Karya kake gawuna wallahi kasan zalinci zakuyi Kai ba dattijobane
@ZahrauUsama Жыл бұрын
The good thing is that No one can decieve Allah.
@FatimaAbdullahi-u6w Жыл бұрын
Alhmdulilah alhmdulilah alhmdulilah alhmdulilah mungode Allah Abba zama Daram
@Kanoemirate Жыл бұрын
Mai Gemun Karya, ai Allah ya gwada ma amma kaki yarda. Barawon akwati. Kwankwaso yafi karfin Barayi masu cusa dala a babban riga.
@MalamaMalam-sp3ei Жыл бұрын
Your statement shows your level of illiteracy na adinin musulunci!!
@abubakaridris3549 Жыл бұрын
Alhamdulillah Allah yaqara fahimta in Allah yayarda saikayi gwamnan Kano insha Allah. ALLAH kuma yaqara maka juriya amin
@NaziruHassanAhmad Жыл бұрын
Insha Allah yada Allah yahana fir auna chimmawa annabi musa hk kaima Allah zaihanashi mulkin kano
@Sheempire7 Жыл бұрын
Wannan tawakkalin dole ne.aidazakayi tawakkali datun farko kunbarwa Abba kujerarsa.kai ni banda Nigeria bantaba ganin wai jam iyya me mulki takaiqara wai anyimata magudiba...tayaya wanda bashida mulki zeyi magudi ya murde mulki,,, kai dai Ganduje yakaika ya baro.Anfadi ba girma....Kano Allah yabawa Abba Kabir da kunqi da kunso
@ashirrabiu5264 Жыл бұрын
Hmm daga baya kenan
@ibrahimumar2660 Жыл бұрын
Wallahi dolece bawai yarda da Allah kayiba takamarku mulki dama zasu kwace abaka
@azzainabitv9022 Жыл бұрын
😢fata na gari lamari gawuna Allah ya taimake ka ya baka hakuri Ina tare dakai
@ummausmankunyauuk1179 Жыл бұрын
Wallahi kayi irin Wannan bayani awancan karan amma daga baya turje. Amma bakomai yanzuma mungode
@imamabdulkadir4563 Жыл бұрын
Hmmmm lalllai Gawuna Allah katsaremu wasa da lamarinka
@rashidaadam9422 Жыл бұрын
Maa shaa Allah Allah ya kaara maka imani, ya taimakeka duniya da lahira ameen ameen
@AhmadRufai-qm1tf Жыл бұрын
Wallahi qarya kake ba ku Barwa Allah ba sai da ku kaga uwar bari
@ZainabAliyu-dh6op Жыл бұрын
Masha Allah Nasir gawuna kabirgeni Allah yacigaba daba ka dangana
@aliyuzayyanu Жыл бұрын
Ameen Mai Tawakkalin Roba
@MamanAmir-p3x Жыл бұрын
A a Baku shiga zuciyansaba
@ishakmusamht7057 Жыл бұрын
Masha Allah. Ko anan Duk Mai hankali zaifahimta gawuna mutumin kirkine Wllh Munayimaka fatan Allah yayi maka sauyi mafi Alkhairi
@Memedcas Жыл бұрын
Sai da akazo Inda ya zama dole tukunna, mutanen kirki sune shekarau da kwankwaso wayanda basu taba Shiga kotu dalilin faduwa zabe ba
@ummausmankunyauuk1179 Жыл бұрын
Gaskiya ne wannan wallahi @@Memedcas
@marcyexclusivetv2138 Жыл бұрын
😂😂😂😂mutum kirki ko mutum da bashida wata sauran dama ko dabara komai ya karemasa ALLAH ya nunamasa karshensa kuma In sha ALLAHU Rabbi mulkin kano ya haramta a gurin GAWUNA bijahi mustapha s.a.w
@abdurrahimauwalabdullahi1812 Жыл бұрын
Wlh karyane
@UsmanLawalAliyu-ie6by Жыл бұрын
wannan Kala man su ya fadi a lokacin da abba ya kayar dashi daga baya kuma ya kai Kara kaga babu maganar tawakali a wannan
@abdulrashiddayyabu6534 Жыл бұрын
Amin mal nasiru gawuna weldone masha allah
@yahayaabdullahi208 Жыл бұрын
mai tawakkalin "yan tasha
@sanusinigeria Жыл бұрын
Allah abaki. Fir'auna a zuci
@UmarMuhammad-qn7mm Жыл бұрын
Masha allahu ya ustaz khairan insha allahu
@bellobabayo1670 Жыл бұрын
That's a good leader
@abdurrashidaminu7781 Жыл бұрын
Alhamdulillah
@auwaluumar9871 Жыл бұрын
Mun gode wa Allah da ya raba mu masu kokarin kwace. Allah mun gode 😊😊😊😊
@marcyexclusivetv2138 Жыл бұрын
Alhmdulillahi
@alkhamishassan8161 Жыл бұрын
Ina yi maka fatan alkhairi Allah ya kara wa rayuwa albarka..na mijin kwarai
@aminuharuna5420 Жыл бұрын
Gskiyar kenan gawuna Anfanin ilimi kenan. Aiki da Shi. Allah Ya cika maka naka burin na alkhairi
@Abubabantarugadutse Жыл бұрын
Allah yasakama da alheri
@abbasbadamasi1816 Жыл бұрын
Kai da takara har abada da yardar Allah.
