Allah ya gyara mana su. Muma allah ya shiryemu. Abun ba dadi. Allah ya kara kare mana "Yan sandan mu masu albarka. Batagarin cikinsu kuma allah ya shiryesu.
@رقيهالهوساوي-ظ2ك5 ай бұрын
RAHAMA usman Masha Allah Allah ya karemana ku yansandanmu ma arewa Allah ya shiga Al Amarinku Amin summa Amin
@رقيهالهوساوي-ظ2ك5 ай бұрын
Rahama usman walahaula walaku wata Allah ya shirya
@umarabdullahi93302 ай бұрын
Matsiyaci kawai 😂 Suma matan kwadayinsu ya jawomusu😂😢😢
@aliyuismailzage94522 жыл бұрын
kwadayin sune yakaisu.wallahi ,macen kirki maizai kaita hotel
@ahmadsalehahmadsaleh3691 Жыл бұрын
Allah yaisa mana mu kafintoci
@nafiusuleiman90262 жыл бұрын
Gaskiya wanan mutun yayimin daidai wlp saboda matanne makwadai ta
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x3 ай бұрын
Gara da yayi musu haka tunda basuda sana.a sai karuwanci
@abdallahwaka76522 жыл бұрын
Aslm ,ni Abinda zance saidai ince wannan dan sandan allah ya muka albarka allah ya k'ara bamu irinku masou aiki da gaskiya ina ma fatan alkairi allah chiyima albarka ,daga naka HODIYO dan cin rani a kasar Libya
@FfdFnoffd2 ай бұрын
Shi 😂
@shituyahuza39323 ай бұрын
Suma yan matan kwadayi Allah yakara
@sanialiyuidris62902 жыл бұрын
To seme wannan baedaceba indae ba nasiha zakuyiwa mutaneba, ae Duk wacce tabishi karuwace kawae ku kyaleshi yasan hannun sane
@saliayussif76572 жыл бұрын
Allah will protect you all you this Police officer in nigeria
@attahalhmallam57932 жыл бұрын
Wnn baici ai Masa Haka tunda lefinsa ba fyade bane Kuma duk wacce ta bar gidansu hartabi saurayi wani gari Dan nemana kudi ai amfani da ita to Daman Yar isakace kawai lefinsa na satar ne Kuma Suma idan sun samu dama zasuyi Masa lefin da yafi hakan bariki alalen gero. Allah ya shirya Mana zuriarmu ya Kara taimakon jami'an tsaronmu
@AbubakarLawal-q5v7 ай бұрын
Ai wannan ribar kafa ne😅
@nasiruzagi34022 жыл бұрын
Allah ya shirya
@kokokrolay7833 Жыл бұрын
Adduljabbaru nasuri kabata
@gamboafata7629 Жыл бұрын
Sir Allah yasa I g yamaidaka assistance commissioner Kuma yakawo ka Nan funtua zone
@hafsatibrahimbako57542 жыл бұрын
Allah yakyauta
@bababalabello60122 жыл бұрын
Allah ya tsare mu gaba daya
@TasiuSaidu-qz5jg4 ай бұрын
Anciamana😮😮😮
@zainabaliyu28642 жыл бұрын
duk macen data son abinda take yi. kuma ta son mutuincin kanta. ta yaya zaki je hotel ki iske wani. sai bango ys tsage kadangare yake samun wurin shiga. Allah ya tsare mana yayan mu da kannen mu daga sharrin fasikan zamani
@officialabz53972 жыл бұрын
To ameen amma wannan 80% laifin matan ne wlh me zai kaiki
@murjasunusiadamu9962 жыл бұрын
Subhanallah
@حليمهالهوساوي-ر4ه2 жыл бұрын
Watan Zina tazama abu free agurin yanmata😭
@ayshbeny2 жыл бұрын
Allah Ya shirya yaya muslumai. Iyaye ma akwai sakaci. Yaya zaayi yarinya tana yawo hakan nan? Allah Ya kyauta
@kabiruhassan75722 жыл бұрын
Dan Allah ina son number police din nan
@Auwaluyusuf-si2wg6 ай бұрын
😅😅
@nishaditv69172 жыл бұрын
Kai jama a
@جميلهاحمد-ق7م2 жыл бұрын
Allah ya shiryeshi
@bababalabello60122 жыл бұрын
Allah sa Su gyara halin Su. Ameen Domin kuna cutar Jama,a Kisha ba Kara min laifi bane....
@bababalabello60122 жыл бұрын
Babu wata afuwa in an barsu baxa Su Dena ba.....
@ismailaadamou61602 жыл бұрын
Dan Allah a taimakeni da nambar SP
@chiprinz5741 Жыл бұрын
Izzaso
@abdullahnafiesat49012 жыл бұрын
Allah sarki mai dubu hamsin wlh da nasani dana baka 50k dai
@bellomohanmed86422 жыл бұрын
,
@bellomohanmed86422 жыл бұрын
,
@bellomohanmed86422 жыл бұрын
,
@bellomohanmed86422 жыл бұрын
,
@bababalabello60122 жыл бұрын
Saboda da cuta Allah ya ishan mu matsiyata mungwaye Allah wadai daku