A FADA A CIKA: Mafita kan yadda matsalar tsaro ke shafar karatu a Arewacin Najeriya

  Рет қаралды 13,333

BBC News Hausa

BBC News Hausa

3 жыл бұрын

BBC Hausa KZbin: Sada zumunci da saka bidiyon da suka shafi rayuwarku.
Tunatarwa: Ban da zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a ba su da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka.Barka da zuwa
Subscribe:
Website:
Facebook:
Instagram:
Twitter:

Пікірлер: 18
@ibrahimmusa3873
@ibrahimmusa3873 3 жыл бұрын
Gaskiya ne sai ansamu fahintan juna tsakanin masule fin da gwamnati
@moremp3712
@moremp3712 3 жыл бұрын
Gsky babuwani tausayi tsakaninmu da masumulkarmu kawai Allah ya isa
@kabiruyusuf1894
@kabiruyusuf1894 3 жыл бұрын
Dan allah shuwagabanninmu kutausayamana Mungode
@adamumuhammad5947
@adamumuhammad5947 3 жыл бұрын
Abun Baidamu Masu mulki Sabuda badiyasu Aki Kashewaba Allah Yasakamuna
@yakubuisahahmed3649
@yakubuisahahmed3649 3 жыл бұрын
A koma ga Allah shine kaway zai kawo sauyi
@masoudounana3508
@masoudounana3508 3 жыл бұрын
inkuka zan nagari Allah zaibaku chigaba Nagari idan bahakaba
@aminusulaiman7757
@aminusulaiman7757 3 жыл бұрын
Nigeria batasan hakkin mutaneba
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 3 жыл бұрын
Gaskiya lefin gwamnatine ni inzargin gwamnati sune masu ta adfanci wannan kudi da akeba yanmajalusu arage ayiwamutane aikidasu kuma masu daukan mutane karyasukeyi sunhana mu kiwo danoma sucewai sunafada da gwamnati ko yaron kamsila ba atabadaukaba balantana ciyaman kowani babba a gwamnati
@aminusulaiman7757
@aminusulaiman7757 3 жыл бұрын
Allah ya Isa tsakaninmu da mulkin buhari
@kabiruyusuf1894
@kabiruyusuf1894 3 жыл бұрын
Wannan gaskiyane daga buruku Zuwa birnin gwari Sai add, a kullum Sai andauki I rai wannan hanya Allah yakawo mana dauki
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 3 жыл бұрын
Rike Allah da manzonsa kawai shine mafita mudaina wasa da addini da aibahaka mukeba akwaidai wani Abu damukeyi mubinciki kanmu
@abbadeco9569
@abbadeco9569 3 жыл бұрын
Duka muna fikaine bazasu fadi gaskiya ba saboda kujerarsu suke gyarawa saboda susuke mulku Allah ya isar mana
@elsunuzariatv1377
@elsunuzariatv1377 3 жыл бұрын
Slm,barkaku da wannan lokaci,n Baga da lilin da yasa za aisulhu da wannan mutan
@mortalakango322
@mortalakango322 3 жыл бұрын
gadan ta.addanan abbakargomu
@Mallan_
@Mallan_ 3 жыл бұрын
Sannu da kokari BBC Hausa. Dan tsokaci kadan shi ne, wanda ya yi magana daga Zamfara sunan shi Aliyu ES ba Ibrahim Abdullahi ba.
@batooladamhvd4245
@batooladamhvd4245 3 жыл бұрын
Duk kanku baku tsoran Allah sesun zuciya kudai bi duniya a hankali sabuda zamu koma ga Ubangiji
@aminuhadimikd3694
@aminuhadimikd3694 3 жыл бұрын
Dan Allah Dan annabi s a w muna gayyatar ku zuwa wannan channel din kzbin.info/door/5aYM0WfpAEJ7t9uDqni5cw Ta yabon manzon Allah sallallahu alaihi wasallam Mun gode da ziyarta kar kumanta ku dan na subscribe
Gaskiyar bayani kan rigakafin cutar korona
58:37
BBC News Hausa
Рет қаралды 2,5 М.
SHE WANTED CHIPS, BUT SHE GOT CARROTS 🤣🥕
00:19
OKUNJATA
Рет қаралды 14 МЛН
Eccentric clown jack #short #angel #clown
00:33
Super Beauty team
Рет қаралды 19 МЛН
OMG 😨 Era o tênis dela 🤬
00:19
Polar em português
Рет қаралды 10 МЛН
A FADA A CIKA da gwamnan Jihar Yobe
51:06
BBC News Hausa
Рет қаралды 16 М.
A FADA A CIKA tare da Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal
54:10
A Fada A Ciki da Gwamna Yahaya Bello - BBC News Hausa
42:47
BBC News Hausa
Рет қаралды 52 М.
APC ba su iya mulki ba - Atiku Abubakar
24:56
BBC News Hausa
Рет қаралды 16 М.
SHE WANTED CHIPS, BUT SHE GOT CARROTS 🤣🥕
00:19
OKUNJATA
Рет қаралды 14 МЛН