Kwana Casa'in | Kashi Na Sha Uku (13) | AREWA24

  Рет қаралды 1,134,573

AREWA24

AREWA24

Күн бұрын

Пікірлер: 658
@fatmazmurrud7301
@fatmazmurrud7301 5 жыл бұрын
Wayyo Allah Godiya ta musamman Ga dukkan hannun daya kasanche cikin tsara wannan shiri wanda zahirinmu ne maidachi wanda muke Rayuwa Akai, Godiya ta musamman to the special Director (Salisu T Balarabe) Allah yaqaro hikmah da kokari we Loved you, munji dadi sosai yadda aka nuna duk abinda kashuka shi zaka girba komai yanada Qarshe Babu Abunda yake dawwama lafiya mulki yanayi da sauransu, sannan munga Qarshen sambo kafi governor And others, from All my heart I'm happy for Malllam, OMG Salma tanason sahabi Amma yaya sahabi zayyi da Alkawarin Bara'atu hakan kozaiyu Zamu gani dai, I loved hindatu Malam Adamu sahabi salma DPO Yuhana, Thanks Arewa24.
@naija4lifeNaija4lifestyle
@naija4lifeNaija4lifestyle 4 жыл бұрын
Allahu Akbar KABEERA!! A na muku godiya mai yawwa✊✊✊ . THE BEST Hausa Contemporary Movie i,ve ever watched!..THANK YOU🙏🙏🙏🙏
@hawwahawwa6192
@hawwahawwa6192 5 жыл бұрын
ياخي اقوه تحيا مني من السعودية من مكه لي أهل بلدي نيجيريا الله يديم الأمن و الأمان في بلادنا و بلاد المسلمين
@fofof9203
@fofof9203 5 жыл бұрын
امين يارب
@abouskieuro7021
@abouskieuro7021 5 жыл бұрын
Hawwa Hawwa
@صديقابومروهالخير
@صديقابومروهالخير 5 жыл бұрын
اسلام عليكم ورحمة وبركاته وبعد ذلك من اخاصديق في سودان
@tarkonkaunafassarararewana5418
@tarkonkaunafassarararewana5418 5 жыл бұрын
Tab lallai gaskiya ankashe kudi ashirin nan arewa tayi kokari ina jinjina muku ama'aikatan arewa Allah yakara basira da daukaka 👍👍👍
@badamasihaladu3378
@badamasihaladu3378 5 жыл бұрын
Allah ya Kara basira arewa24 Amma gaskiya sahhabi da sallam ya dace ya aura.. Ba faixa Ba
@mamanfauziyyaammanfauziyya3397
@mamanfauziyyaammanfauziyya3397 5 жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi arewa24 shiri yayi kyau sosai real maman fauziyya daganan saudiya
@rabilawal6714
@rabilawal6714 5 жыл бұрын
Amincin Allah ya kara tabbata a garemu baki daya jinjina gareku Arewa24 muna godiya sosai Allah yabar kauna 😁lallai matar gwamna irin wannan hadin haka caf 😁 Allah sarki Salma son maso wani😭 lallai Sambo ashe rayuwa da dadi kake kashe na wasu uhmmmm 😭
@ashirashir7902
@ashirashir7902 5 жыл бұрын
I'm from saudia Arabia inajin dadin wannan shiri kwana casa'in gaskiya mungodewa arewa da ma.aikatanta
@yahyaummukhulthumibrahim6065
@yahyaummukhulthumibrahim6065 5 жыл бұрын
Masha Allah. Film din nan is the best ya fadakar damu sosai. irinsu muka fi buqata sbd ya shafi matsalar dake addabar qasarmu in reality. Jazakumullah khairan
@fatumaahmed2761
@fatumaahmed2761 5 жыл бұрын
Macha allah tachar arewa 24 allah saka sa alheri allah kara basira wa ma'aikatanku
@mansourwali501
@mansourwali501 5 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya Shiri yayi kyau allah yakara basira da daukaka amen
@lawanzahrawalee629
@lawanzahrawalee629 5 жыл бұрын
masha Allah wannan shiri ya alimantar kuma yafadar kar Allah yasa acigaba d mana makamantansu Wanda zasu fadakar d jamaa
@nuhuhq6121
@nuhuhq6121 5 жыл бұрын
AREWA24 many, many congratulations on your impressive performance, you have truly set a new record. Watching from USA.
