Waiwaye kan munanan hare-haren da Shekau ya jagoranta a shekara 12

  Рет қаралды 882,511

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 174
@JiboMohammed-s6o
@JiboMohammed-s6o Ай бұрын
Ya Allah muntuba,katonamana asirin duk masu tallapama ta,addanci a Nigeria,dakuma duniya bakidaya.
@alameenAminu-tp5cx
@alameenAminu-tp5cx 7 ай бұрын
Kahiren yana cikin Azabar Allah madawamiya Insha Allah
@رقيهالهوساوي-ظ2ك
@رقيهالهوساوي-ظ2ك 7 ай бұрын
Shekau insha Allah ya na wata
@bilyasojatv376
@bilyasojatv376 2 жыл бұрын
Allah yasakama na wannan shekau baida imani Kamar yadda gwamnatin najeriya bata da imani itama gwamnatin najeriya itace assalin kirkiro ta, addancin kasar nan.
@sahalsaidabdullahi3089
@sahalsaidabdullahi3089 4 ай бұрын
Gaskiya BBC Hausa kunyi asarar ma aikaciya
@SalimShuaibu-b9z
@SalimShuaibu-b9z 5 күн бұрын
Wallahi susuka harbi yayata akafa Allah ya isah bamuyafiba wallahi anan kano akayi abun😢😢,😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢 yau shikara kusan goma sha huɗu yanzu haka amma fa akwai Allah zai sakamuna
@yusufmuhammad9948
@yusufmuhammad9948 4 ай бұрын
Allah yaqara mai nauyin qasa munafuki
@MuhammadInuwaYushau
@MuhammadInuwaYushau 9 күн бұрын
ALLAH kiyayemu dawannan Akira.
@yahuzaadamualiyu9693
@yahuzaadamualiyu9693 2 жыл бұрын
Wannan binciken naku marar anfani yajanyo kashe wasu bayin Allah
@usainirzaki6021
@usainirzaki6021 2 жыл бұрын
Amma akarshe kaci ubanka shekau, Dana nun dade muna fada karshen alawa Kasa, yau gashi shekau yazama tarihi, saura su Bello turji da wasu ire-iren su insha Allahu rabbel"Alameen.
@MannirSulaiman-w2h
@MannirSulaiman-w2h 28 күн бұрын
Beautiful innovation project
@hamadoumho8802
@hamadoumho8802 2 жыл бұрын
Wannan bawan allah baya da imani ko daya wlh😥
@IsaMustapha-f7k
@IsaMustapha-f7k 9 ай бұрын
Allah ya jikan Muslimai nikan haryanzu bayarda shekkau yamutuba
@A5_DOLOWO
@A5_DOLOWO 2 жыл бұрын
Allah ya kawo mana karshen duk wani azzalumi na bayyane da na boye a duniya baki daya, ya!!! Hayyu ya!!! Qayyum.
@najibnaabba3926
@najibnaabba3926 7 күн бұрын
Allah ya tsine masa
@RabiuYusuf-mz5hf
@RabiuYusuf-mz5hf 4 ай бұрын
Allah ya kara nauyin kasa shekau
@AdamuYakubu-f5m
@AdamuYakubu-f5m Ай бұрын
Allah Wadai da
@selysuserlysu9382
@selysuserlysu9382 2 жыл бұрын
Allah Dauwamar Dashi A Wuta
@IbrahimMuhammad-fw6us
@IbrahimMuhammad-fw6us Жыл бұрын
Allah yakara nauyin kasa
@Ssmula
@Ssmula 4 ай бұрын
Allah Ya Dauwamar Dashi A Jahannama
@CalmFlower-qt4yq
@CalmFlower-qt4yq 5 ай бұрын
Allah yayima wadan suka mutu shikuma allah shiyyemu
@assoumanealtoibrahim1101
@assoumanealtoibrahim1101 11 ай бұрын
Maci ya Amnar musulmi '''' Allah ya saka muna
@assoumanealtoibrahim1101
@assoumanealtoibrahim1101 11 ай бұрын
Allah ya karé mu Afrique
@Zainabidrees-z7i
@Zainabidrees-z7i 10 ай бұрын
allah yastaremana imaninmu
@BASHIRUMAR-r7o
@BASHIRUMAR-r7o 4 ай бұрын
Allah ya kawamana karshin taadanci.
