Bosho tv (Gidan Gwagware) kashi na Uku

  Рет қаралды 30,817

Bosho Tv

Bosho Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 28
@oumaroumoussaabdoulkader5252
@oumaroumoussaabdoulkader5252 3 жыл бұрын
Amma fah nan Ado Gwanja ya tamyeka shika shikan musulunci , kace sarki musulmi, sarki gwandu, sarki kano , ko suwasuwa... Har kace in ka kafa goshin ka baka tasawwa , Mai gidana Bosho kenan
@MusaAlhsan
@MusaAlhsan 3 жыл бұрын
Baba bosho kayi hankali da daile fa tsohon dan taurinefa ninena musa alhasan daganan tarhuna Libiya inmukufatan alheri
@oumaroumoussaabdoulkader5252
@oumaroumoussaabdoulkader5252 3 жыл бұрын
Assalamaaleykum, Yayi Uban Gambo Gambara Baban Salé, kai kadai kake gorzo, Allah ya ja zamani, gidan gaba naka gidan baya karnuka da mutane, sa'a dai mai gidan Da'Ile
@samsonbitrus2051
@samsonbitrus2051 3 жыл бұрын
Allah rabamu da rashin ganewa da jitajita, Hmmmmm Allah kawo Mana karshen rashin zaman lafiya da hargisi a Najeria da doron kasa duka.
@musaameenu2569
@musaameenu2569 3 жыл бұрын
Bosho da nace dabgenka xamuyi mugun duka xamuyi ma kaji inda anan kadau wayar Sanaata suwo kaya nakawo Nigeria kamar su takalmi jaka haka
@ibrahimrabashinkauna3070
@ibrahimrabashinkauna3070 3 жыл бұрын
Masha Allah ❤️❤️❤️😂😂😂bosho muna godiya sosai
@sinuchisbkf1401
@sinuchisbkf1401 3 жыл бұрын
Hhhhhhh zaman gowro da gowro agida guda sai godiya bosho idan kayi wasa su da ile zasu rai naka fa kadai na yimusu dariya kaji👂 bayan haka inagaisuwa dafatan alkhairi
@karimouisa4186
@karimouisa4186 3 жыл бұрын
Salm mashala nawa bosho
@ibrahim.elkaba1681
@ibrahim.elkaba1681 3 жыл бұрын
Aa bosho munga shaida da ile na Sallah
@salissououmarou3394
@salissououmarou3394 3 жыл бұрын
SLM bocho TV ina yimuku fatan alheri zuwa gareku ya kwana biyu da fatan kuna cikin kochin lafiya daga naku salissou oumarou Libye zal leta
@danhajiyasalifou5609
@danhajiyasalifou5609 3 жыл бұрын
Aslm baba da’ila kabar biyewa bosho yaji baban nawara suna Fira akan ana kashe mutane ,bosho yaji ya cema ana kashe mutana a bakin titi
@umarmurtala8090
@umarmurtala8090 3 жыл бұрын
Hahahaha anayi muna dariya Oga bosho Mai 1777 Kenan Da'ile da bi tsami Kuna kokari fa da gogan namu Gsky kudai gidan naku akwai manya Mutan port Sudan suna neman haske wajen gogan fa Sunan kankara da gawayi suke so da larabci dana goba da mangoro
@danhajiyasalifou5609
@danhajiyasalifou5609 3 жыл бұрын
Malan bitsami na gaisheka ka iya zama da bosho idan yana zuba karya saurare kawai kakeyi sai ya gaji ya tashi baba bosho a canza
@kabiruabdulsalam8603
@kabiruabdulsalam8603 3 жыл бұрын
Allah sirki bosho yakamata karinka tsaida gaskiyarka
