Saikayi shugaban kasa Insha ALLAH malam nasiru El,rufa,i baba uban kowa
@saudatadamu59083 жыл бұрын
Alhamdulillahi bini'imatil islam, mungode ma Allah daya zaba mana kai amatsayin governor jaharmu ta kaduna. Allah yafaranta maka kamar yanda kake kake faran tamana, Allah yacikamaka burinka akan jaharmu, Allah yasa kazamo shugaban kasar mu ameen yarabbi 🙏 🙏
@adamabdullahi85772 жыл бұрын
masha Allah kaji gaskeya Allah yabari malm Allah yabaka sgbn najiria
@mubarakismail42013 жыл бұрын
Masha Allah mlm nasir Ahmad elrufa'i may Allah bless you and take you the level of Nigerian President
@mohammedibrahimyushau70313 жыл бұрын
Ameen
@abdullahialigwayo61863 жыл бұрын
Ameeeeeen
@umarmuhammad16473 жыл бұрын
God blessyou
@ismailbabaaliyu58903 жыл бұрын
Sede In kaduna taxama independent
@idrismuhammad53668 ай бұрын
Allah ubangiji ya yi wa rayuwa albarka
@bukarmanu66703 жыл бұрын
Insha Allah Nigeria 2023 Sai malan
@Inusa__gaye4 ай бұрын
Masha Allah. 👋👋
@saudatabdullahi20343 жыл бұрын
Masha Allah,our governor Allah ya ida nufi
@abdullahialigwayo61863 жыл бұрын
Ameeeeeen
@idrissulaiman62963 жыл бұрын
Allah yataki malamNaris
@kamiluarabiualhaji95993 жыл бұрын
Masha allahu Allah Yara hadakanmu shuga bannummu
@ismailamusa88853 жыл бұрын
Allah ya bada nasara Governor
@alhajibelloshatimaargungu87253 жыл бұрын
ALLAH SHI TAIMAKI MALAM, JAJIRTACCEN JAGORA.
@muhammadhashim54693 жыл бұрын
Allah saka malam
@aliyuyusuf8713 жыл бұрын
Mashaallah
@aishaibrahim48843 жыл бұрын
Allah ya biya mallam yakara lafiya da nisan kwana
@ismailsani67913 жыл бұрын
💯 % supported
@bashirnamadi52403 жыл бұрын
Malam Nasiru Allah yasakamin qaunarka saboda adalcinka
@umarkaddab40233 жыл бұрын
Masha Allah bbc hausa
@yakubunakwarai83463 жыл бұрын
Allah ka shirye shugaban nin kasa ta Nigeria Tare da amabiyansu
@KamfaniOO13 жыл бұрын
Allah ya karawa malam lafiya.
@muttakaibrahim78753 жыл бұрын
ALLAH ya kara ma kwarin gwiwa ALLAH yayi maka president sabida irin jajircewarka
@kabirumunkailu9414 Жыл бұрын
Allah yabawa mulkin Kaduna ga duk Wanda zan ciyarda kihar Kaduna gaba amin
@adamuhussainialiyu51713 жыл бұрын
Allah bless malam nasiru
@hanifaidriss82593 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@sanilawal61973 жыл бұрын
Mashaa Allah, Allah yayi ma Jagora Aamin
@jmmjmm35063 жыл бұрын
Allah y tsareka gwamnan mu
@adamuisah59653 жыл бұрын
Kaji soron Allah
@yahayaabdullahidabaza51503 жыл бұрын
Masha Allah but we need more.....jobs
@muhdsambo66033 жыл бұрын
You’re right gov may Allah bless your efforts
@abubakarlawal84863 жыл бұрын
Allah ya taimaki Malam. Allah ya ƙara jagora...
@kamalismail66643 жыл бұрын
Allah kyara aikin mallan
@saminuhassan1793 жыл бұрын
Nasiru.errufa.i.allah.yajazamani
@ahmadsurajo45183 жыл бұрын
Masha Allah
@usmaniyyamedicinestoremkr90383 жыл бұрын
Allah kasa mudace
@abdoulrassid1013 жыл бұрын
🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@salisusani73053 жыл бұрын
Allah.Yakawomana.Zaman.Lafiya
@ishaqsalis49342 жыл бұрын
El rufa'i Gaskiya ne irin Ku suna wuya
@hananzakks50553 жыл бұрын
Allah yataimakeka,yasakafihaka
@malqurashi71533 жыл бұрын
Ya Allah kabadamafita
@Rufai-n3d7 ай бұрын
Allah Ya tabata da alheri. Allah Ya kuma ja gaba da buri.
@rabiumusa70303 жыл бұрын
Fatan Mu Allah ya qara tsare mana Jihar mu Kaduna da qasa baki daya, shugabanni kuma musamman mai girma Gwamna Mallam Nasir Elrufa'i Allah ya Dora su akan dai dai ya shirya mana da su ya qara karkato da hankulan su a kan Mu!
@salihuabubakar69963 жыл бұрын
Hakika idan zaka cigaba da sauraron y'an siyasar Nigeria bazaka rabu da yaudaraba.
@ismailbabaaliyu58903 жыл бұрын
Walahie kuwa
@tijjaniyaqub5093 жыл бұрын
Gaskine
@اقتفت-ض7ت3 жыл бұрын
gaski yane malam ba sulhu Allah ya ce Wanda ya kashe aka she shi Allah ya mana maganin su
@yusufasarki90613 жыл бұрын
Good
@shamsumusa65103 жыл бұрын
Maganarka Gaskiya ne Sir.
