Mahangar Zamani da 442 kan wahalar da ya sha a gidan yari

  Рет қаралды 181,323

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 542
@muhammadsani8118
@muhammadsani8118 Жыл бұрын
I honestly have a whole new perspective about this guy now. His love and passion for Arewa is something our youths should emulate. Our youths should strive to soar Arewa higher in whatever they do. I'm not a fan of Music, but I love his passion for Arewa's progress worldwide.
@pharm.sanusimohammedkabir9890
@pharm.sanusimohammedkabir9890 Жыл бұрын
I never like this guy's style of Music, but I've to be honest, I love his boldness, confidence, talent and love for Arewa. Wish you the best 442.
@aliyumusadada8640
@aliyumusadada8640 Жыл бұрын
SubhanAllāh. Allāh Ya tsaremu da mummunar kaddara, amin.
@raihanaahmad7012
@raihanaahmad7012 Жыл бұрын
Proud of you 442. Allah ya chika maka burin ka su sha mamaki ❤🎉
@sanifalaluyardaje1331
@sanifalaluyardaje1331 Жыл бұрын
Allah sarki nima nayi irin wan nan Rayuwar a gidan Yari wllhi duk 1 ne abun namu Allah rufa mana Asiri
@muazuadamuyaro4573
@muazuadamuyaro4573 10 ай бұрын
Very Good programme by Madina Dahiru Maishanu and 442. Allah Karama 442 basira da imani da kaddara. Sai Allah ya jarabci mutum sannan yake masa alfarma da daukaka.
@umarfarukhussaini1765
@umarfarukhussaini1765 Жыл бұрын
I love this guy, wlh haka kawai duk masu wakan Hausa shi kadai nakeso shi kadai yake burge ni, he's a straight shooter with dreams, he's looking out for himself and his family i don't know why people keep saying he's a bad influence mutum Yana hustling Yana neman kudin sa ya rufa wa kansa asiri ya taimaki yan uwa Beside he didn't force anyone to listen to his song we that we love his songs and everything about him we'll keep listening and promoting it,, keep chasing that dream Insha Allah ta kusa cika,like u said Never Give up, Allah bada sa'a all the best my fav G.
@AbubakarSaddiq-qs5pt
@AbubakarSaddiq-qs5pt Жыл бұрын
We are all together bro
@danfulotikadoguga8632
@danfulotikadoguga8632 Жыл бұрын
Na ji dadin wannan shiri. Allah Ya qara daukaka 442 da Hajiya Madina.❤
@MoubarakSanimani
@MoubarakSanimani Жыл бұрын
In fact, this speech of 442 impressed me because of that, I loved him, I was doing it very well and he was able to speak
@AdamAuwal-pd8eq
@AdamAuwal-pd8eq Жыл бұрын
I like this guy now.. yau yayi magana ta hankali.. I never thought Yana da ñutsuwa haka
@AsmauAbubakar-zf8mz
@AsmauAbubakar-zf8mz Жыл бұрын
ALLAH sarki Mr 442 na tausayinka sosai wallahi. ALLAH ubangiji ya cika maka burinka kakai inda kakeso Amin summa amin.
@salmanuhu9601
@salmanuhu9601 Жыл бұрын
❤Allah ya bamu ikon cin jarabawar rayuwa, Ameeen
@vicemcamzy
@vicemcamzy Жыл бұрын
Gaskiya nima naji dadin wannan shirin, mai kayatarwa, mr 442, allah ya kara maka girma da dauka, your dream shall come to pass insha Allah.
@safiyayusuf1325
@safiyayusuf1325 2 ай бұрын
Ai dama kubaku san komi ba Allah daiya kyeuta Ameeeen summa Ameeeen ya rabbi
@ahmadauwalsulaiman9974
@ahmadauwalsulaiman9974 Жыл бұрын
Gaskiya naji dadin wannan tattaunawar sosai da sosai, i love you guys👍👍
@omarfarouq666
@omarfarouq666 Жыл бұрын
Guy din nan bai taba birgeni ba Amma a wannan hirar da akayi dashi naji ya birgeni sosai, saboda haka nima Fan din sa ne daga yanxu Long life mr442.