@nasirahmed9845
@nasirahmed9845 3 жыл бұрын
Ok oooo
@yahayyarabe4083
@yahayyarabe4083 2 жыл бұрын
shafiuo isuwa
@yahayyarabe4083
@yahayyarabe4083 2 жыл бұрын
@@nasirahmed9845 Bn
@maryammuazu6253
@maryammuazu6253 5 жыл бұрын
Hayya kai arewa 24 gaskiya wannan shiri yayi sosae it's necessary to continue the drama yayi daedae💪💪yayi daidai kuna wuta🔥🔥🔥 amma you have to continue the drama cox is what is happening in this world
@mrsfatimamuhammadtukur2122
@mrsfatimamuhammadtukur2122 5 жыл бұрын
Gaskiya bai kamata karshen Shirin ya zama haka ba,don mutum bai samu mulki ba baza,ace ya kashe kansa ba tunda ai shi musulmi ne,kamata yayi ace zaluncin dayayi yaga ishara tun a duniya ga mulkin anayi Amma babusu cikinsa,wancan da,aka cirewa ido za,a iya cewa sakayya ce.
@abdulhameedbibraheem3147
@abdulhameedbibraheem3147 5 жыл бұрын
Masha Allah, shiri yayi kyau sosai, muna jiran KWANA CASA'IN SABON SALO
@ishaqharuna2733
@ishaqharuna2733 5 жыл бұрын
Agaskiya wannan shirin yana burgeni sosai wlh na qaru da wasu abubuwa da dama,allah ya qara muku basira ameen daga zinder niger🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@mariamahassantchaka945
@mariamahassantchaka945 4 жыл бұрын
Dan garin mou . bâ a na sawa a arewa. Ni ina Canada chiyassa naké kalo a KZbin
@jadeedbasheer2714
@jadeedbasheer2714 5 жыл бұрын
Masha Allah Arewa24 allah yakara basira.....acigaba daga inda aka shaya...from Dubai.
@ameenaabdulqadir7044
@ameenaabdulqadir7044 5 жыл бұрын
Dan ALLAH shirin nan kar kubari Kuci gaba dayi Aradun ALLAH yanamin dadi Saboda shi in data ta taqare har kuka nike Kafin nasamu dan ALLAH kuyi tayi
@chamsadinemoussa7083
@chamsadinemoussa7083 5 жыл бұрын
Ae wannan chine na karchan. Dagachi bb wani ci gaba ameena
@ameenaabdulqadir7044
@ameenaabdulqadir7044 5 жыл бұрын
@@chamsadinemoussa7083 😭😭😭😭😭😭Wayyo banqoshiba ni
@chamsadinemoussa7083
@chamsadinemoussa7083 5 жыл бұрын
Haba kaidai bari. Wlh nima yazomin inda nikeso. Wlh ina san chirin nan piye da dadin kowa sabon sallo
@ameenaabdulqadir7044
@ameenaabdulqadir7044 5 жыл бұрын
@@chamsadinemoussa7083 Hahahahahaha wai kaidai kedai zakace mace ce nidin
@osamaprotocol9709
@osamaprotocol9709 5 жыл бұрын
Thanks
@wasilatidiris721
@wasilatidiris721 5 жыл бұрын
masha Allah AREWA24 muna godiya Allah ya kara dawkaka shiri yy kyaw dama haka ake ma Wanda yayi mugun abu da yy kyaw wai Dan Allah yawshe za,a cigaba da shirin Dadin kowa ne
@muhammadabubakarumar4688
@muhammadabubakarumar4688 5 жыл бұрын
Masha allah a gaskiya kuna samu cikin annushuwa da koma walwala a duk lokacinda muka kalli kwana casain fatan allah ya kara basira y koma kareku daga sharrin makiya yan bakin ciki ameen
@HausaFilms
@HausaFilms 5 жыл бұрын
Assalamualaikum
@muhammadabubakarumar4688
@muhammadabubakarumar4688 5 жыл бұрын
@@HausaFilms wa'alaikumussalam
@abdulganiyuimam2136
@abdulganiyuimam2136 5 жыл бұрын
Kafi gwamna ya Shiga hannu Aci gaba da gashi Arewa24
@manmen9623
@manmen9623 5 жыл бұрын
Gaskiya mun godiya da wannan shirin Allah yakara basira
@bachirarimi6118
@bachirarimi6118 5 жыл бұрын
Haka ne fa
