Mashallah, BBC Hausa, Ni Burina Wannan Wanda sau daya aka nuna shi kuma baka ma fadi sunan Shiba, nake Muradin zama a irin Wannan position in sha Allah, Kyakkyawar tsari Alhaji, Allah ya Kara Basira.
@azizabdul29623 жыл бұрын
Daga abdull nageria kaduna allah yakara lfy da taimakon allah yakara kusance da annabi s w a
@jubrilbashiru6932 жыл бұрын
Godiya mukeyi bbc hausa, Allah ya taimaka
@Ya.usabiuАй бұрын
Allah ya taimaka
@zinariyawaziri36893 жыл бұрын
Abin gwanin ban shawa,ina son abin da ya shafi Hausa. Ina jinjina muku Allah Ya yi jagora.
@ibrahimidris8153 Жыл бұрын
Good my allah
@YusufSb-o9c4 ай бұрын
Barka dai
@adamgulmaibrahim16795 жыл бұрын
muna Dada godiya
@awalnigero37512 жыл бұрын
Aslm BBC haussa ina muku barka da warhaka da fatan kouna lafiya Macha Allah daga nine Nakou lawali Ibrahim Niger ya ke Mikamuku dubun gaissuwa dan Allah ina bukatar kidan ku na BBC na safé
@abakarhassan25755 жыл бұрын
Alhaji djaune colibali. Inason insan asalin yarenka. Kana birgeni wajene yin hawsa
@saniadamu94182 жыл бұрын
Gaskiya ne yayi kyau
@salimdeen29876 жыл бұрын
Masha Allah may Allah help you guys we really love your news in Ghana
@abdoulkadri62014 жыл бұрын
Bsr ça b b c hausa
@assoumanemaidoubou30875 жыл бұрын
BBC ikon Allah.Allah ya kara basira.
@adamuuseni16265 жыл бұрын
Assoumane Maid lunch
@SahiyaSahiya-rk6bz Жыл бұрын
Chaïbou Abdou sahiya Assalamou alaykoum salam
@حرون2 ай бұрын
aslam
@MassanMassan-t8n3 ай бұрын
2024 BBC Ladi
@googlehsatyu Жыл бұрын
👍👍👍
@abdulmalikabdullah52775 жыл бұрын
Hausa babban harshe Allah ya kara daukaka
@ablayebarry90775 жыл бұрын
Abdulmalik Abdullah
@nagudutv4 жыл бұрын
Masha Allah! Mu kan kasance da BBC Hausa a kowane. Wannan bidiyon ai lokacin da kuke Bush House ne, ya kamata a sake sabunta mana shi yanzu da kuke sabon muhallin na ku.
@hanifaidriss82593 жыл бұрын
Masha Allah this is amazing
@nasaribrahim12595 жыл бұрын
Allah yakara daukaka bbc hausa da al,ummarta ameen muna godiya
@hamzaomar15265 жыл бұрын
Barka da wuni BBC HAUSA FATAN ALKAIRI BBC HAUSA AHAJI GORI KULIBILI NI ABINDA ZANYI TANBAYA KAI SHINE WACI KASACI KUKE NUFI GMT NAGODE ❤❤❤❤
@usmanibrahim70384 жыл бұрын
BBC hausa inajindadin shirye shiyanku
@abdourahamanehassaneabouba24414 жыл бұрын
Macha allah sashen hausa na BBC , jinjina da matukar godiya , na fara sauraren tachar nan a 2007 . A lokatchin ina yaro , amma ina matukar son sauraren Ku .mousamman chirin da Djamila tangaza ta goudanar ''BBC HAUSA a Karkara ''
@shuaibuyusuf73205 жыл бұрын
Ina muku fatan alheri Allah yakara daugaka
@danbabayusuf485911 жыл бұрын
Gaskiyan bahaushe aiki sai maishi.
@moubarakmamane87276 жыл бұрын
HAUSSA. IKON ALLAH ,ALLAH YA YARDA KAM IN-OUBA SAI KALO
@adamubello91010 жыл бұрын
Ina muku fatan alkhairi, kuma munajin dadin shiryr-shiryen ku. Sunana Bello Saurayi daga Kanon Nigeria.
@AdamuAuwal12 жыл бұрын
Yayi kyau. Allah Ya taimaka mana baki daya. AMIYN.
@illiassouissa93699 жыл бұрын
fatan alheri a gareku.
@babandadibabandadi55125 жыл бұрын
Fatan alkairi
@babandadibabandadi55125 жыл бұрын
Masha allahu
@sanusiabubakarkurya89715 жыл бұрын
Munajin dajindadin shirinku BBC Hausa com
@sulaimananma_azu41695 жыл бұрын
👍🙋♂️
@musbalolo9274 жыл бұрын
Inamurna da akayi zabelafiya anijer
@sanihidima10863 жыл бұрын
Shiri shirin nafadakar da Jamal's b b c haussa
@ubixboy59845 жыл бұрын
Allah yataimaka
@sayfsafullah529511 жыл бұрын
Allah (SWT) Ya muku jagora cikin gudumawan da kowannenku yake bayarwa.
@muhammedzaraddeen40194 жыл бұрын
abdulrasheed adamu seri na da safiya da kuma na dari
@achorlitina5135 жыл бұрын
Allah yayi jagora
@warsuyusuf66595 жыл бұрын
Allah yakara temako
@usmaniyyamedicinstoremkr40515 жыл бұрын
Allah yakara basira da karuwar arziki BBC
@aminuyazid70835 жыл бұрын
Aikin ku yana kyau...am dan Allah ku rika daga murya sosai dan wani lokaci mutun zai Kure radian sa baya Jin murya kwairai.har dai Suleiman ibrahim.