@zarahuabdulrahmanyabagi9507
@zarahuabdulrahmanyabagi9507 Жыл бұрын
Ikon Allah😢😢
@yusufnasir5112
@yusufnasir5112 Жыл бұрын
​@@zarahuabdulrahmanyabagi9507 sai kallo😮
@souhounounousidi8455
@souhounounousidi8455 Жыл бұрын
Karya yake fa. Shi wai ala dole so yake ta dalilinsa sai ya haddasa matsala tsakanin Niger da Nigeria. Wai har jira yake wani babba ya neme shi ɓangaren hukumomi.😂
@ibromusa3057
@ibromusa3057 Жыл бұрын
I love this guy wlh yana da confidence akan abun da yakeyi kuma baya give up
@AminuKabir-d2q
@AminuKabir-d2q 4 ай бұрын
Inayinka gsky saboda kishi Allah yabamu nasara da kariya da dukkan sharri alike you once again Mr 442
@DahiruNura-b1f
@DahiruNura-b1f Жыл бұрын
I have never for once see positivity in any of his music, but after watching this interview, my whole mind set about him changes. May all you Excell in all your activities bro❤
@hafsaisah28
@hafsaisah28 Жыл бұрын
Na matuqar tausaya mk wlh , Allah ya mayar kaffara , Allah ya yanke wa mazauna gidan yari wahala
@rukygwanihausatv5879
@rukygwanihausatv5879 Жыл бұрын
Allah sarki Allah y cika maka burinka Allah y tsare gaba ameeen y Allah
@ahmadsaniadamu4249
@ahmadsaniadamu4249 Жыл бұрын
Dis is d best episode so far 👌👏
@garbahadjara3653
@garbahadjara3653 Жыл бұрын
O N
@hassantwinss
@hassantwinss Жыл бұрын
Masha Allah best of luck mutumena 🎉
@abubakarmuhdmuhd2696
@abubakarmuhdmuhd2696 Жыл бұрын
Gaskiya yaban tausayi matuqa wlh bansan abin haka ba
@CR7Leroi
@CR7Leroi 4 ай бұрын
Taniger kasani wallahi kagodema ALLAH
@talhaabubakar3290
@talhaabubakar3290 Жыл бұрын
At least good to know that he didn't die .....Allah Ya shirye shi....Ameen
@faridaismail3398
@faridaismail3398 Жыл бұрын
Kai subhanallah 😢gaskiya nijar batayi ba whl Allah zai Saka muku
@mukhtarmaimuna
@mukhtarmaimuna Жыл бұрын
Allah sarki 442 Allah y Saka muku😢
@Isaikayakub
@Isaikayakub Жыл бұрын
Dan Allah kaji mu Yan najeriya mun dauke Yan nijar a massayin Yan uwa Amma su kaji abunda suke fada hmm Allah ka bani shugaban kasan najeriya kaga abunda zanyi
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 Жыл бұрын
😅😅😅😅
@bakarlaouli-eb1em
@bakarlaouli-eb1em 8 ай бұрын
Bello turju😂😂
@anasmusa65
@anasmusa65 8 ай бұрын
Abokina mutananmu yan Nigeria masu zuwa niger idan kaji irin cin mutumci da yan niger sukeyi masu abun kam babu dadi
@HabibaMuhammad-ui4gs
@HabibaMuhammad-ui4gs Жыл бұрын
Allah ya tsaremu da mummunan kaddara
@MuhammadLawal-b9c
@MuhammadLawal-b9c Жыл бұрын
We are with you bro arewa International ❤😊by God grace 🙏
@mansurosman249
@mansurosman249 Жыл бұрын
حمد الله على السلامة وبالجد مقابلة ممتعة نتمني ليك المزيد من التقدم والازدهار 😊🇸🇩🇳🇬
@MrAjebo
@MrAjebo Жыл бұрын
Gaskiya naji dadin hirar nan Muna godiya baba 442 Allah yakara kare mn kai
@shamsuddeenhabibu8071
@shamsuddeenhabibu8071 Жыл бұрын