@sidibetoumanifatisidibetou2202
@sidibetoumanifatisidibetou2202 5 жыл бұрын
Allah kare mu da sherin shetan Allah ka rabamu da son Dounia Allah ka Kara samana son Aljanna ga rayuwa mu Allah ka karfafa soyayar mu ga Manzon S.A.W
@mariamahassantchaka945
@mariamahassantchaka945 4 жыл бұрын
Amine Amine
@umaymanyusuf1834
@umaymanyusuf1834 5 жыл бұрын
Masha Allah nayau yafi na kullum Dadi kuma ya ilmantar damu sosai
@danmalamoumarou91
@danmalamoumarou91 5 жыл бұрын
Salm nagye Daki
@mdd2717
@mdd2717 5 жыл бұрын
Muna godiya AREWA muna jiran tsam mani sai yau
@saniabdulahi4701
@saniabdulahi4701 5 жыл бұрын
Masha Allah shikena
@MuhammadAbubakar-oo4eg
@MuhammadAbubakar-oo4eg 5 жыл бұрын
A KASHIN GASKIYA TUNDA AKE FILM DIN HAUSA BA,ATABA SHIRYA FILM MAI MATUKAR AMAFNI GA ALUMMAR HAUSAWA BA DAMA WADANDA BA HAUSAWA IRIN WANNAN FILM DIN ,HAKIKA MARUBUTAN WANNAN FILM DIN SUN KOKARTA ALLAH YA KARA MUSU BASIRSA AMIN KUDOS TO AREWA 24 AND THE ENTIRE CREW
@balaaliedo243
@balaaliedo243 Жыл бұрын
This film deserve awards, very entertaining movie, God bless all actors and actresses ❤️❤️🙏.
@najahmuhadi8570
@najahmuhadi8570 5 жыл бұрын
I,am 4rm saudi arabia nice one
@aminukhadija1350
@aminukhadija1350 5 жыл бұрын
Allah ya taimaka arewa24 .... You did best channel
@faizzzvlog9556
@faizzzvlog9556 5 жыл бұрын
Allah ya taimaki kasata Nigeria Ya shiryar mana da shugabanninmu Ya Kuma bamu shugabanni nagari Ya dawwamar dasu akan aiki nagari Mu kuma Allah ya bamu ikon yi musu biyayya akan dai dai
@abdullahimuhammadshehuabdu2595
@abdullahimuhammadshehuabdu2595 5 жыл бұрын
Amen 🙌🙏
@hauwaurabo1569
@hauwaurabo1569 5 жыл бұрын
Muna godia Arewa 24 kudade kuyi karko allah ya qara daukaka gaskia shiri yayi kyau
@muhd_m.d.b
@muhd_m.d.b 5 жыл бұрын
😳chakwakiya😇nice arewa 24 my best tv Allah kara basira
@dangari111
@dangari111 5 жыл бұрын
Gaskiya beciba ace wnn Shirin yaqare dags na 13 Dan Allah kuqaramana munajin dadin Shirin akwai ilmantarwa
@Fatima-mm7te
@Fatima-mm7te 5 жыл бұрын
Gaskiyarkane shirinnan akwai ilimantarwa
@hafsatshehumuhammad8801
@hafsatshehumuhammad8801 5 жыл бұрын
mutanen saudiyya munji dadin shirin wannan satin allah ya kara daukaka
@salisuahmaddambazau5109
@salisuahmaddambazau5109 5 жыл бұрын
Muna godiya da Kokarin da ku keyi na fadakarwa, lmantarwa da nishadantarwa Allah ya kara basira. Kurarakurai Akwai guraren da na gani a wasu da GA cikin shirye shiryen an yi kurakirai duk da cewa ba Lalle na iya tuna Suba amma nayau na ga daya an kori Sahabi daga Radio Alfawa ya koma yanci amma kuma an nuno shi yana son komawa gida alokacin da yake kokarin barin gun aiki. Shawara Duk da cewa kuna son nuna abu a zahirin yadda ya ke faruwa amma ya kamata ku dunga kokarin Kare mana aladun mu musamman sittira wajen shigar mata akwai inda jikin su ya ke fitowa sosai Ko aiyi wata daukar da ba ta dace ba kuma duk za a iya koce musu kuma sakon ya Kai inda ake so. I'm watching from India thank you
@rakiyakarimu4278
@rakiyakarimu4278 5 жыл бұрын
Bien de chose Arewa24 merci de votre fidelité,plus précisement Sahabi .Aurevoir á la prochaine fois.
