Allah sarki nasan wannan hajiyan a kaduna ina sayan magani a wurin ta
@رقيه-ف3ك6 күн бұрын
Iko sai Allah babanmu ahamad isah Muna godiya so sai Allah ya saka muku da alkhairi Dan hajiya allah ya temakeku Bijahi Rasulullah sallallahu alaihi wasallama ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@RabiaAdam-jc1iy6 күн бұрын
Allah yaqara kareku yaqara tsareku.Ahmad Isah Baban kowa.Allah yaqara haquri dad juriya .inzamu gyara mugyara.Allah yabamu ikon gyrawa
@AbdullahiishaqKwankiyal-m1u5 күн бұрын
Innahlillahi WA innah ilaihirraji uun wai mike faruwa a Arewa ne wannan irin zalunci haka
@RabiaAdam-jc1iy6 күн бұрын
Dan hajiya sannu da qoqari.Allah yataimaka.akwai lauya akwai lauyee
@nanafirdausaliyu15116 күн бұрын
Assalamu alaikum warhmatullah Allah ya kaarawa wannan shiri kaariya da albark Allah ya saaka wa mutanan chiki albarka ya kaara maku hakuri da juriya. Abin ba mai sauki bane. Gaskiya wannan maatan tayi kokari kwarai da gaske. Allah ya baawa babanmu ikon bimata hakii. Allah ya baamu ikon tarbiyyan yaaranmu yadda zasu kaara daukaka wannan shiri da kulaawa da alumman Nigeria .
@IsmailSada-r7n6 күн бұрын
Allah yakareka don annabi Muhammad
@RabiaAdam-jc1iy6 күн бұрын
Alhamdulillah babanmu .arewa na godiya muma yan arewa muna godiya
@jeeddahaliyu91286 күн бұрын
Gaskiya an zalunci wannan matar Allah ya saka mata 😢😢
@nazifiibrahim96592 күн бұрын
Gaskiya Arewa akwai aiki, irin wannan tijara har ina . Saminu Hashim you are wrong, munyi Allah wadai da wannan ƙeƙa-shashshiyar zuciya taka. Kuma in shaa Allahu saika girbi abin daka shuka, Mal. zalimu kawai.
@yusufabdullahi45065 күн бұрын
Gaskiya wannan hashimu dan alhaji dei mutumen banza ne kuma yakamata ordinary president ataka masa burki
@Bin-usmanMuhammad6 күн бұрын
Gaskiya sp abdullahi haruna kiyawa muna keutata mishi zato mutumin kirkine in sha allah
@fatimaisa30986 күн бұрын
Allah ya saka miki da alkhairi. Kuma shima mijin ki baya sonki da arziki. kawai yana dai tatsanki ne. In za'a gyara
@تبلاتطت5 күн бұрын
شكرا جزيلا اشكركم كثير بريكيت شاملي
@SaifillahiAbdullahi-de9sg6 күн бұрын
❤❤❤❤
@ABUBAKARRABIUZAREWA6 күн бұрын
Wlh akwai sakakin hukuma susukai sakaka da kess din gashi har Yana neman kashe baiwar allah
@abubakarkachallah21636 күн бұрын
Masha Allah Allah yarufa asiri Aduniya da Lahira
@fauziaumaru73416 күн бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉 my president Allah ya biyaka da gida aljana
@YahayaSonAllah-h2s6 күн бұрын
Yaya ɗan hajiya naji daɗi sosai da kuka fara fahimtar wasu mutanen mara's son gaskiya suna baƙin ciki da wannan shiri da kukeyi wasun su sunanan suna bin ta karkashin kasa tare da yin kalamai ko comment mara's daɗi zuwa ga baba Ordinary dan ɗai ya tunzura ko yaji haushi wand zaiyi silar shiyi hushi ganin wannan shiri mai albarka an daina yinshi Allah bazai basu Sa'a ba Insha Allah kuci gaba da kokari Allah yakamamuku Amin.
@ABUBAKARRABIUZAREWA6 күн бұрын
Dan hajiya, a Nigeria indai zaka tuhu Dan sanda ko alkali akan wani zalinci da za'aimaka in dansanda ne ma sai duka wai zaka koyamai aiki ne.
@MuhammedMunnir6 күн бұрын
Ina matuƙar kaunar wannan shirin wlh Inama ace ina dadamar zuwa Abuja domin ganin ku ido ido 😂😂😂😂😂
@khalidumar67436 күн бұрын
Akwai Lauje cikin nadi Awannan case dinfa Dafarko itace tasamu Gata Daga Sama tunda cp shine shine Yadata da Wannan ss din Kuma Daga baya Tace Ya juyamata Baya Wallahi Wannan case Yanada sarkakkiya Amma Atsananta Bincike Inshaallah Gaskiya zatayi Halinta.
