Ina kan bakata kan shiga cikin daji don yaƙar ƴan bindiga - Dikko Radda

  Рет қаралды 47,274

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 60
@AutandoneYusuf
@AutandoneYusuf 11 ай бұрын
Munji dadin wannan firar Amma murokon megirma gwamna da idan Allah yabashi iKon fara aiki yatinada sabuwa musamman garimmu garin MADACHI agaskiya Muna rayuwar tozarci agabanka za,azaki mahaifinka asari yayanka munzama bayi munashan wahala sosai idan Allah yasa maganar nan takaiwa megirma gwamna da,atemakemu ngd inagaida gwamna inamai fatan Alkairi Allah yasa yagama lfy dg Autan gwamna
@MuhammadYusuf-wy8ws
@MuhammadYusuf-wy8ws 11 ай бұрын
Masha Allah ❤
@hassanmagaji1792
@hassanmagaji1792 Жыл бұрын
I've never being proud of a Nigerian politician than I've being with Radda.
@aishamuhammadsaid-ym8wu
@aishamuhammadsaid-ym8wu Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya tayaka riko ya kareka daga dukkan abokan gaba ya saukaka maka duk Wani Abu Mai sarkakiya awannan tafiya tare da sauran shuwagaban ninmu ya karo muku ikhlasi
@gvyy2725
@gvyy2725 Жыл бұрын
Ubangiji Allah yàkare mana gwamnanmu dukko radda inamasa ftn alkairi kuma inajin dadi yadda nakeji anata yaban gwamnanmu na jahar katsina wllh
@sanisaulawa3964
@sanisaulawa3964 2 ай бұрын
Allah ya tsare mana kai. Da alama in zaka samu hali zaka rike gora ka kora mu birni da kauye mu shiga cikin daji mu iske yan taadda inda suke mu gama da su. Ai da wulakanci da zama chikin tashin hankali gara shahada. Kana da halin shugabannin jiya da suka damu da jamaar su.
@JamiluUsman-mt3lt
@JamiluUsman-mt3lt Жыл бұрын
Masha Allah Gwammna Allah ya Kara maka Lafiya
@AuwalMuhammednuhu
@AuwalMuhammednuhu 10 ай бұрын
Allah yatemaki mai girma gwamna
@suleturai118
@suleturai118 Жыл бұрын
Allah ubangiji ya tayaka riko albarka annabi sallallahu alaihi wasalam very very good 👍👍👍👍
@dansudandansudan223
@dansudandansudan223 Жыл бұрын
Allah ya taimaka maka ya bada nasara yasa kaci nasara akansu munanan zamu baka duk gudummawar da kake bukata insha Allah
@yasinunasirufarutv
@yasinunasirufarutv Жыл бұрын
Intelligent Muna tare dakai🎉 Top fan from ZAMFARA STATE 🇳🇬 YASINU NASIRU
@fatimafa1465
@fatimafa1465 Жыл бұрын
masha Allah Allah yakara lfy yataimake duk governor dasuke su taimakon mu mu talakawa ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia arabia from fatima kano
@bilyaminuabdullahi
@bilyaminuabdullahi Жыл бұрын
Nagode jarimi Allah qaramaka qarfin zuciya
@tijjaniahmad1082
@tijjaniahmad1082 11 ай бұрын
Gaskiya wannanan yana daga cikin adalan mutanen
@cmrdabubakariliya4365
@cmrdabubakariliya4365 Жыл бұрын
Allah ya dafa maka Malam Dikko Raɗɗa
@ibrahimbabangida4894
@ibrahimbabangida4894 Жыл бұрын
MashaAllah Allah ya dafa maka me kishin alumma
@halimaabubakar2252
@halimaabubakar2252 Жыл бұрын
Fatan alkairi dikko rada Allah sa a gama lfy
@KARIMASHUAIBU-jd9sy
@KARIMASHUAIBU-jd9sy Жыл бұрын
Allah yayi ruko da hanunka mlm dikko
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg Жыл бұрын
Allah yayi maka jagora his Excellency the executive Governor of Katsina State.
@sunusiabdullahi4342
@sunusiabdullahi4342 Жыл бұрын
Masha Allah Gwamna Allah ya baka ikon sauke nauyi💯👍
@amsangloballtd5504
@amsangloballtd5504 Жыл бұрын
Alhamdulillah, banyi asarar kuriata ba. Allah ya dafa maka.
@Freedom-l1g
@Freedom-l1g Жыл бұрын
Allah ya dafa maka, Allah baka nasara kan makiya arewa da Yan taadda
@IsmailBashir-e4n
@IsmailBashir-e4n 6 ай бұрын
Katsina sai Dikko
@maijamaacom2415
@maijamaacom2415 Жыл бұрын
Masha Allahu Dikko Radda Allah yataya ruko
@zobidahtkr1972
@zobidahtkr1972 Жыл бұрын
Allah ya kara lafiya da nisan kwana mai albarka
@SabiuSanidms
@SabiuSanidms 11 ай бұрын
Allah ya boyaka
@Yusuf-z7k7p
@Yusuf-z7k7p 11 ай бұрын
To Masha allah allah tayaka ruqo
@halimahaloom634
@halimahaloom634 Жыл бұрын
Dole nima sai nabi dan ubana dikko radda 😅❤❤
@NIGERIANSSECURITYCHALLENGES
@NIGERIANSSECURITYCHALLENGES Жыл бұрын
Allah ya taimaki dikko rada
@kingfaisaltv2130
@kingfaisaltv2130 Жыл бұрын
Muna goyon bayan ka governor radda
@sulaimandauda4865
@sulaimandauda4865 Жыл бұрын
Masha Allah
@sagirsaminu2561
@sagirsaminu2561 Жыл бұрын
Wannan gaskiya ne Allah yy jagora
@thelightofislam3069
@thelightofislam3069 Жыл бұрын
Dan Haka muke fata matasa su karbi ragamar mulkin kasar nan domin suna da zuciyar kawo canji. Allah ya yi hagora.