@shoshoabkare4459
@shoshoabkare4459 4 жыл бұрын
من أقوى الأعمال النيجيريه إلي تابعتها + دادن كوا 👍👌👏
@ammarmuhammad3629
@ammarmuhammad3629 5 жыл бұрын
thanks Arewa24 hope this will not be the end, watching from Uganda.
@عايشهمنصور-ت5س
@عايشهمنصور-ت5س 5 жыл бұрын
Kevi
@samailamourtala3513
@samailamourtala3513 5 жыл бұрын
Agaskiya Muna godiya sosai arewa24
@miemiehassanahmad4637
@miemiehassanahmad4637 5 жыл бұрын
Alhamdulillahi alhamdulillahi alhamdulillahi,AREWA 24 Allah yakara daukaka,but bekamata ya kare a nanbah yamata muga karshe kona 1 week ne, isma'el da matarsa, bara'atu and sahabi,sambo,fa'iza Malam, vice governor son,bawa mekada and the rest,yakamata ache munga yadda Malam zeyi da Mulki and isma'il, sannan azzaluman police Suma yakamata muga karshensu ,yohanna and his friend,sahabi me gaskiyarsa zatabashi,and his father I really like hausa movie amma basa iya gyara karshen films dinsu dayawa yakamata agyara .
@yahyaummukhulthumibrahim6065
@yahyaummukhulthumibrahim6065 5 жыл бұрын
Jidda Hassan Ahmad true talk dear sunada matsala da ending hausa Film in general
@hamisukabiru8243
@hamisukabiru8243 5 жыл бұрын
Tnx arewa24 from America
@ahmadsyfian3688
@ahmadsyfian3688 5 жыл бұрын
من السودان سلام تحية خاصة إلى أهالي الهوسا
@mokujjfjfjf4573
@mokujjfjfjf4573 5 жыл бұрын
🎵🎧💝😍
@kadijasalissou704
@kadijasalissou704 5 жыл бұрын
agaskiya wannan fin in ya ilimantar damu susai marubuta wannan fin in allah ya saka da alkairi kuma allah ya kara muku basira kuma allah ya yimana sawan rai mu da ku gabaki dainmu
@ooboyooboy9801
@ooboyooboy9801 5 жыл бұрын
slm barkanki
@rabiluishaq4241
@rabiluishaq4241 5 жыл бұрын
Gaskiya munfahimce abubuwa dayawa acikinsa
@haseenadauda6085
@haseenadauda6085 5 жыл бұрын
Naji dadin shirin yau matuka Allah ya kara basira
@عبيدهغانا
@عبيدهغانا 5 жыл бұрын
سبحان الله ما شاء الله انا و ديمه احبكم كثير شكرا لكم😂😍
@k.hildanoma1343
@k.hildanoma1343 5 жыл бұрын
Kai film yayi dadi don Allah kucigaba gaba da nuna shirin amma kai banji dadi da aka kashe baban su faiza ba wlhy salma tabani tausayi amma ai itane tajawo dukkan abun da yafaru
@mariammusa2417
@mariammusa2417 5 жыл бұрын
Subhanallah Ashe Mulki musibane
@darulmalikiya2456
@darulmalikiya2456 5 жыл бұрын
gaskiyane arewa 24. Allah dai yakara basira da kuma daukaka
@Auwalsalisumuhd
@Auwalsalisumuhd 5 жыл бұрын
Gaskiya banji dadi ba da aka cire wa Baban faiza ido har aka kashe shi
@hjbcvc4658
@hjbcvc4658 5 жыл бұрын
Sabo na burgini wlhy da raiyya
@salamatudauda4920
@salamatudauda4920 5 жыл бұрын
Nima wlh Domin inbashi kamar shirin bazaiyi dadiba
@fatmazmurrud7301
@fatmazmurrud7301 5 жыл бұрын
Shifa da Ake cire na yaran wasu Da hannunshi