@HabibaMuhammad-y6y
@HabibaMuhammad-y6y 4 ай бұрын
Allah ya samuda ce
@AminuSani-i2v
@AminuSani-i2v 5 ай бұрын
Allah yasa mucikada imani
@Malikakabiruabubakar
@Malikakabiruabubakar 4 ай бұрын
Insha allah yana can jahannama dasu firauna
@MuhammedIdris-e8w
@MuhammedIdris-e8w 4 ай бұрын
Wlh mu haryanzu muna fama da taadanchi Boko haram akaramar hukumar jahar borno gwoza Allah ne kadai gatan mu kullum suna kashe mana mutane Allah yakawo mana dauki ameen ya hayyu ya qayyum
@IliyaIsah-v2o
@IliyaIsah-v2o 11 ай бұрын
Allah ya kara masa nauyin kasa
@namalamfaruk2837
@namalamfaruk2837 10 ай бұрын
Allah ya nisanta shekau da rahmar sa..Allah ya isa...sauran yan taadda ma Allah ya karya su, Allah ya nisantasu da rahmar sa..
@حسنالهوسه-ظ2ع
@حسنالهوسه-ظ2ع 2 жыл бұрын
ابو ابو محمد الله يسعدك يارب العالمين وياك يارب العالمين
@abdulganihu9622
@abdulganihu9622 2 жыл бұрын
T
@abdulganihu9622
@abdulganihu9622 2 жыл бұрын
P
@hassanahmadu2053
@hassanahmadu2053 Жыл бұрын
Akwai matsala Allah yakiyaye
@Yasar0001
@Yasar0001 10 ай бұрын
Allah ya gafarta wa Wanda muka rasa
@aminoulaouali3061
@aminoulaouali3061 2 жыл бұрын
Allah yasa mucika da imani, amine
@رقيهالهوساوي-ظ2ك
@رقيهالهوساوي-ظ2ك 4 ай бұрын
Allah ya Kara Masha nauyin kasa
@TchmnInnconu
@TchmnInnconu 9 ай бұрын
allah kagafartama mai gida na
@abusumayyaabusuyya4954
@abusumayyaabusuyya4954 2 жыл бұрын
Wallahi komi lokaci ne , kamar yanda chekau yazzama tarihi haka incha'allah watarana su bello turji za'a bada nasu tarin ,lokacine kawai bayyiba
@kalmusty
@kalmusty 2 ай бұрын
Yana Chan yana karba Allah ya ƙara azaba me raɗaɗi 🙏
@ADOUMISSOUFOU
@ADOUMISSOUFOU 4 ай бұрын
Kowane inta-adda,karshe'n shi cenan!Sinanne kawaï !
@حسنالهوسه-ظ2ع
@حسنالهوسه-ظ2ع 2 жыл бұрын
ابو ابو محمد الله يسعدك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك
@maeomeki9260
@maeomeki9260 Жыл бұрын
Allah yaqarawa shekau azabar qabari da wutar saqar
@AdamuHusseinijibrin
@AdamuHusseinijibrin 8 ай бұрын
ALLAH YAKARA TSINE MASA ALBARKA YASASHI AWUTAR JAHANNAMA.SAKAMAKON YANDA YAKISA MUSULMI
@aishmuhamedaisaishmuhamedais
@aishmuhamedaisaishmuhamedais 6 ай бұрын
Allah y Kara mishi zxaba shekau😢😢😢😢
@basiruusmanrunji1073
@basiruusmanrunji1073 2 жыл бұрын
Allah yakawo muna karshen wannan matsaloli dake faruwa a Arewa
@Al-hasnaweyTV
@Al-hasnaweyTV 11 ай бұрын
Ya Allah muna rokonka da sunayenka kyawawa da siffofinka tsarkaka kada wannan musibar ta sake mai-maituwa a cikinmu.
