A karshe dai kungiyar izala ta gurfanar da dr jalo jalingo kan rashin ladabinsa ga iyayen annabi saw

  Рет қаралды 49,294

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 84
@salehibrahimsaleh1232
@salehibrahimsaleh1232 3 жыл бұрын
Allah ya kiyashemu ya rufa mana asiri yasa ya gane
@abubakarbubajajere1020
@abubakarbubajajere1020 3 жыл бұрын
Ai wannan mutumin wallahy bai kyautaba walllahi yabata mana rai, wannan ai jahilcine, naji na tsaneshi, ml walllahi inajin kamar kaima kafishi ilmih da fahimtan addini don wlh ml idan kayi bayani ina fahimtar abubuwanka sosai saboda wallahi ka iya bayani, Allah yabaka Ladan niyyah malam, muna godewa malam da kokarinka na yau da gobe, Masha allah.
@mubarakbashir9339
@mubarakbashir9339 3 жыл бұрын
Bahaka bane, Amma kayi bincike Kuma ka zurfafa karatu zaka gane
@fatimaabdulmalik225
@fatimaabdulmalik225 3 жыл бұрын
Bai kyauta ba ko kadan wallahi maganar badadinji kam Allah swt ya ganar dashi Jazakumullahu khairan
@firdausibature929
@firdausibature929 3 жыл бұрын
Ameen
@rabiouisssaka9414
@rabiouisssaka9414 Жыл бұрын
Sallallahu alaihi wasallam 1000marrat, Allah day yabiya đan zindikay anshiga hannun Allah.
@buharinasayyada847
@buharinasayyada847 2 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya saka da alkairi Gàskiyà yau ka burge ni dama hàka duk ka kuke
@abdullahimuhammad3199
@abdullahimuhammad3199 2 жыл бұрын
Allah ya tsinewa dikkan me bacin iyayan 'Annabi sallallahu Alaihi wasalam.
@nanaramatu1703
@nanaramatu1703 3 жыл бұрын
barkada.dawarhaka.abu.aisha.allah.yakiyaye.gaba
@buharinasayyada847
@buharinasayyada847 2 жыл бұрын
Allah ya saka ma da ma fifincin alkairi
@nanabb639
@nanabb639 3 жыл бұрын
Allah ubangiji yaqara muku lpy Allah ubangiji yaqara ma mallamai musulunci fahimta Allah yaqara mana imani Da lpy Allah yabamu zaman lpy A nigeria
@sjhsjshsj7446
@sjhsjshsj7446 Жыл бұрын
Mlm kayi gaskiya Allah yasakama da alkairi Jalo jalingo bashi da adalci Allah yakaryashi
@Gido24tv
@Gido24tv 3 жыл бұрын
Allah kara Taimakawa a wannan Gefen
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 3 жыл бұрын
Masha Allah yayi kyau da aka gurfannandashi Allah ya rabamu da irin masu wannan aqidun
@firdausibature929
@firdausibature929 3 жыл бұрын
Ameen
@meenalsabeer9315
@meenalsabeer9315 2 жыл бұрын
Allah duk wanda baiwaAnnabi adalciba akan iyayensa Allah ya wulaqantashi tun aduniya😢
@عبدالقادرمحمد-خ7ع
@عبدالقادرمحمد-خ7ع 3 жыл бұрын
Ameen
@ibrahimandi4226
@ibrahimandi4226 3 жыл бұрын
Ya Allah ka shiryar da masu shiryuwa wa ƴan da bazasu shiryuba Allah kayi maganin su
@ibrahimadewumi6649
@ibrahimadewumi6649 3 жыл бұрын
Allah yaissa Allah isanmana shi wine gungia na shi ke dantijania ne shi
@ilyasuabdullahi4188
@ilyasuabdullahi4188 2 жыл бұрын
Gaskiya yakama malamai kujitsoran allah kutsaya kukoyamana san annabi da san allah
@fatimafa1465
@fatimafa1465 3 жыл бұрын
masha Allah yayikyau šosai.allah yakara daukaka da km basira ameen
@musaagwai3753
@musaagwai3753 3 жыл бұрын
MashALLAH
@aminamusa4660
@aminamusa4660 3 жыл бұрын
Kai ubangiji Allah ya kawomana dauki 😭🥲 abin badadi wlh
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 жыл бұрын
to ai tsuntsun da yaja ruwa.. mu dama mun san karshenta kenan
@NrsKDDano
@NrsKDDano 3 жыл бұрын
Gaskiane Wann mgna taka Allah ya saka da Alkhairi.....