@SternassKawuwa-l5p Жыл бұрын
To allah yabashi ikon sake nauyin da allah yadora masa
@nazifibellogaya2039 Жыл бұрын
Kayi daidai Allah yataya Abba riqo
@yusufmohammed45 Жыл бұрын
Mutawakilu ta baya ta rago
@Sir_Abubakar_Yau_Gada Жыл бұрын
Masha Allah, Allah Yamaida maka da mafiyan sa❤
@bkrdeen1019 Жыл бұрын
Karya kakeyi azzalumi, baka yadda Allah shine meyiba, kayi amai kalashe, kasa Allah gaba bawani ganduje ba, ba abinda zai iyama . Allah yaba abba ikon sauke nauyinda ke kensa na Al ummar kano, yaba kasarmu zaman lafiya baki daya
@aishaabdulaziz4423 Жыл бұрын
👍👍👍👍👍gaskiya Dr, Nasiru gawuna duniya ne kuma mai tawakkali masoyin Annabi(s. a. w)na gaske , kuma wlh Allah ba zai tozar taka ba, da mu masoyan ka mun bi mun yarda da wnn hukunci Allah baya kuskure, hattara yan kayan marmari 🍉🍉🍉🍉haka ake san shugaba na gare😂😂😂😂😂
@hafsatsuleiman2047 Жыл бұрын
Ke bama kida kunya ashe,when there is no way knn shine Yk kunfar baki
@rufaimodigamagama7074 Жыл бұрын
Masha Allah Allah subuhanahu wata'alah ya sanyaya maka da mafificin alherinsa 🙏
@abdullahiumardanko5475 Жыл бұрын
Allah ya biyaka Shi Kuma Allah ya bashi iKon yin Adalci
@nasirudanjuma3404 Жыл бұрын
Ameen
@Nanasauda Жыл бұрын
Ameen ya Allah
@gaddafiusman6476 Жыл бұрын
In sha Allah sai kayi gomnan jahar kano bi ixininlahi
@nafisaabubakar9145 Жыл бұрын
Allah sarki gawuna Allah ya misanyama da mafificin alkhairi sbd kayi mgnr ilimi
@ShafiuabubakarAbubakar-p7h Жыл бұрын
Alhmddlh Masha Allah
@nishadinhausatv5893 Жыл бұрын
Karya kuke wlh Baku barma Allah ba, da kunbarma Allah da bakuje kotu ba tunda kunsan Kun fadi
@chaiboubnhassanechaiboubnh7683 Жыл бұрын
Gaskiya gawuna shi ne zabi saboda da ka ganeshi kaga alamun sunna 🎉
@Kellybrainz001 Жыл бұрын
Allah sarki
@AbubakarAuwalMubarak-le1gx Жыл бұрын
Alhmdlillah gsaky naji dadi sosai dawanan bayani dayayi allah yasa mu dace
@bmgkano8024 Жыл бұрын
Ka ganshi Kamar gaske, maganganunshi akwai taushi... ka jagoranci yaga sakamakon zaben 2019. Wanda bakuci ba.