@mariamahassantchaka945
@mariamahassantchaka945 4 жыл бұрын
Nima wly Naso a ce kafi gomnà ne
@Nada-39
@Nada-39 5 жыл бұрын
سبحان الله والحمدالله ‏لا اله الا الله والله اكبر ولا حول ولاقوة إلا بالله العلي العظيم استغفر الله العظيم اللهم صل وسلم على محمد🦋🗝
@alhadjihayya6084
@alhadjihayya6084 Жыл бұрын
D
@muhmmuslimisa257
@muhmmuslimisa257 5 жыл бұрын
SLM qaiqiyi koma kan mashiqiya Muhadu a xango nabiyu
@aboubacaralhassan9758
@aboubacaralhassan9758 5 жыл бұрын
yaufa arewa24 awa goda da minti 54🙏🙏🙏
@mubarakeeytv
@mubarakeeytv 5 жыл бұрын
Shiga nan ka kalli yanda zaka iya karanta message din da aka goge a Whatsapp kzbin.info/www/bejne/rmqTi3aYramba7M Muna rokon mu danna mana alamar Subscribe
@blackmambablackwidow9700
@blackmambablackwidow9700 5 жыл бұрын
Best Arewa series movie that really make alot of sense....is teaches everything.
@fallatah77
@fallatah77 5 жыл бұрын
هلا والله بالجميع والله ما حصل اني تفرجت ذا مسلسل قونه كسا، مره وحده. بس ذي الحلقة مررره تمام 👌
@pinkmilk0728
@pinkmilk0728 5 жыл бұрын
اش معنى اسم المسلسل بالعربي؟!
@fallatah77
@fallatah77 5 жыл бұрын
@@pinkmilk0728 عشق ارض .او عشق الوطن . وأتوقع الثاني اقرب. إلا اذا كنت تستدرجيني عشان تفلسفت 😂😅
@ibcheikaboubacar1790
@ibcheikaboubacar1790 5 жыл бұрын
Abood fallatajjh
@اماسامه-ذ5ش
@اماسامه-ذ5ش 5 жыл бұрын
مرة حلو المسلسل اتفرج من اول حلقه مرة تمام كأنه واقعي
@hawahwaw4829
@hawahwaw4829 5 жыл бұрын
Uhmmm Allah sarki matar gwamna da rayya sai watarana👍
@saifullahimusa5672
@saifullahimusa5672 5 жыл бұрын
Garkiya shirin yayi Allah yakara basira Arewa24
@noorbaina5695
@noorbaina5695 5 жыл бұрын
Masha Allah film yayi Allah sarki wlhy su salma sunban tausayi😭 banji dadiba da aka kashe babansu fa,iza ba
@munawaranura1034
@munawaranura1034 4 жыл бұрын
My sahabi and Salma much love ❤❤
@محمدالعتيبي-ذ3ر
@محمدالعتيبي-ذ3ر 5 жыл бұрын
masha Allah muna gdy Arewa 24 Allah yakara basira
@khaleesatsauwal6470
@khaleesatsauwal6470 5 жыл бұрын
Thanks Arewa 24 From KSA
@mubarakeeytv
@mubarakeeytv 5 жыл бұрын
Shiga nan ka kalli yanda zaka iya karanta message din da aka goge a Whatsapp kzbin.info/www/bejne/rmqTi3aYramba7M
@mustaphaaadam3058
@mustaphaaadam3058 5 жыл бұрын
Salaha Sallau Shittuh
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 5 жыл бұрын
Mun gode sosai jazzakallahu khairan sannu ku da kokari
@manysanda2445
@manysanda2445 5 жыл бұрын
gaskiya salma bata kyautaba dabata kishin iyayenta komin gskyrta bekamata tarika kaima sahabi sirriba yakamata tarika gyarama iyayenta
@adamissa1235
@adamissa1235 5 жыл бұрын
Slm agaskia inajin dadin chirya_chiryankou arewa24 Allah ouban giji yakaramoukou bassira amine suma Amine daganakou Adan Ado Issa kowa-Naka aman bansab......
