Sojoji sun zo gidana ne da niyyar su kashe ni - Sheikh Zakzaky

  Рет қаралды 19,167

BBC News Hausa

BBC News Hausa

2 жыл бұрын

Kashi na biyu kenan na hirar da muka yi da jagoran 'yan Shi'a a Najeriya. Ya bayyana yadda hukumomi gidansa da abin da ya biyo bayan zuwan sojojin gidansa.

Пікірлер: 71
@medoneniggah1758
@medoneniggah1758 Жыл бұрын
Allah yasaka muku 🙏🏻
@mohammedmuntaka2431
@mohammedmuntaka2431 2 жыл бұрын
اللهم اغفرلنا أجمعين
@YoussoufAbouzeidi
@YoussoufAbouzeidi 2 ай бұрын
Zakzaki Allah yatsinema albarka
@johndeo2394
@johndeo2394 2 жыл бұрын
Ba’ayi wanda zai taba sahabbai bah kuma allah yakyaleshi wlh! Ko waye sai allah ya wulakantashi 💪
@alfanda9971
@alfanda9971 2 жыл бұрын
Gsky ne
@aminukabir401
@aminukabir401 2 жыл бұрын
Kadan ma ka gani. Duk mai taba martabar manzon Allah da ahlin sa, bazai huta ba nan duniya da kuma lahira.
@ahmadsurajo4518
@ahmadsurajo4518 2 жыл бұрын
Gaskiya ancuci zakzaky
@YoussoufAbouzeidi
@YoussoufAbouzeidi 2 ай бұрын
Kaji tsoron Allah
@isahkuryawalda9960
@isahkuryawalda9960 2 жыл бұрын
Allah ya sawake muna.
@belloshehu9193
@belloshehu9193 2 жыл бұрын
Ni ba ni mamakin masu zagin Shaikh Zakzaky, saboda galibi an cusa musu tunanin ta'assubancin akida da addinin tare da rashin adalci balle su yi amfani da hankali wurin rarrabewa.
@Charcmode
@Charcmode Жыл бұрын
I think Zakzaky would do a better job if leadership than the current Pharaohs.
@sayyadasaadatusulejatv5002
@sayyadasaadatusulejatv5002 Жыл бұрын
Gsky wannan hukuncin yayi yawa,human right ta duba mana,shima fa halittar allah ne,allah ya baka hkr al zakzaky
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 2 жыл бұрын
Allah Ya ɗaukar mana fansa. Allah Ya ƙara wa Malam lafiya da nisan kwana
@alimusabachirawakano2708
@alimusabachirawakano2708 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@rzkzanfara3368
@rzkzanfara3368 2 жыл бұрын
Allah kyauta
@zakariadgt9732
@zakariadgt9732 2 жыл бұрын
Allah ya qara
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 2 жыл бұрын
Allah Ya ƙara lafiya da nisan kwana ba
@Hajia_Reza
@Hajia_Reza 2 жыл бұрын
Ka yi zamanka a Zaria ba ma buqatarka a Kano. Ka bar mu da Gabagadi ma ya ishe mu🤌🤌🤌
@zakariadgt9732
@zakariadgt9732 2 жыл бұрын
Hhhhh to gabagadin ma yana ina?
@Hajia_Reza
@Hajia_Reza 2 жыл бұрын
@@zakariadgt9732 ya na yari ya na cin gabza🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 2 жыл бұрын
In Allah ya yarda husainiyya in dai a Nigeria me ta mutu ramin Karya a kurarrene, Ko Ada can kafin karatun Sunna yayi karfi irin haka bakuyi tasiriba balle yanzu DA Sunna ta mamaye kasar nan .
@usmanbature5904
@usmanbature5904 2 жыл бұрын
Allah ya bamu rai da lafiya. Zamu ga wane ne mai karya.
@belloshehu9193
@belloshehu9193 2 жыл бұрын
Hhhhhhh! Ashe Sunna ce kenan ta koya muku kisan mutane. Da kamfen din a zabi masu kisan 'yan Nijeriya saboda suna ba kungiyoyinku kudi ko?