@mohyahsally Жыл бұрын
Karya kake walh Allah
@Rachididi-v7o Жыл бұрын
𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐚𝐛𝐚𝐤𝐢 𝐬𝐡𝐞𝐝𝐚𝐧 𝐚𝐳𝐮𝐜𝐢𝐲𝐚
@fifalord4811 Жыл бұрын
Allah kadai ya san tsakaninsa da bawansa, banda izgili dan uwa
@marcyexclusivetv2138 Жыл бұрын
Dan wahala ba makiri
@abdurrahimauwalabdullahi1812 Жыл бұрын
Wlh kuwa
@Hajia_Reza Жыл бұрын
Ku dai ba ku da tarbiyya da da'a ko kadan. Duk da iyayenku ma ba mutuncin su ku ke gani ba akan Rabiu Musa Kwankwaso
@FahadSabo Жыл бұрын
Wannan ba Dani ar musulmi bace da kayi haka
@suleimanumar2314 Жыл бұрын
Allah ya kawo babban rabo.
@nasirudanjuma3404 Жыл бұрын
Ameen
@buharimuhammad1235 Жыл бұрын
Allah ya sa hakan shiyafi alkheiri
@goodrekertv001 Жыл бұрын
Akwai ALLAH GA BAKI GAWUNA
@sanihamisu834 Жыл бұрын
Daga baya kenan 🤸😀🤸
@SAFIYAHAYATU Жыл бұрын
Allah yabaku ikon gane gaskiya yasa kuzama masu kishin kasarsu,dukan ku
@AdamuIbrahim-l3j Жыл бұрын
Allah yasa akan shine Mafi alheri Ameen
@Elsaiyeedtv Жыл бұрын
Masha Allah Yasa Hakane Mafi Alkhairi Garemu Baki Daya Allah Yayi Masa Jagora Kai Kuma Allah Ya kawo Babban Rabo
@musasalmanu4169 Жыл бұрын
Allah yamaka chanji da mapipicin Alkhairi lallai kanada ilimi.
@harunasani3983 Жыл бұрын
kamakara mara daukar kaddara , wannan munsan bai kai zuchi ba sai kiran Allah abaki
@sadibello464 Жыл бұрын
Allah Sarki har ya ban tausayi
@MahmudSalihu-i9p11 ай бұрын
Dan shegiya kullun kiran allah a baki amma a aikace bahakabane tun farko da kayarda da hukuncin allah da mun yarda fadar allanka har xuciyane amma sekaki yarda da hukuncin allah ta dole kuma kayarda da hukuncin wani kato anji kunyadai
@alaminyusif4064 Жыл бұрын
Karyar banza kawai😢😢😢😢
@ibrahimusman8093 Жыл бұрын
Karya banza karya wofi wawa
@NuraUsman-d5e Жыл бұрын
Allah yasa hakane Yafi alkairi
@UmarAhmad-l9s Жыл бұрын
Allah sarki duniya
@idirissoI Жыл бұрын
Ameen ya rabbi
@abbasabubakarwasagu6936 Жыл бұрын
Masha Allah Allah Ya Qara Daukaka Da Basira ❤
@gshatime Жыл бұрын
Karya kake baka yadda da allah ba gawuna
@ashariffauwalu5979 Жыл бұрын
Daga baya kenan
@auwaludahiru6362 Жыл бұрын
Bawai dr❤
@abbahabubakar7452 Жыл бұрын
Hmm mallam mutawakkilu kenan
@ibrahimsalehabubakar1948 Жыл бұрын
Amin
@el-gambarimuhammad9525 Жыл бұрын
Allah a baki fir'aunanchi a aikace. In da ka rungumi kaddara ce tun da farko bayan ka san tsakani da Allah Wallahi ba a zabe ka ba Amma kun yarda ku na da hanya da za ku bi baicin hanyar Allah ku yi dabarorinku Allah kuma na kallonku a madakata.Ga shi a yau kun fadi babu nauyi da gandolar Mai Ado da Haramu. Allah ya kiyashe Al'umar Jahar kano da irin Mulkinku har a nade kasa.Amin Thumma Amin. Ya Allah. Nasiha ta qarshe ita ce:Duk wanda bai miqa wiya ga hukuncin Allah ba to qajibi ne sai ya miqa wuya ga hukuncin Justice Okoro.Doleeeee.!!!