@Hajiabigbig
@Hajiabigbig 3 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله جزاك الله خيرا
@adamumustafah8279
@adamumustafah8279 3 жыл бұрын
Shima giron akwi tasa irin zancen Allah ya sawaka wannan shine ta wakan wani mawaki wait alkali daurin barayi
@hajjshawal3558
@hajjshawal3558 3 жыл бұрын
Masha Allah ameen
@abubakaradamu8742
@abubakaradamu8742 3 жыл бұрын
Assalamu alaikum Ya ihwa n dan Allah kuma kudai na nanatawa , Kalmomin sun munana.
@aliyubawanallah5596
@aliyubawanallah5596 2 жыл бұрын
Yace قل يا ام me yasa bece قل يا أبي ba allah ya shiryeka me daawar sunna mazan allah saw baisan yace (kawuna da babanka suna wuta) ba se yace babana da babanka suna wuta ba karatu ne ya biyo dashi akai ba wai yayi maganar bane kawai dan yaci mutumcin anna ba yaku masu daawar sunna
@salehmuhammed4976
@salehmuhammed4976 2 жыл бұрын
Dr jalingo ubangijin Allah ya tsinemaka albarka duniya da lahira Amin summa Amin Dan iska la a nannen Allah kafirin banza kafirin wofi
@assalamatv6438
@assalamatv6438 3 жыл бұрын
Masha Allah dama yakamata tasa baki akan matsalan kai kuma Allah ya karama lafia
@abubakargoni8338
@abubakargoni8338 3 жыл бұрын
Allah yaisa
@bilalabubaker6224
@bilalabubaker6224 3 жыл бұрын
Allah kasa mudace nide banga dalilin wannan maganarba a mastayinsa na musulmi duk iskancinsu akan annabi y ke qarewa allah y shiryasu damu baki daya
@tahirhasan7425
@tahirhasan7425 3 жыл бұрын
Allah yasaka
@lawalimalanfalalou3730
@lawalimalanfalalou3730 2 жыл бұрын
بارك الله فيك
@نضالشوبانة
@نضالشوبانة 3 жыл бұрын
Allah kyau ta
@bilanneger1626
@bilanneger1626 2 жыл бұрын
Gaskiya ba Lada bi acikin wann maganar
@zayyanusokototv9390
@zayyanusokototv9390 3 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@abdelkrlmharota1583
@abdelkrlmharota1583 2 жыл бұрын
ANabe allha النبي الله
@hajiyaaminanijeriya5110
@hajiyaaminanijeriya5110 3 жыл бұрын
allAh ya tsane wa jalo jalingo albarka
@fatimafa1465
@fatimafa1465 3 жыл бұрын
ameen ya hayyu ya qayyu mu
@ilyasbw5653
@ilyasbw5653 2 жыл бұрын
😭🤲🤲🤲
@koyunfalakiasaukitv1754
@koyunfalakiasaukitv1754 3 жыл бұрын
yasha muguwar guba daga iyayer gidanshi.insha Allah allahu asirinku sai yaci gaba da tonuwa.in muce da su makiyan annabi suce qaryane to yanzu gaskiya tayi halinta.
@yahayarabiu4199
@yahayarabiu4199 3 жыл бұрын
Aslm barka da warahaka ml antashi lfy
@yakubutilde809
@yakubutilde809 3 жыл бұрын
ALLAH yayi jagora
@mammanoumar6006
@mammanoumar6006 3 жыл бұрын
🤲🤲🤲
@nanaramatu1703
@nanaramatu1703 3 жыл бұрын
masha.allah.yayi
@issalabaran1961
@issalabaran1961 3 жыл бұрын
Kullum Kana na Nata Magana 'ya Yan annabi s a w Yan wuta ne.haba haba jalo
@saguiroumoutari6598
@saguiroumoutari6598 3 жыл бұрын
Ina gaisuwa mlm
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 3 жыл бұрын
amin.
