 ай бұрын
Tarihine ya maimaita kanshi Daman ɗan fodiyo ya kakansa kuma gashi yanzu jikokin ɗan fodiyo sun maimaita
@AdamMuhammad-vj1yi4 ай бұрын
Amanar Allah tachiku fulani kamar yarda kukaci amanar hausawa a kasar Hausa, haka kakan Yan ta adda kasurgumun Dan ta adda Dan fodiyo ya kashe kakan wannan sarki
@Munsur-f9q4 ай бұрын
Yaa allah yajiqansa da rahama ya kuma bama iyalansa hakuri
@labaransani51444 ай бұрын
Innalillahi way inna ilaihirrajiun
@labaransani51444 ай бұрын
Gaskiya gwamnati ta tashi tsaye akan harkar tsareka da gaske
@ChiitouMohamed4 ай бұрын
Gaskiya Nigeria sai Allah 😢😢😢😢
@youssufazakariyamussa4 ай бұрын
Innalillahi wa inna ilahi raji un😭😭😭
@harunasulaiman37834 ай бұрын
Matukar Bahaushe baiyi fito na fito da fulani wallahi a haka zasu karemu saboda yan uwansune sarakuna da yan siyasa
@sadiqusani35274 ай бұрын
Innalil-lahi wa'inna ilaihir-raji'un
@labaransani51444 ай бұрын
Innalillahi way inna ilaihir rajiun
@ZainabYakubu-sr9pp4 ай бұрын
Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun
@harunasulaiman37834 ай бұрын
Tarihine ya maimaita kanshi Daman ɗan fodiyo ya kashe kakansa kuma gashi yanzu jikokin ɗan fodiyo sun maimaita Aikin ɗan fodiyo
@MuhammedAbubakar-n8w4 ай бұрын
Wannan abu ba wani inba gwamnatiba
@h-djataoum.siradji6494 ай бұрын
Ku dawki makami ku amso shi
@harunasulaiman37834 ай бұрын
Tarihine ya maimaita kanshi Daman ɗan fodiyo ya kashe kakansa kuma gashi yanzu jikokin ɗan fodiyo sun maimaita Aikin ɗan fodiyo