Masha Allah naji dadin bayananka kuma na fahimce ka sosai,ALLAH yayimana jagora yakuma kara basira Mr 442 Arewa international
@AbdoulrahamanZangina-ok7ro
@AbdoulrahamanZangina-ok7ro Жыл бұрын
na 2 kuma aishi dama gidan yari ba gidan jindadi bane gidan da za a takura makane anunama bakada incin kanka kuma a nunama naifine yakawo ka fa nan kuma duk gidan yari hakane ba a muku abinci me dadi zakagama wani abincin ko kaji 🐓🐓 za a bawa iya yanda za a yishi kenan dan haka Allah ya raba musulmi da rayuwar gidan yari
@chiefguy3
@chiefguy3 Жыл бұрын
Gsky mutumina saiya faru, kuma duk arewa babu wani mawaki daya wankan dakai Allah yabada nasara Mr 442
@ahmedtijjanisalisu9763
@ahmedtijjanisalisu9763 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya cika maka burin ka Allah ya daga mawakan hausa daganan har zuwa turai
@shkgambokyari5843
@shkgambokyari5843 Жыл бұрын
Good 442 wish you all the best Bana ra'ayin waka Amma 442inamaka fatan alheri kuma zanfara bibiyanka in Sha Allah Up Arewa
@muhammadsadeeq786
@muhammadsadeeq786 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya tainaka amma dam muna da tunani akan mawaki mai kyau da zamuce bamuyi zatan haka ba abakinsa Dan haka yanda yake nima Allah yai masa haka masha Allah
@samailayushau6276
@samailayushau6276 Жыл бұрын
Allah ya tsare gaba 442 kuma allah taimaki arewa dama Nigeria baki daya ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@Elgana_Graphics
@Elgana_Graphics Жыл бұрын
This Guy Really Love ❤️ AREWA Wallahi
@abubakaraliyu9918
@abubakaraliyu9918 Жыл бұрын
I have never known that 442 is legend till now. God is with bro u go shine
@falalusulaiman8956
@falalusulaiman8956 Жыл бұрын
Gaskiyane 442 muna godiya sosai mu Yan arewa,da fatan mawakanmu zasu cigaba da bada kokari wajen yin gogayya da sauran mawaka na duniya baki daya
@umaraliyusandagudu7347
@umaraliyusandagudu7347 Жыл бұрын
A gaskiya mr.442 ka burgeni sosae kuma wllh ban ta6a tunanin haka kake da hikima ba ina rokon ALLAH ya tsare gaba
@BashirsulaimanBash
@BashirsulaimanBash Жыл бұрын
Allah Sarki mr 442 Allah Allah yabiya maka bukatunka 😢
@YahayaSulaiman-u2s
@YahayaSulaiman-u2s Жыл бұрын
Gaskiyane bayan wuya sai dadi
@abdulrasheedmusa5647
@abdulrasheedmusa5647 Жыл бұрын
I too understand that madina (host) enjoy this interview. "Tache laifin dadi karewa" "Kafin katafin dan yimana rapp mana har da bada freestyle" "Gaskiya firar nan tayi dadi" I know she'll watch and observe again and again.
@daudaabbakar8256
@daudaabbakar8256 Жыл бұрын
😂😂😂
@IbrahimSirajo-w8y
@IbrahimSirajo-w8y 4 ай бұрын
Allah ubangaji ya tsare gaba
@Mustapha_Bashir
@Mustapha_Bashir Жыл бұрын
Kiran wannan bawan Allah Mai suna 442 har ayi fira da shi ya nuna cewar BBC tana goyon abinda irin su 442 sukeyi acikin Al-ummar Musulmi Kuma suna nuna ya kamata matasa su dinga koyi da irin su 442, Allah yayi wadaran naka ya lalace !!!