@ibrahim.elkaba1681
@ibrahim.elkaba1681 3 жыл бұрын
Hhhhh bosho ashedai anyi sata Kabi ahankali liman zaima yasin kakoma kuturu
@musaameenu2569
@musaameenu2569 3 жыл бұрын
Naji dadi wannan kalangun naka akwai wani biki na murnar tafiyar corona xamu gayyaceka amma kai xakai visa da kudin jirgi ba ruwa
@innosamaazu1416
@innosamaazu1416 3 жыл бұрын
Kai oga bocho kai da zakaje jahadi katsaya kana waka haba oga bocho ayi wankan tsarki afita
@spasalissou7453
@spasalissou7453 3 жыл бұрын
Towannan fada Maikama da tamachayan rake Tobabanti Baganeba bocho bakadakowa Agudan haya kabihankalifa bitsami Nanan da eli
@gdumaabakar9467
@gdumaabakar9467 3 жыл бұрын
Maman🇳🇪🇳🇪🇳🇪🤲🤲🤲👍🤝🙏
@sinuchisbkf1401
@sinuchisbkf1401 3 жыл бұрын
Kuma bayan haka inagaisuwa gaduk wanda ake sada zumunci dasu da wanda ake shirin gidan gwagware amiƙawa kowa saƙon gaisuwa ta Nagode
@muhammedabdullahimuhammed6995
@muhammedabdullahimuhammed6995 3 жыл бұрын
tsohon soja Maganin yan tauri likitan mahaukata kana musu magani Suna zaginka Gidan Rina a yaga a gudu Nokia riqe chaji
@abdourahamane6865
@abdourahamane6865 3 жыл бұрын
Bosho a koma makaranta &da ili ina Mika gaisoua da kay da Saoura abokai nina n'a kout Abdou Rahamane daga côté d'Ivoire
@garbajamilou2161
@garbajamilou2161 3 жыл бұрын
Yao fa comanda abun ba dama
@rabilusanam1122
@rabilusanam1122 3 жыл бұрын
ماشاءالله تبارك الله
@سعدسنوسي-ز3ج
@سعدسنوسي-ز3ج 3 жыл бұрын
حاك
@danhajiyasalifou5609
@danhajiyasalifou5609 3 жыл бұрын
Hhhhh baba da’ile bosho korarar dabbobi yayi ba ta mutane ba Allah ya taimake mu Baki daya
@kawyawatv4572
@kawyawatv4572 3 жыл бұрын
Kai wanan kidan chatane kokuwa domin yada kassan maman chata
@tasiuubale4771
@tasiuubale4771 3 жыл бұрын
Dakyau
Bosho tv (Gidan Gwagware 6)
26:50
Bosho Tv
Рет қаралды 22 М.
Bosho tv(Gidan Gwagware
            kashi na 1)
24:19
Bosho Tv
Рет қаралды 29 М.
The evil clown plays a prank on the angel
00:39
超人夫妇
Рет қаралды 53 МЛН
Support each other🤝
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 81 МЛН
Bosho tv ( Bosho Allah ya Maimaita)
22:05
Bosho Tv
Рет қаралды 8 М.
Bosho tv (Gidan Gwagware 11)
34:41
Bosho Tv
Рет қаралды 28 М.
Bosho tv (Bosho an bashi a baibai)
18:49
Bosho Tv
Рет қаралды 15 М.
Bosho tv
(Gidan Gwagware 5)
25:51
Bosho Tv
Рет қаралды 38 М.
Bosho tv (Gidan Gwagware 74) Akaranbana
13:40
Bosho Tv
Рет қаралды 24 М.
Bosho tv (Damamusau)
19:01
Bosho Tv
Рет қаралды 8 М.
Bosho a gidan Gwagware (A Duniya)
16:54
Bosho Tv
Рет қаралды 15 М.
BOSHO TV (LAIFI TUDU NE)
12:13
Bosho Tv
Рет қаралды 108 М.
Bosho tv (Rabon Kwado)
29:25
Bosho Tv
Рет қаралды 41 М.
Bosho tv (Gidan Gwagware 57)
16:35
Bosho Tv
Рет қаралды 24 М.