@kmuhd9473
@kmuhd9473 3 жыл бұрын
ما شاء الله
@dahirusaminu6113
@dahirusaminu6113 3 жыл бұрын
assalamun alaikum allah yawaqa
@حفصهحفصه-ذ4ي
@حفصهحفصه-ذ4ي 3 жыл бұрын
😭🤲🤲⁦🤲🏼⁩
@nuraddeendanarewa9188
@nuraddeendanarewa9188 3 жыл бұрын
ai gwanda agyara masa zama
@hajiyaaminanijeriya5110
@hajiyaaminanijeriya5110 3 жыл бұрын
🙌🙌
@hamissousouley32
@hamissousouley32 3 жыл бұрын
Wannan matachi yayi karya game da fadar cewa babu malamin da ya gabaci jalingo game da makomar iyayen Annabi Sallallahu alaihi Wasallama, idan baka sani ba to wasu daga cikin malumai da suka fadi wannan maganar: Imam abu Hanifah kamar yada yazo a cikin littafi mai sunan" adillatu muutakadi abi Hanifah" wallafar malaau aliyul ka'rii, imamu nawawi a cikin charhin sahihul Muslim, imamul baihaki a cikin sunnanul kubra 7/190, ibni taimiyya cikin majmuul fatawa 4/324, ibnu kasir cikin bidaya wan nihaya, Ibn baz, Ibn uthaimin, ka diba youtub, nassirun dine albany a cikin sahihus sira chafi na 23 zuwa 28, haka ma Abu hayan a cikin bahrul muhid, kenan wannan ya tabbatar da karyar ka. Cewa Kuma manyan malamai irin su gero sun fadi safanin haka Kuma haka soki burutsu ne, wannan ma ba gaskiya bace, Domin Wadan da suka girmi gero a ilimi da chekaru sun ce yada jalingo ya fada chine gaskiya, sannan ya dace ga Musulmi ya muamalanci labarin da Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ya fada da cewa soki burutsu ne? Amma cewar ka wai haka zaya sanya kafirai su soki addinin musulunci, to ai ba'a neman yardar wani a cikin karyata maganar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama, don Allah ka daina magana da sunan addini, saboda kai ba dalibin ilimi bane, kuma ba malami ba, don mi zaka hukunci a kan malami? Kaji tsoron Allah
@mubarakbashir9339
@mubarakbashir9339 3 жыл бұрын
Hakane Dan uwa, wallahi babu sahabinda Bai yarda da wadannan hadisan Dake magn aka makomar iyayen annabi bah bah, harda tabiai, anfara samun khilafa ne daga malaman baya, Kuma sun rasa gane cewa wannan bashine yake nuna antaba janibin manzon Allah bah, annabi Ibrahim ma Allah ya jarabceshi da hakan, Amma kawai son zuciyane, idan kana tunanin kare manzon Allah kakeyi to yazakayi da karyata maganarsa a hadisi ingantacce, ko sukarsa, tabbas nasan cewa ayita nanata magnr baida dadinji, Amma Kuma haka magnr take, Allah yaganardamu gaskiya ya Kuma bamu ikon binta
@oumarsalamo9142
@oumarsalamo9142 3 жыл бұрын
Karya kakeyi walahi
@muhammedsunusiyusuf4340
@muhammedsunusiyusuf4340 2 жыл бұрын
Kar ku yaudare kanku ku kaishi kotu kawai shima a yanke mai hukunci
@issalabaran1961
@issalabaran1961 3 жыл бұрын
Ni na FITA bayan jalo
@HabouChaïbou-q5e
@HabouChaïbou-q5e Жыл бұрын
Malan mai AL-Furquan aje akara karatu
@alibouziane6924
@alibouziane6924 3 жыл бұрын
Gara abduljabaru dawanann mumunar magana maras maana
@malanmahamadou6229
@malanmahamadou6229 2 жыл бұрын
