Shugaban kasa ne ya jagoranci abin da aka yi mana a Zariya, in ji Sheikh Ibrahim Zakzaky

  Рет қаралды 25,725

BBC News Hausa

BBC News Hausa

2 жыл бұрын

Cikakkiyar hirar da BBc ta yi da Sheikh Ibrahim Zakzaky a garin Abuja. A cikin hirar ya fara da bayanin abin da ya same shi da iyalin shi a Kaduna har zuwa tsare shi da aka yi a gidan yari da kuma har lokacin da aka sake shi daga kurkuku.

Пікірлер: 52
@mustaphabashir8392
@mustaphabashir8392 2 жыл бұрын
Allah ya Qarawa Aisha Uwar Muminai, da Abubakar, da Umar da Usman da Ali da kuma sauran sahabbai daraja
@Stinger313
@Stinger313 6 ай бұрын
Masu addinin Shari'a sabanin hankali Wanda ya zagi sahabi kafiri ne Zindiqi 🤔 Wanda ya kashe sahabi kuma Adili ne Salihi 🙆
@belloshehu9193
@belloshehu9193 2 жыл бұрын
Allah Ya isar maka Malam, hakika Allah Ya nuna aya ga masu hankali game da yunkurin kashe ka
@Stinger313
@Stinger313 6 ай бұрын
Zakzakyn Allah da Annabin sa, Allah ya qara lafiya da Nisan kwana🌹❤️🌹
@belloshehu9193
@belloshehu9193 2 жыл бұрын
Allah Sarki! Wallahi ban taba ganin Wanda aka zalunta kamar Wannan bawan Allah ba.
@ibrahimayahayamahamadoumol9561
@ibrahimayahayamahamadoumol9561 2 жыл бұрын
Kadan daga cikin azabar dunia Kenan da duk Wanda yake zagin sahabai da matayan manzon rahama.... Allah ya kara idan ba-atuba bah
@shehuibrahim3494
@shehuibrahim3494 3 ай бұрын
04.40am ALLAH Ya kara lafiya da tsawanchin kwana mai albarka
@usman6318
@usman6318 2 жыл бұрын
Kadan daga cikin abunda zaifaru da duk wanda zai zagi Sahabbai tunda daga Duniya kafin Lahira. Gobe kiyama kuma Allah ya maka sakamakonka dai dai da abunda kayi in baka tubaba.
@muhammadabdullahi6333
@muhammadabdullahi6333 2 жыл бұрын
Da Ja'afar Mahmud Adam da Albani Zaria su kuma wa suka zaga da aka kashe su ma? Ko suma suna can lahira suna karban nasu kidan janaral Maalik?
@shaheedbeheshti3160
@shaheedbeheshti3160 2 жыл бұрын
Wallahi Ajiyar Allah ne kai. Allah ya saka maka. Allah ya cigaba da kare ka daga sharrin masu sharri.
@muhammadyasinhashim1873
@muhammadyasinhashim1873 Жыл бұрын
Ana gaba Kanata gaba gaba dai gaba dai nasiru Mahdi ya mujaddadi 🌹
@user-ky4sh9gn9b
@user-ky4sh9gn9b 2 ай бұрын
Duk wanda yace baya san sahabbai Allah y dora masa wahala
@anasmukhtarhayinalhaji8464
@anasmukhtarhayinalhaji8464 7 ай бұрын
Allah Ya isamma Malam da dukkanin wadanda aka zalunta da ji musu ciwo da waɗanda aka kashe
@MShamsuddeen
@MShamsuddeen 2 жыл бұрын
Allah ya saka wa kowa gwargwadon niyansa
@alameenzakariyyaibraheem8981
@alameenzakariyyaibraheem8981 2 жыл бұрын
Haba birema nagodi Allah wadan ka Shi'a haske ya bayyana Allah tsinewa Mai zagin sahabban ma'aikina Baku ga komai ba wallahi damu abibakarawa ne muka haukanku da abin yafi haka Allah karamuku musifar datafi wacce kuka sha matukar Baku tuba ba Kun daina zagin alayan gidan Annabi s.a.w da sahabban sa ba
@belloshehu9193
@belloshehu9193 2 жыл бұрын
Ana zaginsa yana kara samun lafiya. Anya wannan ba ishara ba ce? Mai zagin Sahabbai Allah Yayiwa wannan tagomashi? To sai dai in Ubangiji ne bai kyautawa sahabbbai ba da ya sake raya mai zaginsu ya Kuma ba shi lafiya. Anya masu hankali ba su idraki?
@user-dm1my6hi9s
@user-dm1my6hi9s 10 ай бұрын
Waazin malam zazzaki
@salahuddeensibaalhassan731
@salahuddeensibaalhassan731 2 жыл бұрын
ALLAH YA ISAR MAKA SAYYID [H] 🌹
@user-dm1my6hi9s
@user-dm1my6hi9s 10 ай бұрын
Allah yakarawa malam lfy
@user-qg4ko9mi6g
@user-qg4ko9mi6g 2 ай бұрын
Uwarka tacika salahudeen sibaa Shege dan shegiya dan budurwa balagaza marar daraja
@hussainikanta8542
@hussainikanta8542 2 жыл бұрын
Labbaika Ya Alzakzaky
@hameedermturaki6851
@hameedermturaki6851 2 жыл бұрын
Allah ubangiji ya saka mana 🥲😭
@djhikimarmawaka24tv
@djhikimarmawaka24tv 2 жыл бұрын
Allha kara sari🤲🏻
@hameedermturaki6851
