Dan Allah sashen hausa n'a B B C kugayamini yayane akayi akecewa kuna bada labaran karya
@Ethicalreality-i4uАй бұрын
Gaskiyane suna fasara labaren karya. Misali, yace sunada dokoki a shinfide akan shugabancin kungiyar kuma kowa na sane da matsayinsa, sai BBC tace yace zaanada shugaban kungiyar nangaba. BBC Hausa batada yanci sai abinda bangaren Engilishi ta amince a yada.
@Hafizu-w1uАй бұрын
❤❤
@يونسعيسى-م8تАй бұрын
Aikinku yanakyau munagodiya
@SalisuLawal-d5nАй бұрын
Hizbullah Allah Ya taimaka wajen gudanar da ne man anci