@fatimakatagum8722
@fatimakatagum8722 5 жыл бұрын
Allah ya kara basira kuma Dan Allah kada sahabi ya auri bara'atu
@hussybaby37
@hussybaby37 5 жыл бұрын
Nikuma nafisan ya auri bara atu sbd Tana cikin wani Hali Salma Tana bukatar sahabi
@shamsukano6625
@shamsukano6625 5 жыл бұрын
Masha Allah allah yakara basira arewa 24
@murtalatanko9873
@murtalatanko9873 5 жыл бұрын
ina ma kafin zabe aka nuna wannan films din, amma duk da haka, shirin ya yi kyau da ma"'ana matuka, Allah ya saka
@khadijamuhammadumar2870
@khadijamuhammadumar2870 5 жыл бұрын
My sahabi and salma much love ♥♥♥
@zubaidaadam4110
@zubaidaadam4110 5 жыл бұрын
Tnxs arewa 24 from saudiyya👏👍🙌
@HausaFilms
@HausaFilms 5 жыл бұрын
Ameena 👇👇👇👇👇👇👇👇 Assalam alaikum
@iliyasswadata1838
@iliyasswadata1838 5 жыл бұрын
Allah ya karamuku basira gaba daya🙏
@zubaidaadam4110
@zubaidaadam4110 5 жыл бұрын
@@iliyasswadata1838 Ameen thuma ameen
@ummiummisaudia6319
@ummiummisaudia6319 5 жыл бұрын
Tnxs arewa 24 from saudi arabia
@rahmasalisu1119
@rahmasalisu1119 5 жыл бұрын
Gaskiyane Allah yakara basira ammafa wannan shiri yayi ma ana ko anan yakare an isar da sakon da al uma zata amfana dashi kunga wanna sirin yafi dadin kiwa ma ana yafishi direwa
@malamansunnahhaskenrayuwa7615
@malamansunnahhaskenrayuwa7615 5 жыл бұрын
Allah ya kara ilimi gaskiya film yayi watching from libya
@mubarakrabiu5801
@mubarakrabiu5801 5 жыл бұрын
Dakyau Arewa 24 wannan Shiri yana fadakar damu sosai. Ga qayararwa da nishadantarwa mungode sosai
@bahijjasojaaliyu2098
@bahijjasojaaliyu2098 5 жыл бұрын
masha Allah nayau gaskiya naji dadinsa sosai Allah yakara basira
@balaaliedo243
@balaaliedo243 Жыл бұрын
Even me too I support mall Adamu,Talakawa governor Masha Allah 🙏
@aminuibrahimketa9725
@aminuibrahimketa9725 4 жыл бұрын
Allah sarki sahabi jarumina Allah ka karabasira
@nanakhadeejah3184
@nanakhadeejah3184 5 жыл бұрын
masha Allah shiri na kara kyau sosai Allah yakara basira
@umruduwanmuruduwan9499
@umruduwanmuruduwan9499 5 жыл бұрын
Masha Allah ya yikyau Allah ya saka da alkhairi Allah yaqara basira
@umarmuhdhamman
@umarmuhdhamman 5 жыл бұрын
Really enjoyed every moments of this series.. Watching from California, United State of America.
@nasirahmed9845
@nasirahmed9845 3 жыл бұрын
Munji dan California.
@umarmuhdhamman
@umarmuhdhamman 3 жыл бұрын
@@nasirahmed9845 Da magana ?
@khadijasaeed1199
@khadijasaeed1199 5 жыл бұрын
Masha.allah Allah ya Kara basira
@abubakarosupa
@abubakarosupa Жыл бұрын
Though am lost along the line and I don't know which episode you are now. Well entertaining movie.