@hameedermturaki6851 2 жыл бұрын
Ya Allah abbanmu 😭😭😭😭
@muhdbalaafuwa9011
@muhdbalaafuwa9011 2 жыл бұрын
Ya Shugaba ka amshi uzurina.
@gamomuhammad5280
@gamomuhammad5280 2 жыл бұрын
Allah yekiyauta
@KITABU497
@KITABU497 2 жыл бұрын
Allah yakaromaka Masifar da Tafi Wannan Indai baka Tubaba
@auntynhajiya3355
@auntynhajiya3355 2 жыл бұрын
Subahanallah musulme dan uwan musulmi ne munawa junanmu kyawawan addu'a
@abdul-shakulkassim3029
@abdul-shakulkassim3029 2 жыл бұрын
Haba dan uwa me yayi zafi Musulmi dan uwanka?
@KITABU497
@KITABU497 2 жыл бұрын
Mai zagin Sahabban Annabi
@auntynhajiya3355
@auntynhajiya3355 2 жыл бұрын
@@KITABU497 Duda haka sai muye musu fatan shiya tasanadin hakan
@aliyuauwal7297
@aliyuauwal7297 2 жыл бұрын
Ni Dan izalane Amma sai da nayi kuka idan ubanka ne wannan zakaji Dadi
@Yahayaby2Tv
@Yahayaby2Tv 2 жыл бұрын
To Allah shi kyauta.
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 2 жыл бұрын
Hmm 🤔 toh fa 🙄 Allah shi kyauta gaba 🤲
@ammarullahtv
@ammarullahtv 8 ай бұрын
Ido 07:00
@shiainafrica
@shiainafrica 2 жыл бұрын
Wasu gasu cib cib sai ka cire hankali Allahu knan yanda yaso zayayi a biyoshi dinma sai yaso za’ayi…….inda kuna da hankali da ba fada zakuyi ba yau shekara nawa da ta’addancin buhari a Zaria amma sau nawa Buhari ya fita neman lafiya? Sheikh zakzaky da baije ko ina ba kuma ya fishi lafiya. Wannan kadai ma aya ce, ashe zagin sahabbai shine ka wulaqanta a duniya toh inaga sahabban da suka zagi imam Ali har suka kashe wasu sahabban da basu tare dasu? Duk wanda kaji yana kunfar baki akan sahabbai toh irin su Yazeed da Mu’awuya yake magana baka taba jin sunce wani abu akan Abu zar ko Miqdad ko Salman sai wanda suka yaqi da Ali
@nuraadamuyahaya4444
@nuraadamuyahaya4444 2 жыл бұрын
Akwai Hisabi ! Akwai Makoma !!
@aobfallatah181
@aobfallatah181 2 жыл бұрын
Karya zala an ciri ido kuma ya koma daidai ,🤣🤣🤣🤣
@sidikazimmuhammad6916
@sidikazimmuhammad6916 2 жыл бұрын
Ƙaɗan daga cikin ikon Allah kenan
@kasimuumar7951
@kasimuumar7951 2 жыл бұрын
BBC
@saifullahiharuna6884
@saifullahiharuna6884 2 жыл бұрын
Ban taba ji ina San bahariba kamar lukacin da naji ankai muko hari Allah ya samah cutar daza karasaka makaryaci
@shiainafrica
@shiainafrica 2 жыл бұрын
Toh da Buhari yai ta’addancin da yai kukaji dadi yanzu ina dadin?? Kuma me buhari ya tsinana maka zuwa yanzu?? Duk abunda sukai basuyi nasara ba sun kasheshi allah ya dawo dashi, sun hanashi fita Allah ya bashi lafiya sunje kotu sunsha kunya toh sai meh kuma??😂😂 jahilci rigar qaya
@adamumar8479
@adamumar8479 4 ай бұрын
Ta garin masara ma kadai ya isheka dan shegiya
@aliyuauwal7297
@aliyuauwal7297 2 жыл бұрын
Ko yanxu Allah yachire Albarka a mulkin bahari wallahi
@sose43
@sose43 2 жыл бұрын
wannan dan jaridan beyi tambayoyin dayakamata yayi ba. Mai yasa kowani gwamnati take kamashi a nigeria, wani malami ne aka kashe wa yara shida . saboda yaga zai iya gwabzawa da soja ne .
@belloshehu9193
@belloshehu9193 2 жыл бұрын
Ana zaginsa yana kara samun lafiya. Anya wannan ba ishara ba ce? Mai zagin Sahabbai Allah Yayiwa wannan tagomashi? To sai dai in Ubangiji ne bai kyautawa sahabbbai ba da ya sake raya mai zaginsu ya Kuma ba shi lafiya. Anya masu hankali ba su idraki?
Sojoji sun zo gidana ne da niyyar su kashe ni - Sheikh Zakzaky
17:34
BBC News Hausa
Рет қаралды 19 М.
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 64 М.
Мы никогда не были так напуганы!
00:15
Аришнев
Рет қаралды 2,3 МЛН
버블티로 체감되는 요즘 물가
00:16
진영민yeongmin
Рет қаралды 63 МЛН
Yadda ake gane an kamu da cutar ƙyandar biri
2:52
BBC News Hausa
Рет қаралды 5 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Bashir na Daɗin Kowa
5:48
BBC News Hausa
Рет қаралды 5 М.
Мы никогда не были так напуганы!
00:15
Аришнев
Рет қаралды 2,3 МЛН