@amirabobakar55066 жыл бұрын
بتوفيق ان شاءالله
@danmalammalamsaad35514 жыл бұрын
Chekarau
@AbubakarKalajangaJalingo12 жыл бұрын
Lallai kun cancanci yabo. Kuna ganin nan gaba sashen Hausa na BBC zai sami shiga bangaren talabijin kuwa, kamar yadda ake watsa shirye-shiryen sashen larabci ta talabijin?
@HannafiNurra2 ай бұрын
😂🎉😢😮
@naselqira823410 жыл бұрын
Aikin yana buqatar qwarewa sosai, Allh y qra haske da ikon renon na baya Amn.
@fiddausiismailio28525 жыл бұрын
Muna muku fatan alkairi BBC hausa
@UsmanIbrahimkt10 жыл бұрын
Interesting... Nagidadin ganin wasu daga cikin maikatanku da kuma yadda kuke gabatarda shirye shiryen
@awwala15 жыл бұрын
Na ji dadin tarbar da aka mana a wannan office na London a Shekarar 2013. Tamkar mun san juna tun a baya. Na yi hira da Ahamad Abba, sannan na gaisa da Jauro Kulibali, Aisha Musa da sauran su. Allah Ya taya muku!
@salisuishaq58887 жыл бұрын
salam fatan alkhairi
@awadaikiawad8586 жыл бұрын
Gaskiyar ita ce, mu, kamar yadda mutanen Hausa suka yi magana a Sudan, suna jin cewa ba su da cikakken ɗaukar hoto ko kuma labarin labarai na Sudan. Alal misali, akwai tashin hankali tsakanin makonni biyu da suka wuce tsakanin Hausa da wasu ƙasashe Larabawa da suka ce rayukan mutane 24 ba su kula da ni ba. Na yi magana a madadin Hausa a Sudan, ina fatan in ba da takarda a Khartoum, muna shirye don taimakawa
@adamsule37006 жыл бұрын
munajin Dadin shirye shiryenku
@hsueuejem49265 жыл бұрын
🤟🤟👍🙋
@gambomohammed659010 жыл бұрын
Ashe dai mutum dan adam ne,ba Bature ba, ke magana da gaske a Rediyon bbc! Lalle kam na ji dadin ganin wasu daga cikin wadannan ma'aikata naku da na dade ina jin muryoyinsu kuma nake ta fatan ganin su wata rana. wanann abin jin dadi ne matuka, gareni.
@harounaidrissa90165 жыл бұрын
salamalekum masha Allah
@abubakaradamu76545 жыл бұрын
Ina alfahari daku BBC Hausa
@hassansouleyman937612 жыл бұрын
shirye-shiryenku suna kayatar da ni
@zaharaddinizubairu712411 жыл бұрын
Fatan Alkhairi gareku
@dashirumusa64984 жыл бұрын
Nijar
@yusufkabirumusa66537 жыл бұрын
muna jin dadin shirye shiryanku mun gode
@Julioladans6824 жыл бұрын
Masha'Allah
@sanimario73593 жыл бұрын
Sanimario
@ZabairuMmmКүн бұрын
5000
@kasimdanmalam11327 жыл бұрын
fatan.Alhairi
@awaw909awaw84 жыл бұрын
Slm da fatan kuna lafiya ina da tambaya kamar haka me yasa idan kayi magana sai inga ka yarfa hannu sama zuwa hagu?
meye abin da,akesawa yake fito da gashi ajikin murum
@Сутьділа4 жыл бұрын
Kada mu mance cewa Allah ya san wahalarmu kuma ba mu kaɗai muke ba. Kullum yakan kasance tare da mu, yana miƙe ƙaunarsa don ya ɗauke mu lokacin da muka fada. A cikin kasa mai cike da hawayen mu, zamu iya samun abubuwan da ya bar mana abubuwanmu. Kuma idan mun gano guda daya kawai, to, Zai karbe mu a hannunsa. Ubangiji ba zai yi bacci ba, kamar yadda almajirai suka yi barci a daren da Yesu ya ɗan wahala wahala. “Kada ya bar ƙafarku ya girgiza, Shi wanda yake kiyaye ku ba zai yi bacci ba” (Zabura 120: 3). Bude zuciyar ka ga Yesu cikin addu'a. Bayyana godiya da bayyana zunubanku. Ji muryarsa a hankali. Отправить отзыв История Сохранено Сообщества
@sanisulebakori69866 жыл бұрын
haka abin yake
@sarakiahmed2045 жыл бұрын
BBC hausa ina fatan kun sha ruwa lfy
@nazifrufai6912 жыл бұрын
Salam, Gaskiya wannan video ya kayatarda ni. Allah ya taimaka maku. Daga Nazif Rufai Malumfashi
@tobbyhudulekan51016 жыл бұрын
BBC HAUSA
@awadaikiawad8586 жыл бұрын
Why always BBC Hausa think Hausa language only in waste Africa we are Sudanese Hausa want BBC to cover our news
@instituttechnologiquedelah73466 жыл бұрын
You Can listen BBC in sudan
@instituttechnologiquedelah73466 жыл бұрын
By internet or by shortwave
@instituttechnologiquedelah73466 жыл бұрын
Morning 5:30amutc on 15400khz and midday 14pm 21630khz
@awadaikiawad8586 жыл бұрын
Thanks for repling but u didnt get my quantion im taliking abut cover sudanese not lesting
@sagirubaawa78965 жыл бұрын
Ma Aikatan bbc Allah Yakaramaku Basirah
@muhammadyakubu19195 жыл бұрын
Hakika yadda kuke watsa shirye shiryenku yana burge ni ni ma ina so wata rana in kasance mai watsa shirye a kafar yada labarai