@ismaelmouhamad8795
@ismaelmouhamad8795 5 жыл бұрын
Gaskiya muna godiya shiri yayi sosai
@HausaFilms
@HausaFilms 5 жыл бұрын
Assalamualaikum
@HausaFilms
@HausaFilms 5 жыл бұрын
ISMAIL 👇👇👇 👇👇👇👇👇👇👇 Nine na 5 kzbin.info/www/bejne/qWPdY4Soqbqqrsk ka Danna 👉SUBSCRIBE Mai Alamar Jaa🔴 da Alamar kararrawa🔔. Shine zai baka damar Samun duk wata Sabuwar trailer ta Hausa films da akai da sabon films da zai fito domin kalla cikin sauki, Da Sababbun Fina-Finan Hausa Domin Nishadantarwa. Da sauran Abubuwa masu amfani duk a wannan tashar Mai suna Hausa Films Tube. (Movies and Trailers Zone). Ka Danna wannan Bluen Rubutun Domin Shiga 👇👇👇👇👇👇👇👇 kzbin.info/door/8jinna5NcBizeF-tG4clkw Kada Manta Ba kudinka za'a Dauka ba, ba Data za'a Daukar Maka ba Mun Gode, sai mun ganka.
@منيرةالمحمد
@منيرةالمحمد 5 жыл бұрын
Ma sha Allah mun gode Allha ya kara basira
@ahmedadam5968
@ahmedadam5968 5 жыл бұрын
Thanks you so much arewa
@ftymazarah9256
@ftymazarah9256 5 жыл бұрын
Gaskiya yau n taki sa,a tinda na fara kalla bantaba xuwa ta farkoba😒yauko ny sa,a💞💃💃💃
@HausaFilms
@HausaFilms 5 жыл бұрын
Fatima ga TV na Nan ki Subscribe
@ftymazarah9256
@ftymazarah9256 5 жыл бұрын
@@HausaFilms ok tom
@ftymazarah9256
@ftymazarah9256 5 жыл бұрын
to
@hjbcvc4658
@hjbcvc4658 5 жыл бұрын
Barka da zuwa kwana casa in anty na bb data hhhhh
@ftymazarah9256
@ftymazarah9256 5 жыл бұрын
@@hjbcvc4658 barka ykk
@nanaabubakar6224
@nanaabubakar6224 5 жыл бұрын
gaskiya film yayi kyau sosai Allah ya yi taimako
@abdoulrersheedyerheryer6448
@abdoulrersheedyerheryer6448 5 жыл бұрын
Wallahi saida nayi kwalla ganin sakamakon zabennan kawai sai ya tunatar Dani zabe Nigeria na 2015.
@alimallamali1983
@alimallamali1983 5 жыл бұрын
Gaskiya wannan film din naku bayiba Kuma kamar su Salma sunama iyayensu rashin kunya ..duk laifin iyaye ba amusu irin abin da Salma takeyi .. wallahi tallahi inbaku jaraba zaku Bata tarbiyan yaranmu
@abdulfatahharun7300
@abdulfatahharun7300 5 жыл бұрын
Agaskiya Muna buqatar cigaba da shirin kwana casa in
@muhammedmuntari9607
@muhammedmuntari9607 5 жыл бұрын
Abdulfatah Harun
@danmalamoumarou91
@danmalamoumarou91 5 жыл бұрын
Wallah hakane muna bukatrr chigaba
@aishahumairayargayu6833
@aishahumairayargayu6833 5 жыл бұрын
Muna godiya sosai allah y kara tsare mn ku
@ameeratijidderh6273
@ameeratijidderh6273 5 жыл бұрын
Wayyo! Shikenan yanzu babu cin rabin kaza, kwai, kayan itatuwa da sauran kayan alatu😭😭😭😁
@zaiduabdullahi8506
@zaiduabdullahi8506 5 жыл бұрын
Mrs Muhammad good
@sanusisule9116
@sanusisule9116 5 жыл бұрын
Mrs Muhammad vjtfkf
@fatimaaliyu6456
@fatimaaliyu6456 4 жыл бұрын
Wai don Allah misaya akadaina sakomuna kwana casain a KZbin yau sati biyu kenan ba asakomunashiba ko lafiya
@maimunamusamuhammad3558
@maimunamusamuhammad3558 5 жыл бұрын
Masha allah from france
