Tab Amma baka kyauta ba yanda mutane suke sanka Allah yashirya mana zuria
@HajiyaMaryam-qe4rm2 ай бұрын
Ameen fa
@FatemaHasua2 ай бұрын
Ou 🤔allah ya kyauta
@masoyiyarannabimaiinyass28912 ай бұрын
Tab din jam ashe dai bani ka dai ba ya damfara na ran tse da girman zatin allah na rantse da dakin kabah nima ya damfare ni ki manin kudi har dubu dari uku da talatin ina kasar saudia🇸🇦Idan namasa karya kada allah ya bani abin da nake nema idan na masa sharri allah kada ya karbi ibada na
@prettyhafsattv29152 ай бұрын
Kema ya damfareki kenan innalillahi wainna ilaihirrajiun nifa shiyasa ina saudia ba kowa nake turawa kudina ba gara na aikawa yan'uwana kudin idan sukaje karbimin kaya sai su bada kudin har hoto ko videon abin nake tura musu
@masoyiyarannabimaiinyass28912 ай бұрын
@@prettyhafsattv2915 Wallahi tallahi daga cini kin waya tun azumi ba waya ba kudin sede allah ya saka mana kawai
@prettyhafsattv29152 ай бұрын
@@masoyiyarannabimaiinyass2891 ki dena saurin tura kudi ki dunga sa wani wanda kika yarda dashi yaje ya karbo miki sannan ya biya
@KhadijaAbdullahiharuna2 ай бұрын
@@masoyiyarannabimaiinyass2891 ikon Allah Abudai ya tabbata Kenn al'qadarin shine ya karye,Allah ya bi muku hakkin ku ya kiyaye Yan Baya
@nigeratttv-ok6nj2 ай бұрын
@@prettyhafsattv2915 dama haka ake yi ai wawaye ne suke tura kudin ga wanda baka sani ba
@MushaKil-cn3pk2 ай бұрын
Masha Allah
@JamilaAdamou-we4qt2 ай бұрын
Tofa allah ya kota
@SaiBar-r6s2 ай бұрын
I kon allah
@MushaKil-cn3pk2 ай бұрын
Allah ya kiyaye
@MaryamAlhassan-ju1bq2 ай бұрын
Nima inaso yafito yakare kandhi ifn sharri duksi masa yabi hakkinshi djima
@prettyhafsattv29152 ай бұрын
Hmmm
@AbdoulWahid-g7c2 ай бұрын
Allah shi kyauta
@YarabbahIsyaku2 ай бұрын
Subhanallah
@khadijajibril25162 ай бұрын
Duk abunda ba gaskiya bane yana da karshe
@Abdul_majid5482 ай бұрын
Kai dai kaga mutum kawai
@HajiyaMaryam-qe4rm2 ай бұрын
Wallahi hakin fati ne yake kama anas
@وريشهمم2 ай бұрын
allah yasamudace
@hauwausani11742 ай бұрын
ina son nagane wace MATAR sarki badai sarkin jeegaba ko
@zainababdullahi35662 ай бұрын
😂
@HarunaFatima-k6l2 ай бұрын
Shin waw meyasa mutane basuuda hankaline duk cikin wannan ba wanda na yabanj haushi kamar abokinsa
@rabibalaibrahim2 ай бұрын
Tab Anas mugu kenan 😅
@dausiyakarkarna18112 ай бұрын
Tofa allah kyau ta
@abooanwarsada85932 ай бұрын
Anas magu 419 store
@zalikagarkidaura21012 ай бұрын
Kai jama'a kuma Allah ya kiyaye Allah ya shirya mun😂😂
@ZalihaYdz2 ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihir raju'un
@jetbrainstechnology54472 ай бұрын
❤❤❤
@SamiraYusuf942 ай бұрын
Hmmmm
@HadizaSodaya2 ай бұрын
Har yanzu yayi shiru
@HajiyaMaryam-qe4rm2 ай бұрын
To me zai ce ai yasan ya aikata ne Allah de yasa mudace kawaii
@usmansulaimanusman16202 ай бұрын
A'm 419
@shamsiyyamuhammad91872 ай бұрын
Tofa! Jegar mu?
@KhadijaAbdullahiharuna2 ай бұрын
Waye me interview A***G?😮😂😂
@hauwausani11742 ай бұрын
nidai gsky ban yrdd ba
@KhadijaabubakarKhadijaabubakar2 ай бұрын
Allah ya hada ki da sharrin su Zaki yarda
@hauwausani11742 ай бұрын
wai meyasa kwana biyu ba noverl
@JamilaAliyu-u9e2 ай бұрын
Toh
@KhadijaabubakarKhadijaabubakar2 ай бұрын
Anas mugu sim card phone number 😂😂
@NaimaAhmad-s4v2 ай бұрын
sunfi kusa
@Smart-06-H2 ай бұрын
Anas mugu phone store 😂
@officialabz53972 ай бұрын
To yanzu mu ina ruwan mu da wani anas magu kuje office din yan sanda mana ku kai kara Amma mu wannan ba damuwar mu bane mu yunwa mukeji Shin matar sarki wane sarki ne matar sa take da miliyan 20 ina tasamo kudin?
@maryamabubakar48972 ай бұрын
Ato😂
@FatimaMusa-g1h2 ай бұрын
Gud itama ma baruniyar CE ai
@raliyaUmarzakshi7222 ай бұрын
Wai menene 20m ya kukeyi kamar bakusan kudiba 😂ga business ga aikin yi wasu ae gadon arziki sukai Ba wai sata bane
@MamanShaheed-jo5bt2 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂
@officialabz53972 ай бұрын
Yanzu abune mai sauki mudai munsan matar mai martaba bazata masa karya ba tazo tace kudin tane aka sata