@a.msuperahmad8735
@a.msuperahmad8735 Жыл бұрын
Allah ya shiryemu hanya madaidayciya🤲
@kabirusaad358
@kabirusaad358 Жыл бұрын
Allah ya kyauta abun babu dadi ko kadan gaskiya da banayinka amma akwai maganar daka fada akan cewa wancen wakokin dakayi abaya domin kasamu kunnuwan jama'a ne yanzu abun ya canja saƙo za'a tura that is gud Allah bada Sa'a
@aishabatureumar4087
@aishabatureumar4087 Жыл бұрын
Allah sarki 442 kunsha wuya a nijer prison Allah yabi maku hakkin ku ke kuma safara'u Baki kyauta ba da Baki kaima 442 ziyara ba
@issaadamouabdourrazak3125
@issaadamouabdourrazak3125 Жыл бұрын
Wallahi allah karya yakeyi .ni ina mamaki yanda mutum yake sharara karya babu kunya babu tsoron allah
@okochachaibu9906
@okochachaibu9906 Жыл бұрын
Nagode
@SABIU_HKK_OFFICIAL
@SABIU_HKK_OFFICIAL Жыл бұрын
Shege wawa kawai
@oumarououmoulhair
@oumarououmoulhair Жыл бұрын
Gaskia kam dan ouwa ko kounya bayaji
@SABIU_HKK_OFFICIAL
@SABIU_HKK_OFFICIAL Жыл бұрын
@@oumarououmoulhair ai kune mahaukata
@DanNijar-zp7gl
@DanNijar-zp7gl Жыл бұрын
@@SABIU_HKK_OFFICIAL Dan tunkya. Tabbas 442 ya fesa karya. Wai an ce masa "mun fi ku arziki, mun fi ku arziki". Babu wani dan Nijar din da zai furta masa haka ana zaman lafiya. Wallahi ruwa bai tsami banza. Kuma ko ma an gaya masa hakan, to cin hanci ya so ya bai wa dan sanda, shi yasa ya ce masa haka. Don yunkurin bada rashawa ma wani babban laifi ne a Nijar. BBC dai ba tashar Hausawa ba ce tasha ce ta mutanen Arewa kawai. Tun tuni mun gane da hakan. Kuma irin duk ababen da zasu haddasa husuma tsakanin Nijar da Najeriya yana birge su. Ina ganin shugabannin BBC a Najeriya suna da wata matsala da 'yan Nijar. To 442 in ba karya ba, a najeriya marasa gaskiya gidan shugaban kasa suke ne? Kuma ko bakin jahili wanda bai san hanyar boko ko kuma islamiyya ba ya san da cewa, duk wanda ya yi takardun bogi na wata kasar da ba tasa ba, ya aikata laifi babba. Idan mai magana mahaukaci ne to ya kamata mai sauraro ya zanto mai hankali. Ya ma gode wa Allah da ya fito. Akwai mutane da dama wadanda har yanzu suna garkame saboda irin wannan laifin. BBC saura ku gayyato barayi da 'yan fashi da makami su ma ku tausaya musu saboda irin hukuncin da aka zartar musu.Cewa na ke a 'yan watannin da suka wuce jami'an kan iyaka sun lakadawa wani yaro dan Nijar duka har lahira saboda, ya ce ba shi da kudi a jikinsa. Amma ba mu ji kun yi labari kan lamarin ba.
@assadekousmaneabdoulaye287
@assadekousmaneabdoulaye287 Жыл бұрын
Karya kake dan banza dan Iska. Saï Kaci uwaka. Allah ya isama da'aka sakeka .
@SINGULARWARRIOR
@SINGULARWARRIOR Жыл бұрын
ALLAH YACHIKA MAKA BURINKA BROTHER KUMA SAI DAI SUMUTU KAWUCE TUNANIN SU GOD BLESS YOU BRO
@safarelmafia6435
@safarelmafia6435 Жыл бұрын
Incroyable talent Mr 442❤
@oumarououmoulhair
@oumarououmoulhair Жыл бұрын
Aji tsoron Allah a dena karya 442
@i.masari
@i.masari Жыл бұрын
I love 442 wlh..... Addu'ana shine Allah ya cika mashi burinshi kamar yadda yake buri.