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 2 жыл бұрын
@@belloshehu9193 Ba haka muke nufiba, sunnace ta tona asirin su zakzaky DA suka shigo da miyagun akidunsu na Shi'a. A lokacin DA ya Fara da'awan Shi ai bai nuna cewa shianci yakeyiba. Sai yazo da da'awar musulunci Kawai. Islam only,ya ja hankalin matasa masu kishin addini amma ba ilimi, shine nake cewa zuwan da'awan Sunna a Kar kashin jagorancin mallam Abubakar Mahmud Gumi Allah ya jikanshi DA rahama,Shi yazo ya koyama mutane karatu ingantacce, ta yanda ake Iya warware zare DA abawa, aka gane muguwar akindan su zakzaky Wanda kwata kwata ba musulunci suka koyarba. Wannan shine Bayani,Kar ka karkatar mini da Magana. Maganar cewa sunnace tace a zabi gwamnatin DA zata zo tasa a kashe mutane,wannan Wani magane da ban irin Naka. Ai Shi zakzaky ya Fika sanin cewa Bada wannan gwamnatin ne Kawai ya taba rigimaba. In ka cire gwamnatin Obasanjo na soja da na civilian sai Kuma gwamnatin Yakubu Gowon Ko DA yake lokacin Gowon ma ba Shi'a. In kacire wadannan ba gwamnatin DA tazo Wanda baiyi rigima da ita , to irin wadannan mutanen ne zaka kirasu mutanen kirki?. Duk abubuwa da suke faruwa DA shi, Shi ya jama kanshi. Kada ya zargi Kowa saidai ya zargi kanshi.
@alfanda9971
@alfanda9971 2 жыл бұрын
Gsky ne kham
@alfanda9971
@alfanda9971 2 жыл бұрын
@@abdullahiibrahimusman8135 nagode gaya Mai gasky tunta Shima baya ganewa
@Hajia_Reza
@Hajia_Reza 2 жыл бұрын
Indai ba za ka kyale Sahabbai ba masifa da bala'i yanzu ka fara ganinsu 🤷🤷
@belloshehu9193
@belloshehu9193 2 жыл бұрын
Ai can baya ma kun ce alhakin sahabbai ya sa aka yi masa haka. To yanzu watakila ma Allah Ta'ala yayi muku laifi da ya sake raya mai zagin sahabbai Kuma ya ba shi nasara ga a kotu akan gwamnatinku. Wallahi kun dai ji kunya akan karya da kazafin da kuke ta yiwa wannan bawan Allah.
@bakirmujaheed841
@bakirmujaheed841 2 жыл бұрын
Tambaya shine idan har zaka iya cewa alhakin sahabbaine ya sa akama malam wannan abun su wa inda ake kashewa ba dare ba rana su mai zakace wani laifi suka aikata ko sukuma annabawa suka zaga ai gaku ga Nigerian shi Mai karfin kashe masu zagin sahabbai baida karfin kareku ne ya kare ku mana ...ga kidnapers nan kisa suke dare da rana amman haryanzu baka jin takamaiman bayani gasu ankashe sama da mutum goma sai karya dai ake mu ko su kidnapers in sun Fi masu zagin sahabbai ne yanci ko kuma abunda sukeyi daidai ne da ba'ayi tackling insu bane?? Sometimes you don't even think reasonable
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 2 жыл бұрын
@@bakirmujaheed841 issue of zakzaky is entirely different from the issue of banditry. Don't make such comparison.
@bakirmujaheed841
@bakirmujaheed841 2 жыл бұрын
@@abdullahiibrahimusman8135 Then what is the issues of zakazaky I would like here from you.
@Hajia_Reza
@Hajia_Reza 2 жыл бұрын
@@bakirmujaheed841 Yo ai shi ya sa ba a son yawan aikata sa6o da zagin Sahabban, idan musiba ta taso kowa da kowa ta ke hadiyewa. Ni yanzu idan aka ce saboda zagin Sahabban da Ibrahim Zaczaky ya ke yi aka samu wannan matsalar da bandits ba zan yi mamaki ba. Simple!
@ukashajibril5706
@ukashajibril5706 2 жыл бұрын
Labbaika Sharfuddeen Zakzaky H
@usamaaminu5001
@usamaaminu5001 2 жыл бұрын
Allah ya karamaku lfy jagorana yakaremana ku, yatabatar damu a mabiyanka.