@ismailbabaaliyu5890
@ismailbabaaliyu5890 Жыл бұрын
Kafi Buhari walahi
@muhdbellomuhd5662
@muhdbellomuhd5662 Жыл бұрын
Proud to be in katsina
@محمدعبداللة-ش4غ
@محمدعبداللة-ش4غ 20 күн бұрын
ما شا الله
@abdulmunafisiya3406
@abdulmunafisiya3406 Жыл бұрын
Masha Allah ❤️ My Respective Governor.
@IsmailIsah-g2e
@IsmailIsah-g2e Жыл бұрын
Allah yabaka ikun chikawa ❤
@LauwaliSuleman-f4o
@LauwaliSuleman-f4o Жыл бұрын
Allah yanada Sa'a
@ummukhalifa379
@ummukhalifa379 Жыл бұрын
Allah yataimaka yakara lfy
@mdodo2380
@mdodo2380 Жыл бұрын
Allah ya baka nasara
@lubabatuauta4509
@lubabatuauta4509 Жыл бұрын
Ma sha Allah
@IbrahimHamisu-en1hv
@IbrahimHamisu-en1hv Жыл бұрын
Katsina ta Dikko.....
@ABUBAKARALIYU-w6l
@ABUBAKARALIYU-w6l Жыл бұрын
May reward you jannah
@Freedom-l1g
@Freedom-l1g Жыл бұрын
Dr. Dikko Umar Radda Muna alfahari da nuna mazantaka da jajircewar ka, Wallahi indai mutanen arewa bamu tashi munkare kanmu da kanmu ba toh Yan ta'adda terrorist zasu maidamu kamar bayi a kasarmu.....
@musahalilu9510
@musahalilu9510 Жыл бұрын
Allah yakara lpy da danisan kwana
@suleimanalkamakama8215
@suleimanalkamakama8215 9 ай бұрын
allah yaqara taimakon governor mu
@danganashuaib5060
@danganashuaib5060 Жыл бұрын
Allah ya taimaka
@yusifHaruna-bx3kq
@yusifHaruna-bx3kq 7 ай бұрын
Sunana Yusuf HARUNA gazari sabuwa LGA mudai yankin karamar hukumar sabuwa bama zaune lfy
@emmanuella2937
@emmanuella2937 Жыл бұрын
❤❤❤
@BBChausa-r8y
@BBChausa-r8y Жыл бұрын
Oumarousarouma
@ibrahimbabangida4894
@ibrahimbabangida4894 Жыл бұрын
Albashi ne matsalar ki , be kamata a biyasu albashi bama, Allah yayi maka Albarka bafillace kwarai kenan
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 Жыл бұрын
ماشاء الله اللهم يوفقنا
@musamimam227
@musamimam227 Жыл бұрын
Dikko Radda kadai bi ahankali domin naga alamunka duk kana mgn acikin fushi,kqrka kasa maganarka ta haifar da wani 6arnar.
@almahdialmahdi5545
@almahdialmahdi5545 Жыл бұрын
ياسيدة حاجيا رابعة :قولي لضيفك الموقر حفظه الله ورعاه فإن المشاكل والفتن كلها في غرب أفريقيا نابعة من رجال السياسة لأن الرجل السياسي إذا فشل يصبح ارهابيا(طن تعدا)ثم إذا نوى أن يمدد مدته يصبح مجرما ودكتاتورا!!!فماهو رأيه فيما كتبته ؟ ؟ ؟/نيامي عاصمة النيجر
@aminuibrahim537
@aminuibrahim537 Жыл бұрын
Masha Allah
@abbakabuga8709
@abbakabuga8709 Жыл бұрын
Allah ya taimaka
@maspalachanel8695
@maspalachanel8695 Жыл бұрын
Masha allah
@Realmj1234
@Realmj1234 Жыл бұрын
Masha Allah
@SaminuAbubakar-du8xl
@SaminuAbubakar-du8xl Жыл бұрын
Masha Allah
A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda
56:48
BBC News Hausa
Рет қаралды 292 М.
#Urgent Boubou Mabel Diawara l'heur est grave
Cap sur le Mali
Рет қаралды 127
She made herself an ear of corn from his marmalade candies🌽🌽🌽
00:38
Valja & Maxim Family
Рет қаралды 18 МЛН
Cheerleader Transformation That Left Everyone Speechless! #shorts
00:27
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 16 МЛН
A Faɗa A Cika tare da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal
55:43
BBC News Hausa
Рет қаралды 144 М.
Ba zan yi wa Buhari addu'a ba - Sule Lamido
2:31
BBC News Hausa
Рет қаралды 20 М.
#Decision2023 | Katsina Governor-Elect, Dikko Umar Radda Of APC Winner
8:15
Tarihin Janar Sani Abacha: Shugaban Najeriya #10
20:04
Aminiya Trust
Рет қаралды 344 М.
Hadiza Aliyu Gabon | Madubin Usman Kabara  #23
16:02
Usman Kabara
Рет қаралды 267 М.
A Faɗa A Cika kan shekaru 25 na dimokraɗiyya a Najeriya
54:27
BBC News Hausa
Рет қаралды 20 М.
She made herself an ear of corn from his marmalade candies🌽🌽🌽
00:38
Valja & Maxim Family
Рет қаралды 18 МЛН