Moundaygani ciwakaidan kana Kari douk Wani Dan izala
@assawaba7156
@assawaba7156 3 жыл бұрын
Mi zai Hana ku Nuna Muna tou
@meenalsabeer9315
@meenalsabeer9315 2 жыл бұрын
Ai wannan ba malamibane Maciyacine Wanda baiwa masoyinmu Adalciba laananne
@abdullahimaudeabdullahimau9460
@abdullahimaudeabdullahimau9460 2 жыл бұрын
'izs
@logossinaouattara4988
@logossinaouattara4988 2 жыл бұрын
0
@حواءنيجر-ح7ذ
@حواءنيجر-ح7ذ 3 жыл бұрын
Wannan jalon kuwa baya shan wani abu ji idonshi
@mustaphamshuaibu5312
@mustaphamshuaibu5312 3 жыл бұрын
Duk Yan izalar Nan haka suke basa girmama Annabi s a w bara iyayansa
@hajarabdullah9419
@hajarabdullah9419 3 жыл бұрын
Duk masu cin mutunci annabi mhmd (s.a.w.)Allah ya tsine masa albarka Kuma Allah ya wula qanta shi shida ire irensa irin su abduljabbar
@hajarabdullah9419
@hajarabdullah9419 3 жыл бұрын
@@mustaphamshuaibu5312 haba
@حواءنيجر-ح7ذ
@حواءنيجر-ح7ذ 3 жыл бұрын
@@hajarabdullah9419 ameen summa ameen, wulakantattu
@storyoflifetv4311
@storyoflifetv4311 3 жыл бұрын
Nifa Ina ganin Wallahi yasha yan koyoyinsa ne da yar tabarsa yakeson ya tayarwa mutane da hankali
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 3 жыл бұрын
hhh
@sahibouhabibou4085
@sahibouhabibou4085 3 жыл бұрын
akaichi kotou kawai
@sanimohammed2122
@sanimohammed2122 3 жыл бұрын
Kuna zuwa tukum!!! An gaya maku kuna ta Musa cewa hadisai bana Manzon Allah bane, bai ma san anyi su ba. Kuka ce Sam hadisai suma wahayi ne. To tunda hadisai wahayi ne me ye laifin tabbatar gaskiyar haka. Yahudawa su suka rubuto hadisai sannan wallahi kadan kuka gani. Allah ya isa akan duk wanda yaci mutuncin Manzon tsira da baki ko da rubutu. Mun fahimci inda aka dosa shiya sa muka bar Izala sannan muka yi watsi da dukkan littafan da bana Allah bane.
@saminumusamashaallah27
@saminumusamashaallah27 2 жыл бұрын
Wanna gskyne Kuma wlh abinda jalojalingo yafada gsky ne acikin litatafansu
@aminuudubo6136
@aminuudubo6136 2 жыл бұрын
Wayace maka Abu Dalib kafiri ne? Wallahi duk ilmin ka baka isa ka tabbatar da wannan maganar ba
@muhammedsunusiyusuf4340
@muhammedsunusiyusuf4340 2 жыл бұрын
Jahili ne kawai
@issalabaran1961
@issalabaran1961 3 жыл бұрын
Kullum Kana na Nata Magana 'ya Yan annabi s a w Yan wuta ne.haba haba jalo
Ku San Malamanku tare da Sheikh Jalo Jalingo
10:07
BBC News Hausa
Рет қаралды 13 М.
Kowanne Ɗan Izala ya kamata yaji wannan Hakika Malam ya feɗe Gaskiya
37:13
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 288 М.
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН
Kan hanifa rigima  ta barke tsakanin izala da tijjaniyya  Hanifa ikon Allah..!!
29:31
GARWASHI SEASON 2, EPISODE 4 (ORIGINAL MOVIE).
1:19:36
UK ENTERTAINMENT
Рет қаралды 55 М.
irin wannan maganar rashin kunya ce Dr. Ahmad Bamba ya yi kaca-kaca da Jalo Jalingo
2:26
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 36 М.