@abdullahibrahim49693 жыл бұрын
As salamu alaikum yar uwa ta barka mu da warhaka yaya kuka wuni to ina maki fatan alkairi ai Amma dai kun sani yadda fulani sukeyin abubuwan nan na rishin imani da rishin tausayi kun san babu kabilar da takeyin haka nan a cikin dukan fadin Afrika domin kinga sune ke garkuwa da mutane kuma sune fashi da makami kuma sune fyade da mutane da ya'yan mutane to duba fa Abubuwan da suke yiwa Al'umma don rishin imani da rishin tausayi su kuma hausawa sai suce wai yan uwansu ne Alhali gasu nan suna illantasu su da yayansu to ni dai ga shawara ta a game da wadannan bata garin Al'umma itace kamar haka hausawa duk Wanda Aka kama da miyagun laifufuka A mayar mai da hukuncin da yayi daidai da laifin da ya aikata kamar haka Wanda yayi kisa ba bisa ka'ida ba a mai hukunci daidai da abinda ya aikata kuma wanda yaci zarafin wani shima. a hukunta shi da masu neman matan mutane suma haka zalika, a hakunta su bil ma'aruf kamar yadda Allah ya fada cikin Alkur'ani mai girma to na barku lafiya
The Iron Man,Ubanji Allah ya dafa maka haka ya kamata duk wasu Governor suyi koyi da erin halin ka.
@malamshuaibu36613 жыл бұрын
Babu sulhu
@babajoabawa50253 жыл бұрын
Mai girma governor kamanta da yakunan karkara Kamar irin Su Saminaka
@SuleMbon6 ай бұрын
Tb
@adamuisah59653 жыл бұрын
Adamu ayihankalidaduna kayi iron wanna muguntan ahabuja
@jibrilyunusa7011 Жыл бұрын
Kaida kace a kashe su wacce natija kasamu ? Kuma dakai dasu duk irin aikin Ku daya kashewa suke kaima kashewa kake maye bamban cin ku ?
@MuhammedYakubu-uz4yj Жыл бұрын
8
@isiyanabo313 жыл бұрын
She giru
@ummusalmahmukhtar9434 Жыл бұрын
la'antar Allah taqara tabbata Agareki tsinanne🤪
@diyaamin12893 жыл бұрын
In all ur statements, I can only hear about Zaria and kaduna township, i didn't hear anything about anywhere in southern part of kaduna. Does that mean southern kaduna is not part of kaduna state?
@shuhadaukhamis87113 жыл бұрын
Matsiyaci sabo kai baka da matsala ko bakason zaman lafiya bakasan sulhu
@salihuabubakar69963 жыл бұрын
Sun kware matuka wajan iya stara zance amma idan akazo wajan ganin gaskiyar abinda suke fada, sai kuma kaga bayani yasauya, munga shekaru a Kano, yuguda a bauchi, yanzu kuma gaka akaduna, wane cigaba A P C takawo a arewa ko a Nigeria baki daya, Ana farin cikin anrabu da PDP azzalumai, Ana farin cikin mafita tazo, ashe stuguno bai kareba, an saida kare ansayo biri, inji hausawa, Allah ya kyauta.
@talibunajat81783 жыл бұрын
kai ne azzalumi don Baka yi adalci ba wurin magana. Ba za ka hada duka 'yan APC ba da El Rufai ba
@salihuabubakar69963 жыл бұрын
@@talibunajat8178 tunda kunsamu yabaku damar satar jama'a Kuna karbar kudin fansa, dole kayaba Masa, Allah ya kawo mafita, duk sai kunshiga hannu, an yanke muku hukunci, azzalumai.
@abdoulrazakassoumaneallahy1773 жыл бұрын
Allah y'a t'ai makamaka
@aljawwaadlimited55583 жыл бұрын
Kaima malam ka lura elrufai ba sa an ubanka bane
@abdullahibrahim49693 жыл бұрын
yauwa tunda naga shirman naka yayi yawa bari inyi maka wata tambaya dan girman Allah ka bani amsa dan girman Allah nace ba wai wani zage zage ba ,tambaya ta farko zuwa gare ka da 'yan uwan ka Fulani ita ce minene ma'anar maguzanci koh maguzawa ❓kuma wani yare ne ❓ kuma wani dalili ne yasa aka fara amfani da wannan kalmar kuma su wanene suka fara faɗin wannan kalmar ❓ tambaya ta 2 itace , Fulani kunce wai ɗan hodiyo yazo da addinin musulunci A ƙasar Hausa ,toh kafin zuwan ɗan hodiyo shin akwai Fulani A ƙasar Hausa ❓ idan akwai su wani addini sukeyi ❓ koh kuma ɗan fodio shine farkon ba fullatani A ƙasar Hausa , dan girman Allah banda zagi Amsoshin waɗannan tambayoyin nake so
@aliyuabubakr13203 жыл бұрын
Zan baka amsar ka ta Dan fodiyo. eh Dan podiyo shine farkon bafulatanine amma shi Dan fodiyo jaddawa yayi
@jmmjmm35063 жыл бұрын
Ikon Allah kowa da abin da y dameshi
@nasiruibrahim77413 жыл бұрын
K
@basirulawal16563 жыл бұрын
Haba malam laifinme yankin birnin gwari sukayine haka kamanta dasu kamar ba jiharka sukeba kullum sai barin garuruwa akeyi gaskiya kadubamu muna cikin wani hali
@basirulawal16563 жыл бұрын
Kamanta da gabas da birnin gwari malam laifinme yankin birnin gwari sukayine haka kamanta dasu yakamata kaduba katuromana Jami an staro musamu mudinga barci agidajenmu pls
@abdussalamabdulhaq313 жыл бұрын
Masha Allah mlm nasir Ahmad elrufa'i may Allah bless you and take you the level of Nigerian President