@umaradamu6984
@umaradamu6984 2 жыл бұрын
Allah yay gafarta musu amen summer Amin
@EarthmanAwsome
@EarthmanAwsome 2 жыл бұрын
Allah ya tsine Mai
@webvhf8398
@webvhf8398 2 жыл бұрын
Allah ya kara yimana magani iririnsu
@SagiruSadik
@SagiruSadik 3 ай бұрын
Labarina
@hadizaebueraboriba4344
@hadizaebueraboriba4344 7 ай бұрын
Allah ya dauwamardashi ajahannama
@Jabirmalami-og2uz
@Jabirmalami-og2uz 6 ай бұрын
Nice meeting your station
@MusaIdris-e3v
@MusaIdris-e3v 6 ай бұрын
Allah ya kieta
@حسنالهوسه-ظ2ع
@حسنالهوسه-ظ2ع 2 жыл бұрын
ابو ابو محمد الله يسعدك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك
@NasiruUmar-y3z
@NasiruUmar-y3z 11 ай бұрын
Allah dai yawada ren she kau dai
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 жыл бұрын
Allah Ya Kawo Karshen Su Bello Turji Kamar Yadda Ya Kawomana Karshen Shekau. 😒😒😒
@Usmanumar-mb6sk
@Usmanumar-mb6sk 8 ай бұрын
allah ya jiqan mlm 👏👏
@abubakarabdullahi7550
@abubakarabdullahi7550 6 ай бұрын
Allaah ya tsine masa albarka.
@AbbayeAbba-si1zi
@AbbayeAbba-si1zi 8 ай бұрын
Allah ya cine ma BBC ALBARKA da ma,'AIKATANTA
@samspedyfanschannel9095
@samspedyfanschannel9095 8 ай бұрын
Saboda May Kace Haka
@muhammadaadamu154
@muhammadaadamu154 7 ай бұрын
Allah ya Isa wlh
@mk221tv8
@mk221tv8 2 жыл бұрын
Duk kashe kashen da shekau yayi kuka lissafa kunbar garinmu damasak😭 mutum dubu nawa aka kashe mana harda Uwata da matata 😭😭😭har kunfara bani haushima dan Allah kudaina tunamana 😭😭 dan Allah 😭 dan annabi please
@sasbidosumaila2488
@sasbidosumaila2488 Жыл бұрын
Allah sarki Allah yajikansu dama sauran musulmai Baki daya. Shikuma Allah yayi Masa yadda yayi
@LawanAdamu-qt2mu
@LawanAdamu-qt2mu 11 ай бұрын
Allah yajikan shekau
@TchmnInnconu
@TchmnInnconu 9 ай бұрын
allah kajikan bawan ka ameen🤲🤲🤲
@AbubakarAhmad-eq7wx
@AbubakarAhmad-eq7wx 5 ай бұрын
Kaima arne ne
@TayeTaylor
@TayeTaylor 9 ай бұрын
Allah ya tsine masa albarka
@DahiruShuaibu-pd3ny
@DahiruShuaibu-pd3ny 9 ай бұрын
Allah yabamu Zaman lafiya
@حسنالهوسه-ظ2ع
@حسنالهوسه-ظ2ع 2 жыл бұрын
ابو ابو محمد الله يسعدك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك يارب العالمين وياك يارب
@NajibouRashid
@NajibouRashid 4 ай бұрын
Slm
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 11 ай бұрын
I Allah yakawo karishen turji da wadan da suka sa su turji suyi wadan da suke da hanu ga wannan taaddadn cin da turji keyi ya Allah kadora musu da masifa da zai sasu gaba har sumatna da hayya cinsu
@HassanMuhammad-v4p
@HassanMuhammad-v4p 5 ай бұрын
Labari gombe
@abubakaraminu-ey2cc
@abubakaraminu-ey2cc 7 ай бұрын
Muhammed wardi bin usman sodan?❤
@ABDUL-by4pb
@ABDUL-by4pb 2 жыл бұрын
Hmmmmmmm potiskum yobe state paa
@usmansani5440
@usmansani5440 2 жыл бұрын
Allah ya isa
@MaduBuba
@MaduBuba 4 ай бұрын
❤❤❤🎉🎉🎉
@babangidaAbdullahi-y5q
@babangidaAbdullahi-y5q 3 ай бұрын
Ai,kuwa bazamutaba mantawa da shekaw
@synyahuza5897
@synyahuza5897 2 жыл бұрын
A gaskiya BBC kuma kuna da matsala domin bai dace ba har a ke tunawa da mutumin da bai shuka abun alkhairi ba
@JerryAiki
@JerryAiki 5 ай бұрын
jerry aiki
@storyoflifetv4311
@storyoflifetv4311 2 жыл бұрын
Allah ya getasa wutar jahannama ya tsine masa albarka
@abubakaraminu-ey2cc
@abubakaraminu-ey2cc 7 ай бұрын
Muhammed wardi bin usman sodan?