@yusufhaladu8060
@yusufhaladu8060 Жыл бұрын
Allahu yataimaki "yan arewa dakuma arewan baki daya Ameen
@Bango24tv
@Bango24tv Жыл бұрын
Gaskiya nikaina bani da buri kamar naga AREWA tazama international wllh
@kaveermuhd6714
@kaveermuhd6714 Жыл бұрын
wlh y burgeni sosai ❤
@Arabi_zab_boy
@Arabi_zab_boy Жыл бұрын
I really enjoyed this episode❤
@mustaphanura5414
@mustaphanura5414 Жыл бұрын
Allah zai saka muku😢
@HajaraUsman-hm1iy
@HajaraUsman-hm1iy Жыл бұрын
Wayooo wlh wlh bro kun ban tausayi ss ubangiji allah ya kiyaye gaba mu km ya qara karemu ita km mahaifiyarka allah ya qara mata lpy tabaka gudan mawa ss arayuwarka wlh 😢😢😢😢😢
@BarauHaruna-b1n
@BarauHaruna-b1n Жыл бұрын
Ba,asan namiji da sarewa ba ina yinka over ❤
@umarabdallahibrahim
@umarabdallahibrahim Жыл бұрын
Am so proud of u bro 442🇳🇬 best and incredible interview between Hajiya Madina and 442😊😊 I'll no talk much, but my apologies about what happened to u in my country ( Niger)🇳🇪🙏🙏🥺 As you've said there's something hiding...but Allah Kareem 🤍🥰 you finally with ur family and funs so alhamdulillah Allah!!! May Allah subhanahu wata'ala continue shower ur life with his blessings and protect u from the bad people ameen ya Hayyu ya Qayyum 🤲 Never give up whatever the situation and keep working hard up to realize ur dream in shaa Allah 😊😊😊
@zacareeya
@zacareeya Жыл бұрын
There's nothing to apologise to you people hate us Nigerians with all your passion then you'll come here and saying we are one
@MoussaAmadou-w5k
@MoussaAmadou-w5k Жыл бұрын
Allah yakara lfy❤❤
@MuhammadLawal-b9c
@MuhammadLawal-b9c Жыл бұрын
May Allah protect you bro Am so proud of you bro❤❤
@fatimazaraabdulkadir7683
@fatimazaraabdulkadir7683 Жыл бұрын
I am not your fan before,but nw I love you,dama bazakasan masoyan gaskiya ba sai ka shiga matsala, Almighty Allah is with you
@YakuzaNous-rx5ft
@YakuzaNous-rx5ft Жыл бұрын
Barka dai
@zibf
@zibf Жыл бұрын
Lallai Kurkuku na gyara. Gidan Dankande yayi abunda ya dace. Allah ya shiryar damu baki daya.
@yusufrobbentv4136
@yusufrobbentv4136 Жыл бұрын
Masha allah watching from dakata kawaji
@shifkalidris2439
@shifkalidris2439 Жыл бұрын
Tin a duniya kenan inzaka gyara Seka gyara
@AbdoulwahabZali-gs1yt
@AbdoulwahabZali-gs1yt Жыл бұрын
Dieu aide nous 🇳🇪💪🤲
@bibifatyy
@bibifatyy Жыл бұрын
I enjoyed this 🥳 And I love your shoes Madina 😻!
@MuhammadUmar-vz8fl
@MuhammadUmar-vz8fl Жыл бұрын
🤣🤣🤣
@Alkidir1
@Alkidir1 Жыл бұрын
Allah ya kareka 442 Allah ya sare gaba
@lekawar
@lekawar 9 ай бұрын
kaaap Gaskiya wannan akwai kariya. Allah yasa ka sake zuwa mu kamaka akan wannan yiwa kasa kariya
@umarahmed2857
@umarahmed2857 Жыл бұрын
You did Well hajia Madina. Thx
@HassanBello-h6w
@HassanBello-h6w Жыл бұрын
Gsky mr.442 natausayama Mawakinda nafiso Allah yataimakeka yacikama gurinka
@mustaphaibrahim606
@mustaphaibrahim606 Жыл бұрын
So impressed with everything else
@asaminubasaminub5869
@asaminubasaminub5869 Жыл бұрын
Allah ya ƙara da juyin mulkin
@abdulkareemabdulsalamabashe
@abdulkareemabdulsalamabashe Жыл бұрын
So painful story wllhy I begin to lyk yuh bro
@johndeo2394
@johndeo2394 Жыл бұрын
Wallahi 442 yabani Tausayi! Allah sarki
@musasalmanu4169
@musasalmanu4169 Жыл бұрын
Gaskiane yanayinka ya burgeni sosai haka akeson mutum yakasance idan kaddara tasameshi I like your personality.