@abdulganiyuhamza9164
@abdulganiyuhamza9164 2 жыл бұрын
Allah ya taimakeka Ya Malam
@sakinahussaini9185
@sakinahussaini9185 2 жыл бұрын
Allah yakara tsareka daga sharrin masu sharri
@Abubakeerytv2
@Abubakeerytv2 2 жыл бұрын
Allah yakara tsareka malam
@alfanda9971
@alfanda9971 2 жыл бұрын
Wlh naso ya mutu mah ko a Mai ido 1 kamar shara aka debeshi a baro
@adamusaleh2836
@adamusaleh2836 2 жыл бұрын
Kai ka san hakkin mutane ne ka ke tare ma mutanen hanya, ba ruwan ka da uzurin su
@bakirmujaheed841
@bakirmujaheed841 2 жыл бұрын
tambaya anan shine idan hussainiya aka tare musu hanya me yakai su gidan malam ko Shima gidan malam yh tare musu hanya ne? Na biyu shine idan hussainiya aka tare musu hanya me yakai su makabarta inda ake binne wa inda suka mutu har su tono su daga kabarin su ko Shima tare musu hanya ne? Na ukku shine idan tare hanya akayi Mai mata da kananun yara sukayi Suma sun tare hanya? ne mai jariri da baisan komai aka kashe Shima tare hanya yayi? Ga tambaya amsa min su sometimes you people don't even think something reasonable
@adamusaleh2836
@adamusaleh2836 2 жыл бұрын
@@bakirmujaheed841, Ai idan babba ya tare hanya yara ma zasu koya, sannan ai an kirashi cewa yace ma yaran sa su budema Burutai hanya, wai ai sunyi fushi, kuma idan sukayi fushi ko shi ba sa jin maganan shi, ai sunji maganan yaran Burutai, gobe ma su kara
@belloshehu9193
@belloshehu9193 2 жыл бұрын
ALAL HAKIKA ALLAH YA NUNA AYA GA MASU HANKALI GAME DA YUNKURIN KASHE KA DA MAHUKUNTAN KASA SUKA SO SU YI.
@nuragambo8328
@nuragambo8328 2 жыл бұрын
Allah Yai ma Sakayya akan abinda BUHARI DA EL RUFA'I suka yi ma da sauran Magoya bayanka. Dan Darajar Ka'aba da Baitil Ma'amoor
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 2 жыл бұрын
Zakzaky Shi ya Fara tsokanan sojoji Shi yasa abinda ya faru dashi, ya faru dashi. Ai ba a gwamnatin Buhari ka Fara rigima da gwamnatin DA Kuma sojoji ba a gwamnatin Abacha bane a ka koreka a cikin city, ba a gwamnatin good luck Jonathan aka kashe Maka Yara biyuba?. To inko hakane ai ba Kai kadai bane Sai ka tuhumi Kan ka. Kai irin ta'addancin DA Cin mutuncin mutane DA kayi in mutane Basu yafe Makaba wallahi bazaka tsiraba. Baka DA adalci zakzaky, wallahi sababin tsare hanyane ya kawo rikicin Zaria. Amma don rashin adalci irin naka kace bashine dalili ba. Kaji tsoron Allah. Kiri Kiri Duniya ta gani mabiyanka su suka tsarema shugaban sojojin Nigeria hanya hanyar DA kake takama DA ita Kuka hanasu wucewa tareda sunyi sunyi , sun Baku hakuri Ku bude musu hanya Kawai su Wuce Kuka qi Har Kai kanka an Kira ance ka Basu baki su Bari a Wuce kaki, sannan din Rashi adalci zakace Wai ba shine dalili ba, wallahi Kai makaryacine Daman haka kuke Yan Shi'a DA rashin adalci. .
@bakirmujaheed841
@bakirmujaheed841 2 жыл бұрын
@@abdullahiibrahimusman8135 tambaya anan shine idan hussainiya aka tare musu hanya me yakai su gidan malam ko Shima gidan malam yh tare musu hanya ne? Na biyu shine idan hussainiya aka tare musu hanya me yakai su makabarta inda ake binne wa inda suka mutu har su tono su daga kabarin su ko Shima tare musu hanya ne? Na ukku shine idan tare hanya akayi Mai mata da kananun yara sukayi Suma sun tare hanya? ne mai jariri da baisan komai aka kashe Shima tare hanya yayi? Ga tambaya amsa min su sometimes you people don't even think....sannan idan har sojojin Nigeria na iya kwana sama da kwana ukku suna harbin mutanen da basu da makami ai ga birnin gwari nan mai zai Hana suje su muku maganin abunda ke faruwa ba mtswww
@bakirmujaheed841
@bakirmujaheed841 2 жыл бұрын
@@abdullahiibrahimusman8135 ??