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 11 ай бұрын
Baadai ce kowani ba barbare dan.boko harambaYa Allah bamuda karfa bamu dadaura saikai ya Allah ka isamman stkaninmu da azzaluman dasa ke cut 11:52 arda wanda baijiba bai ganiba
@ثانيمعمر
@ثانيمعمر 2 жыл бұрын
allah ya tsinimai albarka
@abubakaraminu-ey2cc
@abubakaraminu-ey2cc 7 ай бұрын
Muhammed bin usman wardiy?
@HarunaSaidu-s3v
@HarunaSaidu-s3v 11 ай бұрын
Santara afirik
@FormayPersonal
@FormayPersonal 9 ай бұрын
AsmYANZU YANAH INAH
@aminausman2869
@aminausman2869 2 жыл бұрын
Amma har yanzu babu tabbacin mutuwarshi tunda babu wanda yanuna gawarshi
@princemaizamanitv836
@princemaizamanitv836 Жыл бұрын
Nima dai haka nace
@duhoouit9458
@duhoouit9458 Жыл бұрын
Danben nageria
@AdamuabdullahiIsah-go7my
@AdamuabdullahiIsah-go7my 7 ай бұрын
Kwana casa in
@assoumanealtoibrahim1101
@assoumanealtoibrahim1101 11 ай бұрын
Allah hu Akbar
@MohammedABAL
@MohammedABAL 10 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@EarthmanAwsome
@EarthmanAwsome 2 жыл бұрын
Bazan taba mantawa da 1/1/2012/😥
@sarmarugatv
@sarmarugatv 11 ай бұрын
Hi
@Sanwinga
@Sanwinga 5 күн бұрын
Mutumin nan ya zaluncemu matuka
@dauradaura-sj8xy
@dauradaura-sj8xy Ай бұрын
17aq😅
@banbbabanbba9356
@banbbabanbba9356 2 жыл бұрын
Sam wannan bai dace dah adinga yaba musu wannan karin karfi kenan Adaina sah wannan dan Allah
@HauwaAhmadhammajo-qc7ds
@HauwaAhmadhammajo-qc7ds 7 ай бұрын
Tasinewa takare ya na chan yanzu yana karban rashen imanisa ya allah ka kara saremana imanimu
@umarsulayman1661
@umarsulayman1661 2 жыл бұрын
Halima bakin arne zaki ce yana can yana girbar a binda yashuka
@ManmanMaazou
@ManmanMaazou 11 ай бұрын
❤❤❤😂
@abdulhamednovaabdulhamed4464
@abdulhamednovaabdulhamed4464 2 жыл бұрын
Good
@zakaria.abdullahi
@zakaria.abdullahi 2 жыл бұрын
Subahanalla.💥💥
@MUKHTARAHMADHASSAN-gl8hs
@MUKHTARAHMADHASSAN-gl8hs 9 ай бұрын
Duniya labari
@SamdudeennasirIbrahim
@SamdudeennasirIbrahim 9 ай бұрын
Subhanallah
@حسنالهوسه-ظ2ع
@حسنالهوسه-ظ2ع 2 жыл бұрын
ابو ابو محمد الله
@AbdulAzizNura-wc8pt
@AbdulAzizNura-wc8pt 11 ай бұрын
Very 😂😂😂😂
Najeriya: Matsalar fashin daji - Labaran Talabijin na 25/07/22
10:01
BBC News Hausa
Рет қаралды 975 М.
Boko Haram: Mace Daya Tak Aka Bari a Damasak
3:21
VOA Hausa
Рет қаралды 736 М.
Жездуха 41-серия
36:26
Million Show
Рет қаралды 5 МЛН
Mahangar Zamani tare da Sheikh Aminu Daurawa kan Ayyukan Hisbah
27:40
BBC News Hausa
Рет қаралды 318 М.
TEST OF FAITH (Amplifiers TV - Episode 33)
6:02
Amplifierstv
Рет қаралды 42 МЛН
Babban abin da ya haddasa yakin Rasha da Ukraine
4:34
BBC News Hausa
Рет қаралды 97 М.
Boko Haram: Who is Abubakar Shekau? - BBC News
2:32
BBC News
Рет қаралды 1,9 МЛН
Iyalan da suka kwashe fiye da shekara 50 suna haƙa kabari a Najeriya
5:33