@hadizaabdullahi2796
@hadizaabdullahi2796 Жыл бұрын
Masha Allah ❤️❤️❤️
@laminouamadou9901
@laminouamadou9901 Жыл бұрын
To allah ya sawkake allah ya sa mu dace
@alimusabachirawakano2708
@alimusabachirawakano2708 Жыл бұрын
Wato mu yan Nigeria bamu da Nuna kabilanci kaji Abin da wani banijare Alkali yake fadamusu wai munfi ku Arziki I love Nigeria ❤❤❤❤
@jamelahrabiu7609
@jamelahrabiu7609 Жыл бұрын
Yan iska ba wlh basa kaunar mu
@zacareeya
@zacareeya Жыл бұрын
​@@jamelahrabiu7609wallahi basa son mu kwatakwata kuma mune muke nuna musu duk daya muke amma su sun tsane mu sosai
@salissoumoussamanirou6847
@salissoumoussamanirou6847 Жыл бұрын
Wlh karyane abin dayafada anijer Babu layan dazemuka
@lawalsamirat5310
@lawalsamirat5310 Жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un hazbunallahu waniimal wakiil Allah ka kiyaye dukan musulman duniya shiga cikin wannan musifar Allah kiyaye imaninmu
@hassanaminu8572
@hassanaminu8572 Жыл бұрын
Gaskiya mun tausaya Maka Dan sanda mukaje ganinsa yasha wahala
@IliyaWanke
@IliyaWanke Жыл бұрын
Allah ya taimaki oga
@ainausarki5913
@ainausarki5913 Жыл бұрын
442 baitaba burgeni ba Amma sanadiyar zuwa shi gidan yari dakuma kaddara da tasameshi akan laifi da Bai Kai ya kawo ba Nima nazama fan Dinka Allah ya kiyaye gaba
@rakiyamuhammad7253
@rakiyamuhammad7253 Жыл бұрын
Allah sarki kowa da kalar Tasa kaddara
@KhadeejahAbdulsalamUsman
@KhadeejahAbdulsalamUsman Жыл бұрын
Wlh 442 yasan meyakeyi very talented and calm
@AliyuMouhamadou
@AliyuMouhamadou Жыл бұрын
Ahhaka zeyi waka metemakawa al umma wannan shiga tashi
@magajim294
@magajim294 Жыл бұрын
Allah sarki rayuwa kenan 😢😢😢
@zarahuabdulrahmanyabagi9507
@zarahuabdulrahmanyabagi9507 Жыл бұрын
😢😢 😂😂
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 Жыл бұрын
Allah Yabaka sana'ar datafi waqa Alkhairi ameen
@umarmuhammad8362
@umarmuhammad8362 Жыл бұрын
Allah ya taimaki 442❤
@NazirouYahaya-iw3wd
@NazirouYahaya-iw3wd Жыл бұрын
Yayi wly allah ❤
@FatimaShehusaid
@FatimaShehusaid Жыл бұрын
Allah sarki💔
@mrpaportv
@mrpaportv Жыл бұрын
We move in sha Allah we ar so proud of u 442
@dahuruahmad5621
@dahuruahmad5621 Жыл бұрын
Allah ya shige maka gaba Mr 442
Mahangar Zamani tare da Adam A Zango kan rayuwarsa
26:50
BBC News Hausa
Рет қаралды 117 М.
Mahangar Zamani tare da Sheikh Aminu Daurawa kan Ayyukan Hisbah
27:40
BBC News Hausa
Рет қаралды 305 М.
Quilt Challenge, No Skills, Just Luck#Funnyfamily #Partygames #Funny
00:32
Family Games Media
Рет қаралды 43 МЛН
The IMPOSSIBLE Puzzle..
00:55
Stokes Twins
Рет қаралды 198 МЛН
Players push long pins through a cardboard box attempting to pop the balloon!
00:31
Smart Sigma Kid #funny #sigma
00:33
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 31 МЛН
HADIZA GABON: Abubuwan da ba mu ji ba game da kama 442 a Nijar.
24:36
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 96 М.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Ibrahim Makari
23:53
BBC News Hausa
Рет қаралды 124 М.
Mahangar Zamani tare da Young Ustaz da Hauwa Liman
33:52
BBC News Hausa
Рет қаралды 8 М.
HADIZA GABON: Naziru ya fadi dalilan da yasa ba sa zama Inuwa daya da Rarara.
52:31
HADIZA GABON: Bosho ya bayyana mini wasu abubuwa da ba ku taba sani ba.
32:29
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 94 М.
Quilt Challenge, No Skills, Just Luck#Funnyfamily #Partygames #Funny
00:32
Family Games Media
Рет қаралды 43 МЛН