@alfanda9971
@alfanda9971 2 жыл бұрын
Hhhhhhhh baka mah ga komai bah
@ibrahimmusa9123
@ibrahimmusa9123 2 жыл бұрын
Allah rusa makiyanka yaa sheikh Zakzaky
@moussayoussif4357
@moussayoussif4357 2 жыл бұрын
Dan shia wawa
@officialabz5397
@officialabz5397 2 жыл бұрын
Mun taho karan ta comment
@kabirmanseer1124
@kabirmanseer1124 2 жыл бұрын
Allah ya sakamaka
@haidardanmamaguy5241
@haidardanmamaguy5241 2 жыл бұрын
BBC Hause I hope you understand what I mean
@haidardanmamaguy5241
@haidardanmamaguy5241 2 жыл бұрын
HARYANZU BAKAYI MASA TAMBAYARDA YADACE BA AINIHIN MUSABBABIN WANAN KISANDA AKAYIMU TARE HANYA SUKAYI MANYAN JAMI,AI SOJA GENAR SUNBASU HAKURI AMMA SUNKI HARMA ANKIRA MANYAN SU YAN SHI’A AMMA SUNKI HABA DOLE RAN MAZA BACE SUKE TSARON KASAR WANI FARIN HULA YAHANASU HABA
@belloshehu9193
@belloshehu9193 2 жыл бұрын
TO halan kai ka fi sojoji da gwamnati sanin doka. Yaya aka yi in gaskiya ne can kotu ba a tuhume shi da laifin tare hanya ba? Me yasa ba ku da hankalin gane makirci? Sannan me yasa kotu ta kasa samunsa da laifi?
@haidardanmamaguy5241
@haidardanmamaguy5241 2 жыл бұрын
DUK QUESTION DA KAIMA YAKAMATA STILL SAKEYIMAI LIKE OTHERS JOURNALIST TABBATARDA ABUNDA KATAMBAYESHI YABADA ANSA AMMA KANA BARINSA YANA TSALLAKAWA
@haidardanmamaguy5241
@haidardanmamaguy5241 2 жыл бұрын
KAMAR BAKA TSARA HIRADA SHIBA KAFUN KAZO GIDANSA KAMAR AKA KAKE TAMBAYARSA ABUN NUFI BAKA RUBUTA TAMBAYOYINDA ZAKAYI MASA BA
@nadjibjamila2490
@nadjibjamila2490 2 жыл бұрын
Kukama ibadane a shianke kowa sai anyi mai nashi daban 😂😂😂
@ummuaishatakhutabuwa4317
@ummuaishatakhutabuwa4317 2 жыл бұрын
kaidama musulmine 🤔🤔🤔
@belloshehu9193
@belloshehu9193 2 жыл бұрын
Ka je ka tambayi hankalinka da zuciyarka ta gaskiya in kana da ita
@ummuaishatakhutabuwa4317
@ummuaishatakhutabuwa4317 2 жыл бұрын
@@belloshehu9193 banida ita shiyasa na tambaya Dan Allah zakzaky musulmi ne 🤔🤔
@belloshehu9193
@belloshehu9193 2 жыл бұрын
To shiyasa ba za ki gane ba? Ba bukatar in cigaba da magana Wanda ya yarda cewa shi bai da hankali?
@ummuaishatakhutabuwa4317
@ummuaishatakhutabuwa4317 2 жыл бұрын
@@belloshehu9193 kai fakasa kanka kumahar yanzu tambaya daya 1 nayi ankasa bani amsa amma kunji kunya wallahi 🤦‍♀️🤦‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🤷‍♀️🤷‍♀️
@nadjibjamila2490
@nadjibjamila2490 2 жыл бұрын
Annabi sallalahu alaihi wa sallam baifi saiduna hasan darjabane a akidar shia🤔
@ummuaishatakhutabuwa4317
@ummuaishatakhutabuwa4317 2 жыл бұрын
🤣🤣🤣kanan maka gani
@idrissousseni7477
@idrissousseni7477 2 жыл бұрын
Matsiyachi Dan shia
Кәріс өшін алды...| Synyptas 3 | 10 серия
24:51
kak budto
Рет қаралды 1,3 МЛН
Khóa ly biệt
01:00
Đào Nguyễn Ánh - Hữu Hưng
Рет қаралды 18 МЛН
Abin da ya kamata ku sani kan Yabon da Sheikh Kabiru Gombe yayiwa Munir Koza | Dan Malam
1:51:02
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 1,4 М.
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 58 М.
A karon na 2, Shiekh Ibrahim Aliyu yayi nasiha tare da fadada jawabi kan Fatawar Prof. Maqari
13:20
APC sa'a ta yi aka sake zaɓen ta a 2019 - Ahmad Lawan
9:49
BBC News Hausa
Рет қаралды 7 М.
Ina Muka Dosa  Nasir Ahmad El Rufa'I Gwamnan Jihar Kaduna
26:11
Farinwata TV
Рет қаралды 25 М.
Fafatawa Tsakanin Sheikh Pantami Da Shugaban Yan Boko Haram
20:14