@suwaibaabubakar9806
@suwaibaabubakar9806 5 жыл бұрын
Thanks for uploading. The Governors wife is so funny 🤣 after all that is happening, and after she finished crying she still wants chicken 🍗 and eggs 🥚 to eat 😂😂😂😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣 watching from Columbus Ohio
@princesshustler4967
@princesshustler4967 5 жыл бұрын
My best actrice she always eating haha
@ftymazarah9256
@ftymazarah9256 5 жыл бұрын
Wato inkaga mata uku hudu da hijab to a film ne ko makaranta zasu😢😂😂😂,,Amma d alama wannan satin akwai qanshin gaskiya tn aiki acikinsu💟💞🤘hk mukeso
@abbyronald8297
@abbyronald8297 5 жыл бұрын
gaskiyane amma yayi key fa ah yan uwa
@milonmoho2412
@milonmoho2412 4 жыл бұрын
Slm
@fatimaaaminu5244
@fatimaaaminu5244 5 жыл бұрын
Allah yakara basira ya kuma ganar da shugabannimu
@illelamedianews702
@illelamedianews702 5 жыл бұрын
Gaskiya wannan shiri ya kayatar amma banso ace ya kare a nan ba yaka mata muga yadda zai kafa gwamnati da kamun ludayin wadan da zai ba madafun iko Yaka mata muga saka makon da zai ba sahabi madugu
@raichaaffo859
@raichaaffo859 4 жыл бұрын
Salma
@Hasinafalal
@Hasinafalal 5 жыл бұрын
MashaaAllah episode innan yayi tsayi so good
@imranamadaha7728
@imranamadaha7728 5 жыл бұрын
Hakikanin gaskiya wanda ya tsara labarin shirin kwana Casa'in yayi kokari matuka. Daga Imrana Madaha Bawku dake arewacin Ghana.
@fatimafatima5248
@fatimafatima5248 5 жыл бұрын
Masha Allah ya kyau so sai muna godiya yar saudiyya
@ghaliibrahim7962
@ghaliibrahim7962 5 жыл бұрын
Amma shi yakubu kafi gwamna bashida iyaline duk girmansa
@dayyabuabdullahi7579
@dayyabuabdullahi7579 5 жыл бұрын
Thanks u so much #Arewa
@aminumuhammadshuwa1895
@aminumuhammadshuwa1895 5 жыл бұрын
Wannan haka yake Arewa24 muna godiya
Kwana Casa'in | English Subtitles | Season 1 | Episode 1
1:43:08
BBC Hausa Labaran Duniya Na Dare Yau 28/11/2024 #bbc
18:14
Arewa Musical
Рет қаралды 303
Farmer narrowly escapes tiger attack
00:20
CTV News
Рет қаралды 12 МЛН
How To Choose Mac N Cheese Date Night.. 🧀
00:58
Jojo Sim
Рет қаралды 99 МЛН
Мама у нас строгая
00:20
VAVAN
Рет қаралды 11 МЛН
How Much Tape To Stop A Lamborghini?
00:15
MrBeast
Рет қаралды 238 МЛН
GIDAN BADAMASI (Episode One) Latest Hausa Series
45:05
Dorayi Films TV
Рет қаралды 1,6 МЛН
November 22, 2024
4:44
musa zee TV 11
Рет қаралды 4,3 М.
Kwana Casa'in | Zango Na 2 | Kashi Na 3 | AREWA24
55:58
AREWA24
Рет қаралды 940 М.
Customer Care Sn2 Ep 102A
23:15
TRUST FILMS
Рет қаралды 46 М.
NON-STOP - FULL EPISODES - +4 Hours - The Beginners Bible
3:45:35
The Beginners Bible
Рет қаралды 10 МЛН
Kwana Casa'in | English Subtitles | Season 2 | Episode 1
57:42
Kwana Casa'in | Zango Na 2  | Kashi Na 1 | AREWA24
54:50
AREWA24
Рет қаралды 633 М.
Farmer narrowly escapes tiger attack
00:20
CTV News
Рет қаралды 12 МЛН