@sulaimandubagari26886 күн бұрын
She is just fabricating stories, but she will soon be exposed by her devil actions. insha'Allah
@NuraLas-v6d6 күн бұрын
Allah yabimiki hakin ki hajiya
@fatimamohammedibrahim10146 күн бұрын
Allah ya kara girma babanmu maganin kukammu, Ubangiji Allah ya kara daukaka Allah yatsare mana Kai, ya kara Maka lafiya da rufin asiri
@AbdouKassoum-v7m6 күн бұрын
Insha Allah 🙏🙏🙏💪💪💪
@JAMILARABIU-i2s6 күн бұрын
Allah karya take bayar wa
@khadijatsaeed6 күн бұрын
Akwai mutane da dama dasu keson abar wannan shirin fa, kudinga hakuri don Allah
@abubakarhassanabuja90786 күн бұрын
Babanmu muna godiya
@abdulmajeedkhadeejah74046 күн бұрын
Allah ya kiyaye na gaba
@muktaryahaya-u9j6 күн бұрын
Gaskiya zatai halinta Masu cewa an zalunce ta su dan jira gaba kadan zaku kane cewa itace azaluman
@agidajenmutv71616 күн бұрын
Allah ya taimaki mai gaskiya
@UmmulkhairMuhammad-j9b6 күн бұрын
Allah ya Kara jagora
@ABBAIBRAHIMSANI6 күн бұрын
Gaskiya an zalincevta
@FatiAhmed-yb5ci6 күн бұрын
👌👌👌👌👌👌👌👏👏👏
@MaimunaHashim-t9u6 күн бұрын
Allah ya kyauta
@Ramlatu0016 күн бұрын
Sunan dan Alhaji ya fito Allah ya kyauta dai
@SalisuMuhammadrano1243 күн бұрын
Nigeria kasata
@hallyphysicsclass6 күн бұрын
Alhamdulillah Ordinary President yadawo! Allah yadafama❤❤❤
@SadiLawanMusa4 күн бұрын
Inasan kubani auran hamdiya zana zan bayar
@BuhariIssoufou-q1l6 күн бұрын
❤
@SadiLawanMusa4 күн бұрын
Inasan
@yaumshamsudeen26866 күн бұрын
Ameen
@AlkasimMuhammadBello-x5s6 күн бұрын
Allah ya isa
@ameenAMG6 күн бұрын
Dan hajiya kana da problem, kabarta tayi bayani
@bilkisuismail-hd1dk6 күн бұрын
Nima haka yafaru Dani wata mata ta damfaremu mudade gashi mijina baya aiki nima ba aiki muka tara kudi muka bata Dan wani business din da akeyi kafin lokacin afara zuwa gona last year kenan haka muka hakura bamu nomi abunda zamuci ba gamu cikin wahalan rayuwa Amma munrasa hanyan samunku😭
@muhammadsani52396 күн бұрын
TAYAYA ZA'AYI MUGA DAI DAI A AREWA? DAN HAJIYA KABARTA MANA TAFADI ABINDA YAFARU,
@AbubakarHamisu-mz4fy6 күн бұрын
Toh ya zo har gida, ya doke ki, duk abin nan, ina MIJINKI YAKE?
@HamisuYau-p2u6 күн бұрын
Ina lauyata nafari
@ThryyGgtyt6 күн бұрын
Dan allah matar d akacirewa mahaifa ya akayi
@hafsatabdullahi16926 күн бұрын
Allah ya saka wa malam da albarka
@fatimaisa30986 күн бұрын
Tana da hankali gidan ta yana kusa da masallachin danfio a ungwan Sanusi.
@Ramlatu0016 күн бұрын
Kuma wai a haka yake nema chairman
@AminuShitumayere-o3o6 күн бұрын
Assalamu alai kum
@JAMILARABIU-i2s6 күн бұрын
Toh saminu me kayi haka
@FatimaYahuza-l7j6 күн бұрын
Byebye
@MustaphaNamakkah6 күн бұрын
Wai duk wannan abun da ake ina mijin nata yake ne
@SamiraBashir-l4e6 күн бұрын
Abeg ask
@IsmailSada-r7n6 күн бұрын
Allah yakareka don annabi Muhammad
@MaimunaHashim-t9u6 күн бұрын
Allah ya kyauta
@muktaryahaya-u9j6 күн бұрын
Gaskiya zatai halinta Masu cewa an zalunce ta su dan jira gaba kadan zaku kane cewa itace azaluman