Toh ai gashi nan kuwa yan siyasa suna bawa yayan mu kwaya d makami gayamun wana mallami ne y bawa wani yaro makami ko kwaya sannan gashi ya'u abinda ake xargin tsohon gwamnan kogi d badakala ta mayan kudi wana mallami ne y kwashi wannan manyan kudade haka sbd haka shigar mallamai siyasa alkhairi 🤲
@ismailrabiu_enlightenedminds6 ай бұрын
Ina matukar son Hirar Mal Buba Galadima, badon komiba se maganarsa in har kana sauraronsa da kunnen fahimta zaka gane gaskiyace komi dacinta. Allah qara basira Buba Galadima.
@lawansaid90787 ай бұрын
IN SHA ALLAH MALAMAI 🙏 SAISUNZO SUNGWARA SIYASA DA NIGERIA DA AL UMMAR NIGERIA IN SHA ALLAH KUKUMA MALAMAI KARKUJI TSORO DAN ALLAH KUSHIGA SIYASA ALLAH BAMU NASARA
@anasmsani6 ай бұрын
Inshaa Allah
@ibrahimumar26607 ай бұрын
Allah ya gafarta ma Hon. Gali Umar Na Abba. Batijjane ne Almajirin shehu Ibrahim Inyass RTA ⭐💪
@MuhammadUmar-go5ie21 күн бұрын
Allah ya karya mona mugaye shewagan ne akasanan
@abdulmalikabdulkadir-y6s7 ай бұрын
Maganar buba galadima gaskiyane, kuma muna tare dashi,, malaman yanzu kuma wasu daga ciki suma aljihunsu suke karewa, ba Allah a gabansu kagako dole a samu matsala, Allah ya datar damu.
@hamisutukur44306 ай бұрын
Wanan maganar taka jahilcine aciki stansta su wadanda ba malamaiba uban me suka sti nanama da har zaka fadi wanan maganar
@umarabubakar14187 ай бұрын
Gsky a zantukan Buba akwai shirme da dama.
@anasmsani6 ай бұрын
Kwarai kuwa
@رضوانربيع-خ5ض7 ай бұрын
Mu abinda mukeso siyasar ta ruguje domin tunda abacha ya rasu kuka jefa mu acikin mummunar masifa anata kashemu kuma ba a hukunta Masu laifin da suke kashe mutane Allah ya karya siyasar Afrika bama iya ta Nigeria ba ba wutar lantarki ba tsaro ba noma ga yunwa ga babu ruwan sha
@alkalidaggash34196 ай бұрын
Wallahi mallan buba galadima Yana da gaskiya
@abdulhalimibrahim48267 ай бұрын
wallahi na yadda malaman addini sun bada gudunmawa wajen bada umarnin a zabi lalatattun 'yan siyayasa, saboda wani ra'ayi na kashin kan su.
@jameelabdul94707 ай бұрын
Muslim Muslim ticket ba. Allah ya musu abinda suka mana su maluman
@malamaminukano14987 ай бұрын
Allah Mai Ikon Zance duka Gaskiya Ne ❤ Allah Ya Gyara Mana Kasar Mu Nigeria 🇳🇬 😢
@suleimangane81757 ай бұрын
Allah yastinewa Buhari.
@Aqeilu5 ай бұрын
Gaskiyane Baba
@ibrahimjamilu5657 ай бұрын
Wallahi da ban yadda da wannan maganar ba amma yanzu na yadda. Mafi yawan malaman Nigeria na musulmai da crista munafukai ne.
@themaikarama027 ай бұрын
Munsan wannan tuntuni daman
@danchamba7 ай бұрын
Wannan gaskiya ne buba galadima🎉
@daboibrahim37694 ай бұрын
Amma malamai ne kawai damuwarka don tofa albarkacin bakinsu akan harkokin siyasar kasan nan. Amma Al'ummar chritoci sunan cikin siyasa dumu dumu, baka taba tsokaci ba. Amma yanzu musulmi sun muna suma 'yan kasane kamar kowa.
@lantanaali55457 ай бұрын
Baba Allah ya debe ma demokaradiyya Allah ya debe ma entcin da tabamu Allah ya godamana qarshenta,tir tir da ita
@ABDULMALIKISAH-qz5ux5 ай бұрын
Wannan gaskiyane Allah yasama da mafificin alkhairi kuma Allah ya nuna muna lokacin da za'a Kai talakkan Nigeria ya samu 'yan cin kansa
@BabanhauwaGusauGusau-pu2zg5 ай бұрын
Wannan zancen gaskiya ne
@MusaAhisa7 ай бұрын
Allah yasa mudace 😢
@hamisutukur44306 ай бұрын
Insha Allah malamai sune zasu cigaba da jagoran cin kasarmu mungaji da jagoranci mayaudara
@HarunaSalisu-oj8kj7 ай бұрын
Masha allah ❤
@hussainimuhammad64707 ай бұрын
Gaskiyane ❤
@Ibrahim-x9m2m7 ай бұрын
Toh ai rashin mallaman ne achikin siyasa yasa hakan gashi kana chewa kai kanka baka ydd d kanka ba toh b dole haka tafaru ba anbar wayanda basu san addini ba akan jagoranchi
@shehuarc29647 ай бұрын
Wato shifa jahilin mutum bai da abokin fada fiye da malami saboda yafison abarshi ya tafi da jahilcin shi. Democracy jahilci ce kuma bamu yadda da ita ba sai munayi abisa tilas amma muna rokan Allah Ya rugurguza Democracy a duk duniya.
@umarabubakar14187 ай бұрын
Amin.