@mdsalihugbete Жыл бұрын
Mashallahu
@mammasanimammasani4409 Жыл бұрын
Allah sarki Gawuna ina illiyasu kwonkwasiya matchi Amanar talakawan jahar kano
@masterbeatzmk Жыл бұрын
Allah ya tabbatar mana da haka❤
@rabiunodelay7818 Жыл бұрын
Allah sarki duniya kenan
@aliyut5270 Жыл бұрын
Ma sha Allah.Allah ya kaimu 2027
@AbdulkareemAbubakar-or2oz Жыл бұрын
Allah ya baka gwamnan jahar kano nangaba
@AbbasAliyu-hk2ug Жыл бұрын
wayyo Allah sarki
@Alsamud01 Жыл бұрын
Masha Allah.
@ibn_aleyoudanfulata1668 Жыл бұрын
Wallahi ƙarya kake baka dogara ga Allah ba, da jam'iyyar tace zata kai ƙara kotu in gaskiya ne, kace baka so mana, wallahi imanin bana gaskiya bane, kuma muddin zaka cigaba da ƙiran Allah a baki, sannan a zuciyar ka bashi bane, to wallahi Ubangiji bazai taɓa baka nasara a Rayuwar kaba, Allah ya ganar dakai gaskiya
@sufiyanuumar-h9s Жыл бұрын
Abi a hankali kada awuce wuri zuwa kotu ba shine rashin imaniba domin kuwa ita kutu tana kara tantancema mabiya gaskiyar lamari mussamman siyasarmu ta Nigeria ba dunda haka ta faruba da tuni wasu sungudu daga Gawuna
@Mujeebkano Жыл бұрын
Allah ya tabbatar da alkhairi
@AbubakarAhmad-fi8hn Жыл бұрын
Khairan insha Allah
@marcyexclusivetv2138 Жыл бұрын
DAGA BAYA KENAN DA KASAN HAKA KA BIYEWA SON RANKA DASON ZUCIYARKA In sha ALLAHU Rabbi mulkin kano ya haramta a gurin GAWUNA bijahi mustapha s.a.w
@mustaphamousteey8474 Жыл бұрын
Masha allah Allah yasa haka shiyafi alkairi ❤
@sagirhabib3530 Жыл бұрын
hmmm Hasbunallahu Allahu Ga abba
@HafizuAbubakar-kk3eb Жыл бұрын
Daka baya kenan
@abubakaribrahim8166 Жыл бұрын
ALLAH yabaka Abinda yafi Alkairi❤❤❤❤
@Habibtalksmedia Жыл бұрын
Daman wannan yasan Allah ?
@rufaigaladima7419 Жыл бұрын
Allah shi sakama da alhairi mutunen kirki
@IsmailMuhammad-u9v Жыл бұрын
Gawuna kaji tsoran ALLAH JATSAYA AKAN GASKIYA
@ibrahimlawaltambari8389 Жыл бұрын
Allah baka wata mafita ta alhairi. Dr. Gawuna
@sadiqnura6717 Жыл бұрын
Ai baka yarda da hukuncin da Allah yayi ba sai da kaje kotu
@saifullahimansur9679 Жыл бұрын
Daga baya kenan!
@RokiaOsman-c1x Жыл бұрын
Allah yabashi ikon adalchi
@aminausaini611 Жыл бұрын
Ameen ya Allah gasikiyane
@biniyayusif2908 Жыл бұрын
Da kyau dr
@nurashamaki3678 Жыл бұрын
❤Alhamdu lillah❤
@SalisuHarunaKutama Жыл бұрын
Allah Abaki shedan A zuciya😢😢
@PetitBarryBarry-s4l Жыл бұрын
Dan inska dan dan fara
@AnasBashir-g2q Жыл бұрын
Is coming
@LarabaGarba-fm2kh Жыл бұрын
Allah yavaka abinda yafu Alheri
@رابحهمحمد-ت2ص Жыл бұрын
Allah yay Maka jagora gawunan namu ❤❤❤
@el-gambarimuhammad9525 Жыл бұрын
Ya qi yarda da hukuncin Allah ne Ganduje Ubanshi na masifa ya kei shi ya baro shi. Mara hankali ne ba zai gane ba .Ya mayar da Gawuna Gawa