@anasmsani6 ай бұрын
Amin mal
@AleaoGimba7 ай бұрын
Yobe people lets gather here...BUBA GALADIMA🫡
@hamisuismail93137 ай бұрын
With all due respect, abin da ka fada ba haka ba ne, shigar malamai siyasa shine daidai.
@jameelabdul94707 ай бұрын
Ka gyara kalamanka
@hamisuismail93137 ай бұрын
Ban gane ba, amma ka gyara min, ko ka gaya min ya zan gyara aboki na.@@jameelabdul9470
@ishaqibrahimyerima35917 ай бұрын
Gyara ga Buba Galadima! Malamai ba wakilan Ubangiji bane, amma wakilan Annabawa ne, Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam yace: Malamai sune magada Annabawa.
@jameelabdul94707 ай бұрын
Idan anzo maganar addini kenan. Basu da ilimin siyasa suma mutane ne kamar kowa a bangaren siyasa. Su tsaya a matsayinsu na malamai na addinin Banda bangaren siyasa
@abdullahisani23086 ай бұрын
Buba Galadima wani guri kuma muna da banbanci game da zabe na gsky 2015,da 2019 anyi zabe na gsky
@muhammedsunusiyusuf49986 ай бұрын
Ya sallam
@mansurbuhari78826 ай бұрын
Wannan shine ai nihin halin mabiya kwankwaso
@real_tulala7 ай бұрын
Kuma hakane
@idrissidi71506 ай бұрын
Malamai ya dace su rika saka baki a siyasa. Yan siyasan ne basa da kirki. Kafin su ci za6e halin su daban da idan sun ci za6e.
@abdullahiabbas12447 ай бұрын
Malami ai ginawa yake ba ruguzawa ba, buba galadima a gyara harshe.
@jameelabdul94707 ай бұрын
Abinda yafada gaskiya ne. Sun lalata mulki sabida son zuciya irin nasu
@leaderofnow6 ай бұрын
Yakubu Dogara shi ma ya yi irin nan Ghali Na'aba
@mustaphayahuza56186 ай бұрын
To shikenan idan malamai sun bata sai kunemo jahilai so gyara,mukuma kabamu kunya ashe kaima bakasan me kakeyi ba.
@HamzaBarade6 ай бұрын
Kodaman shugabancin da malamai sukeso ya tabbata a Nigeria shine Mafi kyau , Domin Demokaradiyar da ake amfani da ita a Nigeria ba ta adalci bace zuwa ga Yan kasan .
@anasmsani6 ай бұрын
Wlh malamai ne suka fi cancanta suyi mulki ba jahilai ba
@ChaibouNassirou-sy9rw7 ай бұрын
Shigowa malan shi ma dai dai
@abdulgsm1267 ай бұрын
Shiyasa mukeso malamai su shiga ai saboda iri ku
@YusufSaniAbdullahi-mn9rd5 ай бұрын
🎉
@jameelabdul94707 ай бұрын
Maluman da sukache Muslim Muslim ticket Allah yamuku abinda kukayi mana a zaben 2023 da kuka bi son zuciyarku.
@habibumuhammad83087 ай бұрын
Akara bawa matashi dama
@mukhtarabdullahi42247 ай бұрын
Siyasa ba tajhilaibace ta mala mai ce wannan yanayi da ake ciki jahilan shuwa gabanni jahilai suka samu ciki
@AbubakarIdris-s3yАй бұрын
KAFADI SON RANKA SAI KAYI HAKURI
@Muhammadidrissshuwama-xk5qc7 ай бұрын
Kaci 10 thousand dollar a gun AAJADA😂
@almahdialmahdi55457 ай бұрын
جزاك الله خيرا يا السيد الفاضل بوبا قلاديما صدقت وقولك حق هؤلاء العلماء تجارالدين قد أفسدوا المجتمع أولا بنشر الغيبة والنميمة والبهتان وشهادة الزور والتجسس والكراهية والطائفية بين المسلمين ثم انخرطوا في السياسة حبا في الدنيا وطمعا في المناصب فهم الآن أشد خطورة من المجرمين وقطاع الطرق واللصوص وبوكوحرام!!!!/الشيخ علي أحمدباه الفولاني المالكي نيامي عاصمة النيجر
@hamzamanu36017 ай бұрын
Babu wani mutum, malami ko jahili, da da dolar kasa ta hana shi shiga siyasa. Ba wae da ka zama malami shikenan an Hana ka right to franchise ba.
@AdaAdam-ho5gr7 ай бұрын
A bar jahilai kadai ko?
@husseinshuaibu35605 ай бұрын
Su Malamai ba yan Nigeria ba ne? Yanzu malamai ne suka lalata siyasa ta koma ta kudi ba akida, ba kishin kasa na gaske, kowa yana kokarin "Gafiya tsira da na bakin ki'? A duba dai Yellabai.
@SafyyahMohammedmusa7 ай бұрын
Ikon Allah 🤔 tooooooh in mllm basu shiga tsiysasa ba Waye zaishiga kenan? Lalaima mutuminan toooh dimokaradiya Nigerian ai daga kundin musulunci ne
@malan_abduabubakar-ibrahim74387 ай бұрын
Mutuncinsu ne zaizube shine matsalar bawai ba asonsu ba ne duk kirkinka idan kashiga siyasa dan cikinka zai zageka
@tunatarwa_ibn_abbas7547 ай бұрын
Kai irinsu ne. Ni nan shaida ne akan.
@al-yusufy79376 ай бұрын
To ai su malamai ba jahilai bane, Domin suna da ilimin da baku da shi, Kuma suna da cikakken sanin hanyar da zasu bi su dawo da kasar kan turbar da ta dace.